NOVELSUncategorized
RAGGON MIJI 31-35

3⃣1⃣
*Bismillahirrahmanirrahim*
*fans inajin dadin comments dinku, naga yadda ku ka caccaki faseelat ????,kusani faseelat yarinya ce ,kuma dan adam ajizine kuyi mata uzuri mana inafatan zaku cigaba da biyoni dan jin cigaban labarin*
Yayinda itakuma ta sunkuyar da kai kasa, ashe duk abinta na chart ne kawai yanzu gashi ta ganshi takasa komi, gabadaya ya mata kwarjini bata kara sanin shi kyakykyawa bane se yanzu data ganshi face to face.
Shi ko kallonta ya cigaba da yi, yeah she’s that girl to mi yakawota nan? yake tambayar kanshi yana cigaba da kallonta tayi mai kyau sosai ba abunda yakara burgeshi se shigarta in long hijab,
Zuwa can ya dauke ido ya cigaba da aiki a system dinshi,
Faseelat kamar kwai ya fashe mata aciki taja kafa taje ta samu wuri ta zauna, ta dan saci kallonshi yana ta aikinshi hankali kwance, siririn hancinshi da dan karamin bakinshi lebunansa pink color ga abinda take mutuwar so sajen shi a kwance yana sheki,
Ta dauke ido ta hadiyi miyau tana matse kafa, shiru 2mnt bawanda yayi magana cikin jarumta irin tata tace “ina wuni “
Yayi banza be amsa ba kuma yajita sarai sede ya dago suka hade ido tai sauri ta dauke nata, ya kara kallonta na wasu seconds ya koma ya cigaba da aikinshi, kawai yana mamakin Karfin halinta, yadda taiya yi mishi magana,
Faseelat ganin shiru yasa ta fiddo waya ta kira maman amira,
Maman amira da ke wajen saloon ta dauka tace “momyn amira yaushe zaki zo ne? Ko kintaho?”
Faseelat tace “anty gani nazo “
Maman amira tace “ayya wlh bansan zakizo da wuri ba nazata seda marece, gashi ni ina wurin saloon, zaaimin da wankin kafa, ita kuma amira ai mata kitso “
faseelat tace “to bakomi anty bari natashi natafi se bayan salla in Allah yakaimu “
Maman amira tace “au kina ciki kenan, ashe daddyn amira ya dawo, to tunda kina ciki kijira ni mana daman dan kar in shanyaki waje, ki bani 30 to 40 minutes inazuwa “
Faseelat tace “Tom anty se kindawo “
Ta yanke kiran dan koda 2 hrs maman amira tace tozata iya jira saboda ko kamshin turaren fahad kawai da ya mamaye falon yasa ta tsaya bare ga kyakykyawar fuskar shi tana kallo,
Tunda tafara waya yake kallonta se lokacin ya samu amsar tambayarshi wato kawar aisha ce, he wonder ina ta samo wannan, ya meda kanshi kan aikinshi cikin ranshi yana cewa “she has sweet voice too”
Faseelat tai zaune dukda de adarare take amma she love the moment, a dan sace take samu tana karemishi kallo, yana sanye cikin white shirt blue trouser, yayi kyau sosai ta cigaba da satar kallonshi she don’t think ta fishi da wani abu dan inma fari ne har ya fita ,
Suna zaune ahaka shima suna musayar ido da wannan ya dauke nashi se wannan ya soma,
Can de fahad yameda hankalinshi kacokam kan system nashi,
Faseelat ta rasa abinyi zaman yafara isarta seta jawo waya takira aisha, maman amira na dauka faseelat tace “anty I’m feeling hungry “
Maman amira tace “ayya I don’t think zaki samu abinci amma ki bude fridge na hanyar dining ki samu ko snack ne da drink kici “
faseelat tace “ayya anty ni abinci nikeso fa “
Maman amira tace “no be problem kishiga kitchen ki dafa abunda kikeso kafin na dawo “
Faseelat tace “OK I’m waiting “
Ta kashe kiran ta tashi tsaye ta ajiye Jakarta takama hanyar kitchen fahad yabi bayanta da kallo hijab din jikinta roba ce ta dan fito mata da shape kadan,
tana shiga kitchen tabude freezer wow ga freez chicken nan ga fish, liver and kidney ga chicken breast nan ma na company “
Ta danyi tsaye tana tunanin mi zatayi, can zuwa tace “le me do yam porridge and toastedchicken “
Ta fiddo kaza da sauri da ice fish ta wanke tasa kasu a oven on law heat don Ice din dake jikinsu tayi melting,
Ta fiddo kayan miya tai blending tadora tukunya a gas tafara soya su,
Ta fiddo kazar da fish din har sunfara zafi ta ajiye tai grettin tarugu da albasa tazo tai hadin kazar ta shafa mata ta kai fridge don tayi marinated ta cigaba da aikinta for like 20 mnt ta fiddo ta ,ta saka a foil paper takara hada mata spice tasaka a oven,
Ta koma ta cigaba da hada faten doyanta for like 30 mnt da shigarta kitchen yaji kamshi yana kawowa inda yake,
40 mnt dede ta gama komi ta dan zuba wanda zata ci a plate ta zuba nasu a hotter takai dining,
Yana zaune yaga tafara zarya dining to kitchen yatashi ya dauki system dinshi ya haye sama, faseelat na fitowa bataganshi ba,
Tasaki murmushi “kagama duk wani jiji dakanka zaka shigo hannu ne “tafada saboda karfin hali,yo karfin hali mana????
Ta zo ta zauna tana cin nata hankali kwance tana gamawa takira maman amira, tana dauka tace “anty har yanzu kusan 1hr fa kenan da zuwana “
Maman amira tai dariya “sorry gamu kan hanya “
Takashe kiran tana magana da amira “zakiga momy ko? “
Amira ta daga kai tana murna,
Faseelat na zaune amira ta shigo da gudu ta rungume faseelat, faseelat ta dauketa tana jindadi, aisha ta shigo tana faraa tareda cewa “sorry I keep you waiting “
Faseelat tai dariya “bakomi anty “
Ta cigaba da wasa da amira,
Maman amira ta haura sama, ta samu fahad nata aikinshi tafada jikinshi tana fadin “washhh! “
Tace “yaya I’m very tired “tana shige mai,
Ya matsar da laptop din ya kara jawota sosai kan cinyarsa yana Shafa kanta “kinyi kyau sosai honey “
Aisha tai Far da ido tace “thanks you my heart beat “
Ya na mata kallon bukata yadora hannu kan boob’s dinta yana matsawa yace “I want to have you …”
Ta katseshi “but not now yaya kaga fa inada bakuwa plss kabari na sallameta sannan “
Yayi murmushi yace “who is she to you “
Tace “just a friend “
Yace “good”
Ta tashi tsaye “let me attend her karta ga na dade “
Kallo kawai yabita dashi har tafita, tana fita yasa hannu ya na shafar sajenshi tareda furta “ahmmmmm”
aisha na fita ta hangi warmers akan dining tayi gun ta bude tace “wow so delicious “
Ta rufe tafito tana zama tace “faseelat har wahala kika bawa kanki? “
Faseelat tace “a, a bawata wahala anty “
Aisha tace “thank you yau zamuci ur delicious cooking gaskiya kin iya girki “
Faseelat tai dariya tana cewa amira “my angel kitsonki yayi kyau, anty nima fa naiya kitso ni zanwa faseelat na salla “
Aisha tai dariya “kinada kokari gaskiya Allah yakaimu, da inayin kitso da har ni zakiwa to sede bana kitso daddinta bayaso ya fison ganin gashi haka “
faseelat tai murmushi ta dubi agogo to 2 ta mike tsaye “anty bari nayi salla nawuce “
aisha tace OK, “ga toilet nan daga kofar fita kitchen, bari nakawo miki carpet “
Faseelat ta juya ta tafi tayo alwala ta dawo tai salla suka dan yi labari ta tashi zata tafi maman amira tamata kyautar perfume, ganin zata tafi amira tafasa ihu wanda yasa fahad lekowa daga saman bene,
Amira tana kuka tace “i want to follow you mommy “da maganarta da bata ida gogewa ba, ta rikewa faseelat hijab,
Faseelat tana rarrashi aisha nayi faseelat har suka fita, fahad na Sama yana kallo su basuma san yanayi ba, suna fita ya saki murmushi,
Faseelat tabar gidan sannan aisha ta dawo tanata wa amira wasa har ta samu tai shiru, sega fahad ya sauko tace “yaya muje muyi lunch I’m hungry “
ya amshi amira yana fadin “my blood what do you want ?”
