FITAR RANANOVELS

FITAR RANA 1-20

Sam girman sa datayi a shekaru bai hana zuciyarsa jin hakan ba
Rashin bada fuska da kamun kai irin nata yasaka haryau baida kwarin gwiwar tunkatarta
Da maganan soyayya

Kullum Haka yake kwana yake tashi da mummunan sha’awarta acikin ransa,inya ganta hanklinsa bakaramin tashi yakeyi ba musamman ma duk
Sanda tolu ya debo loud girl,irin karuwa masu ihun dadi in ana harka ko ya samo mace mai zaki mai kunce masa saitin kwakwala toh insha Allahu gurnaninsu saiya axabtar da shi ya hanasa bacci,haka dick dinsa zatayi tsayuwar ruler acikin wandonsa har safiya yayi…

Kullum yana cikin wannan bakincikin amma na yaukam abun saiyaso yafi karfin kwakwalwnsa ,ga ruwan sama da akayi gari yay sanyi,shikansa sanyin ya gama ratsashi ga abar tashi ta harzuka tayi mikewar sanda yayi iyawarsa da kyar ta kwanta ya samu yay dan bacci…bai wani dade da kwanciyar sa ba saiga tolu yazo yana bubbuga mai kofa,wani sabon tashin hanklin yakeji ayanzu dayaga irin dirin yarinyar Da tolu ya kwashe dadin weathern nan da ita,yau kam yasan tolu ya kwashe dadi…

Cinyoyinsa a mammatse ya bar kofar gate din
Bayan babe din ta wuce

  1. FITAR RANA 1
  2. FITAR RANA 2
  3. FITAR RANA 3
  4. FITAR RANA 4
  5. FITAR RANA 5
  6. FITAR RANA 6
  7. FITAR RANA 7
  8. FITAR RANA 8
  9. FITAR RANA 9
  10. FITAR RANA 10
  11. FITAR RANA 11
  12. FITAR RANA 12
  13. FITAR RANA 13
  14. FITAR RANA 14
  15. FITAR RANA 15
  16. FITAR RANA 16
  17. FITAR RANA 17
  18. FITAR RANA 18
  19. FITAR RANA 19

Tsabar jaraba Bayan gida ya wuce direct yay Wankan tsarki snn ya doro alwala yay sallah ya dan nemi waje ya kwanta amma duk da haka hanklnsa ya kasa kwanciya gabaki daya ruhinsa ta kwadaita da son samun macen da zata debe masa kewa shima,sai juye juyensa yakei shikadai yana tunanin ko shima yace ma tolu ya samo masa dirarriyar mace irin wannan ne yau shima yadan rage zafi da daddare,but no…zuciyarsa bilti kawai take so kuma take sha’awa..ji yake kamr inbai sauÆ™e niyyarsa akan bilti ba hala bazai taba samun gamsuwa ajikin kowata ya mace ba.

A fannin taher kuwa yana kammala tsayuwarsa agaban mirror ya shafe jikinshi da soft body lotion nd oil saboda yanayin wedan is queit cold,ahnkli ya bibbi jikinshi da dadadan turaruka masu sanyi marasa karfin qamshi,a nitse ya bude wadrobe dinsa yanamai karema jerin kayansa kallo.

Hannunsa yakai kan wata orange polo shirt ya cirota waje ya hadata da wata black pants na khaki sabida anjima kadan yasan zai iya wucewa wajen training acikin barracks dinsu.

Soft Canvas mai kyau ta kamfanin adidas ya saka akafafunsa ya karkare kwalliyarsa da saka agogo snn ya kimtsa dakinsa yayo waje.

Lumtsatsub Idanunshi nakan kowani sashe na gidan,gani yy Waje yay fes fes gwanin sha’awa ko ina yana kamshin turaren wuta, Kallon ko ina yy da gefen idonshi cikin nitsatsiyar takunshi mai daukar hankli snn ya nufi dakin bilti kai tsaye,tura kofar yay ya shige ciki kai tsaye baiyi wani sallama ba yaja ya tsaya daga nan yana kare ma wasime kallo ,lokacin wani uban juyi wasime takeyi cikin baccinta gabaki daya jikinta ya jike shatafff da fitsari nayauma saiyafi na koyaushe sabida ba sau daya ba ta tsula fitsarin ajikinta.

Daga idanunwan shi yy a miskilance ya kalli agogon bango,yaga karfe bakwai da rabi ya kusan wucewa tsaki yaja yanamaijin bakin cikin yadda bilti take kyaleta tayo bacci har i wannan lokcin da alaman ba a tursasa ta tayi ibada,ransa a dan bace ya karaso bakin gadon yadan tsaya kadan yanamai kallon kyakkwan fuskanta dats so innocent nd captivating .

Wani abu ya dingaji mai nauyi acikin zuciyarshi
Gabansa na faduwa a cikin sauri ya dauke idanunsa akanta snn ya kai hannunsa kan bargon a hankli yana shirin yayewa.

