NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 109-112

INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
(bansan ita bace)
????????????????????????????????
Story &written by mmn fareesa
NOT EDITED
????109&110
Gaba d’aya ta kasa motsi dan maganganunsa kunya suke bata”


Ruwan jikinsa ya yarfomata had’e da cewa kinga gobe mayi wankan tare ko?”tunda yanxun kinyi agdn mommy. “cikin shagwaba ta ce yaya kaje ka shirya ka tafi d’akinka ka kwanta!d’an zaro ido yyi yace taf ,lallai angel aimuna tare wlh.”
ni nama lura kamar tsorona kike ko kuwa guduna kike zance?”ahankali tace lah yaya bafa haka bane kawai ni inajin kunya….katseta yyi da cewa aiko zancire miki ita!yafad’a had’e da tsayawa gaban mirror yafara shiryawa..
Kallonta yyi byn yasaka rigar bacci me budaddan gaba har ana hango gashin dke kwance akirjinsa”ahankali yace oya zo na zabar miki wata rigar gsky “badan tasoba ta mik’e.
Murmushi yyi yace hmmm nifa gsky burina Angel shine mamata tazama komai nawa,kamar k’awata,abokiyar shawarata ,muyi wasa tare muci abinci da wanka tare Amma naga ke sai nokewa kike ko kina gudun namiki wani abu ne yanxun?” Yafad’a yana murmushin mugunta ..
Batace komai ba tazo gab dashi”yabude Ward rope yafito mata da wata yar fikar rigar bacci yajanyota yacire mata ta jikinta ,koda yaga ta rufe idonta, girgiza kai yyi yace my angel bbu abinda zan miki kinji?”kisaki jikinki bacci zamuyi ,bbu abinda zan miki”yafad’a had’e da ida saka mata rigar yana tasbihi azuciyarsa sbd ganin kyawun datayi …
Kan bed din yajata ya kwantar ,sannan yaje yyi addua yarufe kofar part d’in had’e da kashe kwayak’on lantarki ,sannan yadawo ,yakwanta agefenta yamusu addua hade da rungumeta akirjinsa dg shi har ita saida suka saki ajiyar zuciya,yyinda tayi luf akan k’irjinsa tana shak’ar kamshinsa dan tasaki jikinta tunda yace be mata komai….dg nan bacci yyi gaba da su..

