DOCTOR HEESHAM HAUSA NOVEL

DOCTOR HEESHAM HAUSA NOVEL

   Daf da ita yazauna yanawani yage baki yace," i'm sure you are so beautyful, can i help your phone number"?  yayi tanbayar yana wani langaɓar da kai shi dik Azatonsa yaburgeta, baisan dik ya isheta ba dik Abinda take Adole ne kawai take dan karta yarfashi gaban mutane dan gaskiya ko ƙaɗan bai burgeta ba,..... 

Heesham dake zaune Aɗan nesa dasu ƙaɗan wani ƙololon baƙinci yake tasoma wani ɗaci yakeji tindaga zuciyarsa zuwa bakinsa, glss ɗin idansane yarufa masa Asiri datini zaka gano tsantsar ɓacin rai da kishi Atare dashi,,

 Miƙamata wayarsa Saurayin yayi daniyar tasa masa number,   
     Harta kai hannu zata ƙarɓa kamar Ancillo Heesham takibiya yadira gun yaƙarɓe wayar tareda  bugata da ƙasa Atake wayar ta tarwatse tayi ɗai-ɗai,          

Dikan mutan wurin suka maida hankali gunsu

    Buɗe baki saurayin yayi cike da takaici yace," Are crazy! or you are.....," 

Saukar marukan da yaji A kumatunsa har biyu lokaci ɗaya suka sakashi haɗiye sauran maganar tashi,……

Huci kawai yake kamar wani zaki hannu yasa ya…………………

BASEERATA ITACE ARZIKINA????

WhatsApp number 07064904617 OR CALL NUMBER 07031012948

DOCTOR HEESHAM ????????‍⚕️ 2022 PAID BOOK ONLY 200

????️47/48

BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR

STORY AND WRITTEN BY ✍???? ????MUJAHEEDAH????
(MATAR????MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

????ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION????
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍????????✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) ???????????????? UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER????

????”ALƘAWAMINMU????️ ƳANCINMU”????

“`LITTAFIN NAƘUƊI NE 200 KAWAI ZAKI BADA KI MALLAKESA DIKA BARUWANA DAWANI VIP GROUP NORMAL GROUP INDAI AKAN LITTAFIN ƘUƊI NE KAWAI KIYI MAGANA 07064904617 whatsApp number ???????????? call number 07031012948???????? TA WANAN ACCOUNT ƊIN ZAKI TURA 200 KAWAI,,,, ????????????????
FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487

IDAN KINTURA SAIKIYI SCREEN_SHOURT KITUROMUN SHAIDAI BIYAN ƘUƊINKI,…
BASHI ƘAƊAI BANE AKWAI ƘASAITACCEN LABARI MAITAKEN “MAIZAMAN KANTA!” SHIMA 200 ZAKU TURA KU MALLAKESA DIKA TA WANANNAN???? ACOUNT ƊIN ZAKU SAME BOOKS ƊIN COMPLET INSHA ALLAH NGD SAINAJIKU ABOKAI KADA KUMANTA IDAN KUNTURA KUƊAUKI SCREEN-SHOURT KUTUROMIN TA WANNAN WHATSAPP NUMBER 07064904617 INKO KIRANA ZAKUYI TA WANAAN 07031013948“`

     ```STILL DAI BAZAN GAJI DA YABONKI BA DAKUMA GODEMIKI Sweet MARYAM YUSEEP ""MAMAN JUWAIRIYYA'"

MARUBUCIYAR ADALILIN KISHI INAYINKI OVER ALLAH YABAR ƘAUNA“`

GAREKU MASU TANBAYA DIK WANDA YACE ANCIRENI NE A TSOHUWA ƘUNGIYAR DANAFARA WATO JARUMAI TO ƘARYA YAKE MU ƊAN HASSADA NE NICE DAKAINA BAR ƘUNGIYAR SBD NAGANO BATA DACE DANIBA KONACE MUKABAR ƘUNGIYAR NIDA MASOYANA IRINSU MAMASHU???? SWEET MARYAM “”MAMAN JUWAIRIYYA” MUNBAR ƘUNGIYAR ARAN 25/1/2022 TUESDAY JANUARY KUMA MUNSHIGA SABUWAR ƘUNGIYA ARANAR 25/1/2022 JANUARY TUESDAY KUMA MUNSAMI ANSAR MUƘAMIN ADMING A YAU WEDNES DAY 26/1/2022 JANUARY Hmmmmm wannan ƙungiyace wanda bantaɓa saran zanhaɗu da itaba sbd ta mallake komai Abin burgewa ba babba ba ƙarami kowa ɗan uwan junane DOLE NASAKI DANKECE SHUGABAR ƘUNGIYAR KUMA KAMILAR MACCE WADDA BA IRINTA A KOWACE ƘUNGIYA DAN KARAMCINKI DA KYAN HALINKI ƘAƊAI ABIN KWAI KWAYA NE NANA KHADEEJA SHA’ABAN YOU ARE BEST DA KOWACCE ƘUNGIYA ZATA MALLAKE JAGABA IRINKI DA KOWACE ƘUNGIYA TASAMU CIGABA WLLH UP UP UP MRS DEEJARH AND ROYAL WRITE’S ASSOCIATION BEST WRITER’S MUNE NAN????????????????????

