INAYAH COMPLETE HAUSA NOVELINAYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

INAYAH 56-60

Meyasa Zaki fito haka?
Karki dama kanki da rigiman tafiya Abuja Babu Inda Zaki..

Hawayen datake riqewane kawai suka fara sauko Mata ta zauna kan kujera tareda fashewa da kuka ahankali Mara sauti.

Qaramin sutin kukanta yasashi ajiye Turaren dayake fesawa ya rintse Ido Yana sauke numfashi sbd kukanta wani babban weakness dinsane Kuma tasan hakan tuntuni shiyasa take hakan.

Juyowa yayi zuwa Inda take ya tsaya cikin kulawa yace”

Meye na kuka Kuma yanzu?
Me zakiyi a abujan?

Kai zanbi.,
Nidai kaje Dani Dan Allah Abbi.

Bayason kukanta Dede da second daya,
Hawayenta shine abinda yafi baqin ciki da tsanar gani..

Tayar da ita yayi tsaye Yana kallonta a natse yace”

Shirya Zaki abujan Amma gidan anty juwairiyyah zaki zauna okay???

Gyada Kai tayi tareda kallonsa tana cewa”

Na yarda.

Ok shikenan jeki ki saka kaya kafin sanyi ya kamaki.

Juyawa tayi tabar dakin ya sauke numfashi kadan tareda komaw Yana qarasa shirinsa.

Tana komawa dakinta ta doguwar Riga kawai ta saka ta fito breakfast sbd yunwa takeji sosai.

Dakin umma yaganah tafara zuwa ta gaidata kafin ta nufi gurin Haj umma ta gaidata cikin sakewa.
Ko kallonta Haj umma bataiba tayi kaman Bata jitaba sbd tagano Inayah tagama renata.

Suna zaunawa cin abincin saiga qamshinsa ya doso gurin take sukasan Yana hanyar shigowa daga Haj umma har Inayah kusan tare suka kalli kofar daidai shigowarsa cikin wata lafiyayyar navy blue filtex me shegiyar tsada sai qube kalar kayan nasa
Fuskarsa kawai Inayah ta kalla taji zuciyarta da jikinta na mutuwa akansa a fili tace”

I love you my Abbi,my husband,my….danne qafarta umma yaganah tayi da tata qafar…

Rikicewa Haj umma tayi da tea din datake hadawa Jin Inayar.

MAMUH

ZAFAFA BIYAR

INAYAH
MamuhGee

GURBIN IDO
Safiya Huguma

SANADIN LABARINA
Hafsat Rano

FARHATAL QALB
(Miss Xoxo)

BABU SO
Billyn Abdul

Littafi daya 300
Littafi biyu 400
Littafi uku 500
Littafi hudu 700
Littafi biyar 1k

ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

Shedar biya????
07040727902

MTN card????
09134848107
[11/10, 10:04 PM] +234 703 623 7917: 58
Arewabook@Mamuhgee
Cikin idon Inayah din ya kalla da qaramin bakinta Daya furta kalmar ya lumshe idanuwansa dasuka saka Inayah din sake Jin son Abbinta ya zauna Yana gaidasu Haj umma da umma yaganah kafin ya kalleta yace”

Bakin Nan baya shiru ko gaban kowa ko?

Murmushi tayi ba zato tasake cewa”

I love you Abbi.

Wannan karon wani qayataccen miskilin murmushi ne ya sauka a fuskarsa Wanda yasa umma yaganah Jin kanta gingirim
Haj umma kuwa duk qarasa rudewa tayi tana lafta shuga a tea..

Umma yaganah ce tace”

Haj umma sugan Nan bazai Miki yawaba kuwa?

Sai alokacin Inayah ta juyo ta kalli Haj umman tana murmushi tace”

Haj umma kema I love you.

Wannan karon kasa hakuri Haj umma tayi tace”

Gidanku Inayah,
MAJEED kana gani yarinyar Nan Zata maidani abokiyar wasanta ko?

Kallon Inayah yayi da idanuwansa dake kasa boye kaunarta wasu lokutan yace”

Ki bawa Haj umma hakuri Kuma ki Dena Mata rashin ji
Bana fada Miki hakanba?

Abbi da gaske nake fa ina Sonta sbd itace mamanka.

Kallon Haj umma tayi cikin kulawa tace”

Kiyi hkr Haj umma bazan sake.

Ciki ciki da murya ta amsa tana cewa”

Zaki sake nama sani
Allah dai ya kyauta yasa kugane ku duka.

Amin” Umma yaganah ta amsa tana murmushi da cewa”

Wasan Kaka da jikane take miki Haj umma Dan Bata dauki bangaren sirikaba.

Shiru Haj umma tayi tanason cewa Bata fata saidai tana shakkar yanda MAJEED ze dauka yanayin sbd tafara gano da gaske dai baya hada Inayah da komai,

‘yar datayi sanadin barinka gida,
Ka rabu da uwarka da Yan uwanka da danginka da rayuwarka ta daula ka qare a yawon dako da gadi Amma memakon ka guje wannan ‘yar jinta kake kaman kurjin zuciya da Baya ganuwa bare a taba.

