CIWON SO COMPLETE NOVEL

Inna tayimasa Godiya kamar me nan yamike nan yana mikewa yazaro bandir yan 200 ya ajemata yace gashi nan. Inna kamar tayi Kuka taitayimasa godiya. Yafito waje Basma tabiyo bayansa Yaya Ahmed Angode Allah saka da Alkairi tana ta fari da idanuwa tasa wata Atamfa yellow da red. Wadda ta Aro wajen kawarta munerrat. Yace babu damuwa yashiga mota yabar unguwa.
Daganan tun lokacin Basma tashiga isar Dr Ahmed da waya tun bai kulata yana shareta har yana har yakai yana daga wayanta. Daganan fa soyayya tashiga tsakanin Dr Ahmed da basma. Domin basma tana da kyau ba laifi.
Daganan Dr Ahmed yaga halin dasuke cike yagyara musu gidan dasuke ciki, yashiga dinka Basma sutura Kala Kala masu tsada Daganan Basma tashiga wani girman Kai, tadinga jinta Kamar diyar shugaban Kasa, bata iyi ma yan unguwar su magana. Bata harka da sai da yayayen masu Kudi,
††**
Soyaya tayi Nisa tsakanin Dr Ahmed da Basma fa babu Kama Hannun yaro. Har yana niyyar fada ba. Daddy dinsa Akan Aiko Gidan su Basma domin ayi Maganar Maganar Manya kwatsam!!! Rannan Basma taje bikin wata kawarta diyar masu Hannu da shuni( domin Basma tacika shige shige inhar yayan masu shine)
KOBIYONI.ZAKUJI KOMAI
[1/13, 4:24 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat ( Hafsy baby)
11
Basma Anje bikin kawarta Anata yatsina saikace batasan wani Abu talauchi ba.
Anharde bisa Kujera Anata latsa wayar Tecno C8 wadda ko sati daya batayi ba Dr Ahmed yasiyamata itah. Saitaji sallama bisa Kanta tadago Kanta ta Amsa ciki ciki yace ko gimbiyar Mata zata bani damar zama. Tadago fuska tasake kalleshi taga bakalar talaka bane( kuji Basma da karfin hali????????)
Tace babu damuwa zauna yajawo Kujera Kusa da itah yazauna yacemata Barka da dare tace yauwa yace da farko sunana Mahmoud Kabir Nakowa. Basma tadago fuskarta A razane koshi yalura dahakan yace Kina mamaki ne Ko tace wadda nakeji A gari bama A gariba duka Nigeria Kowa yasan shi yace Shikam. Basma ta jinjina Cikin Ranta ( LaiLai)
Yace tunda kikashigo wurinan naketa hangeki Kuma naga kinyi mini Inasonki Kozan samu karbuwa wajenki Kuwa??? Basma tayi Murmurshi tace Hmmm.
Mahmud bai wurinba saida suka Kulla soyaya da Basma ya Amshi phone number ta tabashi Address din gidansu Ataikacedai shiyamaidata gida. Da akatashi daga party.
Daganan fa Komai yacanza tsaninta da Dr Ahmed ta fara canza mishi inyakirata saitaga dama tayi picking yace Mata meyasa hakanan sai tace bata Kusa da wayar(kuma kunsan wani Abu duk tarrayar da Dr Ahmed betaba fadamaata wayeshi ba).
Rannan Dr Ahmed yazo Suna tsaye Basma wayanta sai ringin yake Amma taki dauka. Dr Ahmed yace Mata waye ke kiranki ne kinki dauka tundazu. Tace wata friend dina plashing danazo Dauka zata Katse ne. OK suka cigaba da zance Amma Abu takama waige waige dahaka sukayi dai bakwana yatafi yazo fitowa yaga wata mota itama tashigo Kuma bangaren Gidan su Basma tanufa Amma bekawo ma ranshi komai ba yatafi.
Kwatsam!!!!! Rannnnan Dr Ahmed bai Sanar da Basma zai zoba kawai yazo yanazuwa. Kofar gidansu yaga motar dayagani rannnan nan yakira wayar Basma saidayayi Mata Kira 3 Kawai yaga Basma tafito daga cikin wannan motar tana dariya. Naciki Kuma yaja yabar wurin jiyowar da Basma zatayi kawai taga Dr Ahmed ta firgita dagannishi Amma kawai tabasar tanufo wurinshi tace yallabai shine ko A sanardani zakazo ne. Yace kawai wurinki naji Ina shaawar zuwa ne.Basma Ina. Wayar ki nayi miki Kira Ukku bakiyi picking ba Kuma waye yazo wajenki yanzu questions 2 yajero mata duk tare sorry my dear wayana silance take banji Kirankabane. Wannnan Kuma wadda kaganni saurayin munerrat ne yakawo kararta Akan Abinda takemasa ne. Nan dai ta Dr Ahmed yadaina Zancen. Suka cigaba da firar har lokacin tafiyarshi yayi yatafi.
