DOCTOR HEESHAM HAUSA NOVEL

Shikuwa ganinta yatinzirasa kuma yasa zuciyarsa bugawa dasauri yaja wani birki dan gudun kada yatakata
jikake Ƙuuuuuuuuuuuh harda ƙura taɗan tashi Deeyana dake ƙoƙarin kaucemasa tana ɗauke da ledar Abincinda tasiyo ta tsorata sosai sakin ledar tayi birkin dataji yaja yaƙara firgitata faɗuwa ƙasa tayi zaune sauran Abincin mai ruwa ruwa dik yawatse Ajikinta wata ƴar siririyar ƙara tasaki tareda rintse idanta dan tagama sarewa Akancewa tata taƙare yau kam
Zeenarh dik taruɗe ihu tasaki tace”shikenan wannan mahaukacin yakashemun sister” tana maganar tana gudu tanufe gunta
Hankalin kowa na Asibitin yadawo kansu harta ɗaiɗaikun majinyata sunfito dan sun tsorata dalamarin Ogarh yau………
_BASEERATA ITACE ARZIKNA_
PAGE 1 ƊAYA TAK YARAGE GAMASU JIRAN BANZA PAGE 16 TO 17 KAWAI YARAGE SHIMA BOONUS NE GAREKU DOMUN HAPPY NEW YEAR???? IDAN KINASON BUK ƊINA KIGAGGAUTA BIYA 200 NE KAWAI KIMUN MGN 07031012948 DOMUN BAKI DAMAR BIYA ANFARA BIYAN ƘUƊIN DAGA YAU DIK MAIBUƘATA YA HANZARTA NIƊINCE DAI TAKU ????MUJAHEEDAH???? (MATAR????MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN
WhatsApp or call number 07031012948
[09/01 5:29 pm] ????Mujaheedah???? (MATAR???? MLM): DOCTOR HEESHAM????⚕️2022,,
PAID BOOK 200 ONLY????
????️16 to 17
LAST Free page
*BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR*
STORY AND WRITTEN BY ????MUJAHEEDAH???? (MATAR ???? MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN
8/1/2022 Saturday january forst
A YAU NA KAMMALA FREE PAGE DAN HAKA KI KA HANZARTA BIYAN 200 kacal DAN MALLAKAR BUK ƊIN KADA KUMANTA WANNAN NUMBER 07031012948 ITAZAKU TUNTUƁA DOMUN BIYAN KUƊINKU SAINAJI DAGA GAREKU
_FREE PAGE YAƘARE DAGA WANNAN KI KA HANZARTA BIYAN 200 KACAL DAN KA KI MALLAKESHI IDAN KINADA ACCOUNT NUMBER TANAN ZAKITURA IDAN BAKIDA KITURA KATI SCREEN-SHOURT NAKESO NA KATI KO TSABA BANSON V.T.U KADA KITUROMUN V.T.U KITUNTUBENI ANAN IDAN ZANBAKI ACCOUNT NUMBER KOMA DAMAR TURO KATI 07031012948 SAINAJIKU INA MARABA DAKU,,, BASHI ƘAƊAIBANE AKWAI MAIZAMAN KANTA SHIMA 200 KACAL DIK KUBI NUMBER???????????????????????? DOMUN SAMUN NAKU_
BONUS PAGE LAST TO HAPPY NEW YEAR ALL MY FANSS????????????????
