CIWON SO COMPLETE NOVEL

Tunkafin A haifeka rabon danasu idanuwana Basan suna da raiba ko sun mutu, nan tabashi Labarin sanadiyar Batansu, Dr Ahmed yaja Numfashi yace ki kwantar da Hankalinki Hajiya insha Allah inda rabon zaku hadu zaki gansu. Nan ya kwantar. Mata da Hankali,
Yatashi yashiga ciki yawatsa ruwa yayi sallar la’asar yahau gado. Yakwanta,
Yajawo wayarsa yakira Amininsa wato Hafiz, suka sha firar su irinta Abokai.
Bayan sungama wayar Dr Ahmed yaruntse idanuwansakawaiyaga saffeyya nayi mashi Murmushi, Dr Ahmed yayi saurin bude idonshi yatashi zaune yace Meke damuna Kar dai ciwon so yazautani ita batasan inayiba ( haka dai kace)
Amma tayaya Zan furtamata ne can kawai naga yayi murmushi nikaina Hafsat basan mumrmushi meye ba.
Amma mujezuwa
Saffeya da Meenat ce zaune Safeeya nayima Meenat calabar umma Kuma tana zaune suna fira jefi jefi Saiga maigadi yashigo yayi sallama ya agaidasu yace Hajiya wai Ana Neman Hajiya safeeya waje wani mutum yace nakira mashi ita, saffeya tace ni Akace kakira, yace Eh,
Safeeya tace jeka kace batanan, umma takatseta tace jeka Audu gatanan, Safeeya tazumboro baki umma tace tashi kije bakisan ko wayeba kikasan koda meyazo tunda baa taba Aikowa kikasan komeya kawoshi, tashi kije Kafin Abba Ku yadawo kinji Safeeya tashi ta zuri hijab tafita Meenat tanata tsokanarta tacemata iyee su sister Anyi kasuwa. Safeeya kamar tayi Kuka har didiren kafufuwa, umma kina jinta fa, saida umma ta tsawatar ma Meenat sannan ta kyaleta,
Saffeyya kuwa tana fitowa tanufi wajen motar dataganni kuma mutumin ya juya baya bata fuskarsaba tayi sallama aka Amsa sai taji kamar tasan muryar Amma kawai tashare cikin ranta tace tunda nayi sallama nafita hakkin kowaye bazan Kara magana ba tafi minti biyar tanacewa wannan mutumin dan rainin wayo ne fa zsnshiga gida. Kawai taga Anjoyo fuska waza taganni…
Kubiyoni ????????????????????
For comment
08164042255
[1/19, 10:42 AM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat ( Hafsy baby)
17
Wannna page din nasaudakar dashi gareku bisa Kaunar book dinan dakuke
Jameela Abdullahi
Maman fadeela
Maman Khadeejat
Nan group din YAR GATA FANSCULB.
Ya Allah yabar Kauna????????
Joyowar fuskar da Zaayi watazagani Dr Ahmed Safeeya tayi mutuwar tsaye tarasa bakin bakin Magana. Can dai tayi ta maza.
Sir… Inayini yace lafiya lau safeeya Kina lafiya tace masa lafiya lau. Safeeya tace yallabai meke faruwa. Yayi murmushin dake karamasa. Kyau Safeeya tayi mamakin murmushi sa domin tunda take bata ba ganin murmushin sa ba.
Dr Ahmed yace zakiyi mamakin ganina Safeeya Amma ba Abin mamaki bane.
Safeeya cikin ranta tace kuma meke tafe dashi ne yama Akayi yasan gidanmu.
Yakatsemata tuninin datake yace safeeya, tace Naam sir, yace kidaina kirana da wannnan suna kirani da masoyinki, mai fatan zama Uban yayanki insha Allah,
Safeeya tawani firgita tayi kasake kawai kamar marar rai, Dr Ahmed yace zakiyi mamakin haka daga gareni. Domin kinga tsanar danayi miki cikin school,
Safeeya bawani Abu yajaman tsanar kowace mace ba Nan yabata labarin soyayar sa da Basma da irin yaudarsa datayimasa.
Yace daganan naji natsani soyaya Kuma bana ra’ ayi kowace mace,nadauka duk Haka suke,
Amma Farkon ganin dake naji komai na nema yacanza daga gareni shine nadukkan yimaki Abu natsana konaji ba sonki,
Amma zuciyata ta Karyata haka gani da kokon barata gareki. Duk wannan bayanin dayake safeeya hawaye kawai
Tana girgiza Kai tana tafiyar baya baya hartashige gida da gudu. Tabar Dr Ahmed tsaye.