Lokaci natafiya kwanaki Suna Kara Yawa.Basma ce zaune. Ita da kawarta munerrat A dakin Basma wadda yasha yagyara. Munnert kecewa basma Yanzu ki kyauta Kina tarrayya da Ahmed Kuma Bikin da Mahmoud kingi 1 weeks. Bazaki Sanardashiba Gaskiya bazaki Aureshi ba??
Basma taya tsina Fuska tace dama Ai bamuyi yarjeniyaya dashi zau Aureshi ba ga ida Zan huta. Na hau motar danake so. Saina tsaya ma mai mota daya( ????Rashin Sani) kyauttata da Ahmed bata wuce 10k zuwa 20k. Iyakarta takenan kiduba Mahmud Ko A sandiyar kyautar dayakkeman nabude Account yanzu Haka Ina 2 million ciki. Inbaki mantaba nafadamiki bazan taba Aure soyaya ba Aure Kudi Zanyi. Ahmed Kuma dama nafadamasa mun tafiya kauyen su Baba kawai sai dai yaji Sanarwa. Suka kwashe da dariya. Munerrat tace Amma baki kyautaba Kawata. Basma tace Kinga tashi mushiga Kasuwa Akwai Abinda nakeson siya.
“* Bayan Sati daya
Dr Ahmed zaune dakinsa yanajin labarai yanata trying din number Basma taki shiga domin yanason yasanar da itah cikin sati nan zai turo iyeyensa ( nufinshi inya fadamata gobe sai yasanar da daddy)
Anagama labarai kawai yaga Anhasko wani hall da Da mutane ciki anata cashewa can aka hasko fuskar Amarya DA Ango yaga kamar yasan fuskar Amarya Kamar sunsa Abinda ke ranshi Aka Kara dallaro fuskar zata ba Angonta Cake A baki. Kawai yaga fuskar Basma ya mike razane yace karya ne Ba Basma danasi bace Basma bazata yaudareniba. Kawai yaji Ana wakar Bikin Amarya Basma da Angonta Mahmud sunyi Aure. Dr Ahmed yazauna ragwab!!! Bisa Gado yace Basma nizatayi makahaka nixata yaudara Amma bata tabs nunaman ko Afuska ba .Amma babu komai Kanta ta cuta
Basai lokacin daya dauka yana tunanin ba shigowar text yaji awayashi shine yadauka yaduba yaga Basma ce. Tarutabamashi kamar haka
Aslm Ahmed dftn kana lafiya. Bawannan ba nasonka mutum ne mai Kallon labarai A kodayaushe. Kuma nasan zakaga wani Abu. Yabaka mamaki. Ba Abun mamakibane Domin ba muyi yarjejeniya dakai Zan Aureka. Inkuma Kana bukatar kudinka tundaga wadda kabiyama Inna Asibiti harzuwa yanzu zaka iya zuwa office din mijina Mahmud kabir Na kowa zaa biyaka bye bye.
Dr Ahmed yaja numfashi yagoge text din da number Basma baki daya
Daganan fa Dr Ahmed yatsani kowacce mace Aranshi Domin tunanishi duk haka suke( Anya kuwa)
Tofa shine Safeeya tafada ciwon so Dr Ahmed. Zata cimmma burinta kuwa. Kuwa .???
Wane hali take yanzu A Asibiti ???
KUBIYONI………..
[1/14, 11:33 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat ( Hafsy baby)
12
A bangaren Safeeya can kuwa wajen 12 Am tafarka daga Allura bacci da akayimata.
Taga babu kowa A dakin sai ita daya cikin ranta tace nasan su umma suka kawoni Asibiti to Ina sukaje.
Tanacikin wannnan tunane taji Antoro kofa ta waiwaiya taga waye.
Taga Doctor Sadeeq ne Family doctor dinsu ne.
Yazo har inda take yajawo kujerar yazauna yace Safeeya kinfarka ne,
Tace nafarka Doctor Sadeeq yace yanzu yakeke jin jikin naki ne tace naji sauki.
Yace to Alhmdlh safeeya. Yacemata safeeya meke damunki ne Har ciwon zuciya yakamaki Haka irin wannan ciwon ne.
Dayayi yawa zuciya ke bugawa. Meke damunki haka gashi kinsa damuwa cikin ranki.
saffeya tadukar dakanta kasa sai Hawaye cikin ranta tace Doctor Ciwon So mutumin dabasai inayiba sai tsanata dayakema.
Amma bazan iya fadama kowan haka tadago fuskarta tace Doctor kayi Hakuri bazaka iya jin komai bakina ba Amma Zan rage sa Abin cikin zuciyata insha Allah.