CIWON SO COMPLETE NOVEL

CIWON SO COMPLETE NOVEL

Soyaya tsakanin safeeya da Dr Ahmed sai Abinda yakaru suke.kowa yasan yafaranta makowa,

Yauma zaune take tanajiranshi falo zasuje gida zasuje rimi kauyen su Abbansu wato rimi,
Duka zasu tafi,

Bayanan Dr Ahmed yashirya suka runguduma suka tafi Gidan su saffeyya domin can zaahadu,

Suna xuwa suka iske harsu Abba sun shirya, kawai suma mota, suka koma,

Safeeya gaba sai Dr Ahmed dake Jan mota sai Meenat da Haidar baya,
Can kuma motar guda
Umma sai Abba sai kawu mustapha da mamy,
Sai Hajiya saudat,

Nan suka runguda sai rimi
Minti talatin yakaisu har kofar gidansu Abba,
Suka rufe mota,suka shiga shiga,
Har ciki suka iske wata tsohuwa zaune makauniya, zaure da sauri Abba yace Inna, cikin laluba tace waye yace sule ne, tare da mustapha da saude

Cikin firgita tace sule Ashe kuna Raye,Abba yace munan da ranmu, Ade tafashe da kuka kuyafeni nayi kukskuren Arayuwata
Allah yajikan malam inama da ranshi
Abba yace Baba yarasu tace tace Allah Yayi masa rasuwa Asanadiyar hawan jini bayan Asirin danayimashi yakare yafara tunaniku dgn yakamu da cuta har mutu yana maganar Ku,
Nikuma dama bokace duk Randa yamutu Zan makance,
Abba sukace Allah yajikan Baba yayimashi Rahma,
Cikin kuka Ade tace Ameen nacuci kaina,
Nan Abba yadubi Gidan yadda yaruguje yalalace, nan yace dayadawo sai dawo da magina daga katsina domin su gyara gidann

Bayan wata shida

Dr Ahmed shida safeeya sunfito daga Asibiti yakai safeeya Awon cikinta dan wata biyar,
Kawai yaga wata Mata tatsreshi bawan Allah Ataimakaman da sadaqar Abinda Zan siyi magani
Dr Ahmed yazaro nari biyar ybata cikin kyarma ta Amsa nagode yace babu damuwa
Wadda yaba sadaqar cikin rawar murya tace Ahmed…
Yadawo yace vaiwar Allah inakikasanni,
Tace Basma!! Ce
Dr Ahmed yace Basma badai wadda nasaniba tace itace kayafeman Ahmed nayaudareka Arayuwa saboda kwadayi,
Gashi babu inda yakaini Ashe Mahmud manemin Mata dan Giya,

Bayan Auren mu dashi da shekara biyu ya kwanta ciwo Aka kaishi Asibiti Ashe cutar Aids gareshi badaidai Asibiti ya mutu nima Aka Aunani Akaga inadata
Daganan komai nawa yakare gashi bahaihudashi balle nassmu gadonshi, shine nake fitowa nakesamun na magani,
Dr Ahmed ya girgiza kawai yace Allah sawakka yaja Hannun saffeya sukabar wajen,

Bayan wata ukku

Safeeya naga tatafo falo da katon ciki rikeda da apple A Hannu Amma tayi tayi taka kafarta taki takuwa dasauri tafara kwadama Dr Ahmed Kira, honey
Dasauri Dr Ahmed yafito daga dakin yana ganin halin datake yacuccibeta kamar jariyaya sai mota yasata yadawo yadauki Akwatin dasuke sa kayan baby
Sai Asibiti dakin haihuwa da sauri Aka Amshi safeeya sai daki haihuwa,
Dr Ahmed yna zarya can yaji kukan jaririya saiga nurse tafito tace inatayka murna Ansamu baby girl Dr Ahmed cikin murna yace Alhmdlh

Yadauki waya yakira hajeeya saudat da Umma
Nandanan suka zo

Bayan Angyara jaririya da mahaifiyar ta Akabasu sallama,
Babu inda Aka zarce sai Gidan saffeya Hajiya saudat tace zata zauna ta kula da diyarta

Agurguje

Ranar Suna

Anyi suna Alhmdlh taron suna yakayatr dakowa
Diya taci sunan Hajiya saudat Amma zaadinga kiranta Bunayya
Nan Meenat kesanaer DA saffeya sun daidaita da yaya Haidar
Dasun dawo bautar kasa zaayi bikin dayake kingin sati biyu tafiyar Amma Dr Ahmed yace zaayi yadda sukayitasu cikin garinsu,

Haffez shima Yayi Auren yanazaune kusada DA Dr Ahmed

Dr Ahmed ya shigo dakin safeeya ya iske Bunayya sai kuka take safeeya tana rarshinta dasauri yce meakayimatane safeeya tace rigima Dr Ahmed ya Am she ta yarungume yajawo saffeya yarungume yace I luv you my mu wife tace iluv you my husband

Alhmdullah Anan nakawo karshen CIWON SO SAI ATARENI A SABON LITTAFINA ..

ILUV YOU ALL MASOYANA BANDA KAMAR KU. ARAYUWATA.????????????

Godiya ta mussam gareki

Mrs Lameedo Allah yabar zumunchi

Masoyana sai munhade sabon book Dina mai suna ….????????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16

Leave a Reply

Back to top button