CIWON SO COMPLETE NOVEL

Dama umma tashiga ciki tadan gyare gyare kwana biyu baiga gyaraba.
Meenat tadawo kujerar da Safeeya take sister wai meyahadaki da yaya haidar baki sakar masa fuska ne, saffeyya tace babu komai keh tajawo wata first
School
Dr Ahmed ne zaune bisa kujera yana hada wasu file yaduba Agogon Hannusa yaga lokacin shiga lecture yayi, Kuma class dinsu Safeeya zaya, yanashiga yagama Abinda yake, Amma da kalleshi kasan yanacikin damuwa ( Abinka da miskili)
Yanufi office yazauna yace meke damun wannan yarinyar yau kwana3 batazo school ba ko yar uwata banganiba gashi yau Friday.
Gaskiya rannan Monday inbatazoba Zan tambaya wadda naga Suna zama tare naga ko lafiya duk wannnan Maganar yanayinta cikin zuciya
Domin yanzu so safeeya kawai yaji yana shigan zuciyarsa ( Tofa su Dr Ahmed Anshigo wajen)
Domin ko ga basma baijin wannnan beyi hakaba
Muje zuwa dai????????????????
For comment
08164042255
[1/17, 1:24 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat (Hafsy baby)
15
Safeeya ce kwance bisa gado tana tunanin yadda zata fidda son Dr Ahmed cikin ranta,.
Amma me datafara tuninshi zataji Kamar Anakaramata son shi naji take Kamar tajawo Ranar Monday. Taje school don kawai taganshi, Amma tayi Mata kanta Alkwali zata ragema zuciyar ta tuninshin insha Allah,
Meenat tace shigo dakin datake sister Kizo inji Umma ga girki can Angama, safeeya ta yatsina Fuska Kai sister Abinchin nan basai Anjima zanci ma Meenat tace A,a umma tace nataso ki har muntafi tare,
Badon safeeya nason cin Abinchi ba ta mike suka nufi Dinning, tadan tsakura ta mike.
Bayan Abba yadawo ne baya shigowa sai yayi sallar ishai to inyashigo Bayakara fita sai kuma gobe. Inba wani Abu mai muhimmaci ba ne zai fiddashi.
Abba ya shigo yatambayi safeeya yajikin tace Alhmdlh Abba, yace yauwa dafatan dai kinacin Abinchi sosai.
Meenat tayi karaf tace Abba bataci sosai dan kadan kadan takeci. Safeeya ta wurga Mata harara tace karya take Abba inachi sosai. Anya kuwa tace Allah kuwa. Yace inma yadda Meenat tafada ne kidaure kidinga ci kinji ko. Tace shikenan Abba,
Abba yajuyo wurin umma yace ke babu Abinda zakicene Umma yan biyu tace Babu Abinda zance ni., Nan dai sukayi firarsu Kamar kullum har lokacin tashi yayi kowa yatashi yanufi makwancin sa. Asuba tagari.
Monday.
Monday babbba Rana ko nasara na tsoranki.,
Kamar yadda suka Saba sukatashi suka Kimtsa suka gama Abinda suke sukayi wanka. Amma jikin safeeya suku suku. Kamar marar laka jiki Har dai Meenat ta Lura da hakan
Tace sister yane naga kin koma wani kalan kina komai A hankali ne
Safeeya tace babu komai Meenat tace Anya ko Safeeya tace Haba babu komai, Meenat taja bakinta tayi shiru,.
Safeeya kuma tunanin take yadda yau yazasu kare Dr Ahmed ne yau kuma dame zai zo Mata ne
Shine jikinta duk yayi sanyi. Haka har Meenat tayi Mata Magana.
Sun shirya saffeya tayi shigar Atamfa yellow And red tadora hijab yellow domin red din yafi yawa cikin Atamfar shine saita Dora yellow hijab,
Masha karkuso kuga yadda Safeeya tayi kyau gashi dama rashin lafiya datayi fuskar tayi fayau.
.
Ko Meenat sai datace Masha Sister kinyi kyau Wallahi. Safeeya murmushi kawai tayi
Nan suka fito suka gaida umma da Abba sukayi Break fast, sukayi masu Allah yakikaye suka fito sukaja mota suka nufi school.
Daidai su shigarsu school da mota shima Dr Ahmed ya shigo. Sukayi parking suka fito fitowar su Idon Dr Ahmed yakai Kansu yakara waiga yaga itace dai ba idonsa ke masa gizo ba( su Dr Ahmed????????)
Yaga sun nufi class wani dadi ya ziyartamasa zuciya kaganninta kawai dayayi .
Kagagere yake karfe 1: 30 pm
Domin sai sannan yake da Ajninsu. Don kawai yaganta .
