DOCTOR HEESHAM HAUSA NOVEL

DOCTOR HEESHAM HAUSA NOVEL

[01/01 6:51 am] ????Mujaheedah???? (MATAR ????MLM): DOCTOR HEESHAM????‍⚕️2022 PAID BOOK

NA ????MUJAHEEDAH???? (MATAR ???? MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

Godiya ta tabbata ga ma mallakin rana haɗida dare mairayawa sanda yaso da ɗaukar rai lkcn da yaso,  

Inagodema Allah dayasake ban damar sake rubuta wannan ƙasaitaccen littafin nawa wanda ba satar fasa Aciki kawai nakayi Amfani da ƙwaƙwalwatane..

Bana littafi dan zallar nishaɗinku kawai Abokai inayine saboda muɗau darasi masu kyau mu watsarda marasa kyau…..

ALLAH KABA ƘASARMU NAGERI’A ???????????????????????? ZAMAN LAFIYA DA TATTALIN ARZIKI????????????

INASONKU DIK INDA KUKE MASOYANA❤️????????????

NIƊINCEDAI HARYANZU MARUBUCIYAR _Faherths hot lover, So sirrin zuciya ,, Raunin macce baya hana ɗaukar fansa, Saina kashe mijina,, Maizaman kanta paid,,, And know is……. DOCTOR HEESHAM!????‍⚕️????‍⚕️????‍⚕️ 2022 paid book,,…….

BISMILLAHI RAHMANI RAHEEMM

*DOCTOR????‍⚕️HEESHAM 2022 PAID BOOK* 

Free ????️ 1 to 2

1/1/2022 SATURDAY FOST JANUARY

 Aguje yashigo kwanar dik da Unguwar ƙaramun layine maiɗaukeda gidajen talakawa birjik kusan Akan kiran Unguwar Sansanin Talauci  yaƙura waƙar Silendiyon    waƙar tamasa daɗi dan har bitar ta yake.....  

Wani tsoho nahango da zaikai kimanin shekara 45 kallo ɗaya nama nagane bawai tsoho bane tsabar talauci ne kawai yamaidasa hakan kan kekersa yabiyo kwanar batareda tsohon yasan zuwan yaron ba haka ma guy ɗin baiyi wani hong ba kawai jikake kifffffffffffff yabige tsohon

Faɗuwa ƙasa yayi take farcen kafarsa babba “”YATSA”” Yafalke jini yafara zuba ƴan tsirarun mutanda kegun suka sheƙo sunama baba Sani sannu

Fitowa yayi Amatiƙar hasale yaduba gaban motarsa taɗan karje ƙaɗan motar sabuwace full hasalima yau yafara Using da ita, Aƙalla ƙuɗinta zasukai naira millon 7 dan sam ba bugun nan bace Aƙasar cairon daddynsa yamasa oder ɗinta jiya jiya taƙaraso yau yafara Amfani da ita amma saboda tsabar walaƙanci wannan wawan yamasa ɓarna Ayyanawar kyakykyawan matashin kenan doctor????‍⚕️Heesham yaro ɗangata maitaƙama da dukiya haɗida ilimi uwa uba tsantsar kyau

Afusace yaƙaraso inda tsohon yake Zaune Aƙasa mutane namasa sannu kutsa kai yayi cikinsu jikake tas tass tassssss yawanke baba sani da kyawawan maruka

NI MUJAHEEDAH YAU NAGA IKON ALLAH KABIGE MUTUM AMMA SBD GIYAR NAIRA KACE SHINE DA LAIFI HARDA MARINSA??? WAINIKAM ME MASU ƘUƊI SUKE NUFI DA RAYUWAR MU MUTALAKA???

