NOVELSUncategorized

RAGGON MIJI, 16-20

16
*dedicated to umar dalha my bazawari ???? & all golden pen members luv u all*
Faseelat kau kukanta take ta sha tunda garin Allah ya waye bawanda besa baki ba amma taki tai shiru, da yake tana gidan baba babba,dan nan sukayi setting kuma nan zaa dau amarya,

Matasan yanmata irinsu fadila husna da manya irinsu fatouma da rahma Sun sakata tsakiya suna ta kallo kowacen su taci gayu banda faseelat, sun rasa kukan me take saboda cikinsu bawadda tasan batasan auren se fadila kuma bata fadawa kowa ba,
Baaba ta shigo dakin taga haryanzu faseelat bata bar kuka ba taje wurinta ta zauna faseelat ta dago jikakkun eyelashes dinta ta zuba mata amma kanta na a sadde, baaba tace “kiyi hakuri haka faseelat Kowa da kikagani dakin miji seda yaga irin wannan ranar, nasani akwai damuwa saboda rabuwa da iyaye amma hakuri akeyi, yanzu kina ta kuka so kike ciwo ya kamaki ne? “
Faseelat ta girgiza kai ,baaba tace “Tom kiyi hakuri ki tashi kije kiyi wanka tun dilkar safe har ta bushe jikinki kinki ki wanka kitashi, nasan zuwa yanzu an daura aure, kitashi ki shirya kuje gidan ummi wurin waazi kafin dare “
Faseelat hawaye suka kara zuraro mata ta share duk wurin Sun zubamata ido fadila ma ta danyi mata kwalla saboda ita kadai tasan reality na abun,
Rahma cousing dinta yar ban dariya bata da kunya ko kadan tace “baaba kubarta tayi kuka zata je gidan Sandar famfo ku barta tayi “yanmatan suka fashe da dariya,
baaba ta girgiza kai taja faseelat har bakin toilet seda taga shigarta sannan ta bar dakin,
Tana fitowa wanka wata kawarta makeup artist ce tai mata kwalliya, tsantsarar rar kwalliya wadda me karamin tunani baze iya ganinta ba, ta saka lace wanda daka ganshi  kasan dole yayi tsada, white and red ga uban stones jikinshi head din ta ja, haka purse dinta da takalminta se tayi gyale da dankwalin lace din, wow sukaita fada, nan fa suka fara shooting pictures cikin farin ciki itako hjyar ko murmushi amma kuma tanayin kyau,
Kawarta ta zainab ta raba gefe ta kira abokin khalil ta fada mashi yazo ya daukesu zuwa gidansu faseelat din ,
Aliyu yaja khalil gefe daga cikin friend yafada mishi zeje daukar su faseelat, khalil ya dade besa sanyin idaniyar shi cikin ido ba, yace bari su shiga motar Mohammed su tafi haka akai har kofar gidan baba babba, aliyu ya kira zainab se gasu sunfito tunda suka fito yake kallonta feeling like going to hug her, suma mazan ita suke kallo sunajin inama tasu ce,
Itako faseelat da dai daya take jefa kafa jikinta a matukar sanyaye shikenan fa ta zama tashi mallakinshi,
har suka isa bakin motar khalil be dawo daga shock daya Shiga ba, yanayin kamshin wurinne ya dawo dashi tunaninshi saboda yadda faseelat ke zuba kamshi,
Friend dinta suka fara zaulayarshi ango, ango!, ya dan dara zainab taja hannun faseelat har gaban khalil, kanta sunkuye,
Kasa magana yayi sede kallonta kawai da yake a sannu ta dago Sukai 4 eyes, itama ta kura mishi ido kamar tana kallonsa nayan seconds wanda kafin ta dauke ido har aliyu ya masu picture wanda sekace shahararrun masoya ne wadanda suke cike da dokin juna haka pic din yayi,
Duk yadda yaso ya dedeta Yamata magana yakasa haka suka Shiga mota suka wuce gida,
Ummi na ganinta tafara koda ta “amarya!amarya !kinsha kyau yau se gidan ango khalil “
Faseelat ta kwabe fuska zatayi kuka ummi ta jata jiki tana mata dariya gabadaya mazajen gidansu cikin damuwa suke especially ya omer da suka matukar shaku da juna.
Wata malama aka gayyato tayi waazi waazi me shiga jiki Wanda kacokam ya tafine akan hakkin miji akan matarsa.
faseelat waazin ba karamin shiga jikinta yayi ba se kuka take har ummi tayi iyayinta taki tayi shiru, ummi ta aika akakira mata omer yashigo gidan kai tsaye yayi dakin abba inda akasaka faseelat,
Ummi tace “gatanan taki tai shiru kuka -kuka tun jiya kila kai ka iya mata magana tai shiru danni kam nagaji “tatashi tafita ta basu wuri.
Ya matsa wurinta tafada kan cinyarshi tana kuka, idanunsa jawur ya tallabo kanta yana sharemata hawaye da kyar yayi kokarin cewa “it’s okay plss “
Yana cigaba da share mata hawaye, ya dan samu tayi shiru yace “why all the crying?  Bakince zaki’iya ba?,yanzu dole kiyi hakuri kuma be dace kina kukan nan ba zaki daga ma kowa hankali, kiyi hakuri hakanan”tai shiru tana ajiyar heart ya cigaba da cewa “inafatan zaku zauna da mijinki lpya, ki daure kiyi masa duk biyayya zakici ribar biyayya “
Ta daga mishi kai tana kara janyo hawaye ya share mata ya dagata tsaye  yakama hannunta sukabar dakin har dakin faseelat Wanda su ammah ke ciki yanzu, seda ya zaunar daita sanan yafita idanunshi jawur,
Ammah da dije suka fara tasu nasihar “faseelat yanzu kinshiga cikin inuwar aure, akwai nauyiyyika da ke kanki wanda da baki saba da suba, mijinki na da hakkoki akan ki ,wadanda basu da iyaka, an ruwaito daga Aisha R. A tace manzon Allah (S. A. W) yace”da akwai wani gyambo a jikinsa Wanda yake fitar da ruwa da jini me wari tarika saka halshe tana lasar sa, bata biya shi hakkin sa ba”
kuma antambayeshi rasulillahi acikin mutane wa yafi hakki akan mace yace mijinta.  Ki kiyaye ganinsa, jinsa, da dariyarsa da damuwarsa, ki zamo masa mace tagari wadda da ya kalleki koda anbato masa rai duk damuwarsa zata gushe, faseelat mijinki shugabanki ne, jagoranki,ki masa duk wata biyayya kibasa dukkan girma domin kuwa shine wutanki shine aljannarki….
