CIWON SO COMPLETE NOVEL

Dr Ahmed Kuwa kuwa kawai yabi motar da Kallo har tafita, yace Allah ka Agazaman son safeeya na Neman yayi Mani Illah, cikin zuciyata,
Safeeya suna shiga Gate man, yabude masu suka shiga, sukayi parking suka fito suka shiga ciki gidan suka iske Umma zaune,
Tana Kallon Wa’ azin Dahiru Usman bauchi,.
Sukayi sallama suka shiga Umma tace Yan biyu Andawo sukace Umma mundawo mungaji wallahi, tace. Sai hakuri duka bakingin shekara daya Idaba,
Ku huta, sai Aure Kuma, suka hadu baki Kai Kuma munanan dakai,
Tace A, a naga Aurenku har dauki jikokina,
Suktashi cikin kunya suka shiga cikin,
Bayan sun dan watsa ruwa suka fito domin cin Abinchi( dama sunyi sallah school)
2 weeks leter.
Safeeya fa tasa Dr Ahmed cikin wani hali domin duk inda yaganninta yanzu kwata kwata yadaina Ganinta, kuma tana shigowa school,
Kuma kodayashigo class saitayi yadda taboye dokar yaganta,
Domin ko idan suke parkin yanzu kodai surigashi zuwa koyarigasu, kwata kwata sundaina haduwa,
Dr Ahmed yashiga hali daurewa kawai yake,
Yau bayan safeeya sunfito daga lecture take ma Meenat zata dangewaya nanbaya, Meenat tace ki iske waccan baradar tanumamata domin zanduba wani books,
Safeeya tanufi cikin makaranta inda babu mutane tashiga can baya inda ke da yalwatar ciyawa,
Ashe kan idon Dr Ahmed kawai yabi bayanta, tacikin taba shuka tanaji dadi kawai saitaji Kamshin Tureren Dr Ahmed ita har tarike turenshi tayi saurin juyawa tabar wurin kar ya isketa,
Kawai taga mutum gabanta,yace safeeya menai miki kike Gudana nane, kintsani ne bantaba zato masoyi na zama makiyiba nayi fadamaki Hujjata Amma kinji yarda Kince, wulakantaki Zanyi, shikenan safeeya Zan kylaeki bazan takuramakiba kisoni Amma kisani zuciyata takamu da kaunarki yadda baki zato sai Anjima,
Yajuya yatafi , saffeyya Kuma tafi Minti 10 tsaye. Kamar Ankafeta,nan dai tadaidaita natsuwarta,
Tanufi wajen Da Meenat tace ta taddata, Amma tanashiga cikin ma karanta taga wani gungun students,
Tadda meenat tsaye tace meke faruwa ne naga taron student Meenat tace Dr Ahmed yafadi yazo shiga.
Mota safeeya tace Dr Ahmed , kawai tajuya tanufi wurin mutane kafin ta isa har mota tadaukeshi domin zuwa Asibiti, nan ta durkushe tana Kuka,
Kubiyoni????????
For
Comment
08164042255
[1/20, 10:36 AM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat ( Hafsy baby)
19
Meenat ce tazo tatada. Safeeya dake Durkushe tace sister tashi kinga har fara waigowa Ana kallonmu kitashi pls,
Muje kawai dama lokacin tafiya yayi, safeeya tamike Amma bata daina zubda hawaye ba,
Safeeya tace laifi nane sister Ashe Son Dr Ahmed yakemaan dagaske Har zuciyarshi,.
Nan tafada duk yadda sukayi dashi, Baya gewayarta bayan school,
Safeeya tace sister nafara tun lokacin mai tsawo tunkafin yafurta Kalmar so gareni,
Meenat tace nasani sister shareki nake naga Bakison nasani, shiyasa nima nakyaleki,
Ko ciwon dakika kwanta Asibiti nasan ta dalinlishi ne, Amma don naji Doctor yace Ulcer ne shiyasa nayi shiru nima,
Saffeyya takara fashewa da Kuka tunowa datayi Dr Ahmed na Asibiti kowane hali yake,
Meenat taja Hannuta tace zomuje plz sister, kidaina Kukan Haka,
Taja Hannuta suka nufi wajen motarsu, sukaja suka tafi,gida
Bayan Kwana biyu.
