CIWON SO COMPLETE NOVEL

Bayan meenat tagama sallah tajoyo wajen da saffeya take tayi tayi tagumi, tataso taddata tace sister don Allah kiyi hakuri kidaina sa zuciyarki pls,
Tasomuje falo nan tataararasheta suka nufi,
Saffeya yayagar Abinchi kawai tayi ta mike zata tafi.
Abba yace ke dawo inada Magana dake safeeya tadawo Abba yace Haidar zaifara zuwa wajenki don Ku fahimci, Juna, kafin Aurenku, shima inmukahadu office Gobe zanmishi magana jeki,
Safeeya taruga da gudu daki domin wani kuka yazomata, tanazuwa tafada Bisa gado sai kuka, Daren da bacci yana ????CIWON
SO????
Na
Hafsat ( Hapsy baby)
25
® P. W. F.
Safeeya tana mikewa daki tanufa tagudu tashige meenat tana chart da friend dinta awaya taji shigowar safeeya tana Kuka,
Aje wayarta tayi Arazane tace meyafaru sister me akayi kinfita lafiya kindawo kina Kuka meyafaru,
Safeeya tanafada jikin Meenat tace Abba. Zai hadani Aure da Haidar zai rabani Dr Ahmed wayyo sister sai kuka???????? kamar Anbude famfo.
Meenat tahau rarrrshin safeeya,kiyi hakuri sister don Allah kiba Allah zabi kiyi hakuri don Allah,
Meenat tanacikin ta rarrshinta saiga umma tashigo itama ranta bace yace kukan me zakiyi komai yafaru kikajamakakanki,
Wai Ashe har fita kike badasaniba, kifita wajen saurayi ke kuma Amina kona kallon kinsan Abbanku bayayarda Amma kika kyaleta koki fadaman ko, Meenat ta sadda tadakai, umma tagama, fadanta, tafita, safeeya takara fashewa dakuka kamar me Meenat tararrashin Amma takiji, kawai itama kawai saita fashe da kuka.
Can sunacikin kuka wayar saffeya tana Kara tana dubuwa taga Dr Ahmed ta aje to mezatacemasa, tana dubawa taga 5 miss call tashare hawaye tadauka tana dauka yace saffeya meke faruwa, kawai kuka yazomata kashe wayar tayi bakidaya ta cillar da itah,
Abangaren Dr Ahmed kuma safeeya kuma yana tana kashe wayar yanakara Kira yaji switch off,
Yamike yafara Kamar wadda Aka yace tomeke faruwa ne haka yana ta try, har yagaji,
Yakoma yazauna sai gumi, yake kamar wadda yahadiyi kunama,
Saffeya kuma dare yayi umma tazo kiransu ta iske Meenat tana sallah saffeya kuma tashiga toilet, har tajuya, zata fita saffeyya tafito, umma tace inkugama kuzo ga Abinchi, yana dinning, saffeya tace nina koshi, Umma tace dama kinsaki ranki, wallahi domin kinsan hali Abbanku da kafiya tajuya tafita,
Bayan meenat tagama sallah tajoyo wajen da saffeya take tayi tayi tagumi, tataso taddata tace sister don Allah kiyi hakuri kidaina sa zuciyarki pls,
Tasomuje falo nan tataararasheta suka nufi,
Saffeya yayagar Abinchi kawai tayi ta mike zata tafi.
Abba yace ke dawo inada Magana dake safeeya tadawo Abba yace Haidar zaifara zuwa wajenki don Ku fahimci, Juna, kafin Aurenku, shima inmukahadu office Gobe zanmishi magana jeki,
Safeeya taruga da gudu daki domin wani kuka yazomata, tanazuwa tafada Bisa gado sai kuka, Daren da bacci yana barawo yasace safeeya , yasace safeeya kawai,
26
Washe Gari
Sun shirya Kamar yadda suka Saba Amma daka Idanuwan safeeya sun kumbura domim Kuka datasha jiya. Saffeya tadan sha ruwa tea kawai suka nufi school
Suna parking Dr Ahmed Yanacikin mota yaga safeeya bata cikin faraa kuma idanuwanta sunyi, ja,
Bayan su saffeyya sun fito Daga lecture farko tana zaune itada Meenat Amma saffeya tayi tagumi tana cikin tunani kawai wayarta tayi Kara taduba taga Dr Ahmed dauka kawai tayi bejira tace komai yace kiddaatani office, yaktse wayar,saffeya kawai tamike tacema Meenat inazuwa,
Tanufi office din Dr Ahmed.
[1/23, 5:04 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON. SO ????