Takaici yasa yafito motar Afusace yanufo inda take
Tinkan ya iso Zeenarh tarigashi dan harta kamata tana mata sannu da ƙarƙaɗemata ƙurar jikinta
Yanaƙarasowa motarsa gaban motarsa yaduba yaga dik taɓaci da Abincinda yazube mata
Ransa yaɓaci Ahasale yace” ke” yanuna Zeenarh
Waigowa tayi tana kallonsa
Tsuramasa ido tayi dan baƙaramun tafiya da imaninta yayi ba Aranta tace Anya wai wannan mutum ne? dubeshi da kyau kamar Aljani ƙaramin bakinsa take kalla yadda yake motsashi kamar ba magana yakeba
Bata Ankaraba kawai taga deeyana gabansa tariƙe ƙugu tana juyjuyawa tana masifa idanta harwani ƙanƙancewa yake
Abinda yaƙara hasalata irin yadda yake duba motarsa yana nunata yana tsaki
Cikin tsiwa take magana tana ƙarƙaɗa jiki tace”kai makahon inane kake neman takani ko bakasan darajar rayuwar ɗan Adam bane? ina inakokonto Anya kai ba mahaukaci bane daya gudu daga gidan mahaukata? dubeka kamar…….. salma tazo dasauri tajata tanamai dafemata baki tace” sorry batasan waye kaiba shiyasa kinga kinatsu deeyana wannan shine DOCTOR HEESHAM ɗinfa”
Fisge riƙonda tamata tayi tamatsa daf dashi tana wani zagayensa still tana riƙe da kunkurunta
Dik mutan waje sunsha jinin jikinsu dan sunsan halin Heesham baida dama Amma mutum ne maitaimako daraha saidai miskilancinsa da sangarcewa da zaman naira dayasamu dik suka ɓoye kyawawan ɗabi’unsa waɗanda sam bazaka ganosu Agunshiba saika zauna tareda shi
Shikuwa irin yadda take jijjiga jikin yasashi ɗauke wuta yasha ganin mata kala – kala daban – daban tindaga turawa zuwa larabawa amma baitaɓa cin karo da wadda yaga hankalinsa na neman barin jikinsaba sai wannan
Yasha cin zarafin mutane da dama yatakasu mata kuwa waɗanda yama walaƙanci shikansa baisan Adadinsu ba Amma wannan wai itave gabansa take ƙaremasa kallo haka harta dubeshi takirashi mahaukaci
Lalle wannanta musamman ce
juyowa yayi suka haɗa ido tabangamasa harara tace”daina kallona da idanka kamar na mage dube bakinka kawani shafa janbaki pink A leɓe dankawai kaburge mata Allah ni kamar ma maza mata naɗaukeka daganinka bakasan mahimmancin rayuwar ɗan Adam ba ina mamakin Acewai kaine DOCTOR HEESHAM banza kawai”””
tsaki taja tabar gun
Zubama ido yayi ko ƙyaftawa bayayi karo nafarko da wata tataɓa tsaya Agabansa tasokesa hardakiransa mahaukaci Ammafa taburgeshi rashin tsoronta yaburgeshi dole yasan wacece ita dahar tasamu ƙwarin guywa irin haka……
Direct office ɗinsa yanufa batareda yakula kowaba……
BASEERATA ITACE ARZIKINA????
WhtsApp num 07031012948
DOCTOR HEESHAM????⚕️2022,,
PAID BOOK 200 ONLY????
????️18 to 19
STORY AND WRITTEN BY ????MUJAHEEDAH???? (MATAR ???? MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN
Please paid before rid???? Only 200N, this is paid book not free plz paid????
11/1/2022 SECONSD’S JANUARY TUESDAY
Yana shiga yasoma safa da marwa kira ya Aikawa security ɗinsa garba yazo
Yace”wannan wacece ita”
Cikin girmamawa garba yace”sabuwar ɗalibace tana cikin waɗanda sukazo yau”
Kasan waye Ubanta?
