CIWON SO COMPLETE NOVEL

Dr Saddeq yace dayafiyi ko kima komai ga Allahh.kinji KO. Tace insha Allah. Yajuya zai fita Saffeyya tace Doctor Ina su umma ne???
Yace nace suje gidanane domin baa bukatar kowa wajenki sai gobe zasu dawo ne nima inaga jikin yayi sauki gobe Zan baki sallama.
Haryajuya zai fita saffeya tace Amma… Doctor yace yane saffeya yajuyo yadawo tace don Allah kada ka sanar da su Abba cewa ciwon zuciya ne.
Yace Mata meyasa tace masa don Allah kada kasanardasu Hakanan.
Kacemasu ulcer ne ulcer ne.
Doctor yazare Ido???????? yace meyasa saffeya tace nidai Alfarma narokeka.tana niyyar Kuka☹☹
Yace tonaji Amma da sharadi?? Tace wane yace komai zaki cireshi cikin ranki . kidaina damun kanki. Inko baki dainanaba zanfadama Abbanki Abinda kedamunki.
Tace insha Allah Zan cireshi doctor. Yace yauwa safeeya. Yanzu saiki kwanta kicire komai. Cikin ranki kinjiko. Ta gydamasa Kai ya juya yafita.
Saffeya ta rintse idanuwanta wasu zafafen hawaye suka zubomata.
Cikin ranta tace Ya Allah ka cireman Dr Ahmed cikin raina inba Alkairi ne ba. A tare Dani. Domin wani sonshi yaji yana Kara shiga Ranta. (Allah sarki saffeyya)
WASHE GARI
Abba da umma harda Meenat domin tace bazata school saffeyya bata lafiya. ( yar Uwa Rabin jiki)
Suna shiga suka nufi office din Doctor suka iskeshi zaune A bisa kujera yana duba wasu file. Doctor saddeq yace Ahhh,,, Alhaji sannu dazuwa nan suka gaisa Abba yace doctor yajikin safeeya ne yace Alhmdlh zaku iya zuwa kuganta taji sauki yauma dasafe mun maidota dakin dakowa zai ganta.
Abba yace Alhmdlh to Doctor yace muje nagwadamuku dakin suka rankaya suka nufi har dakin suka iske safeeya kwance Meenat ta matsa wajenta sister yajikin safeeya tace mata dasauki saikawai taga Ashe tare suke dasu Umma tana kokarin mikewa ne Abba Aaaaa Safeeya kwanciyarki. Tace Abba da umma. Ina kwanku, suka ce mata lafiya lau Safeeya yajikin tace Alhmdlh. Sukace to Allah yakara sauki. Tace Ameen.Doctor yace Alhaji inkagama inason ganinka office. Abba yace to babu damuwa, Doctor yajuya yafita. Gaban saffeya yafadi.
Amma bata nunaba Abba yace bara naje umma tacemasa to.
Umma tace saffeyya kina iyawa Meenat takaraki toilet kiyi brush ko ruwan tea ne kisha, tace Eh Meenat takama ta suka shiga toilet.
Tadawo umma tahadamata tea mai kauri tana Kurba kadan kadan
Saiga Abba ya shigo cikin Fushi Gaban safeeya yafadi
Yace Safeeya mekika rasaAmmm….
KOBIYONI????????????????????. For comment
08164042255
[1/15, 3:49 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat ( Hafsy baby)
13
Abba yashigo cikin fushi yace Safeeya meke damunki ne,haka, cikin inda zata Fara magana.
Umma tace Abba Yan biyu me Doctor Din yafadamaka ne.
Yace man Ulcer ce takamata. Saboda rashin cin Abicin datake. Mekikarasa rasa ne?? Ko meke damunki ne??
Safeeya tayi wata Ajiyar zuciya jin doctor befadi Abba Abinda kedamunta.
Tadukar dakanta.
Batace dai komaiba. Abba yace Abinci kan yakare na aje wani. A store. Amma kifadi meye damuwarki.
Dahar yahanaki cin Abinchi ne?? Safeeya ta gigirza Kai Abba babu Abinda ke damuna.
Yace Kuma Har ulcer takamaki haka. Ne. Banason haka kinji ko kidinga cin Abinci.
Tace Abba zandiga ci insha Allah yace yauwa yanzu inki gama ci farfesu Rago zakici Ko Faten doya zakici ne. Ta shagwabe fuska.
Abba sai zuwa Anjima Anjima naci yace A,a kidaure kici inki gama shan tea din
Safeeya tace Allah zanci Abba yanzu nacika cikina bakajiba.
Yace to shikennan Allah yakaimu Anjima to. Yanzu. Zan bar umma ki Zan tafi office sai nadawo. Allah sawwaka tace. ameen Abba. Sai kadawo umma da Meenat sukace Allah yakiyaye yace Ameen yajuya yafita.