Aisha tace “rabu daita ta cika rigima “
Har kan kujera ya zaunar da amira ya zauna aisha tai sarving dinsu ta zauna tafara ci, spoon daya tayi ta rumtse ido tana fadin “yummy”tana juya kai,
amira tuni take ta kai spoon baki tanacin abincin yana zaune yanata kallonsu, baya tunanin waccan insane girl din zatayi wani abun kirki,
Can zuwa ya daure ya kai spoon baki, wani dadi ya ziyarci kwakwalwarshi ya rumtse ido, inda akabar aisha baya kenan ba ruwanta tana ma iyayin sati batai musu abinci ba sede suje waje suci ko yayi musu da kanshi, tun tana gida mommy ta shagwabar dasu komi se me aiki ce keyi baruwansu sede charting bacci da kallo,
fahad yaji taste yakara dauko spoon yakai baki besan lokacin da yace “wow” idonshi rumtse,
Aisha har ta dau spoon zata kai baki ta meda ta ajiye wani haushi da kishi suka taso mata, taja plate din gabanshi “girrrrr “
Ta medoshi gabanta,
Ya bude ido yana kallonta idanunta har sunyi ja tatashi tafara hada abincin cikin cooler har da wanda amira keci,
Yana kallonta idonta tab da kishi yace “aisha plsss mana kibari muci abincinnan yamin dadi “
Ta watsa mishi harara hawaye na neman fito mata tace “wlh baba tsoho zan kaiwa shi bawanda zeci abincin nan “
Ta cigaba da juye abincin, yahade hannu wuri daya yana kallonta, ta gama juyewa ta rufe kular ta dauka,
Amira tafasa kuka “daddy talk to mommy to bring my food back “
aisha tawatsa mata harara tai waje,
Yabita da ido ya girgiza kai, ya jawo amira yana tapping dinta yace “it’s okay bari muje restaurant muci kinji? “
amira ta cigaba da kuka, yana cikin rarrashinta aisha ta shigo tana ta hade fuska ta hau step din bene har takusa hayewa ya kira sunanta “Aisha! “
ta juyo fuskarta da hawaye tana kallonshi……
[7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare’s of soon golden We writer’s assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
3⃣2⃣
*Bismillahirrahmanirrahim*
*dedicated to yan amana ????*
Se yaji badadi ganin hawaye fuskarta yayi alamar tausayi da fuskarshi, bata jira shiba ta haye sama, yayi murmushin takaici ,bega wani laifinsa ba ita ta gayyato shi cin abincin honestly speaking abincin yayi dadi b4 yafara santi she’s the one that begin, ya juya kan amira yace ” angel muje mu rarrashi momy she’s angry with us “
Yaja amira suka haye sama, suka shiga dakinta aisha tahaye saman bed tana rusa kuka yanaganin abinda take ya dafe goshi, yaja hannun amira suka fita yakaita dakinshi yabata game ya fito ya koma gun aisha,
Tana kwance tana shan kukanta yazo yazauna kan bed din yajawota jikinshi, ta cigaba da kuka don wani katon abu taji yatsaya mata a wuya,
Yana rungume daita tana cigaba da kuka yace “ya Allah”yana rumtse ido dan jin kukanta yake har cikin zuciya,
Magana yafara mata “aisha plss stop this crying, kukan ki na tabamin zuciya,nayi lefi kiyi hakuri plss, bansan zakiji zafi ba da bance abincin yayi dadi ba “
Ta dago ido tana cigaba da kuka tace “i love you yaya bazan iya hakurin abinda kayi ba inajin ciwo a zuciya ta sosai “
Ya fara share mata hawaye yana cewa “it’s okay haka baze kara faruwa ba, nifa nakine ke daya sweety dan haka just wipe your tears and stop this crying “
Ta dago ido tana kallonshi yace “plss mana ko kinaso nima nayi kukan? “
Ta girgiza kai yace “toki hakuri my one and only “
Yana kashe mata ido daya, batasan lokacin da murmushi ya kufcemata, yayi murmushi shima yace “that’s my girl “ya kai mata kisss, ya riga yasan aisha akwai kishi amma tana da saurin hakuri,
Yasamu ya rarrasheta sannan suka tafi Chinese restaurant cin abinci,
Faseelat tana isa gida tai ta juyi itakadai tarasa ina zata saka kanta don dadi finally yau de taganshi ,
Ta zauna kan kujera ta jawo wayarta ta tura mishi “kayi kyau sosai “
Ta ajiye wayar tai shiru tanajin haushin kanta yadda tai da ta ganshi.
Ko da khalil ya dawo da daddare take ce masa maman amira nagaidashi kuma tabata turare,
Yace “Allah sarki tanada kirki sosai gaskiya “
Lokacin da fahad yaga message din faseelat dariya ma abun yabashi yana tunanin yadda yaganta a tsorace, se ya tura mata smiling face, tana gani ko seda taji dadi.