Karfe 1: 30 student sunyi sallah sun dawo
Kamar jira yake kawai saigashi yashigo cikin yanayi daya Saba shigowa ( miskili kafi mahaukaci)
Amma Abin kadan yawaiga wajen da Safeeya take zaune can Dr Ahmed yagama Lesson. Yana tambaya kawai yatada Safeeya Gabanta yafadi ya jeho mata wani question, Allah yaso ta iya wurin tabashi Amsa tiryan tiryan
Cikin Harshen turanchi,
Dr Ahmed yace what is your name?? Saffeyya my name is Safeeya Suleiman, ok sit down class kowa ya mamakin tambayar sunan Safeeya dayayi Amma kowa dai yayi shiru.
Yana gamawa Abinda yake yace Gobe zanyi test yasa kafa kawai yafita.
Dr Ahmed daganan mota yaja yafita yanufi gida yana shiga ya iske hajiyarsa bata falo dakinsa kawai yanufa yasakarma kanshi shower. Yafito domin jin kanshi yake cikin nishadi. Muryar Safeeya kawai dayaji.
Abangaren Safeeya kuma mamakin Dr Ahmed take yadda yayi Mata yau take . murna kawai take wannnan maganar dayayi Mata taji zazzzkar murysa.kowa ya fahimci tana cikin farin cikin
Washe gari.
Su Meenat sungama shiri kamar yadda suke Amma sunata sauri domin Dr Ahmed First, Kuma test zai musu,Agurguje sukagama komai suka nufi school Suna shiga class ko minti biyar baayiba yashigo.
Kowa yasan dai test zaiyi dama yanashigowa yarubata test yace minti 20 yabada, minti 20 nacika kowa ya kammala. Domin question din masauki. Yayi
Yawaiga wajen saffeya yace kitttaroman kikai man office. Baijira Amsataba yafita.. Gaban safeeya nafaduwa ta tttara ta nufin office din tana tunanin kowani wulakacin zai Mata
For comment
08164042255
[1/18, 4:08 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat (Hafsy baby)
16
Nasaudakar da wannan page din gareki ( Mumcy husnah)
Allah yakara lafiya.
Safeeya Gabanta nafaduwa tanufi office din Dr Ahmed Tayi sallama yabata izinin shigowa jikinta nadar nadar.
Tace sir ga papers din OK, yasa Hannu yakarba Yacemata thank you, tajuya. Tafita
Dr Ahmed yabita da kallo Har tajuya tafita,
Muryata kawai dayaji yasa shi wani farin ciki. Da nishadi.
Safeeya nakomawa Meenat tare ta sister wani wulankacin yayi miki ne. Safeeya tace girgirza Mata Kai tace A,a.
Lokacin tashinsu school yayi sunnufo zasu dauki Mota suga Dr Ahmed tsaye wajen Motar shi yana latsa waya, har suka shiga suka tafi.
Nan ko Ba latsa wayar yakeba kallon safeeya yake Afaikace. Har sukaja motar suka tafi. Sannnan shima yashiga tashi.(Ciwon so fa yakama Dr Ahmed)
Abangaren Safeeya Kuma har suka isa gida datuno Kalmar thank you,
Da Dr Ahmed yafadamata sai taji kawai cikin Nishadi, Har wani murmushi farin ciki take.
Suna zaune Suna cin Abinchi Meenat kecema Safeeya gaskiya sister nayi mamakin Dr Ahmed,
Safeeya tace wurin me kenan, tace yadda yacanzamiki mana,
Rannnan fa har tambayar sunanki yayi, yau kuma harda cewa ki tatttara papers kikaimashi,
Bakiji yadda class Ake surutun hakaba Wallahi,
Safeeya saidai tace uhum sukacigabada da cin Abinchi, Bayan sun idar ne lokacin sallar La’ asar ne suka tashi sukayi.
Bayan sungama sukadawo Falo. Suna Kallon AREWA 24
Suna shirin Muna Kwarya
Umma dabaman batanan tafita zuwa Gaisuwa matar Abonki Abba tarasu hadarin mota,
Bangare Dr Ahmed kuwa yana shiga gida ya iske hajiyarsa tayi tagumi Har yayi sallama batasan yashigo ba,
Saida yazauna yataba Hannunta Sannan ta firgita Ahh Ahmed yaushe kadawo ne, yace nashigo ita sallama bakiji Ba, ne meke damunki Hajiya sai kawai yaga Hawaye sunbiyomata mata, Ahmed yace meke damunki ne Hajiya harda Hawaye don Allah kifadaman kowani laifi na Aikata gareki bansani Ba,
Hajiya saudat tace babu Abinda kayiman Ahmed Ina tunanin yan uwana Yaya sule, da yaya mustapha,