CIWON SO COMPLETE NOVEL

CIWON SO COMPLETE NOVEL

Bayan Abba yadawo ne Akaci Abinchi Akazauna Falo Har lokacin tashi yayi kowa yanufi makwancin sa,
Saffeyya tanashiga tanufi wayanta datasa chaji tasan tacika tana latsawa taga 5 Miss call, da wata new number kawai tashare tazare wayan tanufi bisa Gado,tana zama kamar jira Ake Saiga wani kiran yashigo dawannan new number kamar bazata daukaba kawai tadauka,

Tayi shiru , hello safeeya tamike Daga kishidar dayayi jin muryar Dr Ahmed yace inakikashiga inatakiranki
Tace Ina falo yanzu nashigo naga kiran Ganin new number shiyasa bankiraba

Dr Ahmed yace number tace yanzu na Amshi taki wajen Hafeez

Nanfa suka Fara fira tun saffeyya tanajin kunya Kalma da Dr Ahmed kefadamata na soyaya hardai taware( dama me Neman kuma)

Bayan sungama badan yasoba yayi Mata magana domin chajin shi yakare,

Saffeyya ta waiwaya wajen Meenat taga Har tayi bacci Nan itama tajawo bargo tayi Addu’ a ta lumshe ido cike da farin ciki da Annushuwa.

Kutayani Addu’ a yau bana lafiya Wallahi

I love you All masoyana ????????????
[1/22, 9:12 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat ( Hapsy baby)

23

Bayan sati biyu

Soyaya tayi nisa tsakanin Dr Ahmed safeeya kowa nuna kowa so yake tsakninsu,

Ko cikin class inda yadinga kallonta har sai ta kauda fuska,

Har ya class basu fahimci komai ba har suka fahimta,

Kowayasan soyaya suke da Dr Ahmed nan fa Akafara magana Dr Ahmed yana soyayya da safeeya,

Kusan students wata Rana ma suna zaune saidai azo Ace kunga yarinyar Dr Ahmed wadda suke sonshi Amma basu gabanshi,

Dr Ahmed zaune cikin Gidan su safeeya suna fira suna cikin Farin ciki da Annushuwa,

Irinta masoya wadda kamar sun shekara din,nan tare,

Kawai Saiga Haidar yashigo yace safeeya saboda wannnan dama kike wulakantani baki saurerena,

Kiki dan uwanki saboda bare ko, yayi kwafa, kawai yawuce,

Dr Ahmed yajiyo wajen saffeyya yace waye wannan, tace, yayana ne dan kanen Baba ne, yace kinaga babu matsala kuma tace babu, komai nan suka cigabada da firarsu ta masoya,

Har lokacin tafiyarshi yayi yatafi

Soyaya fa tamika tsakaninn Dr Ahmed Da safeeya babu Kama Hannun yaro,

Haryana fadamaata sai Aiko Gidansu domin Ayi maganar manya,

Safeeya ce zaune falo tana kallo Meenat tashiga dakin domin yi sallah, itakuma saffeya tana fashin sallah,

Kawai sai haidar yashigo yayi sallama safeeya kawai tana Amsawa taga shine, kawai takauda fuska tacigabada Kallo,

Haidar yazauna yace safeeya wai menayimiki ne tunranar Dana furta Kalmar so gareki, kika canzaman pls, kifadaman.

In Akwai Abinda nayi miki kifadaman sainacanza inasonki, safeeya nifa dan uwankine,

Safeeya tace yaya Haidar babu Abinda kayi man zuciyata tana tare Dr Ahmed kayi Hakuri Kanemi wata

Akwai Mata cike dagari kalaa Kalaa masu kyau wadda suka fini komai kaje kanemana,

Tanaciki wannan maganar wayanta yayi Kara tana dubawa taga Heart beat,

Murmushi kawai tayi tadaga wayan,

Hello sweet heart, tajuya tashige daki tabar Haidar zaune,


Safeeya ce tsaye Gindi mirror tana shafe shafe domin Dr Ahmed yacemata yanan tafe Yanzu,

Meenat tacema safeeya Kina ganin haka zaiyuyu Abba besai Dr Ahmed yana xuwa wajenkiba haryanxu ba

Baki gudun wata Rana ya iskeshi ne,

Safeeya tanashafa janbaki Abankita,

Nida Dr Ahmed mun yanke shawara lokacin dazanfara Exam zai Aiko iyeyensa,

Lokacin dazan gama bautar kasa, saikawai Adaura mana,

Aure ko, Meenat ta girgiza Kanta tunda kinga haka yayi shikenan,

Wayar safeeya tayi Kara tana dubawa taga Dr Ahmed dauka tayi tace ganinan my dear,
Takatse wayanan, tadauki Hijab dinta tazura ta nufi Hanyar waje wurin sahibita Dr Ahmed,

Sun Fara fira irinta masoya

Kawai safeeya taga Anwangale Get motar wazatagani motar Abba kawai tagani

Gabanta yayi mummmuanar faduwa,

KUBIYONI????????
[1/22, 9:54 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na.

