DOCTOR HEESHAM HAUSA NOVEL

(NI KO NACE KAJI DASHI DAI MUMA MUNADA KYAWAWA A 9JAR SOSAI????)
Itaɗin ma bazafi tajiba dan yatsa 2 kawai yayi Amfani da ita laushi da tsantsin fatarsa taji Aranta tace,” kai masu ƙuɗi sunajin da ɗinsu jifa hannunsa tamkar Auduga,” Ɗan yamutsa fuska tayi kamar zatayi kuka Alamar taji zafin bugun
Shiko ganin yadda takwaɓe fuska kamar yarinya baƙaramin dariya yabasa ba
Nurse Sallama ce tazowucewa ganinsu cikin irin wannan mode ɗin baƙaramin tuƙuƙin baƙinci ki taji ba ‘” to meye tsakaninsu indai ba…..
Alamar tsayuwar da yaji kansa yasa yaɗago ganin ta yayi tawani sake baki ko ƙyaftawa batayi tawani zuba masa Ido
Ɗaure fuska yayi tamkar baisan mece dariya ba yamiƙe tsaye yadawo Ainahin DOCTOR HEESHAM ɗinsa cikin kakkausar murya yace,” go And help her,”
Yana gama faɗin hakan yawuce…
Cikin rawar murya tace,” o..w..k.. sar..
Tanufe deeyana tana zabgamata harara takamata tamiƙe tsaye tanufe laf ɗinsu da ita.
Ita kanta deeyana saidai taɗan tsorata da canzawar mode ɗinsa nan take sam ba bata lura da hararar da Salma ke Aikamate ba……
BASEERATA ITACE ARZIKINA????
WhatsApp number 07064904617 Call number 07031012948
DOCTOR HEESHAM ????????⚕️ 2022 PAID BOOK ONLY 200
????️43/44
BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR
STORY AND WRITTEN BY ✍???? ????MUJAHEEDAH????
(MATAR????MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo
LITTAFIN NAƘUƊI NE 200 KAWAI ZAKI BADA KI MALLAKESA DIKA BARUWANA DAWANI VIP GROUP NORMAL GROUP INDAI AKAN LITTAFIN ƘUƊI NE KAWAI KIYI MAGANA 07064904617 whatsApp number ???????????? call number 07031012948???????? IDAN KINTUNTUƁENI ZANBAKI ACCOUNT SAIKI TURA ACIKI, BASHI ƘAƊAI BANE AKWAI ƘASAITACCEN LABARI MAITAKEN "MAIZAMAN KANTA!" SHIMA 200 ZAKU TURA KU MALLAKESA COMPLET INSHA ALLAH NGD SAINAJIKU ABOKAI
```STILL DAI BAZAN GAJI DA YABONKI BA DAKUMA GODEMIKI MARYAM YUSEEP ""MAMAN JUWAIRIYYA'"
MARUBUCIYAR ADALILIN KISHI INAYINKI OVER ALLAH YABAR ƘAUNA“`
Kwanaki natafiya yayinda shekaru kegudana Abubuwa sukan faru da rayuwar ɗan Adam masu daɗi dama Akasin haka mutuwa kuwa sai kusantomu take muda muke da sauran numfashi A duniya Allah yasa muyi mutuwar shahada kudaure kuce Amin... .
Shaƙuwa sosai tashiga tsakanin Deeyana da Heesham Harta ban mamaki, Saidai Salma takasa tatsare gurin ganin bayan deeyana .....
Zeenerh da kamal kam baƙaramun ɗinkewa waje ɗaya sukayi ba dan har gidansu Ansan Zeenarh haka itama Ansan kamal har maganar Aure tashigo Ansaka musu rana nan da wata ɗaya Daddy yasan Abban zeenarh shiyasa Abin bai ɗauke lokaci ba….
Tafiyarsa taƙasaita yake irin ta zaratan mazan masuji da ƙuɗi haɗida ilimi DOCTOR HEESHAM kenan,
By mistake massinger ɗinsa yaɗan goga kafaɗarsa datasa mutumin zai isa haifarsa dan A ƙalla zaikai 50 years Heesham ko dika dika 30 years yake amma saboda hutu da zaman naira idan kaganshi kace ɗan 20 years ne..
Jikake tasss yawanke tsohon da marin yana masifa da sanyayyar muryarsa yace,” kai makahon inane dube kahaɗa jiki dani kaɓatamun kayana, meye ne kawai tsare ni da waɗannan ƙananan idan naka kamar na ƙwari!,” Ɗaga hannu yasa keyi daniyar sake wankesa dawani marin , …
Riƙe hannunsa dayaji Anyi tabayansa yasa yawaiga Afusace dan yaga uban waye zaimasa haka?
