GOJE

GOJE 3 and 4

Tsallaketa yayi yaje ya dauko wata ‘yar roba cike da gishiri yazo ya tsuguna yana kokarin bude robar gishirin.
Ta dinga girgiza masa kai tana kokarin tashi zaune, ya mayar da ita ya kwantar, cikin rashin tausayi, ya barbade qunar da gishiri! ya tashi ya bata gurin……….Sandarewa tayi a gurin kamar matacciya yanzu kukan zucci take mai mutukar zafi, tsabar azaba hawaye ya bushe a idonta, yana daga inda yake ya hango yanda ta wargaje a gurin ta daina boye komai, ya bude wata jaka wani yadi mai kauri ya dauko, ya nufeta dashi, bata iya ce masa komai ba tana kallo ya cicibeta ya dora kan zanin ya nannade mata jiki, can inda shimfidar daddumar take ya nufa da ita ya samu gefe guda ya kwantar da ita.
Sannan ya tashi daga gurin, ido kawai ta rufe tana sakin wani irin nishi irin na wahala….

Ga wa ‘yanda basu samu damar karanta Sadauki Omar ba, zasu tura 1k domin samun damar karanta littafi biyu, wato Sadauki Omar tare da Goje! Sadauki Omar return

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button