Labarai

Yadda dan shekara 16 ya rasu bayan biyawa kansa bukata sau 42 babu kakkautawa

Wani dan shekara 16 ya rasu bayan biyawa kansa bukata sau 42 ba tare da ta hutawa ba a garin Rubiato da ke yankin Goias a kasar Brazil, Jaridar The Boshoston ta ruwaito.

Mahaifiyarsa ta sanar da manema labarai cewa ta san yadda dan ta ya saba da biyawa kansa bukata kuma tana da shirin kai shi asibiti don ganin likita, ashe ta yi latti.

Matashin ya fara biyawa kansa bukata tun tsakiyar dare inda ya kwashe awoyi da dama yana abu guda. A makaranta, ‘yan ajinsu sun bayyana yadda yaron ke da matsala.

Sun bayyana yadda yake tsananin.

sha’awar mata ba tare da ya damu da shekarunsu, halitta, kyau ko kalar fatarsu ba. A dakinsa, an ga hotuna da bidiyoyi da dama na tsiraicin mata wadanda ya adana a na’urarsa mai kwakwalwa.

Ta yuwu ya rasu ne bayan ruwan jikinsa da kuma karfinsa duk sun kare saboda yadda ya dinga biyan bukatar kansa har sau 42.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button