Fuskarta sam ba walwala takaici ne fal kan idanta tace," wai ke meyasa bakajin daɗi inhar baka tozarta mutum ba? wai kai bakasan Yafiya bane ko tsautsayi? ina tausaya maka randa zaka fara neman Alfarma A gun waɗan da kawalaƙanta domin komai gareka dole saika neme wani Abun gun wani koda ko tafiya kake ƙuɗi nazuba, inajin zafin rayuwar da kake irin wannan wai kai bazaka iya canzawa ba? idan zafi ko ɓacin rai ke ziyar tarka sanda wani yamaka laifi meyasa bazaka Haɗiye fushinka ba? wai bakasan Aiki cikin fushi ba abinda yake haifarwa face dana sani ba? meyasa ku masu ƙuɗi bakwa ɗaukar rayuwar talaka da mahimmanci? meyasa kuka manta maiƙuɗi da talaka dika mutuwa zasuyi kuma dik ƙasa za'a tona Asaka muba, kuma A rufe , A lokacin maganar ƙuɗi gata soyayya izza dik zasu ƙare ba wanda zai karemaka face Aiki maikyau da kayi shin wane aiki maikyau kataɓayi? meyasa bazaka canzaba? Kaifa *DOCTOR HEESHAM* Ne bawai solder Heesham ba! kasawa rayuwarka tausayi da Imani mana,"
Tana gama faɗin hakan tasake hannunsa tayi tafiyar ta dik ranta ɓace,
Dama tini massinger ɗin yabar gun dan gudun kada yarasa Aikinsa..
Heesham yajima yana maimaita kalaman Deeyana A ƙwaƙwalwarsa kuma ƙara burgesa take..
Haka yawuni sukuku dan sam yau taƙi bari su sake haɗuwa har Akatashi A Hosbital ɗin rana ɗayane tak Amma saiyaji tamkar shekara ita kanta Mommy taga sauyi tareda shi kafesa da tanbaya tayi Amma yadage Akan ba komai kamal kam yana sane ya barsa dan yana fatan ɗan Uwansa yadawo kan hanya yadaina wannan rayuwar……
3 days letter da kyar yake bacci kullum deeyana yake gani A bacci ko A falke..
Kamal yalura kwanakin Heesham yacanza sosai dan yanzu ko sheshar yaɗan rage sha,
Zaune yake A harabar garding ɗin fantamemen gidansa ga sheshar gabansa Amma sam yakasa sha tinanin deeyana kawai yake,..
Kamal yaƙaraso gun tareda zama kan ɗayan daga kujerun wurin na hutawa magana yafara masa Amma gabanza dan sam bayajinsa yariga yafaɗa duniyar tunani…
Ɗan bubbuga bayansa kamal yayi yace,” Dr meke damunka haka kwanakin nan dik ka sauya faɗamun whts is going on,”?
Ajiyar zuciya Heesham yasauke yace,” bansan meke damuna ba Amma kalaman ta da ita kanta sunkasa barina dr. karo nafarko A rayuwata danaji wani yanayi daban daya hanani suku har nake ganin ban Aikata daidai ba kuma itace sila,”
Sarai Kamal yagane wadda yake nufi amma sai yamaze yace,” kanata maganar ita ita ita itawaye wai,”?
Rintse ido yayi yafurta………………………
BASEERATA ITACE ARZIKINA????
WhatsApp number 07064904617 or Call number 07031012948
DOCTOR HEESHAM ????????⚕️ 2022 PAID BOOK ONLY 200
????️45/46
BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR
STORY AND WRITTEN BY ✍???? ????MUJAHEEDAH????
(MATAR????MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN
????????
JARUMAI WRITER’S ASSOCIATION????
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa’azantawa ilimantarwa, nishad’antarwa tare da fad’akarwa da jama’a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*⚜️©J.A.W????????️*
“`LITTAFIN NAƘUƊI NE 200 KAWAI ZAKI BADA KI MALLAKESA DIKA BARUWANA DAWANI VIP GROUP NORMAL GROUP INDAI AKAN LITTAFIN ƘUƊI NE KAWAI KIYI MAGANA 07064904617 whatsApp number ???????????? call number 07031012948???????? TA WANAN ACCOUNT ƊIN ZAKI TURA 200 KAWAI,,,, ????????????????
FATIMA ALIYU STERLING BANK 0086938487
IDAN KINTURA SAIKIYI SCREEN_SHOURT KITUROMUN SHAIDAI BIYAN ƘUƊINKI,…
BASHI ƘAƊAI BANE AKWAI ƘASAITACCEN LABARI MAITAKEN “MAIZAMAN KANTA!” SHIMA 200 ZAKU TURA KU MALLAKESA DIKA TA WANANNAN???? ACOUNT ƊIN ZAKU SAME BOOKS ƊIN COMPLET INSHA ALLAH NGD SAINAJIKU ABOKAI KADA KUMANTA IDAN KUNTURA KUƊAUKI SCREEN-SHOURT KUTUROMIN TA WANNAN WHATSAPP NUMBER 07064904617 INKO KIRANA ZAKUYI TA WANAAN 07031013948“`
```STILL DAI BAZAN GAJI DA YABONKI BA DAKUMA GODEMIKI MARYAM YUSEEP ""MAMAN JUWAIRIYYA'"
MARUBUCIYAR ADALILIN KISHI INAYINKI OVER ALLAH YABAR ƘAUNA“`
```KUZO DAZAFINSA TIKAN YAHUCE ADALILIN KISHI KODAJIN SUNAN KUNSAN AKWAI ƘURA HUNMMM NI AI TINI NAKASANCE DA UMMUN JUWAIRIYYA WATO MARYAM YUSEEP DAN SAMUN NAWA ƘASAITACCEN LABARIN NATA MAITAKEN A DALILIN KISHI MAZA KUMA KU GARZAYO DAN SAMUN NAKU....... KUDA KUMANTA SUNANSA ADALILIN KISHI!!!.........```
“Nima bansani ba bro Amma kawai nadamu da ita i dont know why?,”
Yaƙarashe maganar cike da damuwa A fuskarsa.
