Labaran Kannywood
Duniya Mai Yayi, Wasu Fitattun Jaruman Kannywood da Sukayi tashe a Shekarun baya, amma Yanzu Ko Labarinsu ba’aji

Duniya Mai Yayi, Wasu Fitattun Jaruman Kannywood da Sukayi tashe a Shekarun baya, amma Yanzu Ko Labarinsu ba’aji
Wannan Jarumai a lokacin su sunyi matukar tashe kwarai da gaske wanda baayi tunanin a yanzu zaa manta dasu ba.
Kalli jerin Jaruman acikin wannan faifan bidiyon