Ana haka aka shiga watan azumi, tunda aka fara azumi shikenan khalil ko romance din ma yadena yi da yayi bude baki ze cigaba da jan cazbi daganan yawuce masjid suyi isha da tarawih ya dawo da yagama cin abinci ya cigaba da laziminshi itakuma taita charting dinta da friends,
Har akayi azumi 15 wani problem da faseelat ke fuskanta azumi ake amma ita shaawar karuwa take dan ko baccin rana takeyi mafarki take,
shi ko khalil gajiyar azumi da aiki ce tahanashi katabus,
Abun ya damu faseelat ta rasa ina zata saka kanta taji dadi, atleast ma tasamu wanda tafadawa zata rage wani abu,
Yau bayan ya dawo daga tarawihi ya zauna yana lazimi, ita ko faseelat sede ta juya ta kalleshi tayi tsoki kasa Kasa “waishi khalil miyake nufi ne?akace masa su uztazan basa bawa matansu lokacinsu ne? Basa wata fira me tsayi be taba cewa yana sonta ba sede aukin santi in yana cin abinci,
Hakanan taji tana son sharing problem dinta da maman amira, akai saa tana online faseelat ta tura mata “anty ansha ruwa lpy? Anty ina cikin matsala, shaawa tamin yawa, mijina be damu dani ba “
Maman amira na karantawa taji badadi tai mata reply “subhanallah, abu beyi dadi ba kiyi hakuri “
ta tura mata “anty shawara zakibani”
Maman amira tace “shawarata kije ki sameshi ki masa maganar, mijinki ne fa ba wata kunya tsakanin ku, ki masa maganar ku zauna kushawo problem din”
Faseelat tace “to Nagode anty “
maman amira tace “bakomi ai anzama daya “
Faseelat ta sauka online tana tunanin ta ina zata fara, don gaskiya hakurinta ya tafi karewa,
Har Sun kwanta takasa mishi maganar can de tai ta maza ta fara kiran sunanshi ya amsa yana saurarenta,
Tace “khalil banajin dadin yadda muke having sex”
Tana inda -inda tace “ni se nake ganin kamar baka lpya ya kamata kanemi magani “
Yayi shiru yana nazarin maganarta ya jawota jikinshi yace “I’m sorry faseelat,amma ni lpyata lau banaso na fara shaye shayen magani nafiso ki saba dani ahaka, faseelat bantaba koda rike hannun mace ba seke bantaba muamala da mata ba nike ganin shiyasa abubuwannan suke faruwa haka kiyi hakuri zuwa gaba komi ze dedeta “
Tai shiru ya dan matse ta cikin wasa yace “kinji “
Ta daga kai, yace “kuma cikin azuminnan wlh agajiye nake aiki yamin yawa shiyasa ko feeling banaji amma kiyi hakuri bayan salla komi will be normal “
Tace “to “tanajin haushi aranta itade tagama yarda da zuciyarta bashi lpya,ya zaai yace rashin sabo ne wata 7 ba kwana bakwai bane, suna haka bacci ya daukeshi while ita ko bacci batai ba,
Bayan kwana biyu de abun na cigaba da damunta ta rubuta tambaya ta tafi daita wajen tafsir, ta saka a akwati,
Kaidar malamin seya fara karanta questions sannan afara karatu tana zaune aka karanto tambayarta,
“Aslm inama malam fatan alheri Allah ya shirya zuria yakara ilimi, malam munyi wata 7 da mijina amma be taba kusanta ta ba ,da abun ya daman namasa maganar yace min lpyarshi lau inyi hakuri dashi ahaka, malam ina cutuwa sosai, har ya kai matakin da bazan iya hakuri ba ina neman shawarar malam “
Bayan yagama karanta tambayar yace “bewar Allah kina cikin jarabawa daga cikin jarabawoyin duniya akwai shaawa, saboda tana saurin halakar da mutum, shawarar da zanbaki ki hakuri ki cigaba da kame kanki, sannan ki kai maganar ga magabata tunda kinmishi be gyara ba,inaba maza shawara kuji tsoron Allah kurika sauke hakkin matanku na aure saduwa shine banban ginshikin aure bazaka ajiye mata dan kabata ci da sha da sutura ba kace kagama mata komi, a, a akwai hakkoki da suka rataya akanka daga ciki harda kawar mata da shaawarta, da zama daita kuyi wasa da dariya bata labari da debe mata duk wata kewa da zata hanata ganin wani namiji awaje, dan wasu mazan iyakarsu sex shikenan ba dariya ba magana me dadi, mata suna bukatar kulawa sosai saboda masu rauni ne, muna miki fatan zaku dedeta da mijinki Allah ya dedeta tsakanin ku, idan kuma anfada wa magabatan be dena ba kina iya neman ya sakeki, saboda auren ya haramta tunda akwai cutarwa ciki Allahu aalam “
Faseelat tunda taji an amsa tambayarta memakon taji sauki se ma tashin hankali da tashiga wa zata samu da maganar ‘ummi? Gaskiya baxata iya ba gwara de ya sawwake mata yafi, tai shiru tana tunanin khalil gaskiya yana matukar sonta kuma yana da halin kirki sede tarin kayan haushin shi, tai shiru tanajin tausayinshi,
tana komawa gida takira maman amira awaya dan itakadai ce tasan matsalar kuma itama bata fada mata gaskiya ba tunda bacewa tai be taba kusantar ta ba,
Maman amira na dauka jiki badadi faseelat ke bata labarin tambayar da tayiwa malam da amsar da yabada,
maman amira cikin jimami tace “kiyi hakuri faseelat komi zewuce “
Tace “nagaji ne maman amira haryanzu zuciya ta takasa sonshi har nafara son wani daban “
Maman amira tace “subhanallah gaskiya be dace ba tunda de kinajin bazaki iyaba ki rokeshi ya sakekin”
Faseelat tace “to anty Allah yatemakeni ya yarda”
Takashe kiran ta zauna dabass kan kujera tanajin tausayin khalil,
bangaren fahad ko yanzu sunfara charting da faseelat don yafara meda mata reply shima hakanan yakejin wani feeling akanta saboda pic datake ta turomishi any how,
Kuma sosai yakejin dadin adduoin da take mai saboda bayada me mishi addua, mommy batayi befi tace mishi good luck ba a wayance, haka maman amira sede tace mashi best of luck, ko safe trip ko something de,
Faseelat sosai tasha kuka saboda batajin dadi kwata kwata hakanan taji bazata iya tarar khalil da maganar ba,
Aranta tace “kayi hakuri khalil dole se nayi abubuwan da zesa ka sakeni “
Anya ko khalil ze iya sakin faseelat ????
[7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare’s of soon golden We writer’s assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
3⃣3⃣
*Bismillahirrahmanirrahim*
*Kad aflahal muuminuun…… wallazinahum anil lagwi muuriduun*
*Dedicated to golden pen writers, ko nima zansamu aban matsayin gimbiya???????? kuzabe ni plss ni nacancanta abawa, ????ina maku gaisuwa da rokon iri????????????*
Wajen karfe biyu khalil ya dawo gida don dukda ana azumi yakan dawo da rana ya dan huta, har lokacin faseelat na zaune tana faman kuka da sake sake yana shigowa yaganta zaune idanu jawur da sauri ya isa wurinta ,ya durkusa ya dafa cinyoyinta yace “faseelat lpya meyafaru? “
Faseelat naganin yanda ya rude ganin tana cikin damuwa tana sheshsheka tace “bakomi kawai azumin ne ke bani wahala “
Yatsaya kallonta don be yadda da maganar ba,
Can zuwa yace “faseelat karya bataimiki kyau ba, saboda baki sabayi ba kifadamin meke damunki plsss” yariko hannunta .