nasiha suka cigaba da yimata me Shiga jiki wanda ya tasomata wani kukan,
Da dai daya suka rika barin dakin suna fita dije ce tabata wani turare tace, taje tai wanka dashi,
Bayan ta fito wankan ta saka wata bakar lace atamfa me bakin lace purple da stone fari, tayi kyau sosai sede idanunta har Sun kumbura, suka fita, ya omer shi  ya kaisu gidan baba babba, itada friends dinta,
Suka cigaba da hidima da friends dinta masu zuwa da sukayi aure.
ana Maghreb aka sakata tai wani wankan shima da wani kalar turaren a ciki, gabadaya duk inda ta gifta kamshi ne. Lokacin har anyi ishai, su ammah da baaba dasu dije dasauran dattawa kowa albarkacin bakinsa yake ta fada,
Har yan daukar amarya suka zo dije tashigar daita mota se gidan ango khalil,
Suna isa aka fiddota kanta lullube suka shiga ciki daita, friends nata na gefenta dattawa duk sukabar gurin rahma se ta bargaza take “wato amarya kina ban tausayi, yau zakiga Sandar famfo har kisha ruwan cikinta, wayyyo Allah sarki amarya “wata kawar faseelat taja rahmar waje bayan ta mata karyar ana kiranta da kyar ta jata suka bar gidan,
faseelat de shiru kawai take tana ta tunani, suko yanmatan suyinan suyinan cikin gidan antayar masu inji sunata daukar hotuna, se yaba kyan gidan suke ana haka ango ya shigo da abokansa,
Akai siyen baki dubu 15 suka kwashi yanmata zuwa gidajen iyayensu.
Ango khalil besan yanda zekira yanayin da yake ciki ba dan ya rasa me ya keji, a hankali ya matsa gaf daita kanta rufe da gyale hawaye na diga daya bayan daya.
Bazato sede taji ya sdora hannunshi kannata ,
Yace “faseelat ina matukar farin cikin mallakarki da nayi, inafatan Allah yabamu zaman lpya, ki tashi kiyo alwala muyi wa Allah godiya da ya nuna mana wannan rana me dumbin farinciki da tarihi a gunmu “
hakika ba abinda ke saurin karyar da zuciya taji tana tsoron mahaliccinta irin waazi jin waazi na gyara zuciya ya wanko ta tasss lokaci daya, waazuz zukan da tasha kawai ke mata yawo aka.
a hankali ta yaye mayafin jikinta ta tashi zuwa toilet, yabi bayanta da kallo yana hadiye yawu yellow din cotton material ne jikinta me zanen baki anmata gownt dashi telan yayi kokari ya zana jikinta sosai a dinkin wannan yasa rigar tai zaune a jikinta, kugunta yabi da kallo Wanda yafara gani yau nan take duk yanayinsa ya sauya.
Be zauna ba yafita yayi amfani da toilet din waje tana fitowa ya shigo dakin yanata binta da kallo ta yafa gyalenta ya jasu salla rakaa biyu ya dafa kanta ya mata addua, itama tanata yin tata har ta shafa sanan shima ya shafa,
Ta tashi ta koma kan bed shi kuma ya zare rigar shaddar jikinshi yabar singlet ledar kazar da ya shigo daita ya dauko yaxo ya budeta kasan gadon yace “amarya bismillah “
ta girgiza kai tare da cewa nakoshi “
bawani rarrashi ya zauna yaci kazarshi faseelat se kallon shi take tanajin wani iri da abun yaso tabata seta juya ta kwanta.
shi ko da yakoshi sauran ya tattara ya aje yaje ya wanko bakinshi tareda yin alwala ya dawo dakin ya kashe light ya hawo gadon ,
Can kusa daita ya matsa ita har baccin gajiya yafara fizgarta taji ya zagaye hannunshi zuwa cikinta.
Bata ce komi ba se bude ido da tayi da yake ta bashi baya, wani abu takeji tadan tattara natsuwarta bakome bane se hannunshi da yake rawa rawa, ahaka ya fara shafo kugunta zuwa saman kanta hannunshi na kyarma ya zare dankwalin kanta yana Shashshafa gashin kanta dukda kayan dake jikinta ba karamin dadi yakeji ba, a sannu yakai hannunsa saman tudun breast dinta yana fidda numfashi, yayi kokari ya sa shi cikin rigar yana shashshafa saman nonuwanta, jiyayi rigar na takurashi cikin matsananciyar kyarma yaja ziff din rigar rigar ta bude yafara yawo da hannunsa kan lallausar fatar jikinta da tafi ta jariri laushi faseelat tayi kasake wani abu na mata yawo a cikin kafa, lokacin da hannayensa suka je kan breast din se jikinshi ya kara matsananciyar kyarma ya tallabo su yana matsawa yana fidda numfashi ko 2 mint ba aiba faseelat taji ya kankameta yana fidda numfashi da mourning,jikinshi se rawa yake.
Faseelat abun be dameta ba sede rikon da yamata gam ya takurata se da yayi 2mnt ya sassauta rikon da ya mata a sannu bacci ya dauke Shi.
Faseelat ta dade sannan bacci ya dauketa saboda wasan da yadanyi da breast dinta yasake jefa ta wani yanayi fiye da wanda take ciki a da.
Da asuba ya tashi yayi wanka ya tafi masallaci khalil me son ibada ne duk da gajiyar jikinshi seda ya tafi masjid, itako alwala kawai tayi ta tada salla tana gamawa ta bingire gurin bacci,
yana dawowa ya haye gado dan bayason tashinta, yana kallonta kamar yaje ya rungumeta bacci ya daukesa.
Karfe 7 saura wayar shi tafara ring yana dubawa yaga hajiya ce, ya dauka ido cike da bacci, hjy tace “kazo yanzunnan inason ganinka”
Dole ya tashi yafita zuwa kiranta.