Nan Safeeya tagama shan tea din suka dan tafa fira can wajen 2 hour umma tace meza Samata takaradashi .
Tace Asamata Fate doya yaji wake da Alllayahu sai tashi Kamshi yake.
Can nahango Aunty Saheeba itada Nana A Usman Suna maida yawu Amma Safeeya taki yan musu????????
Nandai Safeeya taci Harda tirsawawa umma taci da dan yawa. Ta Aje Tasha Magani da Doctor yakawomata dakanshi yace shine zata sha insha Allah zataji sauki.
SCHOOL
Abangaren Dr Ahmed kuwa yau yashiga school. Yanufi class dinsu Safeeya. Kawai sai nahango Dr Ahmed yana mika wuya yana waige waige ( Tofa meyake nema ne meya ke nema kudai muje xuwa)
Yagama Abinda yake yafita babu Abinda yanufa sai office dinshi yana zuwa ya zauna bisa kujera. Yadafe kanshi yace meke damuna kardai Ace son wannan yarinya nake. Nan yafara tunanin domin wata Rana yashigo school yaga Safeeya da Meenat tundaga rannar Meenat tafara burgeshi saboda kamun kanta Amma yadinga karya ta zuciyar sa domin yace mace ba abin yarda bace. Daganan yafara gwada Mata tsana domin karyayi wasa sonta yashiga ranshi.
To Abin yakara rikicemasa tunda ga Ranar da tazo har wurinshi.
Yau Kuma yashiga class dinsu begantaba ko tayi Fushi zata daina zuwa ne
Akan Abinda nakemata.
For comment
08164042255.
[1/16, 6:52 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat ( Hafsy baby)
14
Kuyi hakuri masoyan Ciwon so jiya nayi mistake wajen Rubuta sunan saffeya. Inda Dr Ahmed ketunani sai Na rubuta sunan Meenat kuyiman Afuwa????????????????
Asibiti.
Doctor ne ya shigo dakin da Safeeya take yatadda ita daya su umma taje gida tadawo domin girkin Rana,
Meenat Kuma tadan fita tadawo, Doctor yace safeeya yakike jikin yanzu tace Alhmdlh yace to Zan baki wani magani sau 1 zaki dinga shan shi Kuma inkika cire damuwar ranki zakiji sauki sosai tace insha Allah,
Doctor zan kiyaye yace yauwa zuwa gobe insha Allah Zan sallameki,
Tunda naga jikin naki yayi sauki.
Yajuya yafita. Bayan fitarshi saiga Meenat tashigo tace sister Safeeya tace Naam sister kindawo Meenat Eh Aidama ba nisa na dan mika kafana ne. Nan suka cigaba da firar su har Umma tadawo tayo ma Safeeya Abinchi ta daban na marar lafiya. Nan tadaure taci domin umma tace inbataciba zata fada ma Abba,
Washe gari
Da safe Doctor yashigo yaga jikin Safeeya yaga dasauki yabata magani dasukayi Magana yace taringa shan daya Arana Abba daban kan yatafi office yabiyo nan Doctor yake fadamasa yaga jikin Alhmdlh zai bata sallama.
Abba yace babu damuwa. Doctor yashiga ya rubutu takadar sallama yabasu,
Abba yace suzo ya ajesu gida sai yawuce office suka hada yan kayansu wadda sukazo dasu. Suka tafi
Abba yanashiga gidan ko yana Ajesu yanufi office
Safeeya ko Suna shiga tazauna bisa kujera domin tace tagaji da kwanciya bari ta dan zauna ta huta. Basu jimawa da dawo wa ba,
Saiga Haidar yashigo yayi sallama ya iske umma da Meenat saffeyya, saffeyya naji sallamar shi tayi saurin rintse idanuwanta Kamar me bacci.,
Umma tace haidar Kaine shigomana ya durkusa cikin ladabi yace umma Ina kwana, tace lafiya lau, haidar, ya wurin mamyn taka dajikin yace Alhmdlh Ankwace daurin yanzuma taka kafar Amma ba sosai ba umma tace Ai sai A hankali Allah yakaro sauki. Yace Ameen umma,
Haidar yace yajikin safeeya ne naso zuwa wallahi umma Aikin office ne yayi yawa dayau zance Sai naga shigowarku Abba ya. Ajeku.
Umma tace babu komai Haidar,
Dasauki sosai tunda An sallamemu taji sauki. Umma tawaiwayen inda saffeya take Safeeya!! Safeeya!!!!
Cikin Alamun Kamar tana bacci naam umma tace Haidar ne yazo ganinki. Cikin daure fuska tace Ina kwana yaya Haidar cikin Fara’ a yace lafiya Lau saffeyya yajikin tace Alhmdlh, daganan bata karacemasa komai sai da Meenat yake fira jefi jefi har yamike yatafi,