NOVELSUncategorized

DIYAM 74

❤️ DIYAM ❤️

By

Maman Maama

Episode Seventy Four : The Birthday Gift 2

Ga masu tambayar abinda Bassam ya gayawa Asma’u. Fulatanci ne, amma kunsan kamar kowanne yare fulatanci ma yana da dialect da yawa. Yayi mata magana ne da dialect din fulanin yalleman. Idan bamu manta ba
Maimoon mahaifiyar Bassam yar yalleman ce dan haka dialect dinsu ya iya. Abinda yace mata shine “you are so beautiful” ita kuma tace masa “thank you”.

Diyam…………

Wani irin feeling na emptiness ne ya farkar da Diyam daga bacci. Tana jin tamkar jikinta ne a kwance a kan gadon amma ruhinta is somewhere else. Ta bude idonta a hankali tana kallon bedside lamp din take ajjiye a gefen gadon feeling so lonely tamkar ita kadai ta rage a duniyar. Sai kuma tayi murmushi tana lumshe ido yayin da tayi realizing abinda yasa take jin wannan feeling din shine saboda babu hannayen Sadauki a rungume da ita. Sai ta mike zaune da sauri tana kallon tafkeken bedroom din daya ninka nata a girma, sai kuma tayi sauri taja sheet ta rufe jikinta saboda tunawa da tayi babu komai a jikin nata, ta kama rarraba ido kamar wadda tayi wa sarki karya sannan ta jiyo motsin ruwa daga toilet, sai ta koma da baya ta fada kan gadon tana yar karamar dariya ita kadai kamar sabuwar shiga a gidan tababbu. 

But she is not sure ko ta tabu din ne dan bata da tabbas din cewa abinda take feeling yanzu da abinda tayi feeling jiya da daddare is possible. Can it really be this good? Can one night really be worth a lifetime?

It had started with a kiss, a kiss that lasted for like an hour a tunanin Diyam dan lokaci ya tsaya mata ne tamkar yadda tunanin ta ya tsaya. A kiss that loosen up everything na Sadauki, his heart, his brain and his entire body har ya sashi yayi realizing cewa ashe dai shi ba Sadaukin bane ba.

But suddenly sai tayi breaking up the kiss, wai kazar ta zata ci, tana so ne taja ajinta for as long as she can. Ji yayi shi haushin kazar ma yake ji, haushin dukkan kajin duniya yake ji. Ina ma dai bai siyo ba? But dole ya barta ta zauna cin kazarta amma kuma bai fi loma biyu ta samu tayi ba saboda ko da second daya hannunsa bai bar jikinta ba, nema yake yi yayi mata kuka dan haka dole ta hakura da kazar amma sai da yayi alƙawarin biyanta wata.

Ta rufe fuskarta cikin jin kunya sanda ta tuna cewa she lost some of her clothing a garden din, shima kuma haka. Tayi addu’ar Allah yasa ya fita ya dauke musu kar masu aikin gidan su zagaya su gani. 

Daga garden suka fara slow journey dinsu zuwa daki, branching a palo wanda ba zata iya tunawa wanne palon bane ba kamar yadda ba zata iya tuna yadda akayi suka shigo dakin ba, amma abinda take da tabbas akai shine she didn’t come in with any of her clothing, except for ribbon din data daure kitson kanta dashi.

Ya rikirkice mata ya susuce mata acting as if cinye ta zaiyi gabaki dayanta, burinsa kawai ya samu ya kai inda yake son kaiwa amma ita kuma ta hana shi, making him beg, har sai da ta tabbatar he can no longer take it ita ma kuma haka sannan ta sakar masa. 

The first round was wow, and it fused not only their hearts but their souls together. A gurin Sadauki it was mind-blowing and was much more than what he expected. Ya tuna da duk wahalar da yasha kafin ya samu abinda ya samu din, sai yaga cewa ashe bai ma wani sha wahala da yawa ba, ashe prize dinsa yafi wahalar da yasha yawa. He used to call her his heart, yanzu sai yaga cewa that is an understatement, kamar ya rage mata daraja ne dan ita zuciya ai a jikin mutum kawai take, ita kuwa ai ta hada ne da jikinsa da ruhinsa da kuma duk abinda ya mallaka a duniya. And then he called her his world.