Tana shiga ta iske su umma basu falo sun shiga ciki Domin lokacin sallar magariba yakusa. Tazauna Bisa kujerar Nan tafashe dawani kuka, tace cikin ranta Dr Ahmed yagano inasonsa shine Zan biyo wata Hanyar salon wulakanta tani ko shine zai ce yanasona karya ne basona yakeba yaudararata zaiyayi ya wulakantani, Nan takara fashewa da wani sabon Kuma,
Cantaga bafa ita kadaice kar umma ko Meenat tashigo ba kuma hujjar dazata bada,
Tatashi tagoge Hawayen ta tashiga cikin Domin taji Anfara tada sallahr magariba,
Tanufi Dakinsu taddata Har Meenat tadata sallah itama toilet kawai tashiga tadaurayo Alwalla, tadata sallah,
Bayan sun idar da sallah ne, sunyi Addu’ a sun mike ne, Meenat tana linke Carpet, din sallah, tace sister wai waye yazo nemanki, mai Neman Kuka Anjefeshi da kashin Awaki.
Kawai saffeyya tafashe da Kuka tace wai Dr Ahmed yazo nemana, wai sona yake sister kawai yazo ne yaciman mutunchi ya wlakantani,
Meenat tayi murmushin kawai tace sister meye ba Allah ne yakarbi rokonkibane, ya mallaka miki Abinda kikeso,
Safeeya ta figirt tajoyo wajen Meenat, tana manata Kallon mamaki, Meenat tace karkiyi mamakin jin maganar danayi miki sister,
Tun wani lokacin da dadddre Kina sallah naji kina rokon Allah, Akan Haka,
Nayi mamakin dabaki furta mankahava, nima saina kyaleki,
Saffeyya taja wani numfashi,
Meenat tace. Abinda zakiyi kawai kiba Allah zabi kawai. Tashi muje falo. Suna fitowa suka iske umma zaune,
Suma suka zauna Umma tace saffeyya wayene yazo wurin ki dazu ne,
Kunya tarufe saffeyya tarasa yadda zata fadamata,
Umma tace takadara, to da kinata sunne sunne baki zuwa, Ashe kinsan kowaye,
Saffeyya tace Allah A,a
Umma tace Ummm
Nan sukacugabada firar Har lokacin sallar ishai yayi sukayi,
Abba yadawo sukaci Abinchi. Lokacin bacci yayi kowa yanufi makawancinsa.
Bangeren Dr Ahmed kuwa saffeya nashigewa gida tana Kuka yafi minti biyar tsaye sannan yaja mota yafita, yana tunanin to me take ma Kuka, hakan meyafaru,
For comment
08164042255
[1/19, 10:45 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat (Hafsy baby)
18
Washe gari
Meenat da safeeya sukayi shirin school suka fito.kamar yadda suka Saba suka gaida iyeyensu,
Sukaja mota suka. Nufi school,
Bayan sunfito daga lecture ne waje 12:00pm suna zaune suna Hutawa itada Meenat
Saiga wata Budurwa tazo tana wani yamutsa fuska yar class din safeeya ce Amma basu magana da ita
Saboda tacika wani girman ita bawani kyau kirkiba,
Tazo tsaya kere kere tana hura Hanci, cikin Ku wace safeeya ma safeeya tace gani lafiya dai,??
Tace Dr Ahmed ne kekiraninki, tawani juya tafi tana murguda kugu, saikace Andora Diyar roba Zane,
Safeeya tace bazan jeba, Meenat takseta A,a sister kitashi kije don Allah keki fada fa babu kyau wulakanta mutum tashi,
Kije pls. Inan inajiranki.
Safeeya tatashi tagyra zaman mayafinta tanufi office Din Dr Ahmed tanashiga tayi sallama.
Tace sir gani, Dr Ahmed yadago ya kalleta da Dara Dara idonsa,
Yace safeeya!! Safeeya saidata lumshe ido Domin ji tayi babu wadda ya iya Kiranta sunanta Kamar Dr Ahmed,
Yace jiya nataka naje Har gidanku da tayin soyaya Amma banji komai daga bakinka safeeya kinshiga Gida kina Kuka,
Ban miki bane, inbamiki kifadaman, Amma kisani zuciyata takamu da matsanaciyar Kaunarki safeeya burina kizamo Mata Agareni, pls kitaimaka zuciya na ba tunyau takamu da sonkiba,
Safeeya cikin shashekara Kuka tace Sir basona ka,
Katseni saiyanzu zaka furta Kalmar So gareni bazan taba yarda da maganarka ba wallahi, tajuya tafita tagudu,
Domin Ciwon sonshi yataso Mata gaba daya,
Saidata tsaya tagoge Hawayenta sannan tanufi inda Meenat take,
Meenat bata tambayi saffeya komai yafaru domin lokacin shiga wata lecture yayi,
Bayan sunfito Antashi school, suka nufi wajen mota suka iske Dr Ahmed jingene jikin tashi saffeyya tayi saurin shiga Meenat tashiga,
Sukaja suka nufi Gida,