CIWON SO COMPLETE NOVEL

CIWON SO COMPLETE NOVEL

Hajiya saudat tadafe Kai kome ta tuna tamike. Hafeez kaini gidan. Su safeeya inkasani

Hafeez yace safeeya tace Eh wadda Ahmed keso
Hafeez yace hajiya mezakiyo tace kaidai muje

Hafeez suka fito Daga office din doctor yaja mota suka nufi har unguwar su saffeyya,,

Har ciki suka shiga Hafeez yace tashiga yanan

Hajiya saudat tashiga tayi sallama. Meenat da umma suka Amsa ta domin sukadai ne zaune falo saffeya takoma yar cikin daki,

Suka Amsata umma tace sannu ki shigo hajiya saudat tace yauwa tazauna bisa kujera

Umma tace Meenat tashi kidaukomata ruwa,

Hajiya saudat tace A,a Alhmdlh,

Ummm tace saidai banganeba
Hajiya saudat tace mahaifiyar Ahmed ce Umma tace Ahmed domin bata ganeba,

Hajiya saudat tace wadda keson safeeya

Dama Alfarma nazo nema wajenku don Allah kutaimaka kuba Ahmed Aure saffeya shikadai gareni Aruyuwata,

Umma taja numfashi tace gashi kuma Abba nasu benan kuma ni babu Abinda Zan iya cewa

Kuma yatafi office dawowar sa sai dare,

Karar mota sukaji umma tace kamar motarshi, to meya msidosh mantuwa yayi ne,
Toro kofar Akayi tare da sallama hajiya Saudat suka Amsa,
Dagowar fuskar dazatayi

Tamike zumbur yaya sule!!!!!

Abban su safeeya Colin tsananin firgita yace saude!!!!

Tofa????????????????????????
KUBIYONI

lluv masoyana ????????
[1/25, 2:51 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na

Hafsat ( Hafsy baby)

            37

Hajiya saudat Cikin tsaninin firgita tace yaya, sule!! Yace saude,
Kawai sai Hajiya saudat tafashe da kuka,

Umma Cikin mamaki take kallonsu sunyi tsaye cirko cirko, Hajiya saudat Cikin kuka tace yaya sule dama kuna raye,
Kuka manta dani nashiga halin rayuwa,

Kullum tunanina haryazuwa yanzu inazanganku Amma kunmantadani,

Cikin fushi tajuya zata fita,
Abba yace saude. Dawo don Allah zanfadamiki komai,

Cikii kuka hajiys saudat tace mezaka fadaman yaya sule, kabarni natafi kawai nakarasa rayuwata haka tunda baka bukatata,

Cikin rararshin Abba yamaidota,
Daga waya yayi kawai yace kazo Nan gidana kaida matarka,

Kamar minti 10 Aka toro kyauren Akashigo,

Mustapha ne maihafin Haidar tare da matarshi, sukashigo,
Yayi sallama, yazauna kujerar kusada Abbansu Saffeya, mustapha cikin,

Mamaki yace Yaya kace muzo yanzu kuma nasan bayanzu kakedawo ba kace mutafo,

Abba yace kalli can yanuna bangaren da Hajiya saudat kezaune,

               38
              Cikin  tsananin firgita mustapha cikin rawar murya yace saude... Tace yaya mustapha yace kece tace nice yaya mustapha, ba gizo idanuwanka sukemakaba,

Hajiya saudat ta mike dasauri domin sai yanzu tano dabaro Hafeez zaune cikin mota,

Abba lafiya saude kika mike ne
Tace wadda yakawoni ne namanta wallahi Kuma Ga Ahmed kwance Asibiti,

Abba yace tokutashi mutafi Asibitin mana domin bayari saude takara sakemashi,
Nan da umma sai Abba, sai kuma kawu mustapha da matarshi hajiya murja,suka tashi suka runguma sai Asibiti,

Duk Abinnan daake Meenat da safeeya basu saniba domin Meenat Hajiya saude nazuwa tabar falon,

Tashiga ciki,

Tashin motocin kaawai sukaji taleko ta Meenat ta leko ta Window saitaga kawu mustapha da umma sai mamyn su Haidar sunshiga mota,

Saiwanna bakuwar tatazo tashiga itama,

Anbudemasu Gate sunfita,
Meenat meke faruwa ne,

Batada Amsar wannnan tambaya kawaintasaki labule. Takoma tazauna tana saureren dawowar su,

Abba sun isa Asibiti suka fito suka nufi dakin daaka kwantar da Dr Ahmed
Suka iskeshi har yanzu bacci yakeyi,
Saiga Doctor yashigo yayi salllama domin yashigone yakara duba jikin. Dr Ahmed kowa yafarka,

Nan yadubashi yace karsu damu nan da one hour sai farka insha Allah,
Sukace Allah yakaimu

Shikama Hafeez mamaki yake mail yahada Hajiyarsu Ahmed da iyayen safeeya, harsuka tafo tare Asibiti,
39
Bayan hour 1dakamar minti 10

