Labaran Kannywood

Fitaccen jarumin kannywood Sadiq Sani Sadiq Yayi murnar cika shekara 9 da Aure matarsa Murja inda allah ya albarkace su da yaya har guda uku.

Fitaccen jarumin kannywood Sadiq Sani Sadiq Yayi murnar cika shekara 9 da Aure matarsa Murja inda allah ya albarkace su da yaya har guda uku.

Jarumin ya bayyana irin son da yake yiwa Matarsa Alokacin da suka ciki shekara 9 da yin auren, ya wallafa hotunan su tare Kuma Kara da zafafan kalaman Soyayya kaman haka cikin harshen turanci.

jarumin ya bayyana cewa : Babu ma’ana Arayuwa idan batare dake ba, kece dalilina ke kadai. Ashekaru masu yawa da muka kasance tare na tabbata na tsunduma cikin kogin soyayyar ki Kuma kullin Sabuwa take zama ya kyakkyawar matata Ina matukar sonki Ina yi mana murnar cika shekara Tara da yin Aure.

Tabbas jarumi sadiq Sani Yana daya daga cikin jaruman Kannywood din da suka rike Aure da mutunci sabanin sauran jarumai da suke Masana’ntar.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button