DOCTOR HEESHAM HAUSA NOVEL

COMMENTS AND SHARE????????????????
BASEEEATA ITACE ARZIKINA????
WhataApp number 09030835117
DOCTOR HEESHAM????⚕️2022,,
PAID BOOK 200 ONLY????
????️7 to 8
STORY AND WRITTEN BY ????MUJAHEEDAH???? (MATAR ???? MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN
3/1/2022 SUNDAY FORST JANUARY
Banason takura km kabarni naji da Abinda kedamuna kawai
Km yace”kai kasani tabbas watarana zakayi danasani”
Yanagafa faɗar hakan yafice Abinsa…
Rayuwa tacigaba datafiya Heesham yaƙara samun girma Agun Aiki dan haka walaƙanci da raina talaka yaƙaru idan mutu yayi tsufan kwando zai iya cimasa mutunci yazageshi ba Abinda za'ai tinda yanada ƙuɗi
Wando trozer ne jikinsa sai ƴar ƙaramar riga Amless zaune yake kusada tafkeken sweeming-pool nagidansu sai juice dayakan ƙurɓa lokaci lokaci yana kuma kallon wayarsa cikeda nishaɗi
Wasu ƴammata 2 naga sundosa gusa kowacce da muguwar shiga taɗame cikin riga da wando ko mayafi babu
Heello my guy ɗayan tafaɗa tana mai shafa sajen fuskarsa
Aɗan hasale yawaiko yasa hannu yatureta saikawai cikin ruwar
sa’arta ɗaya ta iya ruwa
Masifa yafara waiku mayun inane nagayamuku cikin ku bawadda nakeso so ku kyaleni mana”
Ɗayan tace”haba doctor meyasa kake haka saikace baka waye ba? inalaifin wanda yanuna maka ƙauna mudai munasonka kuma bazamu janyeba”……..
COMMENTS AND SHARE PLZZZ
BASEERATA ITACE ARZIKINA????
WhataApp num 09030835117
DOCTOR HEESHAM????⚕️2022,,
PAID BOOK 200 ONLY????
????️9 to 10
STORY AND WRITTEN BY ????MUJAHEEDAH???? (MATAR ???? MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN
*5/1/2022 Forst january wednesday*
INAMAIBAWA MASOYANA HAƘURI NARASHIN JINA GABAƊAYA AJIYA HAKAN TAFARUNE SBD NARASA WAYATA DA SIM ƊINA DASUKA FAƊI NAKIRA WAYAR AMMA HAR ANKASHE YANZU NARASA WAYATA DAMA SIM ƊINA 09030835117 SIM NE CIKIN WAYAR DATAƁATA DANHAKA YANZU INAMAISANARDAKU 07031012948 ITACE TAWA YANZU DIK WANDA YASAMI WANI TEXT DA 09030835117 KOWATA MAGANA DA WANNAN???? NUMBER BANIBACE KADA KUBADA ƘUƊINKU GA KOWA SAIGARENI DAN NICE MAI LITTAFI NGD
Murmushi yayi
yace”dikanku bakuda Aiki shiyasa ni Aguna macce kamar riga naɗauketa nasaka sanda naso nacire sadda naso kuma ma Acikinku bawanda nataɓa gayawa inasonta kai nifa dik macce ƙarya take ni Heesham nace inasonta saidai ita tabiyoni kamar karya niko najefamata kasusuwa kawai nabarta tana lasa” hannu yasa A Aljihunsa yaciro ƙuɗi yawatsamata Afuska
Sannan yamiƙe yayi cikin gidan Abinsa
Ran zeze yayi matiƙar ɓaci Akan Abinda yamusu
Gidan yashiga yanata guna guni
Momy dake karatun jarida taɗan zare glass ɗin idanta tace”whats Happening my son”?
