Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by whitelisting our website.
DOCTOR HEESHAM HAUSA NOVEL

DOCTOR HEESHAM HAUSA NOVEL

Ad

_____

BAYAN WASU SHEKARU

Heesham ya kamla karatunsa yadawo

Hakama Kamal yanzu yana gun iyayensa dazama

BASEERATA ITACE ARZIKINA😍

whatsApp number or call 07031012948

DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️2022,,

PAID BOOK 200 ONLY👌

🅿️12 to 13

PAID BOOK

STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

*

*

12/1/2022 SECOND’S JANUARY WEDNESDAY

Rigima yaɗaura Akancewa su su daddy sunje sunba Kamal haƙuri yadawo dan gaskiya bazai iyazama bashiba yasaba da ɗan’uwansa dan haka shi suje subada huƙuri yadawo

Mommy tace”Ai dik kune kukaja fushinsa Akan me Daddynka zairufe ido yamasa hakan saboda kai yanuna banbanci haba ni wlh kunyar haɗa idoma nake dasu so ai ba haukabane nikaina yanzu nafara sarema lamarinka Heesham”

Ɗan tura baki yayi kamar ƙaramun yaro yana buga ƙafa ƙasa yanacewa”Haba mommy yanzu zakidaina sonane? nima nasan nayi laifi dan Allah kuje kudawomun da kamal inason mukoma u.s karatu dashi dan Allah”

Daddy yace”shiiii… my son dont worry ai yadda kakeso hakan za’ai dan farincikinka shine nawa dan haka yanzu basai anjimaba zamubi jirgi muje kaima kazo muje”

Hakan takasance suka shirya suka hau jirgi zuwa edo state ✈️🛫🛫🛫

Yamma liƙis suka sauka direct sukashiga ciki dan gate man ɗin yasan shi yayan maigidanneApalourn suka sami duka Ahlin suna fira banda kamal amma

Taronsu mama tayi cikin girmamawa fuska Asake dayake ita macce ce mai haƙuri da kawaici

Abba ne ma yaɗan ɗaure fuska yana magana kamar Anmasa dole 


 Wurinsa Heesham yaƙarasa yaduƙa yana gaidashi yace"Abba nasan munma laifi dikanmu wandama kai mai haƙuri ne bakamar Daddy ba gsky dan inada tabbacin da daddy ne kai kamasa haka nasan baƙaramun fushi zaiyiba dan Allah Abba kuyi hƙr kada kusami matsala tadalilina dan Allah kudawo kamar da kuma kubarni da kamal dan Allah" raurau yayi da ido yanason fara kuka

Dayake yasan lagon Abba shiyasa yamasa hakan

Dasauri Abba yajashi jikinsa yace”dont crry my son i’m Accep your request but i will never come back to stay in Abuja amma nayafe muku”

Kuka yafara yace”No Abba you will no Accept my request da ka yafamun to Zaka koma Abuja”

Dafashi Daddy yace”nasan bankyautamaka ba ɗan’uwana amma kamun uzuri soyayyarda nakema Heesham ce take neman tafi ƙarfina dan Allah kayi haƙuri kabiyoni mukoma”

Abba yace”nimafa inason kamal kuma inajin zafin banbancinda kuke nunamasa niban hanashi yajegunkuba kune dakanku kuka koresa da Abinda kukamasa dan hakani gsky bazan ma kamal dole ba tinda yanajin maganata kuma yanamun biyya nima yau zanmasa Abinda yakeso zaku iya masa mgn idan ya Amince shikenan amma ni bazan bar Edo ba sbd nanne gurin sana’ata gsky”………

BASEERATA ITACE ARZIKINA😍

.WhatsApp or call number 07031012948.

DOCTOR HEESHAM👨🏼‍⚕️-2022

PAID BOOK ONLY 200

🅿️37/38

BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR

 STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

LITTAFIN NAƘUƊINE 200 KAWAI ZAKI TURO BARUWANA DAWANI NORMAL GROUP KOWANI DASAURANSU KAWAI KIMUN MANAGAN A 07064904617👈 IDAN TA WHATSAPP KENAN👈 INKO KIRANA ZAKIYI TA WANNAN 07031012948 KINA TUNTUƁATA ZANBAKI ACC KITURA DAGA NAN KIGA LITTAFINKI COMPLET INSHA ALLAH NGD

 Heesham yanumfasa yace,"yanzu idan har shi kamal ya amince zaibimu zaka barshi."?

