DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVEL

Essha naji hk ta Mike daga jiki daddy karami , daddy k shima ya razana yarasa abunyi , kuka kawai yake kamar Karami yaro, yau shine hajiyashi za’ a kasheta a gabanshi” Kai duniya ..

Hajiya naji bindiga akanta tarasa na cewa, sai Bari kawai take a zaune ga bindiga kanta tana kallo Aliyu ..

Aliyu shima ya razana matukar razana”yanzu akan bafadi sunana ba shine za’a kashe Rai ,ah ah banzayi kuskura danayi datzu ba, wait toh wacece Essha ya tambayi kanshi? Bai Gama rufe baki ba Essha ta wuce taganbashi , ba daukali akanta, gashi ta ya rufe mata rabi fuska..yaji..numfashi na nema daukewa, yabita da kallo har ta karasa gaba oga ta rike minshi kafa tasoma magana a murya kuka” da Allah Kar ka kasheta , da Allah na rokeka …. Aliyu daji murya ta yaji wani abun ya soke shi a kirji Nan take ya rike kirji,kirjishi sai duka uku uku takeyi yarasa dalili, sai bin bayata kawai yake da kallo Yana son yaga ko wacece hk ..

Oga yayi dariya yace” Essha na samo Miki miji amafa Dan tauri kai ne,da alama baison tariwa dangikine kafi aure… Na take takara ji faduwar gabata ya tsanata .. ta tsikoyo murya ogan nacewa” daya, biyu …

Aliyu kam duk bidiri da akeyi na ceto hajiya hankali shi ma ba ya wanjan. Yayi zurfi a tunani yariya da tafi da Imani da nutsuwarshi ..

Oga yacigaba ” uku” Essha takara rike minshi kafa tace” yallabai da Allah Kar ka kasheta na rokeka “

Ya amsa da cewa” yariya bani Zaki rokaba, angoki Zaki roka , dun Naga Alama baison gani kakaki da Rai, gashi can” yanuna Aliyu yacigaba da kirga “hudu “

Ai Essha da sauri tabar gabanshi ta nufi guri Aliyu , dun har tayi tutunbe zata fadi .. Aliyu yayi sauri tareta ta fado a hannushi .. Essha kirji ta sai bugawa yakeyi kamar zai fito, Aliyu ya tsaya shiru Yana kallo ta Ido ciki Ido..

Ya lumshe Ido ya budesu ” tsarki ya tabbata ga Allah shine abinda yake fadi a zuciya shi ” sanan yace” love at first sight pretty ” … Da sauri ta kauce kata daga hannushi tana Bari , shikam ma ya kasa motsi , yariya ta tafi dashi , Essha nata magana baijitba dun wanna hklishi yayi nisa,baya Kuma oga har yakai shida a kirga ..

Da karfita tasa duka hannuwata ta girgiza shi tace” bawa Allah bakajina ne zai kasheta da Allah Kayi magana Kar ya kasheta ka fada musu sunaka , badai aure bane, andaura shikena ama da Allah Kar kabari su kashe min hajiya ” ..tana magana tana hawaye .. Aliyu kam yayi nisa fuskata da yanda labeta suke motsi kawai yakebi da kallo..

Oga yace” takwas ” da karfishi .. Reza yakara gyara kunama bindiga yayi kakas kas yayi ready .. daddy karami sai kuka ba dama ceto..

Essha tace” wayyo allow zasu kashe min ita, Wai mallam bakajina ne, ka fada musu sunaka please please karsu kasheta ” takara fashe da sabo kuka ta kifa Kai a gwiwarshi tana jijigashi .. jiki Aliyu kam yagama mutuwa

Oga yace” Taraaaa” da sauri Essha ta daga Kai ta kalleshi yasa hannu ya yaye mata gashita da ya rufe mata , ita kam haushi da tsana shi takeji wani matsanaci tsanashi takeji ta rasa dalili .. oga zai bude baki kenan yace goma ..

Aliyu ya kalleta idon ciki idon yace” sunana Aliyu Umar ” ya furta a hankali

Juma’at Kareem ????????

Comment & share????????♥️

Doctor Essha
????‍⚕️
Written by J Hajara

2️⃣2️⃣&2️⃣3️⃣

Da sauri Essha ta Mike ta nufi guri hajiya, Reza zai harba kenan tayi sauri ta buge mishi hannu ya harbi iska tace” ya fada wlh ya fada”ta rugume hajiya, hajiya sai ajiya zuciya takeyi kamar tayi gudu..

