CIWON SO COMPLETE NOVEL

CIWON SO COMPLETE NOVEL

Itakama haka tayi bacci kudundune Kamar wadda zaasace,

Kiran sallar Asuba yatadata domin Akwai masallachi kusada dasu,

Anatada sallah tatashi tayo Alwalla,

Lokacin datake Alwalla shima yatashi domin tafiya masallachi,
Yaji motsin ruwa, yasan tatashi shima masallachi yanufa kawai,

              47

Bayan ta idar da sallah ne komatayi ta kwanta, bacci yakomata sabo,

Bata farka ba sai wajen 11 am
Tana farkawa taga 11 tayi dasauri taduro Daga bisa gado, tace wai nadade Ina bacci Ashe,

Tanufi toilet tayi brush,

Tanufi Hanyar waje domin gano kitchen domin Cikinta yafara kiran,

Ciroma,tea kawai tahada mai kauri tadawo falo tazauana,

Hango wata fara takarda tayi Bisa table din tsakiyar falo din tadauko ta tabuda taga,Antubuta,

My Wife Good Morning

nadan``````Fita “`Sorry Luvyou

Tsoki saffeya kawai tayi tace Kama ka dawo bana raayin ganinka Kama,

Nan tagama Abinda zatayi tashigewarwata daki domin bata raayin kallon fuskarshima, nace uhumm safeeya duk A cikin rashin Sani ne,

Shikam Dr Ahmed yana dawowa Daga massalaci shima yadan kwanta,

Wajen Goma yafarka yatafi wajen Hafeez inda yasauka,

            48

Abuna yanata tafiya safeeya batasan haryanzu Dr Ahmed ne mijinta kuma Suna waya Dr Meenat lafiya lau, bata taba sanar da itah
Domin Dr Ahmed yacema Meenat kartasake tafadamata shine mijinta hartaganshin takanta,

Yau safeeya tatashi cikin murna domin sunyi waya da Meenat jiya yau tanan tafe,

Tashi tayi taga Akwai Abinda zatayimata,
Tanufi kitchen,
Tabuda firji taga Akwai kaza da naman rago,
Kaza kawai tadauka zatayi Mata farfesunta,
Bayan tagama tayimata jallof rice taji kayan hadi sai tashin Kamshi take,
Tahadamata juice pine apple And coconut
Tahadasu bisa table A tanufi dakinta dominntayi. Wanka kafin taiso

Bayan tagama wanka tafito tayi sallar Azahar domin lokacin yayi tagama tanufi mirror domin shiryawa
Tanagamawa, tafiido wani paper lace blue And yellow kyau da saffeya tayi baa magana,
Tafito falo domin jiran Meenat bada jimawaba saigata tashigo suka rungume juna cikin murna,
Nan safeeya taje suje falo domin cin Abinchi data girka mata,

Suna zaune falo Suna firar su ta zumunchi,
Toro kyauren Akayi tare da sallama,
Saffeya tadago daga cin Abinchi datake tadago fuskarta kawai taga Dr Ahmed A razane Abinchi datake yadawo…..

Luv you masoyana????????
[1/26, 7:58 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na

Hafsat (Hapsy baby)

          49&50


        LAST PAGE

Cikin kwarewa tamike sister
Kinaganin Abinda nake gani kodai idanuwana sufara Gizone soyaya zata Sani Hauka Dr Ahmed yanayimana Gizo, tafara kuka, Meenat tataso Daga inda take tadafata tace sister Dr Ahmed bagizo yakemakiba shine mijinki wadda Aka daura muku Aure dashi, saffeya tace bafa Haukacewa nayi ba. Sister da bacin da yaya haidar Aka daura shine yanzu zaki fadaman Dr Ahmed aka daura Aure na,

Meenat tayi Dariya tace wallahi tallahi sister Dr Ahmed Shine mijinki wadda Aka Daura muku Aure dashi

Taso muje kiji yadda Akayi.
Shikam Dr Ahmed yayi tsaye bakin kofa sai murmushi yake,

Meenat tajawo hannu saffeya tace yadda Abu yafaru, Kuwa,tagayamata duk yadda Akayi, tana gamawa
Safeeya tafashe dakuka tatashi dagudu tashige daki,
Tafada bisa gado.