Ƙwarai kuwa. yabashi Ansa,

Miƙewa yayi yanufe inda ɗakin kamal yake, Azaune yasameshi yanaduba wasu takardu.

Sallama yayi kafin yazauna daf dashi,

Yace,”ɗan’uwa kuma Amini dan Allah kayi haƙuri nazo mukoma tare plz forget pass.”

Tamkar baisan da wanzuwarsa gurinba yaci gaba da aikinsa.

Fizge takardar hannunsa yayi yace,"haba my kamal ka saurareni mana dan Allah."Ɗan ɗaure fuska kamal yayi yace''kazone Anan ɗinma dan kacimun mutunci."?
 Zamewa yayi yazauna ƙasa yace,"bahaka kuma bazan fara hakan ba dan Allah ka saurareni kamal wllh hakan bazata sake faruwa ba."

Ɗan zubamasa ido yayi naɗan wani lokaci kafin yace.”yawuce.”

Aiko da sauri yayi hugging ɗinsa yana murmushi yace.”im proud of you my kamal.”

Tare suka sauko ƙasa Abba ma yahaƙura Amma dai yakafe Akan bazai koma Abuja ba…..

Tinda suka dawo su Daddy suka sauya masa komai suna masa basa nuna banbanci Saidai Heesham har yanzu baiɗauke talaka Abakin Komai ba…

®®®®®®®®®®®®®®

CONTINUE TO BACK

®®®®®®®®®®®®®®

Heesham yataso yabiyo bayan kamal yasameshi A gefen Garding yazabga uban Tagumi.
 Ahankali yazauna kusa dashi tare da cire tagumin yace,"nasan koda yaushe inacikin ɓata ranka amma dik da haka kana tare dani kayi haƙuri kafaɗamun mekake so yanzu."?

Kamar bazaiyi magana ba sannan yace.”inason kajanye bincikenka kan yarinyarnan idan zaka bi gaskiya kaine kamata laifi bawai ita ba dan haka nakeso kabarta tayi aikinta succefull kada kaɓata mata record ɗinta Heesham.”

“Owk i will do you want so now plzz forget it and smile.” yaƙarashe maganar yanajan kumatunsa……….

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 call number 07031012948

DOCTOR HEESHAM 👨🏼‍⚕️ 2022 PAID BOOK ONLY 200

🅿️39/40

BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR

STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰
(MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo

LITTAFIN NAƘUƊI NE 200 KAWAI ZAKI BADA KI MALLAKESA DIKA BARUWANA DAWANI PAID GROUP NORMAL GROUP INDAI AKAN LITTAFIN ƘUƊI NE KAWAI KIYI MAGANA 07064904617 whatsApp number 🥏🪀👈 call number 07031012948📱📲 IDAN KINTUNTUƁENI ZANBAKI ACCOUNT SAIKI TURA ACIKI, BASHI ƘAƊAI BANE AKWAI ƘASAITACCEN LABARI MAITAKEN "MAIZAMAN KANTA!" SHIMA 200 ZAKU TURA KU MALLAKESA COMPLET INSHA ALLAH NGD SAINAJIKU ABOKAI

  Rayuwa natafiya yayin da kowan ne rai yake ɗauke danasa buri.. 

Burin Deeyana bakomai Aciki face ɗaukar fansar wanda yawalaƙanta Mahaifinta.

Heesham kuwa baisa walaƙanta talakawa ba amma kuma yana bada taimako idan hakan ta taso.. .

 Yau Monday kuma yaune suke gabatar da wata *THEATER* Mai matuƙar hatsari zuciyar wani mutum ce ta kumbura yana cikin wani hali kuma shiɗin maiƙuɗi sosai Anso fiddashi waje Amma yakafe Akan *DOCTOR 👨🏼‍⚕️HEESHAM* Zai masa *THEATER* ɗin,....

kai komo kawai Heesham keyi yana ɗan faɗuwar gaba yin wannan theater saboda itace tafarko da zaiyi dashen zuciya.

Deeyana ce tashigo da sallama Abakinta kanta Aƙasa Alamar girmamawa tace,” Sar everything is ready kai kawai Ake jira dan har Ankawo zuciyar Doctor Kamal yace Akiraka kazo kushiga Theater.”

owk you can go.

Hakan kawai yafaɗa ɗantaɓe baki tayi Aranta tace,” dubeshi sai bakin miskilanci tsiya.”