MUKASANCE TARE SANNU A HANKALI DANJIN WANNAN ƘASAITACCEN LITTAFIN KADA KUMANTA NA ƘUƊI NE, KUMA NI BARUWANA DAWANI PAID GROUP KO WANI NORMAL GROUP KAWAI KIBIYA KUƊINKI KISAMU LITTAFINKI SHINE KAWAI????‍♀️????‍♀️????‍♀️????‍♀️????‍♀️ AKAN FARASHI MAFI SAUƘI DA SAUƘAƘAWA 200 KACAL???????????????????????????? ZAKIMUN MAGANA TA WANNAN WHATSAPP NUMBER NUMBER 09030835117 DOMUN BAKI DAMAR TURA 200 KIFARA MUN MAGANA NABAKI ACCOUT NUMBER KADA KITURO ƘUƊINKI HAKA KAWAI BATAREDA KEYI MAGANA DANIBA DOMUN WAYA DANI KIBI 07031012948 SANAJIKU MASOYANA MUJAHEEDAH CE DAI MATAR MLM

INA TAYA ƊAUKACIN AL’UMMAR ANNABI MURNAR GANIN WANNAN SABUWAR SHEKAR TA 2022 UBANGIJI KA NUNAMUNA WATA LAFIYA MUNA MASU RAI DA LAFIYA???? WAƊANDA BASUGANIBA UBANGIJI ALLAH KAGAFARTAMUSU MARASA LAFIYA ALLAH KABASU MUDA KEDA ALLAH YAƘARA MUNA KM ALLAH YASA MUYI MUTUWAR SHAHADAH…… AMEEENNN……… HAPPY NEW YEARS ALL????????❤️???????????????????????????? FROM ????MUJAHEEDAH???? (MATAR ???? MLM)

BASEERATA ITACE ARZIKI NAH????

WhatsApp num 09030835117
[02/01 12:30 pm] ????Mujaheedah???? (MATAR ????MLM): DOCTOR HEESHAM????‍⚕️ 2022 PAID BOOK

????️3 to 4

STORY AND WRITTEN BY✍️ ????MUJAHEEDAH???? (MATAR ???? MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

 *2/1/2022 SUNDAY FORST JANUARY* Mamaki yahana tsohon koda motsi 

Ido Heesham yarufe yafara zazzaga masifa “kai wane irin mahaukacine ko makaho ne dazakazo gaban hanyata dubi yadda kamun ɓarna kasan nawane Anan yanuna motarsa murmushin taƙaici yayi yace”inama zakasani tindakai matsiyaci ne talaka faƙiri ƙasƙantacce mara…… dakata Heesham kabari mana bakyau Abinda kake wllh Abokinsa kamal yace

Tsohon yace” karabu dashi duniyace itace mai gyaransa wanda baizo cikintaba ma jiransa take balantana wanda yashigo zaigani sakamakon Abunda yamun kuma insha Allah watarana saika durƙusa Agabana dahawayenka kana roƙona yafiya nikuma A sannan zan nunamaka talaka ba walaƙantacce bane idan ku masu ƙuɗi gunku talakawa ƙasƙantattune to tabbas watarana zakuyi nadamar ɗaukar hakan dama faɗin haka kuma A gun Allah dik ɗaya muke”

Kai kai kai dakata tsoho kada haukar talauci taɗibeka kafaɗamun magana kasani baza’a taɓa Abinda ni DOCTOR HEESHAM zan nema gun waniba koda mai ƙuɗine ɗan Uwana balantana kai faƙiri matsiyaci” yana gama faɗar hakan ya tsartar da yawuce yawuce

Jiki sanyaye Kamal yabi bayansa Heesham yaja wani birki ƙura dik tarufe tsohon sannan yawce Abinsa ransa namasa zafi.

Dataimakon mutanen tsohon yamiƙe yaja kekensa A hannu yakoma gida yanamai baƙincikin kalaman da yaron nan yagayama damasu ƴaƴan masu haka suke……

 gidansa yashiga gidane madaidaici ƙarami irin natalakawa dai tsakar gidan d bishiya babba  


Mama nazaune ƙarƙashin bishiyar tana tanƙaɗen garin masara danyin tuwo  

Deeyana kuwa tana faman hura wutar

Shigowa yayi gidan ransa ɓace ko sallama baiyiba

Mama taɗago taganshi gashi buɗu – buɗu da ƙura hargoshinsa yaɗan kuje tace”subhanallahi mlm meke faruwa dakai haka”?