Dr Ahmed yacema Meenat Bari nabita Meenat tasabi jikka da gyalenta tace nayi nan yaya Ahmed,
Sai Anjimanku

. dr Ahmedyatura kofar dakin saffeya yahau bisa gadon datake,
Yace safeeya!! Amma taki dagowa sai Kuka take,
Yasa Hannu sa yajawo tafafa bisa jikinsa saffeya kukan mekeke kedayakamata kiyi murna kiyi farinciki Amma bazaki ta Kuka Haba my heart beat pls Adaina kukan nahakanan,
Mugodema Allah daya cikamana burinmu, munzama mata da miji nidake,
Cikin Ajiyar zuciya safeeya tayi kamar yarinyar Goyo cikin shagwaba tace to meyasa Baa fadaman tun Ranar ba,
Dr Ahmed yace ninace kar asanardake, sainashigo kuma nashigo Ranar na iske ki kulle kofa nikuma nace sai nakara janki bazan bayyana Hakan garekiba sai yau, sai gashi kuma nayi sa’ a Meenat tazo kinfito falo, kuna zaune,
Safeeya Kara tura kanta tayi kirjin Dr Ahmed Ahmed shima Dr Ahmed yakara rungumeta Kamar zaa kwace ta ganin zai wuce Gona da iri safeeya tace kai sir munbar sister A falo fa,
Dr Ahmed yace tatafi Ai,
Cikin shwagaba tahau dirara kafufuwa. Meyasa tatafi bata fadamata ba,

Dr Ahmed yajawota zokiji wata magana tafaada bisa jikinsa,

Daganan bacci yadaukesu Har zuwa wajen la’ asar suka farka sukayi sallah tare,

Can nahango saffeya tare da Ahmed suna girki, Acikin kitchen, Ana girki Ana love,

Bayan sungama suka zubo cikin plate daya wannnan yaba wannanan harsukaa gama,

Lokacin sallar magariba tayi Dr Ahmed yanufi masallachi yacema safeeya zai Kai isha’ I zai je wajen Hafeez,
Safeeya bayanan ta idar da sallah tashiga ta silalo wani wanka,

Tazauna gaban mirror tadinga lindar jiki Kamar zata canja fata,

Tana cikin lindar jiki tatashi ta maida isha’ I

Tagama tadawo saida tafi minti 30 tana lindar fuska sannan, tatashi tajawo wata Atamfa pink And blue tasa,masha Allah saffeya tayi kyau,

Tadawo falo tazauna tajiran Hasken kalbinta,

Batayi minti goma dazama sai gashi yadawo tanajin horn din motar takara gyara zama, can ya shigo,
Yace wow Masha Allah my heart beat kinyi kyauyabata kiss Akumatu. Yazauna kusada ita suka kalli labarai

Karfe Tara nayi yakashe kallon yace suje daki lokacin bacci yayi yasabi saffeya kamar jariyaya,suka nufi dakinshi,

Yana direta yace inazuwa yafita minti kadan yadawo da plate da bakar Leda yacemata My princess taso muci ko ya fiddo wata dankwaleliyar kaxa
Yayagi cinya????yasakama saffeya baki nan dai suka ci kadan suka tashi,
Saffeya tamike tace Sir sai dasafe kada Kai kawai yace OK night,

Safeeya tanufi dakinta, tacire kayanta na bacci

Tahaye Gado tayi Addu’ a kwanciya bacci can bacci yafara daukata taji An kunna lantarki Amma bata motsaba can taji Ance safeeya cikin Almun bacci tafarka Taga Dr Ahmed tsaye,
Yace tashi muyi sallah cikin bacci tace nayi sallah nifa, yace bawannan wadda ma’aurata keyi,
Tashi nida Alwallata tashi kiyo taki inajaranki
Safeeya tadiro daga bisa Gado tanufi kewayen tayo Alwalla,

Tafito suka tadda sallah bayan sungama sukayi Addu’ Allah yabasu zaman safeeya nahar Abada
Dr Ahmed Yayi ma safeeya wasu tambayoyi yaji ta Amsa masa,
Nan tafaera gamma tace
Sir nafara jin bacci yace OK babu matsala mu kwanta KO, face nan zaka kwana ne yace Eh, kokar nakwana
Dakin matata face A a nidai Vance ba yajawo musu bargo suka lullube, can Dr Ahmed ya rungume safeeya yafara, kiss Daganan komai
Yacanza
Nima Daganan najawo musu kyaure nafito Falo
Can nafara gyangyadi Naji karar saffeya firgice natashi nanufi dakin saffeya,
Amma magen dasuke kiwo ita tamaidoni kusunssani da tsoron mage sosai
Shiyasa suka a

jeta

Dagudu nadawo falo nahaye kujera can nakarajin ihun safeeya tana kiran Umma da Meenat, Har Abba nidai babu halin ceto domin ganin magenan

Tun inajin kuka safeeya har bacci yadaukeni ceke da tsoron mage☹☹

Washe Gari

Safeeya ce tasauko Gado Anhakali domin wani zafi datakeji tanufi toilet domin hada ruwan dumi tayi wanka

Dr Ahmed yana lalubawa yaji ba safeeya sai yasaurara yaji karar ruwa toilet dasauri yasakko yanufi toilet zanbishi ya wurgma man harara nadawo da sauri na nufi falo,
Can naji dariyarsu firgit nafarka naga wai harsun shirya sunfito,
Falo Dr Ahmed yaja Hannu safeeya suka zauna mezakici my dear cikin shawgaba tace tea kadai Zan sha,yace Angma ranki yadade,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Leave a Reply

Back to top button