HARIJI COMPLETEHARIJI COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

HARIJI 33 AND 34

ya rufe hujjojinshi da cewar “ƙuliya ɗanka ya kamata ka jawa kunne ,sannan ka nuna masa yanda ake tattashin mace har ta soshi ,ba kullum ya ringa zarginta da kula wasu mazan ba”

Kashe datansa yayi bayan ya gama karanta sakonnin baban beelah,sannan ya waigo ya kalli adnan dake kwance relunctantly,da jajayen idonsa ya rine da 6acin rai

“Son? yarinyar nan batayi sa’ar iyaye ba,tunda duk harkar sha’anin soyayyarku ubanta ke ɗaurata tayi maka,so yanzu base on my authority na ke baka umurni ka rabun masu da yarinya,in ba haka ba,har abadan sirrinka bazai rufu ba,Allah zai dubi niyyarka ya baka mata daidai kai…ƙurunƙus!! Na gama magana “

Atake numfashin sa ya fara punuctuating ,ya rabbi see me through,an rabani da my beelah,a lokacin da nike tsananin buqatarta
Atake maqoloton maqoshinsa ya fara kaiwa da dawowa,kamar zai haɗiya ransa saboda wani irin kuka da ke ciyosa

ƙuliya bai kuma kallosa ba ,ya fice a ɗakin ,da niyyar kafuwa a abunda ya zartar…

Don Allah a daina fitamun da littafi,haƙƙi nane ,ban san kinyi ba,bare in yafe maki,amma tabbas kuna jamun zagi kuma gaskiya in aka zageni silarki ban yafeba,yafi maki sauƙi in kinsan fita dashi zakiyi ki biyoni in baki kuɗinki. My friends If u felt interest pay via this 7782217014,fcmb,Mohammed Hassana or mtn card 09065990265 all @200 regular group @400 VIPs

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button