Gyara zama kamal yayi yafuskancesa sosai sannan yace," My bro kana sonta ne,"
Arazane yajuyo yamaida hankalinsa yace," Are you out of your mind my kamal!? taya zansota? kawai nadamu ne Amma ni bana wani sonta bawata macce da *DOCTOR HEESHAM* takai matsayin yasota kawai nadamu da ita ne amma tinda kufara wannnan banzar tinanin Akai zandaina,"
Miƙewa yayi yabar gun dafushi.......
Dariya kamal yayi yace," zaka shigo hannu ne *DOCTOR HEESHAM*..... .
———-*———–
Yau ne Akafara events ɗinsu kamal da Zeenarh saboda Already sun kammala Exam ɗinsu kuma sunfara Aiki Anan HEESHAM LUXURY HOSBITAL
kamu suka shirya naji nagani nafaɗa wanda Abokansu ne suka shirya shi Amarya taci kwalliya tayi kyau sosai hakama Deeyana har zataje sai maman Zeenarh takirata tace suje itada ƙanwar ta suje suƙara kai wasu kayan ɗakin Amarya, Zeenarh bataso hakan amma dole tahaƙura sukaje da sauran ƙawayensu ,
Tinda yashiga holl ɗin yaketa rabon ido dan yaganta amma shuru hakan baƙaramin takaici yabashi ba tinkan Agama yabar gun dan yatakura da kallon matan wurin…..
Yau friday kuma yau Aka ɗauran Kamal da Zeenarh misalin ƙarfe 8;00 Sukaje deenerh.
Gurin yaƙawatu sosai ƙasaitacciyar Hotal's ce tamanyan masu ƙuɗi Heesham ne yashirya denerh ɗin ...
Ango nahango Zaune yasha ɗinkin babbar riga shadda fara sol yasaka yasha Aiki sosai yayi kyau sai murmushi yake Agefensa nahagu Heesham ne zaune shima shadda ɗin yasaka fara Aikin rigar black wannan shine Angon da maza Abokan sa sukayi Heesham yayi kyau bana wasa ba bakin glass yasa A idansa hakan baƙaramin fidda kyansa yayi ba, Agensa nadama Amaryar sace Zeenerh tasha kyau sannye take cikin doguwar riga fara sol irin ta Amare fuskarta rufe cikin farin net, Sai faman raba ido take taga inda Deeyana zata ɓullo..
Gogan nakuma Heesham mamaki yake meyasa haryanzu bata gun kuma meya hanata zuwa gun kamu?
“NIKO NACE KAMA READERS TANBAYAR!””
Sautin takun takalmanta yajanyo hankalin mutane zuwa gunta musamman Heesham tinda yazuba mata ido kasa koda ƙyafta idan ko sauɗaya yayi saboda tsananin kyanda tayi,
Sanye take cikin wata farar riga ta shadda doguwar rigace Amma Anmatse daga sama ƙasan dai ne Akabuɗe sosai haryazama rafa gashi daga baya Ansakamata net haryana ja ƙasa tasha Kwallaiya baƙin gyale tayana Akanta taɗan sake gashinta Abayanta, takalman nata masu tsini ne sosai..
Ganin irin kallon da mazan gun kemata baƙaramun haushi yajiba haka kawai yakejin tuƙuƙin baƙinci A ransa,,.. ..
NIKO NACE SU HEESHAM MAN GA KISHI AMMA ACE BA SO BANE???????????????? LOLLLL TO ZAMUGANI DAI
Gefen Zeenerh tazauna taɗan sunkuya yarda zata jita tace,” Am so sorry my prity naɗan makara ko?,”
Harara kawai tawatsa mata cikin wasa ….
Cake suka yanka sukaci sannan Akaje save your Self…… (HAHAHAHA TOFA GA KEFEN ƳAN ƘWAƊAYINMU SO O.O TINI NAHANGO SU SUNA TA JIBAGAN NAMAN KAJI)
Batawani ɗiba sosaiba takoma gefe tazauna bata jima da zama ba saigawani guy yabiyota yana murmushi yace,” Excuse i can sit near you?,”
Ganin idan wasu mutanen nakansu dan karta bada shi yasa tace," you can sit any where you what because its holl of denerh party,"
Baƙarami tafiya da imaninsa tayi ba musamman dajin cool voice ɗinta