wani kukan ya kufcemata cikin kukan tace “wurin waazi ne akai waazi akan azabar da akewa yan wuta shine ya firgitani”
Ya dubi hijabinta dake gefenta don tunda ta dawo take nan ya rumtse ido ya bude yakara damke hannunta yace “idan anji waazi ba kuka akeba komawa ake ga Allah ta hanyar kaucewa aikata duk wani sabo da kara kaimi wurin aikata alheri, ke mi zesa ki daga hankalinki, kina karkashin inuwar aure, manzon Allah (S. A. W) yace duk macen da ta mutu kuma mijinta ya yarda daita zata shiga, akwai hadisin da kuma yace idan mace takiyaye sallolinta biyar, ta kiyaye azuminta da farjinta da hakkin mijinta to zata shiga aljanna ta kofar da taga dama, me ze dameki kina min biyayya bamu taba samun sabani ba kuma kina da yawan ibada, ki shakuruminki ni dake duk yan aljanna ne gabadaya in Allah yaso, “
Ta kureshi da ido tana jinjina maganganunsa,
Ganin takure sa da ido ya sa hannu yana sharemata hawaye yana cewa “ki kwantar da hankalinki mata ta yar aljanna “
Tai shiru tana zazzare idanu wani mugun tsoro nakara shigarta.
Ganin tayi shiru sannan ya tashi,” bari naje na dan kwanta kitashi kiyi salla “
yawuce cikin daki, har bayan 15 mnt da shigar shi faseelat takasa tashi, dakyar ta mike ta shiga don yin salla,
Bayan tafito ne wayar ta tafara ringing ta dauka tana dedeta maganarta ishak yace “yaya kin sauke? Ni har nafara ta biyu “yana murna
Faseelat tai dariya tana tabe baki “lazy boy dani kakeso kaja? Hhhh dasauranka ni kaga nakusa sauke na biyu, ina ummi tayi ta farko ma? “
Yana dariya yace “ummi najin azumi fa ta de kusa yin rabin sauka “
Faseelat ta babbake da dariya “kafadamata se ta taho “
yayi dariya “anti kina kokari asamu a addua “
Tace “karka damu ka gaida kowa, kuma kafadamasu se suntaho “
Takashe wayar tana dariya, wato su yar rige sukeyi a sauka cikin azumi wanda ya wuce kowa ummi na mashi kyauta ta musamman,
Ajiye wayar tayi tafara karatu seda akai laasar ta shiga kitchen,
bayan ansha ruwa khalil ya tafi masjid ita kuma har tagama tata tarawihi ta dauko wayarta, tana Bin chart dinta da fahad, duk reply dinshi bewuce thanks, ameen, i love it, ko u look pretty good, tai dariya tana jindadi, ta rumtse ido tana tuno yanda yake ta aiki a tsanake ranar nan yanzu muryar shi kawai takeson ji, zataso taji ya voice nashi tasan jinta kadai zesa tai bacci cikin farin ciki,
Batare da jinkiri ba ta bi numbers tai dialing my hope,
Fahad dawowarshi kenan daga masjid yana cikin mota ko fita beba wayarshi tafara vibrate,
yana ganin number yagane number insane girl dinshi ce,
Ya dauka yayi shiru jin andauka faseelat tai Kasa da murya tai sallama, ya amsa yana lumshe ido tareda dora kanshi kan seat,
Faseelat wani irin dadi muryarshi tai mata jitai kamar ba muryar namiji ba tsabar dadi,
Tadanyi jimm sannan tace “inafatan kasha ruwa lpya? “
Yace “yeah “yana mamakin yanda yakejin wani abu namasa yawo
tace “Allah ya karbi ibada, ina anty da my meera “
Yace”they’re all fine “
tace “naji dadin jin hakan, Inajin muryarka kamar honey or sweet ,nakirawo ne naji muryar ka ko nasamu peace of mind, daddin amira tun ranar da naga pic naka i fall for you “
yayi shiru cikin ranshi yace, “u have nice voice too “
jinshiru tace “I’m sorry na takura maka it’s your love that make me gone crazy,im sorry for all my disturbances, “
Yayi murmushi me sauti wanda yasa taji wani abu na zubo mata yace “why do you force me to start loving you, yeah you force me to fall for you ,u know what? I love everything about you, ur smile ur voice , ur duas for me ur cooking and your beauty, I love everything about you”
Saboda dadi faseelat batasan lokacin da ta mike tsaye ba, sautin muryarshi nata kaikawo a brain dinta,
Wata irin dariya ce marar tsayi takeyi me cike da mamaki tana rufe baki tace “did you? …..”
Takasa karasawa, kamar yasan me zatace yace “yes I love you, I love you beauty “
Dadi yakashe faseelat da karfi tace “thank you so much I love you too “
Ta datse kiran tana tsalle ,can zuwa takwara baki tace “I love you “
Saboda zafin da ake tsakar gida take sallan, khalil tsayuwar mashin dinshi kenan yaji maganar ta da karfi tana fadin I love you,
ya shigo gidan don bude gate, tanajin karar kofa tai tsaye wayarta rungume da kirji,
Yana mata kallon mamaki yace “kedawa kike waya kike daga murya haka? “
Tana inda inda tace “ya omer ne munkwana biyu ba mugaisa ba shine yamin albishir nakejin dadi “
Yajuya kawai ya bude gate din yafita, tasaki ajiyar zuciya tana zaro ido waje ta shige daki,
Fahad jin yanda take murna yakara sashi cikin wani Yanayi, Ya rumtse ido shikadai yasan yanda yakeji gameda ita, brain dinshi tana hasko mishi irin murnar da takeyi yace “be happy always my cutie,
Ya samu yashige gida ya je ya sauke duk abinda yakeji gun aisha.
tundaga ranar kullum se faseelat ta mishi barka da shan ruwa kuma suna chart suna fadawa juna zafafan words da suke kara narkar da zuciyoyinsu.
Salla saura 5 days maman amira ta fadawa faseelat zasuje dubai acan zasuyi salla, faseelat kamar tai hauka takira fahad, he was busy doing office work be dauka ba seta turamishi message “zanyi kewarka my heart, inamaka fatan nasara akowane abu da Kasa agaba Allah ya ya kaika lpya ya medoka lpya “
Seda aiki ya lafa yaga miss call nata da message yana gama karantawa yayi murmushi ya tura mata “why did you fell sad, we will continue chatting with each other and I will call you time to time stop worrying your self we will only spend 10 days only going to miss you too “
ya turamata tana ganin message din tai murmushi,
ko minti biyu baaiba yakirata yana rarrashi yace taturamasa account number dinta ta tura masa nan take taji alert din 200,000.
kusan zaucewa tayi tanata kara karanta zero zeron taga ko de bata karanta dede ba.