Hafsat (Hapsy baby)

24

Motar Abba tasanyo kai tashigo tayi parking,

Safeeya gabanta yanata faduwa domin tayi mamakin dawowar Abba yanzu, baci bayanzu yake dawowaba,

Abba yawuto zaishiga ciki Kallon saffeya kawai yayi yashige ciki, Dr Ahmed nagaidashi Amma bai tsaya saurenrenshiba

Yashige ciki Dr Ahmed yace saffeya inagaida Abba Amma be Amsaba fa,

Saffeya takakaro murmushin dole, domin Gabanta keta faduwa,

Tace baijiba ba, Dr Ahmed yace Kila yaduba Agogo yace zanje,

Domin nafadamiki Akwai inda nikeso son zuwa, sai munyi waya, KO,

Safeeya taceshikenan sai munyi waya nan sukayi bankwana tashiga ciki,

Abba Kuma yanashiga falo ya iske Umma zaune, tana Kallo,

Saudat waye saffeya ketsaya dashi batare dasaniba, An rairnani kenan,

Umma tace safeeya domin Umma ita har Ga Allah batasaniba domin duk lokacin da saffeya kefita batasani tun lokacin

Datacemata tafita taga waye kenemanta,

Tunlokacin tadauka maganar ta wuce

Yace Eh yanzu naganta dawani tsaye mana,

Waje suna fira,

Safeeya ce tayi sallama tashigo,

Abba yacemata safeeya waye kikaba umurni yazo wajenki batare dasaniba,

Korainani kikayine??

Safeeya tadurkusa har kasa A,a Abba bahakabane wallahi, dama Bari nayi mufara Exam zanyi maka magana

Kayi Hakuri don Allah Abba

Abba yadakatar da ita da Hannu yiman shiru mutuniyar banza,

Tokisani Kinada miji jira nake kigama exam asa Rana,

Dakin dawo Bautar kasa sai biki.

Banyi niyyar fadamiki yanzuba Amma zanfadamiki tunda naga wani na niyyar shiga rayuwarji,

Vawani bane face Haidar,

Domin munyi niyyar Hadaku Aure nida mustapha,

Saffeya tazaro ido Abba haidar,

Yace Eh,

Tashi kibani wuri.

Tofa????????????

AMMA MUJE ZUWA

Luv you masoyana????????
[1/23, 1:12 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na

Hafsat ( Hapsy baby)

25

® P. W. F.

Safeeya tana mikewa daki tanufa tagudu tashige meenat tana chart da friend dinta awaya taji shigowar safeeya tana Kuka,
Aje wayarta tayi Arazane tace meyafaru sister me akayi kinfita lafiya kindawo kina Kuka meyafaru,
Safeeya tanafada jikin Meenat tace Abba. Zai hadani Aure da Haidar zai rabani Dr Ahmed wayyo sister sai kuka???????? kamar Anbude famfo.

Meenat tahau rarrrshin safeeya,kiyi hakuri sister don Allah kiba Allah zabi kiyi hakuri don Allah,

Meenat tanacikin ta rarrshinta saiga umma tashigo itama ranta bace yace kukan me zakiyi komai yafaru kikajamakakanki,
Wai Ashe har fita kike badasaniba, kifita wajen saurayi ke kuma Amina kona kallon kinsan Abbanku bayayarda Amma kika kyaleta koki fadaman ko, Meenat ta sadda tadakai, umma tagama, fadanta, tafita, safeeya takara fashewa dakuka kamar me Meenat tararrashin Amma takiji, kawai itama kawai saita fashe da kuka.
Can sunacikin kuka wayar saffeya tana Kara tana dubuwa taga Dr Ahmed ta aje to mezatacemasa, tana dubawa taga 5 miss call tashare hawaye tadauka tana dauka yace saffeya meke faruwa, kawai kuka yazomata kashe wayar tayi bakidaya ta cillar da itah,

Abangaren Dr Ahmed kuma safeeya kuma yana tana kashe wayar yanakara Kira yaji switch off,
Yamike yafara Kamar wadda Aka yace tomeke faruwa ne haka yana ta try, har yagaji,
Yakoma yazauna sai gumi, yake kamar wadda yahadiyi kunama,

Saffeya kuma dare yayi umma tazo kiransu ta iske Meenat tana sallah saffeya kuma tashiga toilet, har tajuya, zata fita saffeyya tafito, umma tace inkugama kuzo ga Abinchi, yana dinning, saffeya tace nina koshi, Umma tace dama kinsaki ranki, wallahi domin kinsan hali Abbanku da kafiya tajuya tafita,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Leave a Reply

Back to top button