*Ina me ba makaranta  wannan buk hakuri duk me son cigaban buk din ze biya ta hanyar tura 200 zuwa ga wannan account number din.*
*Account number 3128737902*
*account name Amina lawal*
*bank name fist bank*
*ko ki/ka tura 200 zuwa ga number ta 07063721063*
➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By *MAMAN MAMY*
*I’M VERY SORRY FAN’S*
*RAGGON MIJI daga yanzu zaku biya 200 domin samun cigaban wannan buk din, ayi hakuri plss, nasan masoyana da yawa zasu siye ne badon dadin buk dinba se dan kawai soyayyar da suke min, inafatan zaku biyoni danjin karshen labarin domin ba muyi komi ba aciki,nagode da soyayya*
*Donjin karshen novel din se ki/ka tura 200 ta wannan account din*
*Account number 3128737902*
*Account name Amina lawal*
*first bank*
*Za kuma kuiya turo katin 200 din ko VTU ko share&self,duk ta wannan number 07063721063*
*se ki/ka turomin screen short da suna dan in gane mace da namiji*
*kadan daga cikin abinda ze faru a gaba*…… “khalil yakamata ka nemi magani ni se nake ganin kamar baka lpy”
Khalil yace “lpy ta lau kuma ni banison in fara shaye-shayen magani nafison ki saba dani ahaka”…………”fahad! Fahad! kadagani dan Allah kamar kukan amira nakeji, “
………………cikin kuka tana girgizata tace “amira ki tashi kitashi plssss karki tafi kibarni”ta bingire zaune tana kuka “seda nace kadaga ni kadaga ni “
“kinsan wlh hjy ki ka kara rikemin miji har wannan lokacin se ranki ya baci”………”mommy! Mommy ki temakamin plssss faseelat ta cuceni……………
*Zaku samu cigaban ta hanyar tura 200 ta wannan account number 3128737902*
*ko ki/ka tura katin 200 ta wannan number 07063721063*
*your beloved faseelat is waiting for you in paid group*
[7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
17
Fitarshi ta tada faseelat daga bacci, ta tashi tafara yan gyare -gyaren gidan har ta gama ta shiga toilet tayo wanka, tana fitowa ta danyi shafe-shafe sama-sama ta saka riga da sket na atamfa jar atamfa tayi mata kyau sosai dukda de bawani makeup sosai tayi ba ta fesa perfumes ta haye saman gado ta jawo wayarta tabude data, messages nagama shigowa tafara shiga group din “mijina aljannata”wanda maman amira tabada aka sakata saboda ana matukar karuwa sosai saboda firarsu da posting da ake musu duk akan mallake mijine,
kwatsam se taga message din maman amira tace “I’m back friends thanks for your dua,mundawo lpya se kunzo ansar tsaraba”
Faseelat tai murmushi tayi mata magana a PC “anty barka da dawowa, inafatan kundawo lpya”
Bayan yan sakonni maman amira tabude message nata ta tura mata “lpya lau faseelat ya kk”
Faseelat tace “lpy ta lau ina diyata amira?”
Maman amira ta dauki pic din amira dake bacci ta turawa faseelat tace “gata tana baccin safe”
Faseelat tabude pic din “wow “tafada ta dade tana kallon pic din itade Allah ya sanya mata son amira, ta turawa maman amira “sleeping angel knan anty amira tafi ki kyau sosai kamar bake kika haifeta ba “
Maman amira ta tura mata smile face tace “nabaki ita ,ai amira duk daddinta ta dauko don harma ya fita kyau “
Faseelat tace “Allah sarki”
Maman amira ta tura mata pic dinsu ita da mijinta da amira a kasar waje
Faseelat na ganin pic din seda ta mike zaune ganin handsome man din da ke acikin pic din tadade tana kallonshi, sannan taturawa maman amira “wow kunsha kyau wlh, anty kinyi dacen miji “
Maman amira tai dariya tace “nasani faseelat shiyasa nake mutuwar son shi kuma nake kokarin faranta mashi rai kullum ,kema Allah yabaki kamar shi.
Faseelat tai murmushi “anty kenan aini jiya aka daura min aure “
Maman amira tace”kice amarya kike to Allah yabada zaman lpya da kazantar daki, bari na sauka se munkara haduwa”
Faseelat ta tura mata “amin anty to semun kara haduwa”
Itama se ta kashe datar ta, ta koma ta bude picture dinsu maman amira tana cigaba da kallon mijin Nata, yana dariya ya dan rike kumatun amira, itama maman amira ta riko hannuwanshi dikkansu sunata dariya, ta sa hannu ta shafi pic din tace “my dream husband “
Ta kure mijin  da kallo ,fari ne sosai sumar kanshi baka kirin tasha gyara yana da dogon hanci da idanunshi farare matsakaita labbanshi tabi da kallo they are pink in color, tabi fararen hakoranshi da kallo dariyar ta mugun yi mashi kyau,se kawai ta Saki murmushi, se kuma ta tuna da fuskar nata mijin, Wanda so daya ta taba ganin dariyar shi, ta kuma tuna darensu na jiya, tadanyi shiru tana nazari tama saka wayar a key, cikin ranta take tambayar kanta miya hana khalil kusantar ta jiya?  Romance only amma shikenan tana karantawa a novels yanda maza keyin release kenan har ya samu gamsuwa a taba ta kawai, tai shiru can tace “maybe dan yana farin shiga ne zuwa gaba nasan ze fahimta”
Ta tashi ta koma falo ta bude pic dinsu maman amira tai zooming fuskar mijinta ta cigaba da kallonshi.
Khalil na shiga gida dangi wadanda basu tafi ba suka fara zaulayarshi “ango kasha dadi ina kabaro amaryar “ko ansasu beba ya shiga wurin hajiyar,
Hjyar na wanka se ya zauna jiranta har tafito, tana zama ya duka gaisheta ta amsa tana kallon fuskarshi so take tagano wani abu amma bata fahimci komi ba tace “ya kwanan faseelat? “
Yace “lpy lau “
tace “yayi kyau, dama bari nai agama biki kadan natsu tukunna inmaka maganar, kai ne zaka cigaba da zama a shagon mahaifinka saboda ni ban yadda kabarwa wannan yaron shagon shi kadai ba, donhaka nakeso ka rika zama da kanka shagonma se yafi bunkasa. “
Tunda take magana yake kallonta, zuwa yanzu yagama gano hjy batason faseelat, yace “amma hjy kinsan ina zuwa school kuma da na dawo dole ina bukatar hutu, gaskiya hjy bazan iya ba, kibari zansamu wani yaron se inhada su da salen “
hjy tuni tacika tai ta tum tace “khalil ni kake fadawa cewa bazakaiyaba? Ni khalil? Lalle Kayi aure  ai dole ka nunamin ka girma”
Hankali tashe yace “hjy kiyi hakuri Dan Allah ki fahimceni wlh abubuwa cabe min zasuyi “
Hjy tana banka masa harara tace “jira kaji khalil kai ba kai girman da zaka bijerewa abinda nasaka ba, dole ko kaki ko kaso se kayi Kana jina ai”
Khalil yace “naji hjy sede senan da sati zanfara zuwa lokacin na koma school tunda ina hutu yanzu”
Ta ballamai harara “ni zaka fadawa kana hutu? Toni bansan wannan ba goben nan zakafara fita sakare kawai “
Kamar zeyi kuka yace “to hjy “ya mike ze fita yasan inhar yana son zaman lpya toyayi yadda tace kawai inba haka ba yabani da masifar ta, don duk ta sauya ko dan wasan da suke na uwa da da anbari saboda aurennan.