Manage it ????????♀
[7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare’s of soon golden We writer’s assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
3⃣4⃣
She’s very happy, his gift is the best gift for her, can kuma setaji murnar duk ta tafi she don’t want his money she want him ,not the money he own, bayan 15 mnt da turomata ta kirashi ya dauka yana driving to home, yace “menene kuma cutie? “
Tai murmushi “naji alert a account dina, bazance banyi murna ba saboda kyautar will always be the best gift amma ni I don’t want the money, kai nake so ba kudi ba, zanmeda ma kudinka, Nagode sosai “
Yayi dogon murmushi yace “naji kuma nasan hakan ,amma inkin medo min kudin bazanji dadi ba, zama ki tabbatarminne bakisona kina fadane kurum “
Tace “Tom bazan medoba dan banason ranka ya baci “
Yace “kokefa yanzu I entered home se munyi waya anjima “
Tace “wait nifa bansan me zanyi da kudinnan ba “
Yayi dariya yace “kisa su a bola kinji ko “ya datse kiran yana dariya, yace ” you’re not serious “
Tanajin ya kashe kiran ta saki murmushi, ta rungume wayar,
Khalil yaga sauyawar faseelat sede be dauki abun serious ba,
Da daddare ya kirata don gobe ne zasu tafi ta dauka tana shagwaba shi kam dariya kawai take bashi yanajin dadin yadda take shagwaba”plsss i don’t want to you to go there pleas”
Yayi dariya “OK shikenan nafasa tafiyar are you happy? “
Tai dariya tana zaro ido ” wasa kake ko? “
Yaja numfashi “dagaske nake munfasa tafiyar tunda bakiso saboda banason abinda zesaki damuwa “
Tace “a, a,kuje kawai kunriga fa kungama komai se kufasa? Na hakura kuyi tafiyar ku”
shima yayi muryar shagwaba yace “a, a ni de nafasa saboda kar masoyiyata tashiga tunani “
Tafashe da dariya tana zumbura baki tace “plss mana kutafiyarku”
Ya fashe da dariya sannan yace “OK, OK zamuje tunda kince, me zaki bani na bankwana? “
Tace “kome kakeso “
Yace “I want hot kiss from you “
Tai dariya “how i will do it bayan bama tare? “
Yace “muna tare idanuna suna hangomin yanda bakinki ke motsawa a yanzu da yadda kike shagwaba, kiyimin kiss a waya I will feel like kamar azahiri ne “
Tace “zaka samu fiye da yadda ka bukata, where do you want me to kiss ?”
Yace “my cheek “
tace “alright “
Muahw!
Taiwa wayar kiss
Yace ash yana dafe cheek dinshi alamun yaji dadin nan tai dariya tace “do you want more “
Yace “yes’s “
Tace “where I’m going to kiss now? “
Yace “my lips “
Tai murmushi takara jan wani deep kiss, wanda yasa fahad kusan haukacewa yanda yaji sautin,
Tana gamawa tace “want more? “
Yace “noo” muryarshi a dishe
tace “why? “
Ya shafi sajenshi yana rumtse ido yace “i will die if I have the third kiss “
Tafashe da dariya yayi shiru saboda his Mood is totally change jiyake dama tana kusa he want to squeeze her body, he’s in need .
jin dariyar ta nakara mishi kaimin jin desire the way she’s laughing is different saboda tanayi ne tana jan numfashi wanda yakejin shi kamar they’re doing sex ne takeyinshi,
Dole yatafi gurin aisha yasamu relief,
Yacewa faseelat “baby I’m going inside take care of yourself, I will call you the time we have reach there “
Tabata fuska sannan tace “miss you my handsome man “
Yace “going to miss you too tace care bye “
Yakatse kiran yanajin double feeling, yadan zauna ya dan dedeta kanshi sannan yashiga gida,
Wannan karon banda amira zasu yanzu tana gidan momy, yana shiga daki aisha nata charting dinta, yaje ya zauna kan bed din yafara balle maballe, Aisha ta juyo ta kalleshi tana ganinshi tasan what he capable of doing, ta sakarmishi murmushi ya meda mata yana jawota jikinshi suka cigaba da kissing juna kan su afka ga babbar sunnah,
Seda sukagama tana kwance tana huce gajiya yamusu parking suka shiga toilet sukayo wanka sannan suka kwanta don 12 jirginsu ze daga.
12 dede jirginsu ya tashi going to Dubai
Faseelat nagama wayar ta shige toilet don yin tsarki kaida ne inhar sukai irin firannan se ta kama ruwa dan jikewa take jagabb,
Tana fitowa khalil yashigo gidan taimasa sannu da zuwa ,yazo ya zauna ya aje ledar hannunshi ya mikawa faseelat yace “kizabi kalar da kikeso guda biyu sauran na hjya ne “
Tabude ledojin atamfofi biyu da laces biyu, ta kara binsu da kallo ai wannan dama yariga ya tsarosu da kaloli masu duhu da masu haske tasan masu duhunne dede ita,
Ta dago ta tabe baki tace “meyasa baka daukeni naje nazabo kalar da nakeso ba? Ni ko agida nikeyin siyayyata bayimin ake ba, “
Tunda tafara magana yake kallonta ya rasa meke damunta ranshi ne yabaci ya tashi tsaye ze shige daki yace “ni agida na mace bata zuwa kasuwa, ko super market ko wani wuri kingane ai “
Tace “to wlh kaxo ka dauke kayanka bana bukatarsu kuma senaje super market din sede kayi abinda zakai “
Har yazo shigewa ya juyo cikeda mamaki yace “faseelat ni kike fadawa magana haka? “
Tace “anje anfada maka gobennan zanfita insiyo abinda yayi min, zaka wani kawomin wadannan banzayen kayan kadauke abunka bani so, kahada su duka ka kaiwa saratu ta dinka “
Gabanshi yayi wani mummunan faduwa jin ta ambaci uwarshi kai tsaye, ya dafe zuciyarshi sannan yace “faseelat kinsan abinda kike fadi? “
Tace “bansaniba tunda ni mahaukaciya ce, sakarai kawai da komi nashi na kauyanci ne bawani wayewa, harni zakaiwa kaya iri daya da hjya? Ai atleas ka tambayeni wace color nakeso, ka kwashi kayanka bani bukata matsiyaci kawai “
Jijiyoyin kan khalil tuni suka firfito yayi tsaye yana kyarma yana kalonta tana xaune tana shuka rashin mutunci hankali kwance jiya ke kamar ya rufeta da duka, ya dunkule hannunshi yakaiwa iska naushi.
Kutstsss, hhhhhh tafashe da dariya tana yamutsa fuska tace “ran yan maza ya baci, ta kwashe da dariya “yo shi iska miye nashi nice nan nayi lefi azo a daken in an isa “tana jinjina wa sekace inyazo bugunta zata iya katabus,
Rai bace yabar wurin taja tsoki tace “mtswww wlh damma cikin azumine Allah yakaimu bayan salla kasha mamaki “
ta hau what’s up ta danyi replying na messages da akaimata ta sauka don yanzu ko tana online basu cika charting da aisha ba inde fahad na online.