Yana wani shamƙamshi yace”ni momy narasa yadda zanyi da matannan ko ina sai bina suke wai suna sona nifa nagaji da hakan”
daddy dake saukowa kan tsep-tsep ɗin yace”my son towai sai yaushe zakayi Aure ne”? dik wadda muka baka kace bakaso izuwa yanzu yakamata Acekanada mata”
Mommy tace”gayamasa dai natara ƴammata dayawa dan yazaɓa amma daga ƙarshe walaƙanci kawai yamusu dika wai basu masaba nibansan wace irin macce zatamasaba”
Mommy nifa banason kowace wadda za'akawomun tallarta ko tallar kanta dikansu dukiyata sukeso da haɗuwata ni banɗau soyayya da mahimmanciba kai bama wadda zan haukace Akatan mommy so idan naga wadda tamin zan Aura"
Yana gama faɗar hakan yawuce
Mommy tace”Heesha kenan watarana zakayi nadama so yakan maida maiƙafafu gurgu wllh”
daddy yace”banda my son domun shi tsayayyen namiji ne”
Ɗakinsa yashiga yafara haɗa kayanda zaifita dasu gobe dan yasan gobe Akwai ƴan Attechment dayawa daza’a kawo hosbitals ɗinsa…..
–-*—
Yau Suka kammala Exam ɗinsu dik Anrarrabasu zuwa Attachment
Deeyana itada ƙawarta zeenarh Akaturasu Heesham Luxury Hosbital
On monday zasu fara fita aikin.. . .
COMMENTS AND SHARE
BASEERATA ITACE ARZIKINA????
WhatsApp num 07031012948
DOCTOR HEESHAM????⚕️2022,,
PAID BOOK 200 ONLY????
????️12 to 13
Free page
STORY AND WRITTEN BY ????MUJAHEEDAH???? (MATAR ???? MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN
8/1/2022 Saturday january forst
DAF NAKE DA KAMMALA FREE PAGE DAN HAKA KI KA HANZARTA BIYAN 200 kacal DAN MALLAKAR BUK ƊIN KADA KUMANTA WANNAN NUMBER 07031012948 ITAZAKU TUNTUƁA DOMUN BIYAN KUƊINKU SAINAJI DAGA GAREKU
Dawuri mama tasakata tashirya ko Abinci bataciba saiga ƙawarta Zeenarh tashigo tagaida su mama tace”to ai saiki fito sarkin delay ga Abba dakansa zaikaimu kafin yahuwuce yace muyi sauri fa”
Agurguje tasaka hijab ɗinta fari daidai ƙafaɗarta wandon blue yazauna daidai jikinta tayi kyau cikin uniform ɗin hakama Zeenarh balaifi tayi kyau
dika Abaya suka zauna tareda Abba bayan tagaisadashi
Yace”iye yau yarana zasu fara Attarchement to Allah yabaku sa’a banda ɗaukar kai wata tsiya musamman ke zeenarh nasan halinki kuma insha Allah Anan zansa Alhaji mansoor yabaku Aiki dan Asibitin taɗansace Heesham kudai kuji tsoron Allah Adik inda kuka sami kanku”
dato suka Ansa
Alhaji Bashar kenan ɗan kasuwa mutum ne mai haƙuri dason ƴarsa sosai dama Abinda takeso dik wani jindaɗinda Deeyana Zata samu Agun Abba to zeenarh ce sila tana matiƙar ƙaunar deeyana tana tausayamusu
Saida yashiga dasu yasaukesu sannnan yawuce
Inda sukaga taron mutane A zaune dayawa dagani suma ƴanwani depertment ne Akaturo
Sallama sukaimusu suma suka zauna gunsu
Fira sukeɗan taɓawa lkc lkc
Wata daga cikinsu tace”kai wannan mutumin Anyi ɗan rainin hankali wllh kudabafa yanzu kugani Almost 2 hours munajiran wannan bawan Allah amma sbd tsabar walaƙanci Ace haryanzu baizoba ga yunwa ta Addabeni yazo yashanyamu Anan kamar munzo maula”
dasauri Ramla tarufema Salma baki tace"kiwa Allah kirufawa kanki Asiri muma kurufamana bakisan waye doctor Heeesham ba shiyasa kike faɗar hakan yanzu saiya ɓatamuna takardu duka wllh ba ƙaramun Aikinsa bane"
damamaki deeyana tace”kamar ya”?
