CIWON SO COMPLETE NOVEL

CIWON SO COMPLETE NOVEL

Bayataba mancewa shekara 2 datawuce yadawo daga Kano yanacikin tafiya…..

KUBIYONI????????????
[1/11, 5:00 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat ( Hafsy baby)

08

WAYE DR AHMED

DR Ahmed Dane ga Alhaji Ibarahim kwangila da hajiya Saudat. Shi daya Allah yabasu. Aràyuwa yayi karatu A kasar Engalnd primary dinsa kawai yayi Akasar Nigeria. Yakai matakin har PHD akasar Engaland sunso rikeshi A kasar Amma yace kasarshi zaidawo Dr baya cikin wañaann shashan ya masu kudi wadda idan Akatura karatu sutai sharholiya.

Abokinsa daya Hafiz. Shi kuma dan garin kano ne shima Hafiz babu ruwansa karatu suka sa gaba. Babu ruwansu da shaye shaye ko neman Mata.suka dawo gida Nigeria Dr Ahmed yasamu Aiki A ummaru musa yar aduwa university.

Dr Ahmed zayakai 32 years fari dogo ga hanci gashi sumar sa kamar kamar yanashafa Mata mai . Kai gaskiya Dr Ahmed ba karya ya hadu( dole saffeyya ta rude????????.

Maihifinsa yarasu shekara daya data wuce hanyar sa tadawo daga Abuja. Hajiya saudat taji mutuwar mijinta uba danta domin Allah ne gatanta mijinta gata ta domin yan garin Rimin local government ita dashi tatashi A hannun kishiyar maihafiyarta domin wajen haihuwarta mahaifiyarta tarasu su ukku ita da yayyenta yaya sule, yaya mustapa sai itah kishirya maifiyarsu masiffatace Muguwa domin fuska biyu gareta in maihaifinsu nan zata nunamsu Amma da yasa kafa yabar gidan zata Fara dukansu har tagaji.Abinci ma bata basu sai in maihaifinanan. Daga baya ma saita Asirce maihaifin nasu ko gaban idonsa dukansu take.Abinci saitagama dabasu nan ta tilas tawa sai yakai yakai mustapha da Sule karatun Allo tundai mahaifin nasu ya kaucewa domin yana son yayanshi sharrin Ade ne kawai (Allah yaravamu da mugunta)

Har dai taci galaba kanshi yakaisu garin katsina Karatun Allo. Daganan fa Hajiya saudt( mahaifiyar Dr Ahmed) tazama baiwa komai na gidan itakeyinsa Har takai Kimanin shekara17 samari sukayo Mata Ricah domin kyakyawa ce ga babu wadda tafidda ciki sai Iro. (Maihaifin dr Ahmed) nan dai Akayi bikin babu abinda Aka kaimata sai tabarma da fillo da cooler kwara daya taso ayi bikinta yayayenta nan nan Amma tun lokacin da babansu yakoma malamin yace tun wanilokacin dasuka fita bara bai kara ganinsuva. Maihaifin so yadawo hankalinshi tashe. Yana fadima Ade Amma data murza kambu Asiri sai yabar maganarsu.
Ayin bikin saudat babu dangi maihaifiya. Domin tun lokacin DA. Mahaifyar su saudat tarasu sukaso su tafi dash Amma maifinsu yahana sukayi fushi suka tafiyar su basu kar waiwayensuba. Haka Akayi bikinta Bayan wata daya bikin Iro yaje cikin katsina yagamu da Abokinsa wadda sukayi karatu yasamu Aiki daganan har yayimasa hanya yasamu Aiki.daganan yakoma Alhaji ibarhim kwangila. Anabashi kwangilar makaratu masallachi, rijiyoyi. Kumabaya ha inchi cikin Aikinsa shiyasa yayi Suna . daganan sukadawo cikin katsina suka gyara gidansu na rimi saidai insu dawo su sauka ciki dawowarsu da katsina shekara daya Aka haifi Dr Ahmed.

Abin yasamo Asali dalilin dayasa Dr Ahmed yatsani mace. Wata rana yadawo daga kano wajen Amininsa Dr Hafiz yakaimasa ziyara yazo daidai welcome to katsina saiyaga mace tsaye da hijabi tana daga hannu beyi niyyar tsayawaba Amma wata zuciyar tasa yayo baya cikin sauri tazo gabanshi ta tsaya yace cikin fuskar damuwa tace ya taimaka Mata mahaifiyar tace Asibiti bata lafiya. Yamikata gashi kuma bata da kudin zuwa . nan ya tausayamata domin ko yanayi shigarta zaka San tana cikin talauchi.
[1/11, 8:29 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat (Hafsy baby)

09

Dr Ahmed yace shigo tanashiga sunfara tafiya yace wane hospital ne , tacemasa General hospital, yace OK, sun isa General. Yakaita har can ciki tafito tace masa nagode. Yace babu damuwa yafito yace mushiga naga marar lafiya . domin nasamu Lada ko tayi murmushi tace nagode. Sunashiga cikin haske Dr Ahmed yaga wannan budurwa kyakyawace Amma talauchi yamaidata wata kalah.