    ✍????_______ Hannunsa yasa yawani fincikota daƙarfi tafaɗa kan faffaɗan ƙirjinsa yajata yayi waje da ita,   

Aiko gun Aka ɗau shewa Anafaɗar kundace,,,,

Salma kam tsabari baƙinciki batasan sanda hawaye suka silalo mata ba “indai dagaske Heesham son deeyana yake to tashiga uku dan wllh bazata iya jure rashinsa ba, dik Atinanin ta A zuci take zancen Ashe yafito fili”….

Gayen ko dayasha mari yana dafe da kumatunsa yace,” tabɗi wato dan kaine saurayinta shine zakamun hakan Allah ya isa,”

Kamal kallon Zeenarh yayi tareda ɗan ranƙwafo kansa daidai kunnenta  yace," kin koga Abunda nagani my wife,"

Da murmushi kan fuskarta tace ," i see my dear  nifa inaganin Abokinka yakamu kawai girman kai ne yahana yafurta hakan," 

  Saida yaɗan sake murmushi yace," barusu lokaci nazuwa da ɓoye ɓoye zai ƙara ammafa sundace wllh,"..

    Dik da yafito waje da  ita hakan baisa yasake hannunta ba gashi sai turjewa take Alamar bazata jeba,

Juyowa yayi cikin fushi tareda zare glass ɗin idansa yazuba mata Manyan kyawawan idansa masu rikitar da ƴanmata… {AMMFA BANDA NI NI MLM KAWAI NASANI????????????????}

Saida gabanta yabuga ganin yadda idanuwansa suka sauya lokaci ɗaya,

Da ƙyar yafurta”” kidaina kula irin waɗannan gajojin ba class ɗinki bane,”

 Saida taƙwace hannunta daga  nasa sannan tace," wai kai bakasan  bakyau kama taɓa jikin mata bane? nagayama ni ba  irin ƴan matan istanbol bace ni ƴar 9jar ce nasan Addini da Al'adata ta hausa dan haka kada kasake taɓani wllh, maganar guy kuma kaine kaga gaja ni banganshi ba kaima kishi ne kawai da irin kyansa  yasa kafaɗe hakan baruwanka da rayuwata Malam nan ba *HEESHAM LUXURY HOSBITAL* bace balantana kazo bada doka!," 

Taƙarashe maganar tana wani murguɗa baki.

Juyyawa tayi daniyar sake komawa cikin

Dasauri yasaka hannunsa yasake kamo hannunta dik da wani irin shock dayaji hakan baisa yasake ba.

Afusace tajuyo tafusge hannunta tasake bankamasa harara

cikin dauriya haɗida Aro jarumta yace,” Inakishinki Deeyana kuma nine ƙaɗai zaɓinki nizaki Aura saboda inasonkiiii!.. . ….. .

Kuyi hƙr da shourt page Allah kaina keciwo yanzun ma dakyar nayi wannan wllh

   _BASEERATA ITACE ARZIKINA????_

WhatsApp number 07064904617 CALL NUMBER 07031012948

DOCTOR HEESHAM ????????‍⚕️ 2022 PAID BOOK ONLY 200

????️49/50

BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR

STORY AND WRITTEN BY ✍???? ????MUJAHEEDAH????
(MATAR????MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

????ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION????
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍????????✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) ???????????????? UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER????

????”ALƘAWAMINMU????️ ƳANCINMU”????

“`LITTAFIN NAƘUƊI NE 200 KAWAI ZAKI BADA KI MALLAKESA DIKA BARUWANA DAWANI VIP GROUP NORMAL GROUP INDAI AKAN LITTAFIN ƘUƊI NE KAWAI KIYI MAGANA 07064904617 whatsApp number ???????????? call number 07031012948???????? TA WANAN ACCOUNT ƊIN ZAKI TURA 200 KAWAI,,,, ????????????????
FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487

IDAN KINTURA SAIKIYI SCREEN_SHOURT KITUROMUN SHAIDAI BIYAN ƘUƊINKI,…
BASHI ƘAƊAI BANE AKWAI ƘASAITACCEN LABARI MAITAKEN “MAIZAMAN KANTA!” SHIMA 200 ZAKU TURA KU MALLAKESA DIKA TA WANANNAN???? ACOUNT ƊIN ZAKU SAME BOOKS ƊIN COMPLET INSHA ALLAH NGD SAINAJIKU ABOKAI KADA KUMANTA IDAN KUNTURA KUƊAUKI SCREEN-SHOURT KUTUROMIN TA WANNAN WHATSAPP NUMBER 07064904617 INKO KIRANA ZAKUYI TA WANAAN 07031013948“`

