DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

DOCTOR ESSHA COMPLETE HAUSA NOVEL

Mummy ta riketa tace” ina zakije?

“Mummy Sadik ya Bata ba agashiba Mummy am trouble”

Daddy k yace”wani Sadik din?

Sadik din Sis Essha” khairat ta bashi amsa..

Hajiya ta fashe da kuka Tana wayyo Allah munshiga uku..

Daddy yace” hajiya ba abunda yakamata kice ba kenan sallati zanki ringayi”

“Kuzo muje zama bai gamu ba”

Daddy da daddy k zasu fita Essha ta Mike Tace Daddy zanbiku”

Ya amsa da let’s go..

Suna fita Baya su tada motar Daddy da kanshi yake tuki sai sharara gudu kawai yake a titi Kamar zasu tashi, kafi su isa ya sanya a police station ya kaimisu report da police dasu Daddy aka duguma sai ciki ShopRite, suna zuwa suka samu a kulle koina, Daddy ya Kira Amir ya sanar musu gasu a baki kofar gate, Amir ya sanar ma manager aka bude musu suka shiga…

Daddy ko saurara manager guri baiyi ba yasa polisawa sun fara aikisu Suma sunyi nasu kokari, ba abunda Esshakeyi a guri sai kuka,Karshe dai daya daga cikisu yabasu Daddy shawara akai hoto Sadik gida Tv ko Allah zai saa a dace ..

Duk sukayi na’am da zanceshi, Essha ta bude waya ta tura ma Dan Sanda hoto Sadik ta gayamai details akanshi harda Kaya da yasa yau…harda number ta bayar..

Ba bata lokaci sukai Hoto Sadik gidajeje Tv… Abun na kudi ba’afi mintina kowani channel hoto Sadik ne ana cigiyashi….


Aliyu suna Sauka ya kira drivershi yazo da saura securities, suna zuwa ba bata lokaci ya sanar dasu gida Daddyshi zansuje, Ana tada motoci sai gida Tycoon, Suna Gama parking aka budemusu kofa suka fito, Aliyu bai jira suhaima ba yayi hanya Sashe Daddyshi, yashiga da sallama abun mamaki ya bashi dun ya Tara da family gabadaya hardah
Ummi kaduna….

Su Idrees kadai suka amsa Sallama mashi, Suhaima ko sallama haka tashigo…

Tycoon cike da baci Rai ya Mike ya zabga ma Aliyu Mari, a razane kowa ya juya Yana kallosu cike da mamaki dun Aliyu Dan lele Tycoon ne…..

Aliyu ya rike kunci ya daga Kai Yana kallo Tycoon da mamaki karara a idonshi…. Suhaima kam she was shock taji gabanta yati wani mummuna faduwA…

Mami ta Mike tana kuka sosai ta rike Aliyu shima ita yake kallo murya na rawa tace” Duk girma Allah son ka gayamin gaskiya Kar ka kunyatar da ni”

Aliyu sai kallota yakeyi bai fahimceta ba, ta gano haka yasa taja hannushi zuwa gaba Isa, Sadik na kwance a cinyarshi yasha kuka har yayi bacci… Ta daga Sadik daga cinya Isa ta rugumeshi tana kuka, can ta dagoshi ta Mika ma Aliyu, Aliyu kasa motsi yayi Yana bin Sadik da kallo yaji faduwa gabashina tsanata, ya kura ma Sadik Ido sai yaji yanaji sanyi a ranshi da son yaro da ynazu yanzu ya game minshi jiki gabaya..

Ammi ta kakare murya da tasa Aliyu ya dago Kai Tace” ur Son ko, nasa kaji haka a jikika so tell us yaushe haka ta faru bamu saniba”

Suhaima na kallosu tana ji wani bacin Rai na taso mata, a ranta tace” lallai in Aliyu ya amsa danshine akwai karami yaki a gidana.. mutani na Basu sani bane” ta kada Kai…

Aliyu yabin Yan parlour da kallo Kamar dolo yanasan yayi magana ama yanaji kamar arike Mai baki…

Tycoon ya isa gaba Aliyu Yana kuka yasake Kai minshi Mari na biyu ciki tsawa yace” answer Before I get mad at uuu”

Zai Kai Mai wani Mari Ummi ta taso dakyar ta kareshi ciki kuka ta Soma” kashe min shi zakayi,ku sashi a gaba Wana na jefa nashi tambaya Wana nayi, waye bai kuskure a rayuwa, in ya amsa Dan na nashi ne yazakuyi dashi, kasheshi zakuyi eyeyyy nace kashe shi zakuyi”

Tana rufe baki waya dake hannu Ammi yasoma ruri tayi Kamar bazata daukaba can da ya damesu da Kara ta bude cover din fuskar waya taga Ashe ma fauziyya ne..