tace “a, a ina zaka? Dawo kazauna gashi can ana hadama amarya breakfast se katafin mata dashi “
Ya dawo ya zauna ba dan ya soba, shi gabadaya kanshi ya kulle besan taya ze shawo matsalar hjy ba, ya daga kai ya kalli agogon bangon da ke dakin karfe takwas da minti 5, so yake ya koma wurin faseelat amma ba hali, yana nan zaune aka gama abincin, aka zubo shi a cooler har siyama tafita hjy takirata “jeki zubo ma yayanki yaci nashi anan “
Khalil ya dago yana kallon hjy, ya daure yakama bakinshi yayi shiru aka zubo mishi ya fara dan tsakura.
ummi kau sama-sama tai bacci tunanin ta kacokam ya tafi ne akan faseelat, ya daren su ze kasance, har garin Allah ya waye, zuwa yanzu zuciyar ta nabata faseelat na bukatar temako saboda abubuwan da take tunanin Sun auku, tagaza hakuri taje ta samu fatouma  ,tabata wasu magunguna a leda tace
[7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
18
Tace fatouma” kede ba yarinya bace dukda bakiyi aure ba amma zakiiya gane wasu alamu in wani abu yashiga tsakanin namiji da mace, kije gidan faseelat inde kinga wani sign to kibata wadannan magungunan duk jikinsu da bayanai tayi amfani dasu,amma wannan karkibata keda kanki nakeso ki dafa mata shi ta shiga nasan ita bata iya komai yanzu”
Dije tashigo dakin tace “haba yaya, fatouma zaki aika gyara ?ai abun ba na yara bane ba, bani ke fatouma i tafiyarki ni da kai na zani, maybe ma Tana can ita tana sanaar kuka”.
Fatouma sam bataji dadi ba taso taje tayo ganin Kwam tana tuttura baki tabar dakin .
Dije ta sabi hijabinta tanata sauri ummi tace “wlh dije jiya banyi barcin kirki ba inata tunanin faseelat, tundazu nakeso nakirata amma se nafasa Don karta kara tadamin hankali “
Dije tagama kimtsawa tace “nide natafi ki kwantar da hankalinki insha Allah lpyarta lau “tafita zuwa gidan.
Mashin na ajiye ta tafara kwankwasawa ,faseelat na tsakiyar kallon pic din mijin maman amira gabanta har wani dukan ukku ukku yakeyi taji ana buga gida, tai sauri ta ajiye wayar tatashi taje tabude kofar, wa zata gani ta rungume dije tana jawo hawaye, dije ta jaye ta daga jikinta tace “miye kuma na kuka? Daga zuwa na karkisa inkoma “
Faseelat ta share hawayen tai tsaye dije tace “to nan zaki barni muje ciki mana”
Faseelat tai gaba tana tafiya, dije tabi tafiyarta da kallo tanaso ta gano wani abu amma lpya lau ,suka Shiga ciki,
Suna zama dije tace “ina megidan? “
Faseelat tace “bayanan ai ya fita tunda safe”
Dije tace “halan jiya bemaki komi ba ?”
Faseelat ta dukar dakai tana jan yatsa dan kunya ta girgiza kai,
Dije tai shiru tace “to yanzu de ga wadannan magungunan da zaran ya kusanceki kiyi amfani dasu,sannan faseelat plss kirike sirrin mijinki da gidanki ko umminki bakomi yakamata kina fadamata ba kinaji ai?kuma ki kula da jikinki, ke me kyau ce Allah yamaki kira, karkiyi sake kidage kindega yadda yaya take dukda ta tsufa, amma bata daina gyaran kanta ba, daga karshe kiyi hakuri da yadda kikasami mijinki kinsan kowa da irin yadda Allah ya halicceshi, ko yaya yake kiyi hakuri duk sadda ya nemeki ki amsa kira, kinsan malaiku na tsinewa macen da mijinta ya nemeta taki, da wadda take cewa tana haila, ki kula sosai, mu kuma yau dinnan in Allah yayadda zamu koma nasan se munzo suna kuma”
Faseelat tafara hawaye ,
dije tace “nide yanzu ma zantafi seki tayi ke daya, “tamike tsaye, faseelat tai sauri ta rungumeta dije na aikin rarrashi tasamu tabar gidan.
Bata dade da fita ba khalil yashigo faseelat na zaune tayi tagumi tana kuka yana shigowa tai shiru, tana goge fuskarta, silver cooler dake hannunshi ya ajiye ya je wurinta,
Ya zauna kujera daf da tata kanshi kusa da fuskarta yace “lpya faseelat? “
Tai shiru yace “I’m sorry natafi nabarki hjy ce ta kirani ga breakfast tace akawomiki “
Faseelat ta mike kurum batare da tace komi ba ta nufi kitchen ta dauko plates da spoons ta kawo tana cikin zubawa yace “ki zuba kici kawai ni naci abinci “
Tadago ta kalleshi ta meda kanta tazuba ta zauna tanaci asannu, ita faseelat cin abincinta yanajan lokaci koya takejin yunwa bata iya cin abinci da sauri ba, Yanzu haka yunwa takeji saboda rabonta da cin abinci tun jiya da safe, tanacin abincin ya kuramata ido tundazu yake kallonta gabadaya shaawarshi tagama tasowa ,
Itade cin abincinta kawai takeyi bata ko kallon wurinsa, ta dauko spoon zata kai baki ya rike, takai duba wurinshi yana mata kallonnan me ban haushi ya zukunna gabanta ta sakarmashi cokalin ya debo abincin ya kai bakinta tai sauri ta sadda kai, yace “kunya ta kikeji ne? Bayan munzama daya nazama ke kinzama ni “
tai shiru ta kyaleshi yakura wa tudun boob’s dinta ido can zuwa ya ajiye spoon din yace “it your food I’m leaving the room”
ya tashi dakyar yajanye jallabiyar jikinshi yajuya ya tafi toilet,
Faseelat ji tayi duk abincin ma ya fita ranta, seta tashi ta kai plates din kitchen tadawo taga jallabiyarshi yashe kan kujera taja tsoki ta dauketa ta meda bedroom tana mita itafa bata saba da kaude kaude ba dakinta ita kadaice kuma basuda yara masu bata wuri.