Sun isa dakin da Aka kwantar da marar lafiya Dr duk yayi ma majinyyata sannu har suka isa gadon da wannan tanufa tanazuwa tazuwa ta tambayi wani. Yaro dabazai wuce 14 years ba Khalipa yajikin Inna ne khalipa wadda ta tambaya yace gayanan tunda kikabarta tana bacci haryanxu shi take yi kinsamo Kudin maganin domin tafiyarki Doctor yashigo sai fada yake Akan rashi sayen magani Kan lokacin.

Dr Ahmed yaji tausayi yaratsa masa zuciya yayi gyaran murya yace muga takardar magani kalipa yace Yaya Basma wannann waye. Tace shine naroki Alfaarma yarageman hanya Akan dawowata daga gidan Kawu Yusuf. Dr Ahmed ya Amshi takardar daga hannun basma wadda yaji sunanta bakin Kanneta yanufi pharmacy din cikin Asibiti yasiyo magagunan duk daaka rubuta yakawomusu yace su Kira likita sai ya gwadamusu yadda zasuyi Amfani dasu yace saidayaga komai ya kammalla. Yajuya zaitafi Basma tabishi daga baya.

Tace nagode Allah saka da Alkairi bawan Allah daban samu wannnan daga gareka Daban san yadda Zanyi yau ba. Dr Ahmed yace babu damuwa har sukaxo wajen motarshi zai shiga tace kabani number ka koma ringa gaisawa ko. Gashi zakatafi bansan sunankaba. Yace sunana Ahmed
Tace wow nyc name, nan yakaaranto masa number wayansa tasa. Yajuya yanufi hanyar gidan su dake Kwado.
Basma kuma tayi murmushi tace cikin ranta burina yakusa cika Zan Auri mai mota.Kuma kyakyawa (Tofaa daganin sarkin fawa)

One week later

Dr Ahmed ne zaune yana duba wasu papers, yaji wayansa naringi yana dubawa yaga new number ne Kamar bazai dauka Amma kawai yadauka yayi shiru can Akace hello yaji murya mace hello wake magana. Akacemasa Basma ce yace Basma wace vasma dominshi har ga Allah yamanta da bayaninta cikin ranshi tace Wadda kataimakawa rannnan nan tayimasa bayani yace Ayya!! Sorry nagane ykk yamaijiki tace dasauki har An sallememuma. Yau kwana Ukku Inna natayimaka godiya nancema tayi nakiraka kayiman kwantacen gidanku zatazoyi maka godiya. Dr Ahmed yace kicemata na hutar da ita basai tazoba saidai kibani Address naku inasamu time zanshgo ganinanta wani dadi yaratsa Basma (Tofah????????)
Nan tayimasa kwantacen gidansu Unguwar Yammawa.
[1/12, 8:18 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat( Hafsy baby)

Wannnan page naki ne . nasadaukar dashi gareki. Aunty Saheeba Lagos.

10

Basma tana datse wayar ta waiwayen wajen wadda suke zaune tace burina yakusa. Cika munerrat wadda aka Kira da munerrat tace shakaman meyafaru Kawata Basma tace kinsa yau ko sati biyu baayi da kwanciyar umma Asibiti ba nan tafada yadda suka hadu Dr Ahmed. Kuma kinsa wani Abu Kawata wallahi yahadu daganinashi Akwai Kudi. Shiyasa Zan likemashi Har sai nasamu soyayar shi. Munerrat tace nadauka wannan burin yafita daga ranki nabaki Auren talaka sai mai Kudi Basma tace chabb!!! Inanh burina nanan na wayagayamiki Auren soyaya Zanyi Ai ingayimiki Ko yanzu nasamu wadda yafi Ahmed wallahi komin tsufanshi Zan Aureshi nataso cikin talaushi Kuma na Auri dan uwana talaka. Munerrat tace shegiya Kawata kina wuta, tace kedai bari. Dai muga zuwa Ahmed din.



Abangaren Dr Ahmed kuwa saida sukayi kwana biyu da waya da basma sannan yazo Gidansu Dayazo saiyakira wayanta wadda yayi saving da help, tafito tayimasa iso wajen innata tashiga dashi aga ibo masa ruwa. Cikin kwano duk lamba yanakaiwa yaji wani karni Amma hakanan yadaure yayi mashi kurba daya don karsu gane hakan.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16Next page

Leave a Reply

Back to top button