DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVEL
Tycoon yace” Doctor how is my son doing ?… Kowa ya tsaya cirko cirko Ana jira amsa likita..
Likitan yayi ajiya zuciya yace” sir ka kwantar da hankali ka, ba wani Abu bane Mai tsanani dogo Suma ne yayi sakamako kwaya dayasha, bincike mu ya nuna, kwayoyine suka so suyi mishi illa har yakaishi da Suma”
Kwaya?!!! Harsu na hada baki guri Kira….
Mami ta rude ta cakumo likita a gaba riga tace” what the you by that, Dana baya shaye shaye”… Likita duk ya tsorata sai zaro idon kawai yake,..
Suleiman ya zo ya janyeta yace” Mami kiyi hakuri munji bayani likita, Nima nan zan shaidin Aliyu akan baya shaya shaya ” yakali doctor yace” doctor yajikishi yazun?
Doctor kam ya gama tsorata balle yaga family din tycoon dashi tycoon baison yayi kuskure da saurishi ya amsa yace” yes jikishi da sauki inshallah Nanda few minutes ma zai iya farfadowa inshallah”
Tycoon yace” doctor jini dake kayashi fa?!
” Sir muyi iya bincikemu, ba wani ciwo da yaji kila shafaminshi akayi bamudai sani ba” doctor ya fada…
Ammi tace” zamu ‘iya ganishi?
“Eh hajiya zaku’iya shiga”.. doctor bai Gama rufe baki ba Tycoon ya shiga, saura suka bin bayashi ciki hanzari…kwance yake, hannushi da Kari drip, idonshi a lumshe haryanzu bai farka ba, bawanda bai tausaya mishi dagani hali da Aliyu ke ciki. Tycoon ya zauna a gefeshi yarike hannushi, daki ayi shiru kamar ba mutani aciki , har aka Kira sallah magariba, Aliyu bai farka ba, jikisu a mace suka je sallah, har akayi isha’i , suna idarwa suka sake komawa daki. Daki dal yake da wutar lantarki koina kamar Rana, Ammi,Mami da su rahma suna zaune ne akan katuwar daddumar da akan shimfida a daki, kowa da carbi a hannusu suna casbaha,duk suyi shiru kamar a musu mutuwa, rabonsu da abinci tun breakfast na safe, ba karami tashi hankali suka shigaba, da sallama suka shiga, suka amsa.. Tycoon ya nemi guri a daya Dana ciki kujera dake kusa da gado Aliyu , ya zauna shiru, ya kalli gefeshi yaga su fawaz ne duk su zuba tagumi Suma idonsu na kan Aliyu harsu bashi tausayi, uwa uba Idrees da tun zuwashi yakasa sukuni..
Tycoon ya girgiza Kai yace” haydar kuje gida ku huta, inshallah abokiku zai farka, ai abun yazo da sauki tunda aganshi ko?Isa ka dauki ummi dakai”
“a’a daddy kayi hakuri mu zamu zauna, Kai kaje gida ka huta, dasu Ammi , Kuma ma am a doctor zan iya kuladashi” fawaz ya fada..
Idrees yace” gaskiya ne daddy, yakamta kaje ka huta , kusa wani abun a ciki ko, kaga su rahma yarane Kar yamusu illa”
Tycoon yayi ajiya zuciya yarike hannu Aliyu tam kamar za’akauce mishi, baice uffan ba,can yaji kamar Alama hannu na motsi, kafi yayi wani abun ya sake hi Aliyu ya Kara rike hannu shi gam, da sauri ya daga Kai ya kalli fuska yaga kamar ya farka,bakishi na motsi kamar abun yakeso furtawa, same time idonshi a rufe. Tycoon ya Mike da murna yace” Alhamdullila, Aliyu bude Idonka daddy ne” ai su Mami daji haka duk suka yo kansu..
Aliyu kam ya farka ama dishi dishi yakai gani mutani da ke kanshi, kafi ya bude idon gabadaya a hankali, Yan bi Yan daki da kallo daya baya daya, yayi mamaki ganishi ana,jikishi gabadaya ya mance, ya sake binsu da kallo har Yana Kara Ware Ido.. Essha yake so gani ama batanan, a razana ne ya Mike yana dube dube..
Tycoon ya rikeshi yace” Aliyu Alhamdullila ka farfado”
Yakalli daddyshi , bakishi na rawa yace” daddy Ina Essha? Daddy Ina ku kaita? Duk ya birkece yakasa natsuwa sai tambaya su Essha yake…
Mamaki yahana Tycoon amsawa shima maimatar suna yakeyi “Essha Kuma? Ya juya gasu Ammi yace” wacece Essha kuma?ai’na take ?