Yana fitowa ya shiga bedroom din saka kaya itakuma tahau gado ta dan kwanta tayi bacci,
Ya dauki towel karami yana goge lemar jikinshi yana kallonta idonta a rufe yake tana sauke numfashi da dai daya  ,ya juya ya tafi bakin gadon yana kare mata kallo tunda ga kafa har kai,
Dasauri ya haye gadon jin motsi yasa ta bude idonta taganshi kwance ba riga daga shi se short, gabanshi bakikirin yake da gashi tai sauri ta rumtse ido zata juya ya riketa ta hanyar zagayeta da hannushi ,hakan ya hanata motsi, idonta a rumtse se kallon Yadda gabanta ke sama da kasa yake ,yakara matsawa daf daita,  har nunfashinsu na haduwa bazato taji bakinshi kannata yana tsosar nata bakin with passion ,hannunsa kuma na yawo saman jikinta touching every where  faseelat farko abun haushi yake bata saboda yadda hanninshi ke rawa yana shashshafata tunda ya fara massaging breast dinta taji shaawarta ta motsa, aiko da shi kadai ke kissing din se jiyayi itama tafara kissing nashi tasa hannu ta tallabo fuskarshi ta cigaba da lasar koina a dimauce, shikuma yana massaging nata, ko minti biyu baaiba ya kankameta sosai yana gurnani faseelat ko a matukar bukace take yanayin matsar da yamata ne ya dawo daita hayyacinta, asannu ya rika sakinta yana kallonta itakuma duk se kunya takamata tai sauri tajuya mai baya ya dora hannu kan kugunta yana shashshafawa saboda yadda yake matukar birgeshi, har xuwa wani lokaci Sannan ya tashi ya shiga toilet wanka, faseelat ji take Kamar tai hauka gabadaya ya rikita mata lissafi yayi tafiyarshi tana kwance tagame hannayenta a kafa ya shigo tai sauri ta gyara kwanciyarta kallo daya kadai yayi mata yafara shiryawa yana sauri yaje yakawomata cefane tayi abinci yana gamawa yajuya wurinta tai kamar me barci yajuya yafita daga gidan,
yana fita ta tashi zaune tanata hada zufa saboda marar ta dake ciwo, rasa me zatayi tayi takoma ta kwanta tana juye juye, har kusan 30 mnt, ganin ba mafita ta tashi tashiga kitchen ta kunna gas ta dora ruwan zafi suna danyin zafi ta sauke, ta zubo su hakanan a cup tanasha da zafi zafi, dandanan tahada gumi, marar ta dan rage ciwo, ta tashi tashiga toilet tawatsa ruwa da ruwan zafi, tadawo ta saka kaya amma dukda haka she’s not alright,
Ta lallaba ta dawo Palo ta dauki wayarta itama batayi zato ba sede taga ta bude picture din dazu, ta cigaba da kallonshi, shine ya dauke mata hankali har tamanta da ciwonta  ,
Karfe 12 da wani abu yashigo da cefane da kaji, tai masa sannu da zuwa ya amsa ya ajiye ledojin ya shige daki, se lokacin taji ciwon maran ya dawo tunda dama ba tafiya yayi ba kallon dream man dinta ne ya shagaltar daita,
bayadda taiya ta mike tashiga kitchen saboda yadda marar ta ke ciwo takeso tai suphagett dan ta samu tagama da wuri, ta bude kajin memakon agric kaji setaga na hausa, sam bata cika son kajin hausa ba saboda basu mata dadi kuma sunfi delay gun aiki, ta yamutsa fuska ta wankesu ta zuba a tukunya ta dora ta nane.
Tanayin aikin tana yamutsa fuska saboda ciwo, shiko goga yana daki yabaje saman bed yana baccinshi cikin jindadi,
Aikin ya dauketa 1hr sannan tagama lokacin har daya da wani abu tawuce toilet tayo wanka lokacin da tafito yatafi masallaci tai sauri ta shirya tafita falon, ta kwanta kan 3 seater tana dafe da cikinta.
Yana dawowa yaji kamshi ya kacame dakin, memakon ya shige ciki se ya zauna ya jawo cooler ya na bude abincin yayi sauri ya dago yana kallonta.
[7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
19
Yayi sauri ya dago yana kallonta ya meda murfin kular ya rufe batare da duban yanayinta ba yace “faseelat miye kika dafa haka?”
Faseelat tana cikin juye juyenta taji maganarshi kamar daga sama, kamar an dakatar daita tai cak ta tsaya ta dago ta kalleshi ta Kalli kular tace “abinci mana “

(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());

Yace “taliyar ce abinci? ai ko zaki dafa ta a kalla de kinyi mata ko stew ne amma jallop fa? “
Tai shiru tana kallonshi shima ita yake kallo be san wuyar da tasha tai girkin nan ba ta meda kanta kan kujera tace “kayi hakuri “
Yace “daga yau kar asake yin taliya ita kadai a matsayin abinci sede ko breakfast domin bana sonta, sannan bana son sakwara, kuma banicin cous cous gabadaya, kuma nafison abinci da wake inafatan zaki kiyaye?”
Ta daga kai tana yamutsa fuska saboda haushi yace “ki tashi ki dafamin wani abu “
Faseelat ta yamutsa fuska “bazan iyaba banijin dadi “
Ya taso da sauri wurinta ya zukunna gabanta yace “subhanallah miya sameki ne? “
Ta yamutsa fuska tace “cikina”
Yayi sauri ya dora hannu akan cikin Nata yace “wane kalar ciwo yake yi ne? “
Tace “ciwo de kawai yake “
Ya janye hannunshi ya mike tsaye “bari naje na samo miki magani a chemist maybe ko abincin da kikaci dazunne ya bata miki ciki “Don shima bewani ci abincin ba.
