CIWON SO COMPLETE NOVEL

CIWON SO COMPLETE NOVEL

Tanashiga ta iske meenat, tasaka Album din Umar m shareef, tana sauaren domin Meenat tanason Yan shareef,

Saffeyya tazauna jagwab Meenat tarage. Volume din wakar, tace sister mutumin ne,
A,a Abonkinshi ne

Nantafada yadda sukayi
Meenat tace yanzu yazaayi muntambayi Abba,

Safeeya tace yauwa ga shawara mezaihana mucemasa wata kawarmu yar class dinmu Akwantar daza muje ganota,

Meenat tace yauwa kin kawo shawara, sis,

Suka tafa. Saiga umma tashigo,

Tace Kukuma shewar mikokeyine, kamar gidan biki, sukace Umma babu komai,

Wani Abu Aka nuno shine muke dariya,

Bayan Abba yadawo sunci Abinci, sunyi sallah,

Suka dawo falo,
Suka durkusa har kasa,
Abba dama don Allah, Gobe zamuje ganin wata yar Ajinmu Ankwatar da ita, Asibiti,

Abba yace Allah yakaimu lafiya,

Sukatashi Ameen Ameen Abba, Sukatashi suka nufi daki,

Safeeya tace Bari nakira zamuzo gobe,

Washe gari

Yau weekend bamu school

Su safeeya suna zaune
Har wajen karfe 4:00pm

Sukayi sallah la’asar nanfa Akashiga wanka, Akfito, karkusokuga yadda saffeyya keshafa wnanna Agogawanan

Harsaida Meenat takai dayimata magana, sannan tamiki tajawo wata Arabian Gown, black kai Masha Allah saffeya tayi kyau sosai,

Sukafito, suka iske umma zaune falo, umma tace safeeya wanannan Make up dinta Kamar zaki party fa,

Kawai tayi murmushi tace umma sai mundawo tace Adawo lafiya kar Akai magariba, sukace insha Allah,

Sukafito sukajaa mota suka nufi General Hospital, Dakin sarakai,

Bayan sun isa ne, saffeya takiraHafiz tace Gasunan, sun I so,
Abangaren Hafiz kuwa Gaban Dr Ahmed yayi, kawai Dr Ahmed yaga yamike yace inazaka, yacemasa inazuwa Minti 2, Hafiz yafito Harabar Asibiti, suka tafo tare da su safeeya,

Toro kyaure daakyi ne yasa Dr Ahmed yazabura….

Tofa KUBIYONI.

ILOVE YOU ALL MASOYANA????????????

For comment

08164042255
[1/20, 11:39 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na

Hafsat ( Hafsy Baby)

21

Toro kyaure Akayi Dr Ahmed kawai yawaigo yaga waye yana waigowa Hafiz bayanshi,

Safeeya ce Dr Ahmed yatashi zaune, yamurza idonsa, Hafiz Ciwon so zai zautani kaga safeeya tafaraman Gizo,Idanuwa, KO

Hafiz yace ba gizo takemaka itace dakanta,

Safeeya tarakube Kamar tanajin tsoron isa wajen shi, Hafeez yace safeeya ki matsa kiyimasa yajiki mana,

Saffeyya tamatsa jikin sanyi. Jiki,

Sir inayini, yakarfin jikin,

Yace naji karfin jiki tunda idanuwana sunganki, safeeya,

Meenat tatoro kofa tashigo,
Cikin sallama, ta tsaya wajen domin ganin wata yar yar school dinsu Ankwatar da mamansu Asibiti,
Shine natshiga ganinta Kusada dakin Dr Ahmed,

Meenat tamatso itama tayima Dr Ahmed yajiki.

Dr Ahmed babu Abinda yake ko sai Aikin kallon safeeya dayake,tadago idanuwanta saitaga sunhada ido,

Hafeez yace safeeya tunda gaki kinzo kihadamasa ko tea ne yasha, Domin Hajiya fama take dashi yakinci komai,
Safeeya kawai saidai tayi murmushi,

Hafeez yace Meenat mudan basu wuri kila sunfi sakewa Ko

Meenat tayi dariya Aikuwa, suka fito,

Dr Ahmed yace safeeya kiyarda ba son yaudara nakemakiba,

Son tsakani da Allah nakemiki kidaure ki karbi soyayata, safeeya don Allah,

Safeeya ko sunne fuska kawai tayi bata bashi Amsa ba,

Yace safeeya baki Aminche bane, safeeya saidai ta sunno fuska tayi murmushi,

Domin cikin ranta wani dadi takeji Allah ya. Amshi rokonta, Dr Ahmed nafurtamata Kalmar so vatare dayagane tana sonshiba,

Allah shine Abin godiya, tagodemashi,

Dayabata soyayar Dr Ahmed Cikin sauki,

Saffeya tace sir Ance bakacin komai,Bari nahadamaka, ko Tea ne, Bata jira Amsar shiba tamike, tajawo plastic din ruwa zafi ta tsiyayi ruwa zafi dama Akwai Lipton, cikin gashi yaji kayan Kamshi sai tashi yake Bata sa madara ba kawai sugar tasa, tamika masa,