Yana dora hannun sa akai wasime tasoma juye juye jin inuwar mutum akanta da wani abu kamar qamshi qamshin turare mai bala’in dadi da ratsa zuciya, ahnkli ta kyallaro idanunta daya cikin gigin bacci sai caraf suka hade ido,suna hade idon kuwa tayi sauri ta rufe nata idon a tsorace kirjinta na wani bada sauti guf gufff yana bugawa da uban karfi,

Fasa yaye bargon yay ya koma ya tsaya gamida harde hannuwan shi asaman kirjinsa snn yaja baya ya tsura mata mayun idanunshi masu tsoratarwa ya cigaba da kallonta,so yake yaga ko zata tashi ne koko bazata tashi ba,gabanta ne ya dinga faduwa jikinta ya hau karkrwa, nan da nan ta matse idanunta gam gam gashin girarta sai rawa sukeyi dakansu, cikin rasa yadda zatayi ta bude idanuwan ta kawai ta kallesa fuskan ta a takune gwanin ban tausayi,wani babban tashin hanklin bai tashi ziyartan ba saida ta fahimci cewa ajike jagwab jilkinta yake da fitsari, aikuwa batasan san da idanuwanta suka soma saukar da ruwan hawaye ba”idon shi ya wara akanta snn ya dada turmusaa fuskan sa, yace ke?kankame jikinta tayi da bargon ta rushe masa da tsortaccen kuka,jan bargon yay ya watsar a Æ™asa,da uban gudu ta ja da baya baya ta koma can dungu ta takune kanta sosai tana rabza kuka….

Hannunshi ya saka a aljihu snn ya tsaya a tsaye cikin daka mata tsawa yace “ohhhhhh wato kin karayin fitsarin kenan ko?…cikin firgita da tsoro ta girgigza kanta tana cewa “a’a..
A’a…ban . .wallhi ban sani ba…yo ba shine ya fito ba,.. nifa bansan nayi ba…dan Allah kaya hakuri karka bugeni..kuka sosai takeyi tana maganan Uwa har anbugetan.

Ya bata ransa yace.
“Sauko nan..
Tafara jan jikinta ahnkli cikin saibi wani tsawa ya kara daka mata yace “are u mad? ma ubanwa kike batawa lokaci,”a hanzarce ta zube a kasa ta tsuguna jikinta duka na rawa rawa.

Ki tashi ki tattara kayan nan duka ki biyoni dashi
And stop dat nonsense ki dena cikimin kunnne na da kukan banza kinaji ko? Me aka miki da kike bude wa mutane baki? Wato kin raina ni ko? Yi yay kamar zai wanka mata mari a fuskanra,da gudu taja baya a gigice nan da nan ta shiga goge hawayen nata tanamai hadiye kukan dan dole.

Da rawar jiki ta mike tsaye snn ta aikata duk wani abunda ya umarceta datayi,.ta fito da kayan fitsarin ta hada da bedsheet dinta ta rike jikinta sai bari kawai yakeyi

Zubasu anan kije kiyi wanka kiyi alwala.

Cikin sauri ta zubasu awajen ta koma bathrum agaggauce tayi wanka sharp sharp tanakan shirin yin alwala saigashi ya bude bathrum din ya shigo.

Wani faduwa gabanta ya karayi tanajin kamar ta hadiye ranta ta mutu dan tsoro,”haka akeyin alwalan? Daga inda ya tsaya ya jefo mata tambayar snn ya karaso fuu kamar zai hadiyeta.

Ji take kamar zata rusa ihu

Yace “Tambayarki nakeyi!

Wani sassanyar Kuka ta zakar masa cikin sheshehka tarasa mema zatace kawai sai tace
“Yaa banfa iya bane…shiru yy baice Mata uffan ba..har sanda ya tara ruwa a fetcher.
Snn ya juyo yace mata
Me ake farayi kafun ayi alwala,dan shiru tayi snn ta makale wuyarta a sanyaye tace tsarki”
Ya dago kai yana kallon cikin idanunta yace yaya ake tsarkin,kanta ta sauke can ƙasa tana mai fidgeting fingers dinta jikin jin tsoro da kunya
Ganin haryanzu bai dena kallonta ba ta dago kanta ahakli cikin dauriya tace
“Bayan kayi fi..fffitsari..
saika wanke wajen da ruwa…ya hade rai yace sau nawa.Hannunta ta kama tana wasa dashi yana lura yaga ta kirga sau uku,baice uffan ba can Snn ya dauke kansa akanta yace daga nan kuma sai yaya?.tsuru tsuru tayi da idanunta alaman bata sani ba.

Kunnenta ya kama slighty..yace”Kinaji na ko? Da muryan kuka mai ban tausayi ta amsa da eh yace Daga yau idan kinzo tsarki nitsuwa zakiyi.Ki wanke wajen da isashen ruwa sau uku sannan kibashi secnd uku sann ki tashi ki wanke hannunki saiki debo ruwan alwala…

Kin ma iya alwalan kuwa? Girgiza kanta tayi cikin tsananin tsoronsa snn tace “eh,ta kuma cewa a’a”…nan ma ya koya mata shi tsala tsala verbally and practically saida tayi alwala agaban sa kusan sau takwas yaji ya gamsu sann suka fito.

Previous page 1 2 3 4Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button