Dasauri deeyana taɗago takalle mahaifin nata matsowa kusa dashi tayi kallonsa tayi tsaf dik ya kukkuje ƙafarsa harjini take

Dasauri taɗauko ɗan karmun first aid boox ɗinta na magani taja hannun baba yazauna tafara treating ɗinsa batareda tayi magana tanayi tana hawaye dan talura yanajin zafi

Mama kasa haƙura tayi tamatso dafdasu dace”kagayamuna meyasamaka mlm”

Saida tagama tasamasa bandage sannan yasauke Ajiyar zuciya yace” Hunm tsautsayi yafitardani rabi nahaɗu da wani yaro yamun……. … tsaf yabasu labarin Abunda yafaru tindaga farko

Tsabar ɓacin rai wanda deeyana tatsince kanta Aciki faɗarsa ɓata lokacine

Afili tafirta wllh wllh wllh dik randa idona yahaɗu da wannan ɗan iskan wllh Baba saina ɗaukar maka fansa wllh danaganshi saina wankesa tafi kamar yadda yamareka wllh saina walaƙantasa saina tozartashi dole nadage nazama wata Abar dan naɗaukarma fansa Abba wllh sainaɗau maka fansa.. …

(TO KUNJIFA READERS DEEYA DA ƘUDIRINTA AKAN HEEASHAM KOMAI ZAIRARU??????? MUKASANCE TARE KADA KUMANTA PAID BOOK NE KUHANZARTA BIYA ABOKAI)

COMMENTS AND SHARE ????????

BASEERATA ITACE ARZIKINA????

WhatsApp num 09030835117

DOCTOR HEESHAM????‍⚕️2022,, PAID BOOK 200 ONLY????

????️5 to 6

 STORY AND WRITTEN BY ????MUJAHEEDAH???? (MATAR ???? MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

*3/1/2022 MONDAY FOSRT JANUARY*

 Mama Asabe tace"ke deeyana kul kada kiyi Alƙawarinda bazaki iya cikawaba inake ina ɗan masu ƙuɗi? talaka dake? Abuɗaya kike tinƙaho dashi inda Allah yataimake mlm daya sasaukarda gonarsa danke yakwashe ƙuɗin yabaki dankiyi karatu Anan nefa kawai kikasamu gata amma kada kimanta keɗin ƴartalakace"Mlm baba saminu yace"hakane Ummanki nada gsky deeyana kadama kiyi wani mugun ƙudiri"

To kawai tace” A bayyane Amma A zuciyarta tariga taƙaddarta wata manufa taɗaukar fansa

‘;;;;***

direct gidan gonar Daddynsa gawuce yayi hong kan kawai gate man yabuɗe wai harya ƙara hasala yana buɗemasa dayashigo

Yamasa nuni da hannu akan yazo

Dasaurinsa yazo aiko yawankeshi damari yace”next time idan nazo kasake ɓatamun lokacina kafun kabuɗe Mtwssss ” yaja dogon tsaki sannan yawuce

Girgiza kansa kawai kamal yayi shiyarasa wanne irin hali ga Amininsa kuma ɗan’uwansa sam bashida hali maikyau baiɗauke talaka abakin komaiba kodayake yasami ɗaurin gindine daga gun iyayensa

Heesham kuwa tolet yafaɗa yasakarma kansa ruwa yarintse ido naɗan wasu seconda sannan yayi wankan yafito yasake shiryawa cikin ƙanan kayansa yadawo palourn saida yaɗauko sheesha ɗinsa sannan yazauna yafarasha zuƙar hayaƙin yake sosai cike da ƙwarewa

Kamal dake kallonsa ransa yafara ɓaci A yanzu dan idanda Abinda yatsana baiwuce kayan mayeba dik da bai Amfani dasu amma shesha kam Hmmmmmm ba’a magana cikin ɓacin rai kamal yace”waikai saiyaushe zakafara tattalin lafiyarka? kanasane da illar Abunar tinda ka karanta kagani amma sbd tsabar taurin kai irin naka bazaka bari ba ko”?

Idansa yaɗago yakallesa harsunfara canza launi yace …..

1 2 3 4 5 6 7 8 9Next page

Leave a Reply

Back to top button