Na
Hafsat ( Hapsy baby)
P*. *W* . F
27
Saffeya tana shiga office din tayi sallama yace shigo, saffeya tashigo cikin sanyi jiki Dr Ahmed yanunamata Kujera tazauna yace zauna safeeya meke faruwa nake kiranki baki dauka ne tunjiya karkiso kinga Halin danashiga pls meke faruwa don Allah safeeya tadago idonta wadda yafara hawaye,
Yace safeeya meke faruwa don Allah kinga hankalina yatashi daganin hawayenki,
Safeeya kawai kamar A kunnamata inji kawai takara fashewa, dakuka saidatayi me isarta, sannan tagoge fuskarta sannan tadago fuskarta tace Abba zai Hadani Aure da Haidar
Dr Ahmed yamike tsaye cikin figita yace what!!!!!!
Waye Haidar tace wadda rannnan muna tsaye yazo.
Dr Ahmed yaja wani numfashi idonsa yayi Kala yayi jajir Almun tashin Hankali.
Abba kuma bayan ya isa office kawai kiran Haidar yayi yace bayanzu nayi niyyar fadaamka wata Magana Amma naga inbanyima tokar hanci ba.
Abaya munyi magana da mustapha zamu hada ka Aure da saffeya tunda naga tun kiruciya jinin Ku yahadu .
Tonaga tafara tsaya dawani yaro bama danasani naba,
Yanzu xaka Fara zuwa wajenta don Ku fahimci juna kafin ta dawo Daga bautar kasa sai Anfara shirye shirye,
Haidar dadi kamar me cikin zuciyar sa jin zai mallaki safeeya cikin Ranshi.
Tashi kaje Haidar yatashi yana sosa Kai yafita yana fa’ a
28
Abuyayi yayi. Tsanani saffeya duk tarame bata cin Abinchi, sai yawan Kuka Amma Abba yace komai zayayi baya canza mganarsa inma tana fidda ma kanta damuwa tafidda Aurenta da Haidar sai Anyi.
Yauma kamar kullum tana zaune falo itada Meenat suna Kallo Amma safeeya hankalinta baya wurin kallo tashiga tunani kawai, Haidar yashigo, Meenat kawai ta Amshi sallama ma saffeya ma batasan yana iyiba, Meenat mikewa kawai tayi tashiga ciki.
Haidar yace safeeya Amma batajiba yabuga hannu kujera yace safeeya!!!
Tafirgita tadawo Daga tuninin data tafi taganin Haidar ne tabuga tsoki,
Tajuya baya.
Haidar yace safeeya wai sai yaushe zamu samu fahimtar juna tsakanina dakai kinaji dai Abba sunriga sunyi Magana da daddy tsakanina dake sai maganar aure inkidawo dga bautar kasa yakàmata kisaranki don Allah
Kullum nazo wajenki baki tsaya ki kulani Haba saffeya mikewa safeeya kawai tayi rike kugu kaga malam kadameni
Wai Ana soyaya dole nace banasonka Akwai wadda zuciyata keso don Allah ka kyaleni,
Tabuga tsoki tashiga
Cikin.
Haidar kuma binta yayi da ido hartashige murmushi kawai yayi yamike yafita.
[1/23, 8:09 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat ( Hapsy baby)
29
Dr Ahmed yashigo cikin Gida ya iske hajiya zaune tana lazimi yayi sallama yashigo yagaidata zai wuce, hajiya saudat tace yaka Ahmed.
Dr Ahmed yadawo yadurkusa hajiya yace gani hajiya, hajiya Saudat tajuramasa ido tacemasa Ahmed kanada wadda tafini Aduniya Dr ya girgiza Kai yace A,a hajiya,
Tace tomeyasa kake boyeman damuwarka Ahmed??
Cikin kwananan Ina ganinka cikin damuwa sukukufa vaka fa’raa daka dawo saidai kashige daki.
Ahmed Kai kadai gareni Aruyuwata Amma kanasan kasanka cikin damuwa
Ahmed kwanciyar ka Asibiti Anfadaman ciwon zuciyane gareka Amma bantaba nunamaka ba hafeez yafadaman komai.
Kuma yanzu meke damunka Ahmed, yadago fuskar yace Hajiya safeeya yarinyar dazuciyata ta Aminta da kaunarta ita zaayima Aure,
Abbanta zaihadata Aure da dan kanenshi, hajiya inason safeeya ,
Hajiya taja numfashi tace Ahmed hakuri zakayi Ahmed kabarma Allah komai, shikeda iko Akan komai, kaji ko tashi Allah yayi maka Albarka, Dr Ahmed yamike yace Ameen yashiga daki yana zuwa yafada
Bisa gado rakwacab, yaduba wayansa ya Kira safeeya kowayaj sanyi.
30
Lokacin kuma safeeya tana falo Abba yakirata yanacewa Anrago bikin domin Haidar yafadamashi, wulakacin dataakemasa,
Dasun gama Exam da sati ukku zaayi bikin dakinta tayi bautar kasa, tofa????????????
Muje zuwa