Seda ta ga dama sannan ta kwashi ledojin ta shiga daki yana kwance yanata kallon silin hannu saman kai mamaki da bakin ciki Sun addabeshi be ji shigowarta ba sede yaji kaya samanshi “ridididif “
Ya tashi zaune zuciyarshi na harbawa da sauri yace “faseelat kina tsoron Allah kuwa? “
Tana banka mishi harara tace “inbanji tsoron Allah ba tsoronka zanji? “
Ta wani murguda baki ta rike kugu sannan ta juya ta shige dakin ko minti biyu ba aiba ta fito cikin sleeping dress ta wuceshi, yana zaune sede yaji ta bude dakinshi ta shige da alamu can zata kwana.
Ya dade zaune dan gabadaya gani yake kamar anmasa musanya, dakyar ya samu yayi bacci,
Dasafe tun kafin tafito yabar gidan don wani mugun tsoronta ne ya shigeshi.
Yana zuwa gidan hiya bayan sungaisa ya mika mata Nata kayan sallar, ta amsa ayatsine tace?”Allah yasa albarka “
Badadi yabar gidan kanshi na mugun ciwo,
Shiko fahad karfe 11 da rabi na safe yakira faseelat yafadamata sun sauka taimishi ya gajiya sukai sallama saboda azumi.
Haka faseelat ta bullo da wasu sabbin abubuwa da suka rikita ma khalil kwakwalwa, da yanzu tsoron shiga gida yake inko yashigo har kyarma yake wani lokaci ma da yashigo sede kiji kwammmm! Mashin yafadi daga hannunshi saboda yanda hannunshi ke rawa, ba ruwan faseelat da taji karar faduwar tai ta babbakar dariya se tagama taja tsoki, gaba daya ya rikice idanunshi kullum awaje yana rarrabasu more especially inya shigo gida.
Ranar salla faseelat taci gayu ta turawa fahad, yayi ta kodata don bakaramin haduwa taiba don seda taje kasuwarnan ta zabo materials masu kyau takai akamata dinki,
Yanata aikomata da kisses daga karshe yakirata suka cigaba da waya,
Wan safen salla, khalil ya dauki faseelat a mashin zasuje suyiwa su ummi barka da salla,
Hankalinta kwance shiko yana tuki hannu na rawa, se warning takemasa “wlh kabini asannu don inka kadani Kasa naji ciwo wlh abakin aurenka don dolenka se ka sakeni “
Yayi shiru sede hannunshi daya kara gafgaf yana rawa saboda bacin rai tana kallonshi tana dariya kasakasa da farko tausayi yake bata intana mishi tsiya Amman yanzu haushi da takaici yakebata tana ganinshi kamar ba namiji ba da wani ne da tuni yabata red card dinta ahannu.
Tana ganin an hau titin da ze kaika gidansu tace “dakata, dakata “
Yaja burki ya juyo yazata ko zata gyara zama ne, yana kallonta ta tunzuro baki gaba ta sauka tace “ina zakakaini ne naga munyi nan? “
Yace “gidan hajya zamu fara zuwa sannan muwuce gidanku “
Tana mishi kallon raini tace “wace hjyar? Wai hjya saratu? To banzuwa kaje ka gaida uwarka nima inje ingaida tawa “
Rumtse ido yayi da yanabiye zuciya da tuni yafara jibgarta,
Cikin tsawa yace “faseelat !ya isheki kiyimin duk wulakanci amma karki kara ambatar sunan mahaifiyata “
tace “me zaka iyayi?innafada inba raba ido ba, “taja tsoki da Allah kakara gaba inkaje ka gaida saratun “
ta juya, cikin zafin rai yaja mashin yabi bayanta.
khalil ai hakuri kar amedata gurguwa????
[7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
????????*ZINARIYAR GOLDEN????*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare’s of soon golden We writer’s assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
???? 3⃣5⃣
*hakika ina cikin farinciki, na tabbatar ana so na anayi dani, jiya naga dubban comments da wanda ma banganiba, kowa nata fadin raayinshi da hangenshi, ga ruwan adduoi da na sha nida yarana, ina godiya Sosai Allah yabar soyayya*
Cikin zafin rai yabi bayanta ya sha gabanta da mashin tai tsaye ta rike kugu da hannu daya,
Cikin dauriya da fin karfin zuciya yace “ki hau muje gidan ummin”
Tana mishi kallon up and down tace “kayi hanyar ka daban inyi tawa, bana bukatar ka kaini kaji ko dan hjya “
Ta zagaye shi Tawuce ya rumtse ido idanunshi tuni sukai ja sede baze iya bari tayi doguwar tafiya a kafa ba , ya kara danne zuciyar yabi bayanta yakara shan gabanta ,ta game fuska tana kallonshi tace “malan khalil kafara takura ni nace katafiyar ka, aa ko ana dole ne?”
Cikin muryar rarrashi yace “kiyi hakuri ki hau muje kalli titin nan ba abin hawa doguwar tafiya zaki sosai “
Ta wurga mishi harara “to ina ruwanka? Nace karabu dani “
Yace, “Dan Allah ki hau mutafi “
Taja tsoki ta hau babur din tana cewa “ande ji haushi ba zuciya ko kadan kare yariga ya lashe”
Yana jinta yayi kamar be ji taba ya juya yakama hanyar gidan ummi,
Yana zuwa ta sauka ta shige, yayi parking ya kutsa kai shima,
Tana shiga ta yaye hijab” ummi ga khalil nan shigowa fa “
Ummi tace “to bari in dauko hijab dita, “
Khalil yayi sallama ya shiga har cikin daki ummi ta shiga ciki suka gaisa da yatashi tafiya ya aje mata bandir na 50 yace abawa yara,
Ummi tace “to angode sosai Allah yakara budi, aitade hakuri shi zaman aure dole seda hakuri da kai zuciya nesa Allah yabaku zuria dayyiba “
Yace “amin “yanata sadda kai maganar ummi ta dan ragemishi zafin da yakeji kamar tasan tsiyar da faseelat ke shukawa a cikin gidan ,ya tashi ya fita, faseelat se wurga mishi harara takeyi beko damuba ya Saki murmushi yace “ki shirya 6pm zanzo na daukeki “be jira amsar ta ba ya fita.