     ```STILL DAI BAZAN GAJI DA YABONKI BA DAKUMA GODEMIKI MARYAM YUSEEP ""MAMAN JUWAIRIYYA'"

MARUBUCIYAR ADALILIN KISHI INAYINKI OVER ALLAH YABAR ƘAUNA“`

 Yana gama faɗin hakan yabar gun Ransa ɓacr,

Mamaki yahanata koda kwaƙƙwaran motsi ne gani take kamar mafalki wai itace yau kamar DOCTOR HEESHAM Zai kalla yace yanaso Anyako yana hayyacinsane,?

Tanbayar da tajefowa kanta kenan rashin Ansarta yasa takoma cikin Holl ɗin jiki baƙwari,

 Heesham kuwa Direct gidansa yanufa tinkan yaƙara yake zuba hong Aɗan tsorace gate man ɗinsa yabuɗe dagudu yashiga baiko kula sannu da zuwanda yakemasa ba  yafito motar yashige ƙasaitaccen bedroom ɗinsa wanda baƙaramin ƙayatuwa yayi ba dika gidan glases ne Ankashe naira Anan dan kozanen gidan turawa yaɗauko daga America suka masa sannan Aka gina,   

   Ko kayan jikinsa baicire ba yafaɗa  toilet sakewa  kansa ruwa yayi yajima ruwan nadukansa Kafin yasami sauƙi    jingina yayi da bangon toilet ɗin wanda dik glass ne,  

Afili yafurta dama haka so yake? dama haka ƴanmatan da kebibiyarsa  yana walaƙantasu haka sukeji Ashe?,

Naushin bango yayi Afili yace,” Saina Aure ki deeyana idan narasaki Mutuwa zanyi wllh,”
Sabbatu kawai yaketayi shiƙaɗai ……

__

ONE WEEK

baƙaramin son deeyana Heesham keyi ba shikansa yana mamakin irin wannan son cikin lokaci ƙanƙane haka yakamashi,  

Itaɗinma wani sonsa takeji dik suka haɗu hosbital ɗin bawani Aiki dasuke sai soyewarsa,.

Dik wanda yasan Heesham yasan suna soyayya da deeyana Hakama deeyana.

Haka gidajen biyu sunsan suna soyayya …

   Yau ɗinma A office ɗinsa suke Zaune saifira suke suna nishaɗinsu,

Heesham yace," My Choice idan narasaki wllh mutuwa zanyi kona daina moruwa inamiki sonda nikaina bansan farkonshi ba balantana ƙarshensa Inasonki dayawa deeyana wanda bani nasakawa kaina ba  bantaɓa tinanin Heesham zanfaɗa so haka ba kuma na ƴar talakawa dan natsane talaka banson jin kalmar talauci amma cikin mulkin ubangiji saigashi yahaɗani dake dan Allah kada kijuyamin baya kada kibarni Deeyana wllh idan kika barni to shikenan Zan mutu ne,"

Murmushinta maikyau tayi kafin tace,” Nikaina banyi tsammanin zanso wani haka ba saigashi cikin ƙanƙanen lokaci katafi da zuciya ta, kawai inason kayi ƙoƙarin daina tsanar talaka dama walaƙantashi dan ni ƴar talakace kuma sam banajin daɗin irin yadda kake walaƙanta Mutane dan Allah kasauya, Ba Abinda zairabamu kadaina faɗar hakan saboda inasonka kuma iyayena nason Abunda nakeso,”

Murmushi yasake yace,” I love you more my life, insha Allah cikin satin nan zaki zama matata mallakina ni ƙaɗai idan kinje gida kigayawa su Abba su Daddy mu Zasuzo Tanbayamun Auranki,”

“Da gaske,”?

Ɗaga kansa yayi yace,” I’m shure daganan sai nayi……. “‘

Rufe idanta tayi da tafukan hannyenta tace,” Banaso kadaina sukuma Allah yakawosu lafiya,” tana gama faɗin hakan tamiƙe dagudu tabar office ɗin…….

Dariya yayi mara sauti yace,” son zancire miki wannan kunyar,”
………………………

_BASEERATA ITACE ARZIKINA????_

WhatsApp number 07064904617 CALL NUMBER 07031012948

DOCTOR HEESHAM ????????‍⚕️ 2022 PAID BOOK ONLY 200

????51/52

BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR

STORY AND WRITTEN BY ✍???? ????MUJAHEEDAH????
(MATAR????MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

????ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION????
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍????????✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) ???????????????? UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9Next page

Leave a Reply

Back to top button