Tai sauri ta tashi zaune tace “a, a kabarshi kawai zansamu sauki,ya ma fara barin ciwon “
Yace “Tom Allah ya sawwake ,bari na tafi gidan hjy naci abinci acan “
Faseelat tace “a gaidata “
Ya shiga daki ya dauko key ya fita,
Yana fita tabi bayanshi da harara, tace “wai baya cin taliya, cous cous, sakwara, to shinkafa zaai ta ci kullum?wai kullun asa wake ga abinci wake kayan tusa, Allah yakiyaye”
Ta dafe mararta saboda juya mata datayi takoma ta kwanta tana juyi, tace “nabani ni faseelat Allah katemakamin in rage feeling “
Ta dauki wayarta ta danna kiran ummi, ummi na dauka faseelat ta fashe da kuka, ummi tai shiru tana saurarenta dije ta riga tafada mata lpyarta lau bawani abu da yashiga tsakaninsu tace “faseelat kukanme kike? Kode kinfiso kita tadamin hankali ne? “
Faseelat ta rage volume din kukanta tace “ummi ban lpya cikina ke ciwo “
Ummi tai shiru tana tunani tabbas dole cikinta ma yayi ciwo tace “to kiyi hakuri mana ze bari kinji ko? “
Faseelat tace “ihhhhm”
ummi tace “yanzu kije ki dan kwanta ko bacci kisamu kiyi Allah ya baki lpya “
Faseelat tace “amin ummi “
Ummi takatse kiran, faseelat kuma ta shiga bedroom ta haye gado, tana jiran bacci shiru har kusan 15 mnt ba bacci sede tadanji dama, se ta bude data, kai tsaye tawuce status, ga na friends nata nan wasu sundora pictures din bikinta suna mata best wishes, har ta kai ga number maman amira, ta bude nata, kusan hotuna 5 ta dora fist one amira ce, da karamin short da yar vest kusa da swimming pool tana dariya, na biyun itada mijinta ya rungumeta ta baya kanshi kan kafadarta hancinshi setin wuyanta ita kuma maman amirar na dariya, na ukkun shikadai yana zaune kan wata resting chair yana karanta jarida da Alamu ma besan andauka ba, jikin status din ta rubuta “my only”da emoji na kiss
Na hudun Kuma su duka ukun da manyan coat jikinsu da alamu kasar waje aka dauki pic din dukansu sunsha hulunan sanyi suna wurin shakatawa, na biyar shi kadai ya saka jar shirt jikinta an rubuta “luckiest guy” yana tsaye jikin wasu flowers, kasan pic din ta rubuta “my blood my sweet baby, my honey my precious, my life, ur love is increasing in my heart every second in the day,”
Faseelat se taji wani haushi yakamata ta sake biyo pictures din tana kallo lokacin da taje gun da yake shakar kamshin Aisha zuciyarta har halbawa take tai sauri ta wuce shi tanajin balai -balain kishi, duk tabi tai saving pictures din amma banda Wanda suke su biyu, tana jin zafi cikin ranta ta shiga message din da maman amira ta turo mata yanzu. “amarya ya jiki? “
Faseelat ta tura mata “miya sameni? “
Maman amira ta tura mata “ciwon first  night mana, kinsan wlh ni kwana na biyu asibity kafin a sallamomu dan dinkin da akamin yakai 3″
Faseelat tai shiru tana tunani cikin ranta tace kaga jarumai can masu sumar da mata nikam aigani se Allah, dan bana tunanin wanga shantalin ze iya wani katabus.
Seta turawa maman amira “anty kenan ni baai komi ba tukun”
Maman amira tace “kice har yanzu baa wuce wurinba gaskiya yayi kokari bakowane namiji ke daga kafa ba, to mude ayi a kashe arna muzo gashi ????
Faseelat tai murmushi ta canza zancen da “anty naga status naku kunyi kyau sosai”
Maman amira tace “thank you “
Dukansu sukayi shiru Hakan yasa faseelat sauka daga online bayan ta gama medawa friends nata da suka turomata messages reply, se ta shiga group dinsu tanabin charts dinsu one by one,
Wata ta turo tambaya wai plss ya zatayi mijinta ya cika takuramata bashi da aiki se sex ita kuma tagaji kuma tanajin zafi , kowa da amsar da yake bata wata tace “ni wlh dama ni, ni kinganni har maganin karfi nake zuba masa a lemon “
Wata kuma tace “kiyi hakuri kawai kicigaba da bude masa kafa ????
Wata kuma tace “ni se ayi wata baaiba kullum sede yajuya yabani duwawu ????
Wata tace “ni bayason kasancewa dani in yana dakin kishiya ta kullum ne amma ni se ya ga dama”
Maman amira tace “ni ko my fahad karshe ne wurin sex wlh se ya kwana yanayi da rana ma inbe je aiki ba be sassautawa, so biyu ina miscarriage saboda jarabarshi”
Wata tace “to ke ya kike zama har ya miki illa”
Maman amira tace “hmmm wlh inyanaso ko da karfi se yayi, shiyasa nake hakuri ayi ta ruwan sanyi, “
Waccan tace “irin haka se ka tsani mutum “
maman amira tace “ko sau daya ban tabajin haka ba cos inason abuna kuma yaiya kula da mace “
Waccan tace “to kice me tambaya ta samu yaruwa to kibata shawara tunda kuna facing desame problem “
Maman amira tace “yo shawara ta wuce wadda momyn annur ta bata, kawai ta cigaba da bude masa kafa yana kwasar gara ???????? sede dole ta nemi kayan matsi da niima saboda kar ya kwakware abun ya koma neman me dadi “
Maganganu ga sunan barkatai faseelat tai shiru irin charting dinnan ma kara tado mata da shaawa yake, tafita daga what’s up din ta koma gallery ta bude pic din fahad tana kallo, takura masa ido tana ayyana wasu abubuwa a ranta.
shi ko khalil na zuwa gidan hjy mutane duk antafi har siyama tayi gida daga hjy se farida
Ya samu wuri ya zauna hjy na fitowa tace “lpya kafito cikin ranan nan?”
