CIWON SO COMPLETE NOVEL

CIWON SO COMPLETE NOVEL

Nan muka yanke shawarar tafiya dauko saude munje mun isa lafiya Amma bamu Bari kowa yasan dazuwanmu ba sai Abokina Ilu nan yake gayaman bayan tafiyarmu Anyi bikin saude da Iro,
Subar garimamn
Nan ranmu yabaci kowajen maifinmu bamuje ba domin munsa bamu gabanshi Azzulumar matarshi tarabamu dashi,

Saidai mustapha yayi shekara 5 da Aure sannan nayi na Auri Khadeeja sannan An haifi haidar yana shekara 4 tanazuwa sayayea shagona,

Nanma Alhaji Muhammad yayimani tsaye akayi bikina Aruyuwata bazan manta Alhaji Muhammad ba Allah yajinkanshi,

Khadeeja haihuwarta na farko ta haifi hassana da hussaina, wato saffeya da Ameena,
Daganan haihuwarta ta tsaysmata, shima mustapha haka,

Daganan muka bude company mustapha yana zuwa kasashen waje sari,

             43

Muka sayi fili muka gina gidajennan nida mustapha,
Tuntashi safeeya da Haidar suka shaku dgaann mukayi Alkawrin hadasu Aure,
Falon kowa yayi shiru kakeji,
Daganan Hajiya saudat ta Dora itama harysxuwa yanzu,
Dr Ahmed halin dayashiga
Sanadiyyar safeeya,
Dr Ahmed yace hajiya bantari Numfashi kiba tunda haka Akayi Abba sunyi Alkawsrin Sure hada Aure itada Haidar Nina Hakura kidaina tunanin haka insha Allah Zan cire damuwa ,
Inayimusu fatan Alkairi,
Ya mike yafita, daga falo
Domin wani Abu yaji ynaamasa ciwo,

          44

Safeeya itama tashi tayi tashige daki tana Kuka,

Tofa Rana bata karya yau daurin Auren safeeya.

Hajiya saudat tashigo daki ta iskeshi kwance tace Ahmed bazakaje daurin Auren ba kuma kace kafidda damuwar komai,

Yace Hajiya namanta ne Bari natashi natafi,
Tace yauwa dan Albarka,

Dr Ahmed yatashi yashiga toilet ya shirya bayan yashirya yakira Hafeez yace suzo suje sauri Auren saffeya,
Bayan ya I so suka nufi masallachi unguwar su safeeya inda Ake daurin Auren,

Suka iske Anfara taruwa Ana niyyar daurawa,

Dr Ahmed kasa daurewa yayi, yafito daga masallachi nin
Yanufi baya yazauna kasa sai Kuka share share Hafeez yaga fitar yaviyo bayanshi yana rarrshin sanarwa daakayi cikin lasifika!! Shine ya tsaida numfashi Dr Ahmed cak!!!

Tofa meya jawo haka????????

Muje zuwa

Luv you masoyana????????
[1/25, 7:56 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat (Hapsy baby)

     45

Cak numfashi Dr Ahmed yatsaya jin Abinda me lasifika yace.

Andaura Aure. Safeeya suleman tare da Angonta Ahmed Ibrahim, Akan sadaki, 50k

Zumbur Ahmed yamike Hafeez ma cikin kidemawa, yace Ahmed kaji Abinda naji Dr Ahmed yace nadauka nikadai nace nazauce Akan saffeya,

Hafeez yace taso muje, ko mantuwa marokin yayi ne,

Dr Ahmed yakkabe rigarshi suka nufi wajen daurin Auren,

Suna fitowa nan Dr Ahmed yaga dangin maihafinshi,

Yaga har da Abonkasa wadda suke koyawa A ummaru musa university,
Sun nufoshi sunata yimasa Allah sa Alkairi,
Dr Ahmed Binsu kawai yake da ido domin tsabar rudewa,

Haidar yaga yanufo wurin shi, yaya Ahmed inayi maka fatan Alkairi Allah yabaku zaman,
Ahmed besan lokacin da wasu hawaye suka zubomasa saboda ya fidda rai daga zai Auri saffeya,

Haffez yace Kuka kuma Abokina,

“Dr Ahmed yace na murna ne,Abokina, bantaba tunanin Aure saffeya tare daniba tuni ” nafiida, rai daga hakan

Abangaren safeeya Kuwa, Agogo ta kalla taga 11:30 Am
Fashewa tayi da Kuka tace yanzu harnazama matar Haidar ba Dr Ahmed ba,

Wayyo ni Allah, na
Meenat dake gefenta tace sai kitashi kinsan Aikin gama yagama, yanzu kinzama matar Wani sai kifidda, shi daga cikin ranki,

Gidan kawu mustapha falonshi Abba ne tare da Hajiya saudat sai haidar sai Ahmed,
Abba yace zakaji Abu kamar mafarki ko Ahmed,
Jin Andaura Aurenka da saffeya ba daura Mata da Haidar,ba