Ta na dagawa tace” Ammi ki bude Channels News yanzu na zakiga suna cigiya yaro wlh Ammi Kamar Yaya sak, bude ki ganni sauri surname nashi ma suna Yaya ne…

Ammi turn on your TV kiga ikon Allah.”

Dayake waya a loudspeaker yake, Siyama ta Mike da sauri ta dauki remote ta kunna Kato plasma Tv daya kusan cinye Rabin bango parlor, tana kunna kuwa kafi tanema Tasha Channels news, Hoto Sadik da details nashi suka bayana a AIT news…

Hankali kowa yakoma kan Tv, reporter ya soma Kira numbobi waya ga duk Wanda yaga yaro zai Kira… Tycoon ciki azama ya dauki wayashi ya Soma kwashe number Yana Gama kwashewa ya dialing number……….

Lovely Fans comments and share ????????????????

Any mistake da ku kani typing errors ne and remember nobody is ferfect????????????????????

Love you guys ????????????t

????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️
????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️
DOCTOR ESSHA
????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️

WRITING BY
J Hajara

???? MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION ???? ????️

   *M.W.A* 

Kungiya d’aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad’akar ta Kuma Nishad’antar da masoya ta.????????


Dedicate this page to my lovely daughter AISHA ????she’s priceless to me❣️❣️???????? dear kiyi yanda kikeso da page din naki ne????????????????

 6️⃣9️⃣&7️⃣0️⃣

Tycoon ya dialing number, ya Soma ringing ba a daukaba, karshe Anty Mai yake zumunci ???? ne ta amsa” The number you are trying to call is not answering please try again later thank you” Kira ya tsinke.. ya sake trying Wana karo sai yasa Kira a loudspeaker, Kira sai tir tir yakeyi Yana ringing ba’a dauka ba, hankali kowa ya dawo kanshi, har Kira ya tsinke still ba a daukaba, bai hakura ba ya sake dialing number..


Bangare Essha dukasu zaune suke a ciki police station na Apo dake na gari Abuja, ba abunda takeyi sai kuka, Su Daddy duk jikisu yay sanyi, a lokaci ne Essha ta Soma ji wayata na ruri ta Share hawaye ta juyo da waya taga special number ne Mai 0800000000(????????Kar wata fa ta Kira number Tycoon ni dai ba ruwana ????)

Number yabata tsoro taji gabanta ya fadi ta kalli Daddy Tace” Daddy my phone is ringing na amsa kaga new number ne”

Daddy k ya karbi waya daga hannuta Yana kallo number nata rawa a screen, har Kira ya tsinke Daddy bai accept ba..

“Layi naki new sim ne? Daddy ya tambaya

“Eh Daddy, jiya nasa, Kuma number ne nabada aka duk Wanda yaga Sadik ya sanar damu ta layi” ciki sanyi murya ta fada..

Walid yace” Daddy ku amsa kira insu sake Kira, kila ayi sa’a Mai number Wanda ya gashine please Daddy don’t ignore the call”

Inspector naji haka ya karaso ya karbi waya daga hannu Daddy k yace” No amsa Kira is very risky, wanan number bai zai wuci number kidnapper’s din bane, so baza mu amsa ba har sai muhada da nau’ra da zai tracing number”

Daddy k yace” inspector kayi gaskiya ana”
Bai gama rufe baki ba wani Kira nasake shigowa, inspector yaki dagawa har ya tsinke ya ciro waya shi zai kwashe number wani Kira ya sake shigowa, Essha ciki zafi nama ta Mike ta warce waya daga hannu inspector , yazo da niyya zai karba tayi sauri ja da baya, ta Danna receive tasa a kunne Tana kuka..

Tycoon naji a amsa Kira yayi ajiya zuciya…

Essha tana kuka tace” please ku ganshi ne, Yana hannuku, da Allah ku taimaka don’t harm him, duk abunda kukeso zanbaku da Allah Kar ku cutar dashi”

Tycoon bai amsaba, Aliyu naji sauti murya dake fita a ciki waya yaji zuciya shi na bugawa fat fat da sauri ya rike saitin guri, yanaji kamar yataba sani Mai murya,Yana rike da saiti zuciyarshi yanemi guri ya zauna a kasa carpet dabas, duk ana kalloshi, shikanshi ya rasa maike damushi, tunani ya Soma a’ina yasa Mai murya, where? When?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button