Yana shafa sumar kanshi yace “lpya lau nazo cin abinci ne “
Ta zauna “cin abinci anan yo ita faseelat din batayi girki ba “
Yace “eh wlh bata jin dadi ne “
Hjy tace “miya sameta hala? “
Yace “cikinta ke ciwo”
hjy ta dan fiddo ido “ashsha Allah ya bata lpya, katashi kaje kitchen kazuba abincin shinkafa ce da taliya da miya sukayi “
Ya tashi ya fita hjy ta jawo wayarta ta dannawa rakiya kira, rakiya na dauka hjy tace “kina ganin de lpya lau nifa nafara jin tsoro “
Rakiya tace “haba karki wani damu kanki “
Hjy tace “to, to se anjima “takashe kiran saboda shigowar khalil ya zauna yana cin abinci hjy nata kallonshi tana nazari.
Yana gamawa ya koma gida sede fa shi yana falo ita kuma kurya.
Se daf Maghreb faseelat ta tashi ta sakeyin wanka se lokacin ne tasamu taci abinci tayi Maghreb ta zauna tana karatun alkurani har akayi isha i, tayi salla ta sake Shafa turaren da dije tabata tadawo falo tabude data,
Shima tunda yafita Maghreb se isha i ya dawo yana shigowa da mashin kitchen kawai yawuce….
Kome zeyo kitchen kuma ????
[7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
20
Yana shiga ya bude tukunya bakomi a ciki seya bude kular da faseelat ta zuba abinci dazun, kusan cike kular take taliya leda guda ce ta dafa ba abinda akaci se dan wanda taci dazun ga uban nama cikinta, hannunshi na rawa ya dauko kular da hannu biyu yafito daga kitchen din zuwa daki ,duk Dade taji dawowarshi amma batasan abinda yahanashi shigowa ba ,
Tana tsakar charting taji motsin shigowar shi ta na daga kai ta ganshi rike da kula hannuwa na rawa yanata raba ido ,ta mike zaune tana kallonshi kan tayi magana muryarshi na rawa yace wannan uban abincin fa faseelat? Haka zaabarshi ya lalace ?”
Cikin mamaki tace “toya zaayi dashi fridge din ba sanyi Kuma ba almajirai unguwar “
Hanninshi na cigaba da kyarma yace “kenan nufinki barinshi zaayi ya lalace,to bade a gidannan ba, ni nasan darajar abinci inke baki sani ba “
Faseelat ta Saki baki tana kallon ikon Allah cikin ranta tace “sannu almajiri wanda se yayi bara yake samu yana ci ai dole kasan darajarshi ni ko ai bansaniba tunda zanbar suphagett ta kwana”
Ta dan yi jimm tace “kayi hakuri duk rashin wuta ne matsalar “ta dukar da kai,
Shiko ya samu wuri ya zauna ya tsince kaf naman da ke ciki ya cinye faseelat de ta zuba masa ido tana kallo, sannan ya tashi ya fita daga gidan faseelat tabishi da kallo tace “to Allah yakyauta”
Ta tashi ta shige bedroom ta saka kayan baccinta ta haye gado da wayar ta ahannu sunata chart da friends Nata,
Shiko seda yayi tafiya me dan nisa yaje wata makarantar almajirai ya basu abincin ya dawo da kular, kusan karfe 9 Sannan ya tada engine ,faseelat ta tashi ta kashe wayarta ta jona chargy ta koma ta kwanta,
Can se gashi ya shigo ya cire kaya ya watso ruwa ya dawo ya tsaya gaban gadon, faseelat najinshi amma idonta a kulle ,yana ta bin ta da kallo saboda kayan jikinta sunyi luf a jikinta kana ganin komi nan take ya ji yana shaawarta, be zauna kan gadonba yace “faseelat,!faseelat!! “
Faseelat ta bude ido tana kallonshi tace “naam “
Yace” kitashi muje muyi kallo mana “
Tace “a, a barci zanyi ban lpya “
Yace “haryanzu cikin ko de mutafi asibity gobe? “
cikin ran faseelat tace kaine asibitin afili kuma tace “a, a zanji sauki ma Kafin goben in Allah yaso “
Ya sa hannu ya kwantar da joystick dinshi da ta mike saboda mood da yake ciki yace “tom Allah yasa”
Ya juya ya fita falon ya rufe sannan ya dawo ya kwanta bayanta ya jawota jikinshi ya na shashshafata, yana fidda numfashi faseelat dama a matse take dandanan tafara amsar sakonsa, yanata ya mutsarta sannan ya kai bakinshi yafara kissing nata, faseelat ta amshe nashi bakin itama tana tsotsa ita bata san lokacin da take meda mashi martani ba, a sannu takai hannunta kan joystick dinsa da keta motsi tundazu yace “auchhh!! “
Ta fara massaging dinta shiko yana nishi, a kasalance ya sabule mata rigar baccinta da wandon ganin surarta yakara gigitashi yakaiwa breast dinta cafka yana tsotsarsu yana wasa da dayan itakuma faseelat idanta rufe tana wasa da joystick din burinta kawai tajita a jikinta suna haka baai ko 2mnt dinba yayi mata damkar da ya saba ya kankameta faseelat ji tayi kamar ta dora hannu aka tasaka ihu tana kwance a saman shin taji yana numfashi alamun yayi bacci, tasa hannu ta zare mashi hannuwa cike da jin haushin shi, ta kwanta tana jin mararta kamar zata tsinke, ta samu ta meda kayan jikinta tana ta tunanin wanga lamari bacci ya dauketa,
Tana cikin bacci tai mafarkin fahad mijin maman amira suna having sex, can wajen karfe 4 tafarka jinta jike ta tuna mafarkin da tayi tasaki wani kayataccen murmushi tana dora hannu akan boob’s dinta tuna yadda yayita sambatu lokacin da take mafarkin yana sex daita, tana juyawa idonta ya sauka kan khalil yayi dai daya yana bacci hankali kwance taja dogon tsaki ta mike ta shiga toilet tai wanka ta dawo ta canza kaya ta kwanta.
Da asuba yana tashi yaganta cikin doguwar rigar net gabadaya daita da babu duk daya, ya matsa yakurawa twins dinta ido daga cikin net, a ranshi yace gaskiya faseelat Allah ya miki sura nikam na more samun kamar ki, yafara yamutsa ta cikin bacci taji bakon yanayi ta farka, tana jinshi tai kamar me bacci yagama ya mutsata har yayi release sannan ya tafi yayi wanka yayi alwala yawuce masjid, tunda ya shiga toilet faseelat ke jan tsaki, shikenan daga ya tadomata shaaawa seya tashi ya barta haka akeyi gaskiya tafara takura,
Ta lallaba tai wanka tai salla takoma ta kwanta.