A gurin Diyam mamaki abin ya barta a ciki. Dama haka abin yake? Dama haka ake ji? Can this really be possible ko kuma imagination dinta ne kawai. In haka feeling din yake me yasa ita bata taba ji ba sai yau? Bata taba jin koda kashi daya cikin goma na abinda taji yau ba. Duk rayuwar aurenta na baya ba zata taba iya tuna ranar da taje shimfidar mijinta ba tare da hawaye ya zuba daga idanuwanta ba saboda zuciyarta bata son abin. Saboda jikinta baya son abin. With every touch daya taba ta ji take kamar naman jikinta yake yanka and it hurts duk sanda ya kusanceta. Wannan yasa a lokacin take mamakin matan da suke neman mazajensu su makale musu kamar chewing gum saboda ita ta dauka yadda take ji din haka kowacce mace take ji. But now she knows better.

The second round was wow wow, much better than the first, after which bacci mai nauyi ya dauke Sadauki. Sai Diyam ta tashi ta tafi toilet da niyyar tsaftace jikinta, tana jin cinyoyinta kamar tayi tsallen kwado. Ta fara wanka kenan ya murdo kofa ya shigo, tayi saurin rufe idonta ta durkushe a gurin tana jin wata irin kunyarsa wadda dazun duk bata ji ba, ko dan yanzu ta dawo sense dinta? Baice mata komai ba sai ya sunkuya da dagata chalak ya mayar da ita daki ya dora ta a gado daga ita har ruwan jikinta sannan ya dora daga inda ya tsaya tamkar zakin daya kwana bai ci abinci ba, and she found out ita din ma ashe yunwar take ji.

Jin heavy footsteps dinsa ya katse mata tunanin ta, tayi saurin jan abin rufa ta lullube har kanta dan tana jin kamar ba zata iya hada ido dashi ba. Tana jinsa yazo ya tsaya a kanta sai kuma tayi sautin murmushin sa. Ya saka hannu ya gogo ruwa a jikin gashin sa sannan ya daga abin rufar ta ya goga mata a tsakiyar naked bayanta. Ta danyi kara tana matsawa tare da kara chukuikuyewa a guri daya. Ya zauna a bakin gadon yace “ko ki bude rufar nan ko kuma in shigo nima mu lulluba tare” tayi saurin girgiza kanta, yace “to bude in gani” ta sake girgiza kai, yace “Please, fuskarki kawai zan gani” ta fara bubbuga kafafuwanta a kan gadon cikin yana yi na shagwaba sai yace “hmmmm, baki san wannan abin da kike yi tamkar gayyata ta kike yi ba?” Sai ta daina sannan tace “ka tashi ka tafi” yace “ina zani? Dakina ne fa wannan. Ke ki tashi ki tafi” tace “dan Allah ka tashi. Na roke ka” yace “okay zan tashi amma sai naga fuskarki tukunna. Please just a glimpse” kamar ba zata bude ba kuma dai sai ta bude iyakacin fuskarta amma idonta a rufe gam. Ya jima yana kallon fuskarta sai kuma yasa hannu ya shafa doguwar jelar kitsonta and then bai san yadda akayi ba sai ganin fuskarsa yayi akan tata, hannunsa kuma yana cire abin rufar ta. Tayi saurin bude ido tana kwace bakinta daga cikin nasa “kai ba kayi wanka bane ba?” Yace da dasashshiyar murya “ban fita ba, wani wankan zan sake”. Sai da kuwa ya sake din. Yana tayar da sallah ta mike ta nannade jikinta da bedsheet sannan ta fita da sauri ta tafi dakinta. 
Toilet ta zarce tayi wanka a gaggauce sannan ta fito ta saka doguwar riga da hijab tayi sallah. Tana son ta koma bacci amma kuma yunwa take ji sosai dan jin cikinta take yi kamar anyi mata yasa. Ta duba agogo taga karfe bakwai, a lokacin kira ya shigo wayarta daga Murjanatu. Ta dauka da sallama Murjanatu tace “amarya, wannan saurin daukan waya haka kamar wadda ta kwana ba tayi bacci ba?” Sai kuma ta kyalkyale da dariya. Diyam tayi rolling eyes dinta tace “kina da abin cewa ne ko kuma kirana kikayi saboda credit yayi miki yawa?” Murjanatu ta daina dariyar tace “Mama ce tace in kira ki in tuna miki cewa karfe goma jirgin mu zai tashi, ki shirya zamu biyo mu dauke ki” Diyam ta dafe kanta, shaf ta manta akwai mother’s eve da Maman su Murjanatu ta shirya musu yau a Maiduguri. Lallai Sadauki ba karamin formatting kwakwalwar ta yayi ba. Murjanatu tace “kin manta ko?” Diyam tayi saurin cewa “no no no, ban manta ba, baki ji har na tashi na fara shiryawa ba?”……..

