Labaran Kannywood

Hadiza Gabon ta Hadu da Wani babban Masoyin ta a Maiduguri daya Kwashe Shekaru da dama Yanawa Soyayyar ta Hidima

Jaridar Malunfashi post ta ruwaito yadda Wani bawan Allah Dan Maiduguri ne, wanda yashafe shekaru da dama yana Kaunar Hadiza Gabon, irin son da yake Mata yakai matsayin da Mutane keyi masa isgili, Sukance Batada lokacinshi, Dan Haka baze taba ganinta ba.

Kwatsam Yau sega Hadiza Gabon ta sauko Garin Maiduguri, kwatsam Allah yahada fuskokinsu. Sun gaisa sosai, saide tunda suka hadu bai Kau da Ido Daga kanta ba, ita kuwa Wannan yanayi da yashiga yayita Bata dariya, a karshe ta bashi nambar wayarta don cigaba da magana nan gaba

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button