Can kusan karfe 7 saura ya tada ta wai tahada mishi breakfast ze tafi aiki ta kalleshi tace “aiki fa khalil? Nazata zakayi week kana hutu “
yace “eh hutu na ke, shago zani kinsan yanzu nike kula da shagon alhaji “
tai kasake aranta tace yo kadau hutun school ma bare wani shago, tatashi ta nufi kitchen yabi kugunta da kallo shaf -shaf ta hada ruwan tea ta soya kwai ta kawomishi, ya zauna yaci  tana zaune tana kallon yadda yake cin abincin kamar rago nacin abinci se wani karkata baki yake yanaci da sauri yana gamawa ya mike yace “zan tafi mi zaa kawo? “
Tace “akwai sauran nama da cefane se a siyo kayan lambu peas ,grean beans,carrot,carbage
Yace “to natafi”
Tace “Allah ya kiyaye”
Batako jira fitarshiba ta juya cikin daki,
Shi ko seda yafara biyawa ya gaida hjy sanan yawuce super market din,
Faseelat tai kwance tana tunani ,wai mi ke faruwa ne,? Shekaran jiya da aure yau fita kasuwa, anya wannan adalci NE?  Ya tsaya ma ya gamsar daita yakasa, tace “nifa bazan iyaba wlh haka kawai sede aita jawo wa mutum jaraba atafi abarshi “
 Tai shiru tana tunanin rayuwarta a gidansu,
Ya umar ya fadomata a rai ta tashi ta dauko wayarta ta kunna tana gama booting tai dialing number dinshi.
Ya omer na cikin bacci yaji ringing din wayar yajawota daga kasan pillow yayi picking call din batare da ya bude ido ba,
Tanaji ya dauka tace “yaya ina kwana”
Cikin muryar bacci yace “kanwata “yayi shiru.
tace “na tada Ka ko? I’m sorry so nake naji Kana lpya, duk jiya baka kirani ba”
yace “I’m Fine jiya muna cikin mota rashin network ne ya hana ni kiranki “
Tabata fuska “yaya ka koma tunjiya batare da munyi bankwana ba “taida maganar muryarta na rawa.
Ba shiri ya tashi zaune yace “plss don’t cry, kinsan banason jin kukanki, kinsan de bazan zo gidanki ba, and innakiraki zakimin kuka ki kara tadamin hankali shiyasa na wuce kuma miye na damuwa next week zanfara nysc ina gamawa zandawo kullum ina gida duk lokacin da kikaso ganina zakiganni, “
Tai shiru yace “kinaji kiyi hakuri to nayi laifi, kafa na a kasa, hannu na kan kunne na “
Tai dariya “no yaya stand up I forgive amma i felt very bad”
yace “sorry ina mijinnaki kika kirani this early morning”
Tace “ya fita aiki “
Ya memeta “aiki ?to Allah yabada saa agaisheshi “
Tace “thank you yaya bye “
Yace “take care ” ya ajiye wayar haushi ya gama kashe shi yana ganin khalil baiwa kanwarsa adalci ba ,kamata yayi ace yanzu yana gida yana kula da ita,
Faseelat ta tashi dasauri dasauri tai shara tai mopping tayi wanke wanke, tai  wanka ko makeup ba taiba tazo ta zauna ta na breakfast ta kunno pic din fahad tana ta kallo tana jindadi sannan ta kunna data,
Ta shiga status cikin jerin status harda na maman amira, ta shiga cike da burin samun wasu pic din fahad, luckily da nashi tafara cin karo he was sleeping fa amma maman amira ta dauki pic ta dora a status writing “my cute husband “on the  picture, faseelat naganin picture din suma ne kawai ke batai ba he look so good, tai sauri tai saving tana meda numfashi,
Sannan ta cigaba da kallon sauran, wani yana rungume da maman amira wani kuma tana kan cinyarshi yana bata abinci,
Faseelat tabuga tsoki ta ajiye wayar ta ture Cup din tea din gabanta har seda ya dan zuba, ta cigaba da doka tsaki, can kuma se tayi shiru tace “a, a what’s happening to me ne?kode na hauka ce ne?  Miyasa nake son kallon pic din shi, why nake kishi da matarshi, in na fahimta son shi nakeyi, “ta dafe kai tareda fadin “oh god” taja wani sauti da baki “shishhhhh, I’m deceiving my self fa ,ni da ke da aure, kuma ma yafini akomi koda banda aure he will not going to love me “tai shiru bata gama tunanin ba ta jawo wayarta tabi messages da aka mata hoping that taga na maman amira,
Tana ta bi har kan number tai sauri tashiga, maman amira na online faseelat har mamaki takeyi why take online ko da yaushe maybe tanada house maid ne cewar zuciyar ta, tafara karanta message din ta kamar haka “antin amira kintashi lpya? “
Ta duba time da akai message din be dade ba saboda 8 akayi shi, faseelat ta tura mata” lpya lau ,ya amira “
Maman amira na tsaka da charting taga message din faseelat tashiga tai mata reply da “lpya lau ya zafi ?”
Faseelat tace “gashi muna tasha, kuma ana maku zafi sosai garinku ?”
aisha tace “eh gaskiya katsina akwai zafi dan in muna Abuja be kai haka ba “
Faseelat tace “kina katsina anty? “
maman amira tace “eh anan mijina yake nima anan na taso, “
faseelat tace “ai nima yar katsina ce “
Maman amira ta turo mata ????????“kice zanga faseelat watarana “
Faseelat tace “insha Allah “
Maman amira tace “Allah ya yarda da zanji dadi sosai “
Faseelat ta tura mata smile face sannan ta sauka jin sallamar Mubarak bakin kofa, ta aje wayar tafita suna murna suka rungume juna, sannan ta sake shi, tana dariya tace “auta se yau? Amma de wuni zakamin ko?”
Yace “eh yaya se 2 zantafi “
Tace “yawwa dan kanin muje ciki “
Tajashi cikin dakin tanajin dadi ganin dan uwanta.
da karfe 12 tashiga kitchen tai white rice da stew da coslow, sannan ta dafa mai wake daban, tana gamawa ta zuba a warmers ta kai daki Bayan ta Dora  su a big plate ,
Tawuce toilet tai wanka tai shafa bayan ta saka kaya, ta zubo musu  abinci itada Mubarak a plate daya suna cikin ci, Sega khalil yayi sallama.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button