Ta cire rigar da tayi sallah da ita ta mayar da wata doguwar rigar wadda bata karasa har kasa ba amma ta kama ta tsam-tsam like a second skin. Yadin rigar mai layi layi ne na kalolin black, dark ash, ligh ash da white. Wuyan rigar ya bude sosai har Diyam tayi tunanin ya zama too reveling, wannan yasa maimakon ta daura dan kwalin sai ta nade shi a wuyanta stylishly yadda ya rufe kirjinta. Ta bude kofa ta fito daga dakinta a dai dai lokacin da taji kara kamar ta faduwar wani abu, followed by another sound kamar ana ɓari. Ta dan kara sauri zuwa inda take jiyo sound din sai ta ga daga mini kitchen dinsu ne da yake a sama.

Ta tsaya a bakin kofa leka ciki, abinda ta gani shi ya saka ta rufe bakinta tana hana dariya fitowa. Sadauki ne daga shi sai singlet da short, kusan duk cabinet din kitchen din a bude su ke ga kasan tiles kaca kaca da egg shells da kuma ɓawon dankali, ga mai cikin kasko a kan wuta shi kuma yana tsaye like three meters away from kaskon hannunsa da spatula yana leka cikin man. Sai kuma taga ya dauko wasu bowls guda biyu, daya ruwan kwai ne a ciki kusan rabin crete, dayan kuma danyan dankali ne guda gudan sa. Sai taga ya dauko dankali guda daya ya saka a cikin ruwan kwan sannan ya dauka da spatula ya jefa a cikin man daya riga yayi over heating. 

Dariyar da take rikewa ce ta kwace mata lokacin da yayi wani tsalle zuwa karshen kitchen din. Dariyar ta ce ta juyo hankalinsa gurinta. Yayi kamar zai yar da bowl din kwan da take hannunsa amma sai yayi saurin ajiyewa ya taho gurinta yana kallon ta tun daga kasa har zuwa sama. Ta rufe fuskarta cikin jin kunya sannan ta juya masa baya, not realizing cewa ta juyo masa daya daga cikin abinda yake so a jikinta.

Yana zuwa inda take sai ya jawo ta ya hada bayanta da jikinsa, ya saka fuskarsa a wuyanta yana shakar kamshinta mai dadi sannan yace “good morning Sadiyam” bata amsa ba sai yace “wai kunyar ce har yanzu? I tot na cire ta tun jiya ashe da akwai sauranta. Ki gayawa kunyar nan ko ta rabu dake ko kuma inyi maganin ta” ta kara narkewa a jikinsa tana lumshe idonta.  Ya kai baki dai dai kunnenta yace “na dauka kunyar ta tafi lokacin da naji kina cewa ‘sadauki more please” ya fada yana kwaikwayon muryar ta. Tayi saurin kokarin janye jikinta daga nasa tana bubbuga kafa tace “lahh! Ni wallahi ban fadi haka ba” yana dariya yace “nayi recording fa, in baki yarda ba mu koma dakina in kunna miki kiji” kamar zata yi kuka tace “ni bana son ji, ni ban fada ba” ya dawo da ita jikinsa yace “I had the greatest night of my life yesterday. And I had the greatest birthday gift. Yanzu wish dina guda daya a rayuwa shine every night na sauran rayuwa ta ya cigaba da kasance wa like yesterday night” ta juyo tana facing dinsa tace “lallai ma. To yau ma ba anan zan kwana ba” ya bata rai yace “ban gane ba” ta saka hannu tana gyara masa hannun rigarsa tace “biki zanje” ya sake bata rai “biki kuma? Bikin wa?” Tana murmushin fahimtar ba ita kadai ta manta ba tace “bikin mu ni da kai. Ka manta yau za’ayi event a Maiduguri? Mama har ta saka a kira ni a tuna min karfe goma jirgin mu zai tashi. Kuma nasan ba zan dawo yau ba, maybe sai jibi”. Ta fada da yanayin tsokana. Ya kife kansa a kafadarta yace “bara inje in hada kayana nima” ta ture shi tace “ba fa a gayyace ka ba” yace “duk wanda ya gayyaci matata to kuwa tabbas ya gayyace ni. Anywhere you go I will also go”.

