FITAR RANANOVELS

FITAR RANA 1-20

Anan ne itama ta samu daman bashi hakuri ta nuna masa damuwarta akan dena cin abincinta dayayi agidan..daga haka
Suka fahimci juna suka koma normal komi na gidan na tafiya daidai
Bilti ta fara tayashi wasu ababen tana jan hanklin wasime da nasiha tana dada nutsar da zcyarta akan abunda ya dace da wanda bai dace ba.

Tunda aka soma kashe AC Yau satin wasime uku cur batare da ta tsula fitsari ba,ahankli harta soma cire ranta akan saheeb data cusa tunaninshi acikin ranta sabida ko bakin kofa taheer baiya barinta ta leka snn wann karon sosai bilti take yin kafa kafa da dokokin sa daya saka musu a gidan,acikin satin ne yay tafiya yace ma bilti zaije wajen iyayen sa a abuja amma bazai dade ba zai dawo.

Bayan tafiyarsa babu abunda ya sauya komi na tafya daidai wasime tana kkrinta wajen yin ibada tana kuma kiyayewa sosai.

Sabbin Halayen malam
Musane kawai matsalar ta ayayinda ya samu wani sabuwar sarar shigowa kitchen gatsau saida kawai ta ga mutum abayanta yana mammatse kafa yana lashe baki,abun na damun bilti bana wasa ba..ta rasa meya manufarsa amma bata kawo wani mummunan abu aranta ba.

Wasime kuwa tunda ta fahimce cewa taheer baya nan ta bude shafin wasan baby babuji babu gani gabaki daya rayuwarta ta sallama akan wasa,safe da rana har da dare wani bin sai bilti ta tsawatar mata ko tace zata kira taheer awaya ta fada mishi kafin take denawa.

Satin taher biyu a abuja tare da iyayensa kafun ya dawo kaduna,shigowar dare yay babu wanda ya sani,kafin yay bacci saida yaje ya leka dakin ya duba lpyarsu,yanata kallon wasime wanda duk kayan wasanta ne a barbaje akasa.

Komawa dakinsa yay da tunanin yadda zai rabata da wannan wasan.
Tunanin sakata a makaranta shiya fado masa aransa for the first time ya somajin hakanne kawai ya dace da ita ayanzu.

Washe gari da sassafe bayan wasime tayi sallah,jira tayi saida bilti ta wuce kitchen snn ta zauna ta cigaba da wasan babynta…

Kwata kwata batasan da cewa taher ya dawo ba.
Angama breakfast bilti ta wuce zata kirawo ta saigashi nan yana saukowa da mamaki anayayinta ta tsaya suka gaisa snn suka karasa cikin dakinsun tare.

Da Sallama suka shigo wasime bata kulaba sabida hanklinta yay nisa akan wasa..”bilti tace ke wasime?jiyowa tayi adan firgice tana hade ido da taheer tayi wuf ta miÆ™e tsaye a daburce ta sulale kasa kamar munafuka ta shiga gaishe sa cikin sanyin murya..

Shiru yy bai amsa taba yana ta kallon kayan wasan yanakuma jin fadan da bilti ta danyi mata akan yadda take nacewa da son wasa.

Kwana biyu baice mata komi ba yay kamar hanklinsa baiya wajen itama bata fasa wasanta ba sabida abun ya balain shiga cikin ranta….
ALHAMDULLAHI FANMILY THANKS FOR YOUR SUPPORTS THROUT DIS JOURNEY
ANAN NAKE KAWO KARSHEN FREE PAGES NA WANNAN LITTAFIN.
LABARIN ZAI CIGABA DA ZUWA MUKU RANAR LARABA…GAMAI BUKATAR JIN YADDA ZATA KAYA TSAKANIN WASIMÉ DA TAHEER DA KUMA SAHEEB YA HANZARTA BIYAN KUDIN KARATUN SA NAIRA 300₦ VIA

Previous page 1 2 3 4

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button