Shikadai yaje gidan hjya bayan sungaisa take tambayarshi faseelat yace”ai tana gida tundazu “
Hjya tai shiru ta cigaba da hidimunta, tunda yazo ya zauna yaketa sake-sake da tunani, wai miyake damun faseelat ne yau kusan kwana goma sha basa kwana daki daya, ba magana me dadi, batayin duk wani abu da tasaba yi, yayi shiru yana nazari, seya tuna last maganar su datake mashi korafi akan sex, tunanin shi da kwakwalwarshi ya tsaya nan, se kuma ya cigaba da neman mafita, akarshe yayanke shawarar zuwa wajen masu man power na Islamic, yana cikin tunanin hjya tashigo cikin dakin so biyu kenan tana giftashi be sani ba har tazo kusa dashi tana kiran” kai!kai ! “amma bejiba seda ta dafashi ya dago ta tsuramishi ido tace “wai lpy kake? Dukkabi ka rame kafita hayyacinka mike faruwane? “
Yace “bakomi hjya azumine ya medani haka “
tana mai wani irin kallo tace “to yayi tunda bakaso naji damuwarka sede inaso ka kwantar da hankalinka, banison ka shiga wani hali na rasa mahaifinka baniso na rasa ka ,”
Yace “hjya bawani abufa, Ki kwantar da hankalinki “
Tace “Allah yasa “tana kara karemishi kallo,
Yadan kara zama ya tashi yafita be zame ko inaba se alhayat Islamic center, yaje ya siyi kati kasancewar salla ce ba layi yashiga gun malamin, ya mishi bayani a kunyace, malamin yarubuta mashi magugunan sa karfi na maza, khalil ya siya ya nufi gida ya dauki biyu ya shanye su tass yayi kwance yana ta tunani abin duniya duk ya dameshi,
Karfe shidda yaje ya dauko faseelat tunda ya daukota batace uffan ba, saboda itama ummi seda tai mata tata yar nasihar,
Yana ajiyeta yawuce masjid ita kuma ta shige gida, kusan karfe 7: 30 fahad yakirata sukai ta fira har isha, shi ko khalil a daddafe yayi salla ya taho gida saboda yadda yaji yana ta samun erection,
Ko da yazo betsaya shigo da mashin ba ya shiga gida, sam faseelat batasan ya shigoba, sunata firar soyayyar su da fahad,
Tunda khalil yashiga dakin yaji wayar da take tana ta noke murya tana shagwaba da duk wani abu da zeja hankalin namiji, hankalinshi ya tashi, kafafuwansa na kyarma ya samu kujera ya zauna ya dafe kai da hannu biyu, yana tunani “meyasa? Meyasa faseelat takeso ta lalata rayuwar aurensu? meyasa takeso ta jefa kanta a cikin halaka? “
(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());
Tunanin shi ne yakatse jin sautin kisses dinta ,ya mike tsaye yana kyarma,
faseelat nakiran “good night have a sweet dreams “
Khalil yashigo tai sauri ta kashe kiran ta mike tsaye tana raba ido dan bataji shigowar shiba,
Tana ta sadda kai shiko ya tsaya yana kallonta, da wani yabashi labari baze taba yarda ba wai faseelat dinshi ce ke fira da wani,
Ya samu dakyar yace “faseelat kinaso kigama da duniya lpya ko? da aure na akanki kike waya da wani kato “
Faseelat ta juyo dasauri ta daga mishi hannu “hehehee,karka kara cewa fahad dina kato kaine de babban katon bashi ba “
Ta rika murguda baki,
Ranshi ya baci sosai, batai tsammani ba taji ya tura ta kan bed yabi bayanta ya fara kokarin cire mata riga suka cigaba da kokawa har ya janye rigar ya danne mata hannuwa ya fara bin jikinta da kisses ,tana ta kuka tana kokarin janye hannuwanta, ko minti daya be dauka ba yayi hanyar shigarta ,abun mamakin shine yanajin shaawar beyi release ba amma yana zuwa shigarta yaji abar ta kwanta, he was very surprised, ganin baze iya ba yasa yatsa yafara kokarin yiwa kanshi hanya don yau yakudurci se yayi sex daita,
Faseelat sede taji yatsa na neman shigarta a tsorace ta kurma ihu yasa hannu ya toshe bakin tadage cincin karfinta ta gartsa mashi cizo, yayi sauri ya dagata yana duban hannun yana nishi, ita ko taja gefe guda tana kuka tana fadin “Allah yaisa, banyafe ba mugu azzalumi, daniska “ta cigaba da kukanta yana samu zafin cizon ya rage ya mika hannu ze kara kamota ta tashi da gudu ta shige toilet
Tana cigaba da kuka tana Allah yaisanta bata yakeba.
Yayi kwance yana tunanin lamarinshi yanzu haka ga abar a mike, to me yahana ya shigeta? Yanata tunani ,
itako tana toilet tana cigaba da bankomai Allah yaisa, dukda shi masoyin bacci ne amma bacci beyi gigin daukarsa ba saboda tashin hankalinda yake ciki, itama tana cikin toilet tana kuka saboda yunkurin rabata da virgin dinta da yayi wanda yanzu burinta be wuce takaishi ga fahad ba.
Har sha biyu bata fito ba ya tashi yaje bakin kofar toilet din Yana kwankwasawa “kifito faseelat dare ne fa kina cikin toilet for many hours ki fito plsss baabunda zanmiki “
tana jingine da kofar tace “baza a fito ba din mugu azzalumi kawai “
Yace “eh naji kifito bazan miki komi ba, kinsan fa toilet matattarar iska ce “
Tace “yo ba kwara iskan ba da mugun abinda kakeson yimin dan zalunci “
Yace “kifito plsss OK tunda bazaki fito ba ni natafi dakina acan zan kwana kifito ni natafi “ya juya yabar dakin,
Seda taji tsit sannan tafito dasauri ta sakawa dakin kuba, ta koma taita rizgar kuka saboda ita kanta tasan abinda take badede bane amma takasa hakura wanda yanzu bama zata iya kwana daya ba batare da jin muryar fahad ba,
Khalil dakyar bacci ya daukeshi batare da yagano abinda ke damunshi ba, itama faseelat dakyar tai bacci,
Da safe har karfe 8 faseelat bata fito ba gashi yanason fita shago, yaje yana kwankwasa mata, seda ya dade yanayi sannan ta tashi tana zumburo baki tazo ta bude tana mishi kallon tsana,
Batare da yadamu da kallon da takeyi mishi ba yace “ki sauri kihada min break fast nayi late “yawuce cikin dakin
Ta tabe baki tai hanyar kitchen, dukda yace yana sauri seta tsiri yin danwake, kuma it take much time, har ya shirya ya zauna jiranta, se kusan 9 saura kwata takawomishi abincin ta dangwarar da plate din Kasa ya dauka yana girgiza kai, don shi dakanshi ke tausayin kanshi, yafara cin abincin,
Tana ta yan gyare gyarenta, tana waiwayowa taga khalil yana cin abincin yana bata fuska yana karkace baki irin ba dadin nan,
Beyi aune ba yaji ta wafce plate din, ya kalleta yace “bani plate dinnan faseelat”
tace “anki abaka ni zaka raina wa hankali insha wuya inmaka girki kazo kanaci kamar yadda jaki keci to kaGama cin abinci na wlh daga yau kanemi wurin cin abinci ko karika shiga kitchen da kanka ka girka “
Yatsura mata ido yana memeta jaki,can yace “faseelat nine jakin? “
Tai dariyar rainin hankali tace “ai gwara jakin ma da kai “
Tai waje ta zubda abincin a dustbin dama dan tayi tsiya tai girkin ba dadi, ta dawo ta dora plate din kan cinyarshi tace “kakai shi kitchen alaramma “ta shige daki yayi galala da baki yana kallonta, ya ajiye plate din yatashi yabar gidan gabadaya,
tagama abubuwan da take tai wanka ta sanya wata yellow din gownt tana zaunawa kan mirror fahad ya kira ta ,abun mamakin shine video call ne ba kamar yanda suka saba ba, batare da wani laakari da ko dankwali babu kanta ba ta dauka ta ajiye wayar setin ta,
Dukansu kallon juna sukarika yi ba wanda yace uffan shi yana zaune akan wata resting chair ne yana sanye da armless riga ,yanata aika mata da kallon love,
ya kure ta da ido yana kallonta especially her boob’s and her beautiful face and hair, tayi matukar yin kyau,
Can zuwa ya daure yace “hi! “
Tai murmushi tana gyara gashin kanta da ya jike ya zubo kan fuskarta sannan tace “hi “
Ya cigaba da kallonta tai murmushi ganin be magana ba tace “kayi kyau sosai “
Ya danyi dariya “kinga na kiraki video call ko? “
Tadaga kai tana sunna kai tana mai wani irin kallo
Yace “nakasa hakura ne har nadawo naganki, inason ganin motsin kyawawan lips dinki da ganin ur beautiful body shiyasa na kira I hop banyi laifi ba? “
Tace “laifi? Ai baka laifi “
yayi murmushi “kinyi kyau sosai, se yanxu nasamu natsuwa dana ganki “
Tai dariya tace “thank you “
Yace “kinsan me? “
Tace “a, a sekafada “
Yace “jibi zamu dawo Nigeria “
Ta zaro ido tana jindadi tace “wow im
Very happy to hear that “
Yace “and I want to meet you on that day”
Ta dan rage faraar ta don batasan ko aina zasu haduba,
Seyaga duk ta sauya yace “bakiji dadi ba? “
Tai dariya tace “I’m very happy mana, that I will meet my handsome “
Yace “good yanzu what do you want me to buy for you ?”