Dr Ahmed ne yafara bude idonsa yaganshi bisa Gadon Asibiti sai yatunano Abinda yafaru dashi bayan yagama bawa Hafeez labarin Abinda yafaru,

Yakara bude idonsa sai yaga Hajiya sa tare wasu baki yana Kara waiwaya yaga maihafin safeeya dakuma kingin bakuwar fuskokin dabasai kowaye ba,

Hajiya saudat tamatso wajen sa da sauri Ahmed kafarka yace nafarka Hajiya tace yanzu inayake maka ciwo yace zuciyata ke ciwo Amma basoisaba tace zatabari Ahmed insha Allah,

Tace Ahmed yau kukana yakare naga,yayyena, kaganasu,
Yaya sule, da yaya mustapha,
Tanuna maisu,

            40

BAYAN KWANA BIYU

DR Ahmed yaji sauki Alhmadullah, yayima hajiya Alkawalinan bazai sake kara sama Kanshi damuwa,

Falon su safeeya ne Abba, kawu mustapha, umma,Hajiya saudat Hajiya murja, Haidar, Dr Ahmed,
Saffeya, Meenat,

Abba yayi gyaran murya yace Alhmdullah Allah mungodemaka Allah shine Abingodiya, A kodayaushe,
Dayahadamu da kanwarmu, Wato saude, bayan dadewar damukayi bamu haduba,
Sai kwannan datazo nan gidan Akan tana Neman Alfarma Akan Aba Ahmed danta Aure saffeya, dasauri safeeya tadago fuskarta jin wannan batun jin Dr Ahmed dan uwanta ne,

Abba yace kafinan kowa zaishiga duhun jin nace saude kanwarmu ce ko nida mustapha to saude kanwarmuce uwadaya ubadaya Daganan yabasu labari daga farko, har barowarsu kauye

                41
        TUNA BAYA

Abba yadora yace bayan Baba yakawo makaranta bekara waiwayrmu.
Gashin malamin Azzulumine inkaje bara kadawo kasamo Abinchi kwacewa yake,
Dahaka mukai tahakuri domin bamu da makwancin kwana sainanan
Anahaka nida mustapha muka Fara shiga kasuwar central market munadago muna samun Abinchi dazamuchi muka daina bara,
Damunyi dako munchi Abinchi lokacin tashi yayi sai mutafi makaranatar da Akawomu, mu kwanta daan tashi dasafe munyi karatu, Antashi ma karanta sai mutafi, cikin kasuwa, ko makarantar marece daake zama bamu zuwa, Amma malamin besaniba domin shi babu ruwanshi,

Anahaka wata Rana nadauko ma wani Alhaji kaya, shinkanfa yabude boot domin nasakamashi,

Ashe ya fiddo wata jakka baka.

Ya aje bayan nasa masa shinkafa yarufe boot din. Ban luraba sai daya tada naga jikka Aje nadauka nabishi Dagudu inbashi domim ya manta Amma nakasa cimmashi,

Nadauki jikka nan na nufi wajen mustapha nace mustapha kaga Alhajin danayima dako yamanta jikkashi,

Mustapha ya Amsa yace mugani mustapha yana Amsa yabuda yagani yana budawa yaga dame dame kudi yace yaya sule!!! Kudi ne ciki,

Naduba naga kudine ciki nace rufe mustapha, nace taso muje,

Nan najashi muka nausa canciki inda babu mutane kuma nagaka babu mai hangenmu nayi rami na rufe jikkanan,

Kullum rokonake Allah yahadani dawannan mutumin.

          42

Kwatsam rannan ina yawo cikin kasuwa naga wannan mutumin yashiga wani shago naji rash har yafito, nabishi daga baya nace Alhaji, yawaigo dominshi har yamanta dana taba daukarmasa kaya, yace yaakayi yaro nacemasa Alhaji kamantani ne,
Nine wadda yataba daukar maka shinkafaa har kamanta wata jikka,

Dasauri , hannu na cikin murna yace nataono yaro nacemasa muje nadaukomaka muka nufi har inda na binne jikka, nabashi,

Yabuda yaga kudin yadda suke haka suke, yarufe yace Alhmdlh nagode nagode. Yaro naji dadi,

Yasunanka nace masa sule yace suleman nagode, yace dan wane Gari nacemasa rimi, yace Kai daya ne nace nida kanena ne,

Daganan Alhaji Muhammad yafara taimakonmu nida mustapha, yabudeman shago cikin kasuwar central market muna saida Atamfofi,
Alhmdlh muna samu dganan Har Alhaji Muhammad yabanj jari nakaina Aruyuwata bazan taba mantashi,
Dagannan nace mustapha yafara zuwa makanta yabarni shagon
Daganan akayimasa cukun cukun takardun primary kawai yatafi secondary,
Yanabarina shago nikuma,

Munata sanaarmu cikin rufin Asiri, har yakammalaa
Yatafi FCE can suaka hadu da murja suka Fara soyaya ,
Akace yaturo iyeyensa Alhaji Muhammad yayi mana tsaye har Akayi bikinsa,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Leave a Reply

Back to top button