Ramla tace”Hunm bakusan waye shiba wllh baida mutunci Ai inasamun labarinsa gun Ruka saboda ita permanert ce tana aiki anan kuma ƙawatace Kuma A hankali zakusan waye shi”
Jinjina kai kawai deeyana tayi batasake maganaba ammafa itama tanajin yunwa
+—————————————+
Baccinsa yasha Mai isarsa yanaji Anamasa nocking da ƙarar wayarsa zuwa Alert ɗin Agogon kusada gadon amma saiya ɗauke pillow yaɗaura a kansa yadafe yayi kwanciyarsa Sai Around 10:30 yatashi yajima Agun shirinsa kamar wani macce kafin yasaka suite blck neck tiet white have cover white wach hands ɗinsa ma white haɗida white glss yatashe lallausar sumar kansa bayan yashafeta da kalolin mayuka sai sheƙi kansa keyi sauɗaya zaka kallesa Kaji kamar kahaɗiyeshi sbd kyandayayi kai gaskiya docter heesham kyakykyawane Ajin ƙarshe
“”NIKAINA SAIDA NASAKE BAKI INAƘAREMASA KALLO DAN BAƘARAMIN KYAKYKYAWABANE, AMMAFA KOMAI KYANSA NI BAN KYASABA DAN KO ƘAFAR MLM ƊINA BAIKAIBA IDAN MLM ƊINA YANAGU TO MAZA MUNANA NE AGUN MUJAHEEDAH TA MLM”””????????????????????
COMMENTS AND SHARE????????????????
[08/01 7:23 pm] ????Mujaheedah???? (MATAR???? MLM): DOCTOR HEESHAM????⚕️2022,,
PAID BOOK 200 ONLY????
????️14 to 15
Free page
STORY AND WRITTEN BY ????MUJAHEEDAH???? (MATAR ???? MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN
8/1/2022 Saturday january forst
DAF NAKE DA KAMMALA FREE PAGE DAN HAKA KI KA HANZARTA BIYAN 200 kacal DAN MALLAKAR BUK ƊIN KADA KUMANTA WANNAN NUMBER 07031012948 ITAZAKU TUNTUƁA DOMUN BIYAN KUƊINKU SAINAJI DAGA GAREKU
ganin 11:00 tayi baizoba yasa deeyana miƙewa cikin takaici tanufe Capteri'a
Dasauri Ramla tariƙo hannunta tace”ƴar’uwa inabaki shawara daki haƙura kijira harzuwa sanda zaizo kada kitafi kuma yazo dayazo bakinan wllh dakwai matsala”
Deeyana tace”dik Abinda zaiyi wllh sainaje ni naɓata lokaci injirashi shiyakasa jirana”
Ficewa tayi Abinta dik da tanajin Zeenarh nakiranta amma batasauraresuba saida taje Abinta
Agurguje yafito hannu kawai yaɗagawa iyayensa baiko saurare maganarsuba yafice Abinsa
Motarsa dark black yashiga Sabuwace A ƙalla ƙuɗinta zasukai dubu ɗari 5
Aguje yake driver tuƙin ganganci gake dakaganshi dole kaje yamasa kobadan rayuwarka dan gudun laifin domun dik numbers ɗin motocinsa Anrubutamusu DOCTOR HEESHAM
tinkan yaƙaraso bakin gate yadafe hong jikake fiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiii kamar Abun tashin hankali dik yaruɗemun kunnuwa
Dasauri security ɗin yawangale gate ɗin Aguje yashigo
Daidai loka cin deeyana tafito daga capteri’a ƙarar motar da hon ɗinta yasa taruɗe tashiga gaban motar