**********
Bangaren su zubaida kuwa byn sun yi sallar nafila yadafa kanta yamusu addua ,da kansa yadakko plate yasaka musu naman ,Amma saita dauke kai bbu irin rarrashin dabaiyiba akan taci tace ah ah ta koshi dg karshe tasaka masa kuka ita yatafi d’akinsa…cikin wani yanayi yace NO! babu inda zani,nikima kwantar da hankalinki bbu abinda zan miki dan ninan bana ma bukata yafad’a cikin wayo…tuni tasaki jikinta sukaci naman tare suka idar..sannan yawuce toilet yyawo wanka,yyinda ita kuma ta gyara gurin had’e da saka kayan baccinta ,ta nufi dakinsa tayo brush tazo ta yi kwanciyarta.,,,,
Byn yagama shiryawa yazo yakwanta byanta,had’e da janyota jikin sa… atsorace tace yaya kafayi alkawari pls kadena wlh banaso…tsoro nikeji dan ALLAH kada kamun komai yayaaaaaaa!ta fad’a cikin shagwaba had’e da sakarmasa kuka”har ga ALLAH yaso karban hakkinsa,Amma bayason yyimata dole “murya qasa qasa yace sorry ki kwanta nifa bawai wani abu ne nace zanmikiba dan kawai kina jikina kike wannan kukan?”
“da sauri tace ah ah”
Yace to kwanta muyi bacci kinji nasan kin gaji,lafewa tayi ajikinsa tayi shiru ,sai bubbuga bynta yake bar bacci yyi gaba da su.
Washe gari tun 5:30 am yah Suleiman yatashi yyi arwalla yanufi masjid ,byn yatashi ifti akan tayi tata sallar…saidaifa ya aiyana yau da dare gsky zai karbi hakkinsa ,yadai d’aga mata kafa jiya sbd ta huta gara yasaba mata da yanayinsa….da wannan tunanin yanufi masjid bedawoba,sai 6:30am,yawuce part dinsu Ummi suka gaisa ,tasashi adole yaje yagaisheda su mm zulai, bbu yadda ya iya dole yaje ,suka gaisa ta sake Neman yafiyarsa ,yace bbu damuwa komai yawuce.,,,,,,
Part d’in su mlm ya wuce yaje yagaidasu ,shima mlm nasiha yamasa sosai dan Yajima agunsa,sannan yanufi part d’in mommy ,Amma me?”
Yau sai yaji gaba daya yanajin nauyinta,daurewa yyi ,yashiga had’e da yin sallama… Mommy dke shirya break a dining area ta amsa cikin fara a tana cewa yauwa my son ga break fast dinku nan ka wuce dashi ,Amma dg gobe ita zata runga muku girki…
Dukawa yyi ya gaisheta !ta amsa cike da kula wa,sannan batare da yakalleta ba yace gsky mommy angel tayi k’aranta da girki ,koda zanbarta yin girki saitayi SSCE kada taje ta yanke kota k’one gsky bazan iyaba….baki sake mommy ke kallonsa .
Cikin mamaki tace to sannunka me y’ar gold ,kace meye meye ,yo ALLAH natuba ni aibanmakai shekaruntaba akamun aure Amma nike girki sai ita to da sake naga yamaka ,wai shin sokake iftihal ta maidamunkai mijin tace komene?”
Kicin kicin yyi d fuska yace ni gsky mommy bazayi girkiba nasaka Ummi taruka kaimana kona nemo kuku….sallamar daddy ce yasashi yin shiru.
Murmushi daddy yyi yace lfy naji Leda d’an naki kunata caaaaa!murmushi tayi tace akan iftihal mana yabi yasangartata ko girki wai bazata yiba….nan talabarta masa yadda akayi.
Dariya daddy yyi yace gsky ne my son dole taruka maka girki,tashi yah Suleiman yyi yana turo baki tamkar Yaro yana cewa nibaxan koma zuwa sashen nanba!
Dariya su mommy sukayi tana cewa my son aibaka iya fushi dani mashirya….sallamar Muhammad ce tasasu yin shiru ,gaidasu yyi suka amsa yah Suleiman yadubesa had’e da cewa kai daukarmun basket dincan kabiyoni….bejira amsarsaba yafice.
Turo baki Muhammad yyi ,yana cewa nifa gsky da sake wai yana nufin iftihal zankaimawa?haba saikace wani Yaro nimafa da iyalina,aisaiyaja tama rainani…dakk’uwa mommy ta masa had’e da cewa oya wuce kaje ka kaimusu marar kunyar banza ,ai inbakajeba yamaka dukan tsiya da auren naka dakake ikrari,ni wlh da dani akayi shawara bazaa maka aure yanxunba shashan Yaro kawai…..
Sai yan surutai yake yaje yadauka yafice,sadda yaje bbu Iowa awaiting parlour, hakan yasa ya aje ya fito abinsa..
Shikuwa yah Suleiman sadda ya iso yasamu ifti taxi gayunta cikin k’ananun kaya ta gyara ko ina na gdn ta turare gdn sai k’amshi ketashi,yana shigowa da gudu ta nufesa ,yabude mata hannayensa yana dariya ta fad’a jikinsa…..juyi yyi da ita suka baje kan kujera ta haye samansa tana shagwabar wai yyi tafiyarsa yabartaita jira,har ta gaji da jiransa tayi wankanta ita daya.
Rarrashinta yyi yace yatsaya cikin gd ne ,Amma muje nayi wanka ko my angel? “Yafad’a had’e da sabarta akafad’arsa,sukayi cikin bedroom dinsu..
Koda suka shiga sauketa yyi ta had’a masa ruwan wanka,ta tayasa cire kayansa, dan yanxun tasaki jikinta dashi sosai,sannan ya nufi toilet din yana cewa da dare tare zasuyi wankan…
Byn yafito ta tayasa yashirya cikin k’ananun kaya,sai kamshi yake sukaje sukayi break fast suka koma bedroom dinsa su..
Rigima tasaka masa sai ya goyata ,bbu musu kuwa yagoyatan ,sai gudu yake da ita abayansa suna zagaye parlourn tana dariya abinta…. dg karshe suka zube kan bed yacigaba da romancing d’in ta, yayinda ta biye masa tana maido masa murtani..
*********
Da marece kasancewar yau week end gobe
Monday, jiddace ta fito dg part dinsu sanye da Riga da siket na yellow din atamfa tayi kyau ,hannunta dauke da exercise book ta nufi d’akin Muhammad ganin k’ofar bude…
Sallama ta yi bbu jowa a parlourn, ta nufi ciki…kwance yake kan bed yana latsar wayarsa bbu Riga ajikinsa …saurin ja da ba’ya Jidda ta yi dan bata tab’a ganin nmj hakaba..
Murmushi yyi koda yaganta” ahankali yace oyoyo my wife kin manta dani ko?”to xo mu gaisa ,yafad’a yana miko mata hannunsa, had’e da cewa inmungaisa sanamiki assignment dinko…. Zaro ido tayi ta fice d gudu dg dakin tsaki yyi danahi began abin guduba….
Tana fitowa ta nufi part d’in su ifti tasamu su Habiba,Fatima Rukayya sunata aiki da alama girki suke ma iftihal. .kallonsu tayi tace ina Anty nanah?”atakaice sukace tana ciki dan sunsan haka take kiran ifti.
Tana Shiga tasamu ifti tana waya da yah Suleiman d’in ta, ifti maganinta tasan afirgice take hakan yasa tacewa yah Suleiman zata kirasa ta katse kiran..
Jidda atsorace ta kalli ifti tace wlh Anty nahnah yah Muhammad d’an iskane wai yana kan bed yake cewa nazo mugaisa nibazan koma zuwa dakinasaba….hararanta ifti ta yi tace dallah banason sakarci yayan nawane d’an iska?”
To bari kiji ba d’an iska bane aike matarsace bbu komai dan kinje gurinsa.. .da sauri tace infaa yatabani gsky bbu kyau…tsaki ifti tayi tace da’aka miki fad’a balance komai yyimikiba kiyi shiru?”
Da Sauri tace eh “
Iftihal ta ce to aiba dan iska bane dan kina matarsane kokafin kizama matarsa yace kixo jikinsa ?”da sauri tace ah ah.
Tace to kada nakoma jin wannan maganar kuma Vance kigayawa kowaba,sannan kije yyimki assignment d’inki kinji.
abinda baki ganeba inyayimiki, kisanar dani kinji ai mijinkine kuma baa. ma miji musu ko kiransa dan iska ki bari bbu kyau..nandai taita kwatanta mata yadda zata gane… Sannan ta fice ifti ta girgiza kai afili tace hmmm yah Muhammad halinsa saishi dabadan tazonan ba ,hakafa zataita yayatashi mittt…..
da dare byn angama isha’i
Share
???????? mmn fareesa ce ✍✍

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button