School
Shiru babu duriyar Dr Ahmed, saffeyya fa tarikece ma meenat Abu kadan tasamta Kuka, itabatasan Halin da Dr Ahmed yake ciki ba,
Suna zaune kamar yadda suka Saba, saigawata yar class din wadda suke mutuchin da ita suna gaisawa sosai,
Tazo wurinsu sunfara Firar ne tace wai kunje Gano Dr Ahmed ne, Meenat Tace A,a mezai kaimu Allah yabashi lafiya kawai,
Zeenat wadda suke zaune tace Ai Ance,
General Hospital Aka kwantar dashi, Amma Dakin sarakai,
Room 11, Nima naji Maryam nafadima ikram, kinsa Maryam son Dr Ahmed take Amma besan tanayi ba,
Nan wani Kishi yataso ma safeeya bata Bari Amma tagane ba,
Nandai sukacigabada Fira Har lokacin shiga wata Lecture yayi suka shiga,
Basu fitoba sai 6pm
Suka dawo Gida Gajiye,
Sukaci Abinci Amma safeeya turashi kawai take,
Badon dadiba, Hange wani Hali Dr Ahmed kawai take,
Dr Ahmed
Dr Ahmed Kuma bayan yafito Daga wajen safeeya ne, yaji zuciyarshi nazafi daurewa kawai yake, yazo shiga mota ne, kawai yaji wani Duhu ya gifatamasa Jiri yakwashe baikara Samun kansa ba sai A sibiti,
Hajiya saudat ce tashigo Firgice Ganin Halin Da Danta yake, cewa take Ahmed Kai kadai gareni meke damunka haka baka fadaman ba,
Saiga Doctor yashigo yaganta tsaye kan Dr Ahmed, yace kiyi Hakuri hajiya zai samu Lafiya insha Allah, Ciwon zuciyarshi ne, yatashi,
Hajiya saudat tace ciwon zuciya!!! Doctor dama Ahmed nada nada ciwon zuciya,bantaba sanniba,
Hafiz yayi sallama yashigo dama sunyi waya yau kwana biyu Da Dr Ahmed yace zaizo yakira wayanshi kashe saiya shiga school sai Akafadamasa yana Asibiti,
Shine yatafo, Hafiz yace Hajiya Ina yini, bata Amsaba, tace Hafiz dama Abonkika yanada ciwon zuciya Amma baa taba fadaman ba,
Hafiz yace kiyi Hakuri Hajiya don Allah,
Nan yafadamata, silar ciwonshi tun lokacin da Basma, ta yaudareshi,
Amma yanzu bansan silar ciwonshiba, Amma yafadaman yana cikin matsala sainaxo,
Hajiya ta girgiza Kai tace to Allah yasawkke tunda gaka kaxo, Bara naje Gida nadawo,
Bayan fitarta, da Kamar ,
Minti 30 Dr Ahmed yafarka,
Yaga Hafiz zaune, bisa Kujerar Kusadashi, yace Hafiz, Hafiz yace kafarka ne, yace nafarka, Hafiz yace wai meke damunka Haka,
Nan yafadamashi komai,
Hafiz yayi dariya Ashe ciwon So yakwatar dakai,
Wane unguwa saffeyya takene nan yafashi mashi gidansu Amma dalibarshi ce,
Hafiz yace dalibar kace Ashema,Dr Ahmed yace taki Amincewa dahkan,
One week later,
Yau Hafiz, yakeson zuwa gidan su safeeya domin Dr Ahmed haryanxu yaki mikewa, Kuma yasan saffeya ce matsalar,
Yabin kwantacen da Dr Ahmed yayimashi yashiga har ciki,yayi ma maigadin. Maganaa don Allah yace Ana Kira saffeya,Maigadin yashiga, ya iske Meenat da safeeya zaune falo yayi sallama
Yace Hajiya saffeyya kizo waje Anakiranki bata jirataji kowayeba tace jeka ganinan,
Ta mike tazuri Hijab,Meenat tana kallon iko Allah, Meenat tace baki sanar da Umma ne, tace yanzu zandawo Haba, tafito cikin fa’ ra a duk daukarta Dr Ahmed.
For comment
08164042255
[1/20, 3:56 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): ????CIWON SO????
Na
Hafsat ( Hafsy baby)
20
Safeeya tana fitowa cikin. Murmushi da niyyar. Itama zata furtama Dr Ahmed tana sonshi itama,
Kawai tayi turus sakamakon taga bashi bane,
Hafiz yace saffeyya ko,
Cikin ba yabo ba fallasa tace,
Tace Eh, Mallam lafiya dai KO,
Hafiz yace lafiya lau,
Saidai Laifin ki daya.
Safeeya tace mekenan , yace Kinsan Abokina kwanciya Asibiti Yau kwana Goma,
Saboda ciwon sonki,
Safeeya meyasa bakisan Abokina ne,
Ahmed bashi da niyyar cin Amanarki ko kadan,
Kuma ba wulakantaki, fatanshi kizamo, matarshi,
Ahmed baya wulantawa kowa shimai taimakawa ne,
Yanzu haka baisan nazo nan ba yanacan kwance Kuma sanadiyarki ne,
Kitaimaka kije kiganoshi don Allah kowayaji sauki koyayane pls safeeya,
Safeeya tajawani numfashi cin Halin da Dr Ahmed yake,
Tace shikenan zantambayi Abbana inyabarni zanzo,
Hafiz yace yauwa safeeya nagode,
Yanzu kibani number ki,
Yadda kukayi saiki sanar dani,
Tace OK, bb damuwa, nan takaratomashi Numberta, yakirata, shima tashi tashigo ciki tata,
Sukayi bakwana tashige cikin gida,