Yasake jefomasa wata tanbayar
Girgiza kansa yayi yace”a’a ranka yadaɗe amma idan kace Anemo sai Anemo yanzu”
Kamal dake shigowa yasami gu yazauna yace”Ai dole Anemo tinda Anshiga fargaba Anatsoron Abinda zashi yadawo Alhmdllh yau dai ba ƴar kowaba amma gata tamaka tsaye Arai bama zuciyaba itace zata canzaka insha Allah mazaka kasa Akoreta ko A walaƙantasu tinda hakan ka ƙware”
Maida hankalinsa yayi kan wani file dayake nema yana ganinsa yafice ransa ɓace
Heesha kasa magana yayi dahannu yama garba Alamar yatafi kawai
Jikinsa yayi sanyi ga lamarin Kamal nayau
Kamal kam shiyabasu dama kuyarabasu zuwa inda zasu fara aikin
Dakansa yabasu izinin suje gida saigobe suzo sufara aikin tindade lokaci yaƙure yanzu
Kuma yaba deeyana haƙuri sannan yawuce dik ransa jagule
Wanigu yazauna shiƙaɗai yana tina
yanamai jin zafin Abubuwanda ɗan’uwansa keyi tina baya yafara…….
FLASH BACK 18 YEARS AGO ……..
Alhaji salman mai nera ɗankasuwa hamshaƙi kuma comishinan ilimi na nigeri’a gabaɗai yatara ƙuɗi matarsa ɗaya hajiya sa’adatu Aƙalla zasukai shekara 3 da Aure amma basu haihuba Abin yafara damunsu sosai musamman daddy saidai Agabanta yakan ɓoye dan kwantarmata da hankali
Saidai yadage da Addu'o'i da sallar dare dabada sadaka dan kawai yasamu haihuwa
Anacikin haka Allah majiƙan roƙon bawa yabawa matarsa sa’adatu ciki
Rannan kam Ansha murna dan harƙaramun shagali Akayi dasamuwar cikin
Ɓangaren Alhaji Naseer ma ba’a barshi Abayaba danshima yana tayamurna kuma shima hajiya Zainab tasamu ciki ita ma
Kusan Atare suka haihu
Alhaji naseer ƙanen mahaifin Heesham ne saidai shi baikai Arzikin yayansaba gida ɗaya suke zaune saidai kowa dana part
Shima matarsa ɗaya
Cikin ikon Allah dik suka haife maza zokaga murna A wannan Ahalin
Ranar suna yaron Naseer yaci sunan Kamal
Alhaji salman mainera kuwa yaci sunan Heesham
Tinyanacikin tsumma yakeganin gata
Saidai sunshaƙu sosai shida kamal
Kusan tare sukayi karatu saidai ɗabi’unsu sunbanbanta sam kamal baidajin kai bai walaƙanta kowa sautari yakan zauna gurin maigadinsu suyita fira
Heesham kam banda tsandar masu Aiki bai komai amma yakan taimaka idan buƙatar hkan tataso
Sunada shekara 4 kafin lokacin zainab tasake haifar ƴan 2 macce da namiji Anasha murna kam
sa’adatu kam ba labarin wata haihuwar tanason ƴan 2 tana kula dasu saidai sonda sukema ɗansu Heesham bana wasabane dik ya sangarcesa baiganin kowa da mutunci
Idan Abban kamal yayi magana saiyace baruwansa shiƙaɗai garesa dole ko yamasa Abinda yakeso
Sukam sukan kwatse ɗansu yasami tarbiya kuma yana ƙaunar talakawa
Akwai watarana A school ɗinsu suna juniou secondry j, ss 2 Heesham yama wani malaminsu na Islamic rashin kunyarsa dayasaba
Aiko kamal yayitamasa faɗa Akan yacanza halinsa
Faɗa yakaure tsakaninsu kamal yayi fushi yawanke Heesham da mari Aiko gurin yayi shatin yatsunsa yaɗan kumbura Abinka ga farar fata dakuma jikin hutu
Koda sukadawo gidan daddy yagani Aiko yarufe kamal da faɗa sosai
Aranar kamal yasha kuka yakwashe komai nasa yakoma gun kakar mahaifiyarsa
Heesham kam baiji daɗin hakanba yaso kamal yadawo amma yaƙi
Abban kamal ma baice komaiba dan yafison sunisanta Shima tafiya sukayi shida yaransa zuwa Edo state