Sir gashinan kadaur kasha pls,

Dr Ahmed yakarba, yanasha yana kallon safeeya saidai kawai yaga Cup har yashanye,

Meenat ce tashigo tace Sister muje KO, kinsan umma tace karmu Kai magariba, Gashi takusa Kuma,

Safeeya tamike cikin sauri domin ita ganin Dr Ahmed ta manta komai,

Dr Ahmed ya maraice Fuska yanzunan tafiya zakiyi,

Safeeya cikin shagwba dabatasan tana da itaba sai yanzu, tace kayi Hakuri umma tace karmu dade ne( Amma bata fadamasaba tace bawurinshi zasubo,

Yace Shikenan Cikin maraicewa ,

Tace sai Anjima Kakula da cin Abinchi pls,

Suka fito itada Meenat , Hafeez yayi musu rakiya har wajen mota, Sannan yadawo,

Dr Ahmed ya iske zaune yace yayi Hafeez yayi turus,

Yace patient din dake kwance yana ni shi kadan kadan yau shine zaune,

Dr Ahmed yace Abokina, suka fadaman ya akayi naga safeeya taxo ganina,

Hafeez yace naga itace maganin ne, shiyasa nabi Address din dakabani har gidan su,nan yafadamashi yadda sukayi,

Har musaya number dasukayi,

Safeeya kuma su isa gida Anfara kiraye kiraye, sukayi parking suka fito, suka shiga cikin basu tadda umma falo sun tashiga Sallah, suma daki kawai suka nufa subada tasu.

ILUV YOU ALL MASOYANA

INASONKU FIYEDA YADDA KUKESONA DOMIN DABAZAR KU NAKE TAKA RAWA, LOVE YOU ALL????????

For comment

08164042255
[1/21, 10:14 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????.
Na
Hafsat(Hafsy baby)

22

Bayan su Meenat sungama sallah, ne suka zauna suna fira can wayar saffeyya tayi Kara dubuwa tayi taga Haffez ne yake kiranta tadaga tayi Sallama tace,

Assalamu,Alaikum Haffez yace Ameen Walaika,Salam Saffeyya Kun Isa Lafiya

Safeeya tace lafiya lau, wallahi muka isa, Hafeez yace Alhmdlh Ahmed dama ya ishini dama sai nakiraki yaji kun isa lafiya, saffeyya umm kawai tace yacega Ahmed din.

Dr Ahmed yakarbi wayan hello safeeya, safeeya ta lumshe ido Domin jindadin kiran sunanta dayayi.

Sir, yarkafin jikin bazan Amsaba banace kidaina Kira da sir ba safeeya tace sorry zandaina yajikine,

Dr Ahmed yace Alhmdlh tunda naganki naji sauki safeeya kisani inasonki, Ina Kaunarki, Kifurtaman Nima konaji sanyi pls My dear, safeeya tayi shiru, can Kamar minti 2 Dr yaji shiru, yace Hello safeeya bakijina safeeya tace inajinka yace pls Kifadaman safeeya tace Inasonka!!! Dr Ahmed tayi saurin katse wayar,

Abangaren Dr Ahmed Kuwa yanajin wanannn Kalmar Daga bakin safeeya ta Aminche tana sonsa ya wani rungume Hafeez Dama yana kusa dashi

Yace Hafeez safeeya ta Aminche tana sonsa yasaki Hafeez, yadaga Hannu Sama, Allah nagodemaka Allah Abin Godiya,

Toro kyaure Akayi Doctor yashigo zaiduba jikin Dr Ahmed Amma sai yayi turus Ganin Dr Ahmed zaune Bisa Gado yana murna Hafeez yace Doctor muhsin yakayi tsaye kakaraso mana, Doctor muhsin yace mamaki nake patient din dake kwance Numfashi Sama sama yaushi ne zaune Bisa gado yana murna,

Hafeez yace dama CIWON SO ya kwantar dashi yan ya mike Kagako ciwon ya kwantarshi,

Yanzu An Aminche Anayi dashi shine ya mike, kagago Ciwo ya warke Sai Abamu sallama ko Doctor muhsin yace nayarda Babu Abinda so basawa.

Nan yakara dubashi Yaga komai Normal
Yace to komai yayi sauki Dan love, Gobe Insha zanbaka sallama, sai Aje Acigabada da love

Dr Ahmed yayi dariya kawai

Saffeyya kuma tana katse wayar tafada Bisa gado sai murna Yau Allah yacikamata Burinta Yau gata wai soyaya da Dr Ahmed ( Abin Allah kuma)

Meenat tadamata duka to Juliet, tashi muje falo ko Umma taga mundawo ko

Nan saffeyya ta mike suka nufi Falo suka iske umma zaune sukace Umma mundawo lokacin kinshiga sallah,

Umma tace naji shigowar ku, kunganota yajikin Nata sukace Alhmdlh taji sauki sosai umma tace to Allah yakara sauki Ameen. Ameen Umma,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Leave a Reply

Back to top button