Ammi ta girgiza Kai tace” mufa bamusan wata Essha ba, kila dai su Hafiz za su santa”
Hafiz yadaga hannu Alama basusan da wata Essha ba..
Haydar yace” Ammi bamu taba ji yakira maisuna na Nan baa”
Tycoon ya kalli Aliyu da duk ya birkece suna Essha kawai yake furtawa , ya dafashi yace” Aliyu mune fa, ur family, here is ur mom’s ur siblings, ur friends and ur granny no one is bearing essha here, first of all wacece Essha?
Aliyu ya tsume fuska ya tsay ya yana kallasu shiru ya rasa wani amsa zai basu, a ranshi yace” waton kenan daddyshi a daji na yabar mishi Essha, No she’s hurt,dad u can do that….yayi yikuri zai sauka,da sauri fawaz ya rikeshi yace” buddy kayi hakuri kayi a hankali fa, u re sick”
Ya kalli fawaz dake magana ya Soma hawaye yace” Essha fa, badai aguri ku ka bar min ita ba,ya daka tsawa sanda daki ya amsa da amo muryashi yace” Ina Essha na ,she’s hurt, tana bukatar taimokona “
Tycoon yace” calm down son, Essha Kuma? Ai’na take Wai gayamin?
Aliyu ya fara sambatu Yana nuna both side nashi yace” dad she was here with me, tana bukatar taimokona daddy, maiyasa baku daukotaba ? Daddy ni zanje ,I will go and bring her,she’s my wife ” ya Mike ya balle drip dake hannushi, carnular kadai yabari, jini sai rushing yake daga hannushi Yana diga a kasa, zai balle sauran carnular dake lilo a hannushi, tycoon da uncle bello suka rikeshi suka zaunar dashi ama tirjewa yakeyi Yana kokari mikewa, ga Kuma jini nata zuba a hannushi.. fawaz da sauri ya dauko plasta da cotton wool yarike hannu Aliyu dake zubar da jini ya dressing hannu.. ya kalleshi gaskiya ya tausaya mishi, dun tunda suke da Aliyu baitaba shiga ciki wanan haliba..aranshi yace” ayya ba wani Abu aka bashi yasha dagaske ba, har Yana Kira masu suna da Basu taba Koda mu’amalane da Mai iritaba..
Aliyu ya kalli fawaz da daddy shi duk yazama abun tausayi yace” please daddy ku sakeni na je na dauko matata, tana bukatar taimakon, Kar su cutar da ita please daddy ka taimakeni ????..
Comment & share ????????????
????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️
DOCTOR ESSHA
????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️????⚕️
WRITING BY
J Hajara
???? MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION????????️
Kungiya d’aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin ‘kungiyar a ko da yaushe shine ta fad’akar ta Kuma Nishad’antar da masoya ta.????????
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
3️⃣1️⃣&3️⃣2️⃣
Kowa sai bin Aliyu suke da kallo mamaki, yadda yake Kira Essha na dai a matsayi matashi, Ammi abun ya fara Bata tsoro da mamaki” ayya Aliyu kwaya na da akace yasha bai taba minshi kwakwalwa ba ko, dun ta sa yarota, tun tasowarshi soyaya bai dameshi ba, balle wata mace daban da har ya damin kanshi haka”
Mami ta Mike ta shafa kanshi tace” boy Kaine kuwa, u r hurting yourself ka kasa natsuwa, da Kira wata daban da mu bamu Santanba… talk to me mana boy, boy Dina jarumi ne baya ragonta, Mai yasa ka….Bata karasaba ta fashe da kuka…
Aliyu da sauri ya rugume ta shima haweye yakeyi yace” Mami no, please don’t cry, sshs karkiyi kuka, Essha ta ba wata daban bane Zaki santa Mami, she’s my preety, my destiny, my wife”
Yasaketa Yana ta musu describing yanayi Essha Yana sambatu , ya rike hannu tycoon ” daddy let’s go zo muje mu dauko ta, Kar wani abun ya samaita, kaji dad zo muje”
Duk suka tsaya suna kalloshi cike da mamaki don aik aika Aliyu yafara Basu tsoro, yi yake kamar ya zare, kowa da yanda yake aiyana abun a zuciya, su Suleiman sufi kowa mamaki” yau Aliyu ne ke sambatu akan mace, Wanda su Basu santaba..
Ummi tace” eya lamari yarona, ba accident yayi a hanya ya boye suka shafeshi bako, sai Kira suna da kwantace mace yakeyi, duk kwantace na fa Mai suffar aljanu ce, gashi har baya, fara da ita, idonta kaza Wana kaza, Kuma Yana kirata a matsayi matashi, eya ba aureshi tayi ba ta shanye manashi?!!