Ta kalli kaskon da yake kan wuta tace “me kake dafa mana ne?” Ya kalli kaskon shima, har ya manta ma da cewa girki yake yi, sai yace “dankali da kwai” tayi murmushi kawai sai ya dan ja da baya yana kara kallon shigar jikinta, ya daga gira  yace “if you want to wear a dress like this, wear it with confidence” sai ya saka hannu ya zare dakwalin da ta rufe wuyanta da kirjinta da shi. Ta danji kunya ta sunne kai a kirjinsa sai shi kuma ya daga ta chak ya dora akan worktop, ta karbi dankwalin a hannun sa ta nada masa shi a nasa wuyan tana dariya, yace “ki zauna anan. Let me cook for you” sai ya koma ya leka cikin man sa, ya juyo yana kallon ta fuskarsa abin tausayi yace “ya kone” tayi dariya shi kuma ya harare ta ya dauko dankalin da ya zama kamar gawayi ya jefa a waste basket ya dawo gurinta ya zagaye ta da hannayensa ya dora kansa a kirjinta yace “ban iya girkin ba. I wanted to cook for you” tace “ka iya mana. Let me tell you what to do. Shi wannan dankalin you boil it first with a little bit of salt, sai ka yayyanka shi a kwance yayi shape din circles, shi kuma kwan sai ka zuba masa attaruhu da albasa da spices, sai ka juye dankalin a cikin kwan ka juya su sosai sannan ka dora frying pan akan wuta ka zuba mai kadan sannan ka juye dankalin da kwan ka soya su together on a very low heat, in side daya yayi ka juya dayan side din shima yayi, shikenan” sai ta sauko taje ta kashe wutar da har yanzu man yake kanta yana konewa. Tace “yanzu bara in hada mana, in ka gani yadda nayi kaga watarana kai ma sai kayi mana” sai ya sake daukanta ya mayar da ita kan worktop yace “you seat here, ni zanyi mana, ai na gane”.

Har ya koma gaban cooker din sai kuma ya dawo gurinta yana langwabe kai yace “energy na ya kare. I need a refill” ta turo baki tana magana kasa kasa, yace “me kike cewa?” Tace “bayan yunwa nake ji tun jiya banci komai ba kuma kazar ma baka barni naci ba” yace “to ba nace zan biya ki ba, please” ya fara koma mata Sadaukin jiya, tayi kokarin ture shi “kitchen ne fa” yace “kitchen din waye? Gidan waye? Matar waye?” Ta sake makale kafada sai yace “okay, just a kiss then” ya fada yana kawo fuskarsa kusa da tata, ta saka fingers dinta tana tracing gashin girarsa ta zagayo har zuwa sajen sa, ya lumshe ido sai tayi sauri ta juya fuskarsa side tayi kissing cheek dinsa. Ya bude idonsa ya bata rai ita kuma tana dariya yace “gaskiya ban yarda ba. Ni bana son wannan” ta miko hannunta tace “bani kaya na to tunda baka so” yayi mata murmushin mugunta yace “with pleasure” sannan ya dora lips dinsa akan nata.

Hmmmm. Naga wadannan ba yunwar suke ji da gaske ba, kuma na fahimci basu da niyyar zuwa Maiduguri. Gwara in tafi kar jirgi ya tafi ya barni.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button