Tana murmushi tace “everything kasan komi abunso ne aguna inde daga gareka ya fito “
Yanata kallon yanda take motsa lip dinta yace “I like ur lip “
Tai murmushi “can I have a good kiss from you? “
Tai dariya tana bin lip’s dinshi da kallo tace “where? “
Bece komi ba yadora yatsa a lip dinshi,
Ta dan sunkuyar da kai kasa yace “plss mana I’m watching”
Ta dago tai kiss me sauti ta hura masa tana rufe fuska,
ya dafe zuciya tare da fadin “ashsh “
tai ta dariya yana kallonta ko kiftawa babu yace “I love you faseelat “
Tai tsit tanajin dadi namata yawo koina,
Ahankali tace “love you too dear “
yayi murmushi tareda fadin “bye “
Bata iya bashi amsa ba se yatsunta biyu da ta motsa alamun bye, yakashe kiran,
faseelat tai zaune gun tana tunanin ta yadda zasuyi su hadu daga karshe taja tsoki, tace “kawai anan ze sameni se me? “????????♀
Haka akai 2 days dinnan faseelat batawa khalil girki in ma ya dafa seta dauke ta cinye koba dadi dan kawai yaji haushi,
Kuma kullum se sunyi video call da fahad ba so daya ba biyu ba dan dukkansu jindadin ganin juna sukeyi duk Sun dimauce dukansu,
Kafin ranar da zasu dawo faseelat tasha dilka ta kara kilewa ya fadamata 11am zasu sauka zezo wurinta da marece se dadi takeji kamar ta rafka ihu,
11 am su maman amira suka sauka Nigeria, suna makale da juna as usual suka isa gida sukai wanka suka fita zuwa dauko amira dan daddinta kullum cikin fadawa aisha yadda yayi missing dinta yake, dukda suna waya yana ganinta
Sun dauki lokaci agidan momy sannan ya daukosu suka koma gida, lokacin marece ne wajen karfe biyar saura.
Ya fito daga gida suna waya da faseelat har bakin kofar gidanta, yana zuwa few minutes later tafito daga cikin gidan, tana hango mota Sabuwa dal tagane shine ba bata lokaci ta isa gun motar ta bude ta shiga,
Hmmm kamshin turarenta kawai ya rikita fahad se mayen kallo yake binta dashi itama seta kalleshi tasaki murmushi,
yanajin kamar yajawota ya rungume yace “me kyau kinason kasheni ne ko “
tai dariya ta girgiza kai yace “se kara kyau kike miye sirrin ?”
Tai dariya tace”ai kaine sirrina “
Yayi dariya tace “ya hanya inafatan kundawo lpya? “
Yace “lpya lau “yana lumshe ido
Tace “ina my anti da daughter na? “
Yace “suna lpya suma “
Tace “alhamdulillah”
Duk sukai shiru sunata kallon kallo can zuwa ya fiddo wani dankaramin akwati da kwalin iPhone8s ya mika mata, ta karba tana duba kwalin wayar ta zaro ido tana kallon wayar duka befi 3wks taga tallon ta a insta ba 500,000 ta kai hannuwa ta rufe baki, sannan tabude akwatin sega haddadun zinare da yankunne da sarka da yan hannu takara rufe baki tana mamaki shiko kallonta kawai yake kamar yau yafara ganinta tace “all this for me? “
Ya daga mata kai tace “thank you very much, Nagode Allah yakara tsaremin kai ya kara buda duk kofofin arziki “
Ya lumshe ido ya bude yace “amin my baby “
cikin kasala dan gabadaya ta rudashi yace “me zaki bani? “
Tai karamin murmushi tana sadda kai Kasa tana fatan kar yace tai kissing dinshi don bazata iyayi ba a zahiri,
Yace “koba za aban komi ba? “
Ta dago tana kallon shi tace “me kakeso?”tana rufe fuska, yayi dariya
yace “nothing but you “
Tana jin kunya tace “I’m all yours “
Yace “alright I need your hot kiss that always make me go crazy “
Ta zaro ido ta tunzuro baki “plss not now, I’m feeling shyness ,”
Yace “bazan samu ba kenan? “yana langwabe mata
Tace “I will do that on the phone “
Yayi dariya yana kallonta wai kunya takeji yace “alright bani wayarki naimiki exchange na sim “don yasamu yadan taba ta,
Ta dauko ta miko mishi yahada da hannunta sannan yajanye kamar irin mistake dinnan,yana amsa ya rumtse ido again yadora kan seat jin soft and smooth na hannunta inaga b….. Fa
Tana kallonshi thinking that duk gajiya ce ya sauya mata sim card din yabata sabuwar a hannu yasaka tsohuwar a kwali ya mika mata nan ma yasamu yadan taban batare da damuwa ba tace “thank you “
ya kalleta kawai tace “I’m going inside se yaushe? “
Yace “anytime, “
Tace “OK bye ka kulamin da kanka “
tana mishi wani kallo me kara dulmiya mutum ta fita daga motar,ta shige gida yayi murmushi ya girgiza kai yace “I love you my lady “
Yaja motor yabar unguwar,
khalil isowarshi kenan unguwar yaga faseelat tafito a motar ta shige gida dauke da leda ahannu cikin daukewar wuta yabita da kallo har tashige yakuma Bin motar da tafito daga ciki da kallo har tabar layin ,yayi wuf ya sauka daga babur dinshi ko parking beyi ba yasaki mashin din ya fadi kasa, cikin sauri da bacin rai na fitar hankali ya nufi cikin gidan yana kwalawa faseelat kira.
Toh fa kaka,kara,kaka
ina kaunarku yan golden pen nagaida kowa