 Shiryawa yayi suka shiga cikin theater cikin I kon Allah Akayi nasara bawata matsala.

Fitowa yayi yana goge gumi yace,” kamal naji ɗarfa kafin shiga wannan operetion Amma ni Abinda yafi komai ban mamaki wai saboda macce yasami wannan matsanancin ciwo,”

Kamal yace,”bakasan son gaskiya bane but son you will know.”

Yanagama faɗin hakan yawuce Office ɗinsa

Ɗan siririn tsaki kawai Heesham yaja

Garin tsautsayi yana taka wani gun yayi baya zaifaɗi ito deeyana tazo giftawa tanan kanta yafaɗa batada ƙarfin riƙesa saboda haka dikansu sukayi baya suka zube ƙasa shine yafaɗa kanta itace ƙasa shiko samanta……………

BESEERATA ITACE ARZIKINA😍

WhatsApp number 07064904617 call number 07031012948

DOCTOR HEESHAM 👨🏼‍⚕️ 2022 PAID BOOK ONLY 200

🅿️41/42

BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR

STORY AND WRITTEN BY ✍🏻 🥰MUJAHEEDAH🥰
(MATAR💖MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

LITTAFIN NAƘUƊI NE 200 KAWAI ZAKI BADA KI MALLAKESA DIKA BARUWANA DAWANI PAID GROUP NORMAL GROUP INDAI AKAN LITTAFIN ƘUƊI NE KAWAI KIYI MAGANA 07064904617 whatsApp number 🥏🪀👈 call number 07031012948📱📲 IDAN KINTUNTUƁENI ZANBAKI ACCOUNT SAIKI TURA ACIKI, BASHI ƘAƊAI BANE AKWAI ƘASAITACCEN LABARI MAITAKEN "MAIZAMAN KANTA!" SHIMA 200 ZAKU TURA KU MALLAKESA COMPLET INSHA ALLAH NGD SAINAJIKU ABOKAI

  Ƙurawa juna ido sukayi naɗan wani lokaci Atare zuciyoyinsu suka buga da ƙarfi Musamman Heesham

Ƙoƙarin turesa daga jikjnta take amma takasa koda motsa shi ne

Hakan baƙaramin bashi dariya yayi ba Amma saiya maze ƙaɗan yamurmusa

Yamiƙe tareda miƙamata Hannu Alamar takama tatashi.

Harara kawai tabanga mai tamiƙe zaune da kanta tanaɗan yarfa hannunta dan yaɗan bugu da ƙasar talels ɗin harya ɗan golje jini naɗiga ƙaɗan ƙaɗan.

Ganin yadda dik taɗan ruɗe ganin jinin yasa yaƙara Murmusawa baƙaramin kyansa yaƙara bayyana ba yaɗan ranƙwafo kasa

Sautin murmushinsa yasata taɗago baƙaramin burgeta yayi ba Aranta tace,” tabbas wannan maikyau ne,”

Anasa ɓangaren ma haka saidai yanacewa” wannan tafaye raki wllh,”

Ashe maganar tasa tafito baiƙara ba yaga taɗan murguɗa masa baki taɗan turoshi gaba tace,” Ai dole kace hakan tinda kajimun ciwo kalli jini fa gashi saizafi yakemun,”

Ɗan ɗaure fuska yayi dik da baƙaramin tafiya da imaninsa tayi ba datana maganar

Yatsunsa biyu yasaka yaɗan bige bakin data turomasa

Laushi yaji A lips ɗin nata Aransa mamaki yake wai dama Akwai kyawawa haka 9JAR? Anya ko wannan ba ƴar wani Hamshaƙen maiƙuɗi bace”,

(NI KO NACE KAJI DASHI DAI MUMA MUNADA KYAWAWA A 9JAR SOSAI😏)

Itaɗin ma bazafi tajiba dan yatsa 2 kawai yayi Amfani da ita laushi da tsantsin fatarsa taji Aranta tace,” kai masu ƙuɗi sunajin da ɗinsu jifa hannunsa tamkar Auduga,” Ɗan yamutsa fuska tayi kamar zatayi kuka Alamar taji zafin bugun

Shiko ganin yadda takwaɓe fuska kamar yarinya baƙaramin dariya yabasa ba

Nurse Sallama ce tazowucewa ganinsu cikin irin wannan mode ɗin baƙaramin tuƙuƙin baƙinci ki taji ba ‘” to meye tsakaninsu indai ba…..

Ad

_____

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button