Aliyu sai binta da kallo yakeyi Yana murmushi Yana shafa kirji , Yanana sunata yafi a kirga sanan yace” Alhamdullila , today I have sight my lost rib, love of my life my preety , Abu fariciki ma a matsayi matata , Kai na Amince da aure na dari bisa dari ” sai murmushi yake kamar gona auduga … Oga yakalli shi yayi kwafa yace” toh fa za ‘ a daura aure “

Essha na jiki hajiya sai kuka , hawaye wani na bi wani tace” shikena khalid kayi hakuri basan da wani Ido zan kale ka ba , bansan… Hajiya ta katseta tace” kiyi hakuri Aishatu , duk abunda yasamu bawa haka Allah ya rubutamishi tun yana ciki..ta goge kwalla ta cigaba ” yau Yana daga ciki ranaku da baza taba mantawa ba a duniya , ki ceci rayuwa ta Aisha , basan Mai zagayama ma Abba ki ….tana kan magana sukaji baba driver nacewa” An daura aure ALIYU UMAR DA AISHA AHMAD akan sadaki dubu dari fatihaaa( Kai mutanina sucika shuumamu wato ma baba driver suka sa a matsayi Mai shela) ..

Essha naji hk ta fashe da sabon kuka , wani tuki baki ciki takeji tace” hajiya ban sonshi , ban sanshiba , ki taimakeni … .. Daddy k yazo ya dagata yace” Essha hkr zakiyi , haka Allah ya rubuta , addu’a kawai zamuyi yanzu mu fita na guri lafiya “

Daddy k yasami shugaban yace” toh shikena tunda an daura ku sai kemu hakana…. Ai sai duka su ka fashe da dariya suna nunashi da bindiga , daya daga cikisu ya Mike zai tura daddy k.. Aliyu da sauri ya Mike ya kareshi Rai a bace yace” enough is enough, kun ce Kuna aiki Allah toh karyaku, Wana wulakatan bayi Allah ne Wanda Basu ji Basu gani ba , Kuna tauye musu hakkisu”.

Daddy k ya dafashi yace” yaro kyalesu , akwai Allah , fada min Kai Dan inane , Ina son nasan asalika tunda ka auri yanta yanda shari’a musuluci ya tanadar?

Aliyu zaiyi magana oga ya katsesu yace” Alhaji zai dai kuyi hakuri inkufita gari , zai ku tatauna ama ba yanzu , yanzu lokaci tarewa amare ne, ga daki amare na” ya nuna wanna bukka.. Daddy k da Aliyu suka binshi da kallo mamaki .. daddy k yace” tarewa Kuma??

Yace” tabbas , Essha zonan …ya kwala ma Essha Kira kamar shi yasa mata suna.. Essha ta taho tana hawaye ta rakube a baya daddy k .. Aliyu na kallota Yana ji kamar ya janyo ta ya lalasheta saboda kuka na hurting feelings nashi sosai ..

Daddy karami ya fusata yace” bazai yuba, ku auran min da Yan na dole , sanan kusasu su tare, inaaa Wana bamai yuwa bane”

“Kai yara ku daura min wanan sanan kusa mishi salatep a baki” oga ya fada a fusace…

Hajiya ta karaso da sauri tace” kuyi hakuri yallabai ku sake shi , duk abunda ka shimfida muna zamu bi, ai ariga da an daura ba matsala “

Oga yace” yawwa tsohuwa Ashe ki gane”

Daddy k ya marairace murya abun tausayi yace” haba hajiya…

Hajiya ta daga mishi hannu tace” yi shiru banason na Kara ji murya ka ana umarni nake baka”

Aliyu ya daga Kai ya kalleta baice uffan ba Yana takaici Wana Abu..

Hajiya taja Essha ta rugumeta tace” Aisha Allah ya Miki albarka ..

” Hajiya my dream is shattered ki taimakeni” hajiya ta bubagamata baya Alama rarashi tace” duk dai basan Mai kalamai da kika fada suke nufi ba, ama Ina son kiyi hakuri , Allah na Nan shine kadai gata ki “

Oga yace ” nifa Kuna Bata min lokaci fa , krr ya ja kwafa sanan ya fito da goro lacasera daga ciki wani school bag dake gabanshi , har da wani tablet full sachet yayi wani dariya mugunta yace ” ango ga tukuici zamu baka , shekarana goma da kafa kungiya na ba ango da ya tabami tauri kai sai Kai.. ya bude murfi goro ya jefa tablet har hudu aciki yace” congrats gashi kasha “

Aliyu ya kalleshi sama da kasa ya ja tsaki yace” banzan Sha ba”

Oga yasa karfi yaja daddy k ya daura minshi bindiga saiti tumbishi .. saura ma suka masu hajiya har da baba driver .. baba driver sanda yayi fitsari a wando don tsaban tsorata ..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button