Abinda yafarune kingi kwana biyu Adaura Auren Haidar yasameni Akan yanason Afasa dashi Adaura dakai,
Tunda kaima nagidane kuma safeeya tafi sonka,
Naki yarda da hakan kawai sai yafasheman da Kuka sai Na Aminche,

‘ nadauki waya kawai nakira mustapha nace yazo inasan ganinshi yazo nacema haidar ya maimaita Abinda yace yakuma maimaita,
Nace meyasa yake fadin haka, yace saboda ya Lura safeeya tana matukar kaunarka kaima kanasonta,

Kuma duk Abinda kaso ma dan uwakan musulmi ladanka yana wajen Allah, shiyayi jihadi yabarma Ka safeeya, shikuma Allah yazabamasa mafi Alkairi,
Amma yace kar Afadimaka sai kaje daurin Auren saikaji,
Kaji yadda Akayi,

Dr Ahmed yajuyo wajen hajiya Saudat yakalleta, tace Hakane Ahmed Andaura Aurenka da safeeya, ance Karna fadamaka, kuma Anyi sanarwa gidan radio kaine bakajin radion da kuma Karin kana cikin damuwa,shiyasa babu Abinda zakacema haidar sai godiya,
Dr Ahmed yajuyo wajen Haidar ya rungumeshi nagode nagode. Dan uwana Allah yabar zumunchi, kawai yafashe da Kuka, Haidar yace babu komai yaya Ahmed, karka damu.

Saffeyya kuma sai fama Ake da ita tatashi tayi wanka Amma tace bazatayi ba
Umma ce tashigo dakin fusace waike wane irin yariyane, wallahi Zan daka miki shegen duka yanzu koki tashi kishirya, yanzu, tashi kishiga toilet din gabana,
Safeeya cikin Kuka tatashi ta shiga toilet tayi wanka tafito,

Meenat tahau shiryata itada wasu friends dinsu wadda sukazo tasa wani coddles, pink And pupurle,

Masha Allah Allah Abin godiya safeeya tayi kyau,

Nan wata kanwar mamansu taja xuwa. Dakin Abba domin bakwana suka iske umma da Abba zaune Auntysadeeya. Kanwar umma tace ga safeeya,
Nan tazo muku bakwana,
Abba yayi gyaraa murya yace safeeya tace Na’ am Abba cikin sheshekar Kuka,
Yace Aure ibadane da dukkan wata ya mace

Kiyima mujinki biyayah saidai iyawarki inayi Bari nabari Aljanarki tana karkashinsa,
Komai yace kibari kibari
Nan Umma tadora tata itama
Bayan sungama Abba Allah yabda sa’ar shiga gidan muji.

Aunty sadeeya taakmo hannuta domin motici sun Akejira,

Safeeya tajirce ita batazuwa Akyaleta wajen ummata sai kuka,
Umma itama daurewa kawai tayi,dakayar Akafita da safeeya.
Bayam sunfita Abba kefadama umma da Dr Ahmed Akadaura bada haidar, yafada duk yadda Akayi, umma tayi mamaki Amma tace Ikon Allah kenan.

Bayan Akai safeeya gidanta dake Dutsin safe low cost,
Bayyana kyau gidan yayi kadan na bayyanashi cikin yar mitsitsiyae wayata,
Amma nabaku Gari,

Dakyar Aka banbare Meenat da saffeya Daga jikin juna domin safeeya tace babu inda zata, tabarmata,
Dakyar Aka kwaceta,

Kowa yatafi yabar safeeya ita kadai, sai kuka take,

Ahmed kuma sai zanzarar Hafeez yake yazo yakaishi gidanshi yake. Shikuma yana ta tsokanarshi,

Dakayar yajashi suka tafi..

Luv you masoyana????????????
[1/26, 3:30 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat ( Hapsy baby)

46

Safeeya tanajin karar mota. Dasauri tatashi ta kulle dakin takoma ta kwanta domin kosan ganin Haidar din( Anufinta ba haidar Aka daura Mata Aure dashi,

Tafashe dakuka yanzu nazama matar Haidar ba Dr Ahmed,

Nantayi sauri istigafari domin tace Astagafurallah,

Allah yafeman na Ambaci wani dakuma Aure bisa kaina,

Tadora pillow bisa kunneta domin karma ya isheta da hayaniya

Shikam Dr Ahmed Suna shigowa dakin safeeya yazarce Amma me sai ya iskeshi kulle,
Murmushi kawai yayi yadawo wajen Hafeez dake falo yazauna,
Yace Abokina kaga ta kulle kofar tadauka Haidar domin.
Haryanxu baasanarmata dakowa Aka daura Auren ba,
Hafeez yace yanzu yazakayi to???

Dr Ahmed yace kyaleta nima zankyaleta kamar 1 week sannan na bayyana Mata kaina,

Hafeez yayi murmushi yace shikenan nibari natafi ko
Yarako sa har Bakin Get,
Sannan yakoma ciki yashuri ledar dayashigo da ita yanufi dakinsa,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Leave a Reply

Back to top button