Inayah dai yau Satan kallon Abbita takeyi sbd kyan da yayi Mata hakama duk ya diba abinci yakai bakinsa saita kalla bakin cikin wani irin shauqi tana tuno dandanon lips din nasa da zaqi harshensa cikin bakinta.

Jin idonta akansa tun dazu yasashi waiwayowa ya kalleta,
Shima bakinta ya kalla tana tauna chips ahankali ga tomato ketchup ya Bata gefen lips din nata kadan.

Tissue ya dauka tareda kallon bakin ya goge Mata batareda yasan yayiba shaf idonsa da kansa sun manta dasu Haj umma dake zaune taredasu..

Yana goge Mata ta riqe hannunsa agurin a sakalce tace”

I love you Abbi.

Duk lokacinda ta fada wannan kalmar duniyarsa gabaki daya take jijjjigawa,
Neman rasa kansa yake saiya riqe da karfi sbd komai zai iya faruwa idan tana yawan fadar wannan kalmar me yamutsaba.

Wannan karon Haj umma tafara tashi tabar gurin sbd zuciyarta bazata iya daukan ganin wannan rashin mutuncin na Inayah ba gashi Zata lalata Mata tsohon tuzurun ‘da.

Umma yaganah ma tashi tayi ta tafiyarta zuwa kitchen tabar gurin.

Suna tashi Inayah ta kalli kofar dasuka fice Yana murmushi ta tashi tsaye tadawo kan cinyarsa ta zauna tana kallon fuskarsa datake Tona asirin zuciyarsa tace”

Abbi na kayi kyau yau sosai,
Nima sainayi adon dazan maka kyau Kuma saika yaba tunda Nima na yaba.

Murmushi ya sake a hankali tareda shaqar qamshinta a boye
Yace”

Meyasa zakiyi rigiman zuwa Abuja?

Sauyawa muryarsa tayi a shaqe yace”

Kiyi zamanki karki bini…

Hannuwanta ta rataya a wuyansa tareda matso da fuskarta kusa da tasa itama qasa qasa tace”

Bazan iyaba Abbi,
Zuciyata ciwo zatayita Yi idan katafi da Dr farhat..

Cikin idonta ya kalla Yana Jan boyayyan numfashi me Qamshin da dumin nata numfashin a kasalance yace”

Waye Dr farhat?

Wani irin Dadi da farin ciki maganarsa ta sakata Batasan lokacinda ta rungumesa ba tana dariyar farin ciki tace”

She’s no one.

I love you Ab…….Bata qarasaba ya dago fuskarta yayi bakinta kyakkyawar kamawa da nasa sbd tundazu datake juya Masa Kai da kalmar..

Wani irin kiss yakewa bakinta Yana matseta jikinsa tana sake matsesa zuciyarta cikeda farin cikin abinda ya fada.

Itace tafara Jin motsin zubbi Dan haka ta zame bakinta tareda dagowa ta kallesa gabaki daya ya juye da alama ma ya manta Inda suke…

Murmushi ya saki tana boye dariyarta tace”

Abbina nawa Ni daya,
Kana lattin fita fa.

Murmushi dabai San dashiba ne ya zuwar Masa.

Tayar da ita zaiyi zubbi tashigo tattara gurin tagansu ahakan da sauri ya juya a rude tayo Palo Haj umma dake zaune tana gadin lokaci tace”

Makanta zakiyi Nan gaba ma indai Inayah ce,
Nema zauna ki nutsu tukuna ki koma aikinki.

Cikin ranta ta qarasa da cewa”

Tanacan tanawa bawan Allah iya shege.

Shine yafara fitowa daga dining room din Yana Dan gyara wuyan rigarsa da hannu daya data yamutsa
Dayan hannun Kuma Yana cikin na babyn nasa data riqe tanata sakin murmushin farin cikin Abbinta da maganar da yayi akan Dr farhat.

Bai lurada Haj umma ba Saida Inayah taga yanda Haj umma ta daure fuska sosai tace”

Haj umma mun fito……

Sai alokacin ya lura da Ido ya kalli Inayah da alaman”keep quite”

Shiru tayi tana sakin hannunsa ta tsaya daga Nan ya wuce ta juya zuwa dakin umma yaganah.

Acan dakin takira anty Hafsat ta sake sanar da ita maganar tafiyan da ita zaayi.

Tana Gama waya da Anty Hafsat saiga Kiran umma Hadiza yashigo wayarta.

Cikin sakewa ta dauka tana cewa”

Good morning Umman Dr.

Murmushi da dariyar farin cikin yarta data Zama free mutum ba ruwanta tayi kafin tace”

Antashi lfy Dr INAYAH A MAJEED¿
Yasu umma yaganah da Abbin naki?

Murmushi tayi tana dawowa gefen umma yaganah ta zauna tace”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button