INAYAH COMPLETE HAUSA NOVELINAYAH COMPLETE HAUSA NOVEL

INAYAH Last Page

72*
LAST CHAPTER
Isarsu gida wata fitinanniyar soyaya suka watsar a Palo Saida kowannensu ya sake tabbatarda bazai iya rayuwa Babu dayansa ba.

Sai washe gari familynsu suka San da maganar cikin shima sbd Neesah ce data Kira umma yaganah ta fada Mata Daman Kuma umman na Abuja gurin Haj umma,

Su Anty Hafsat ma Neesah ce ta sanar mata itakuma ta sanarwa su umma Hadiza…

Haj umma Bayan kwana biyu angama Murna da farin ciki tafara zuga umma yaganah akan tayiwa MAJEED magana tace yadawo da Inayah din kada suje suyita shirme su barar da cikin tunda Inayah din ba Zama kurum takeyiba da sauran kuruciya atareda ita.

Murmushi kawai umma yaganah tayi sbd ta fahimci abinda Haj umman ke nufi to Kuma itama nauyin fadawa MAJEED hakan takeyi.

*Bayan sanin cikin ko sati biyu Basu rufaba a Australia suka wuce Maldives
Acan suka bude sabuwar rayuwar shaqatawa da Jin Dadi Dan kuwa kuwa duk sauran wani abin da Basu Gama qwarewaba akai sun qware a Maldives,
Gashi gabaki daya cikinta baizo Mata da kowane irin ciwoba ko laulayiba Dan haka ta sake Masa jiki suka Gama lalacewa da soyayya Mai Dadi da kwanciyar hankali.

Saida suka share kusan wata biyu acan kafin suka dawo Australia.

Dawowarsu da wata uku lokacin cikinta yakai wata shida
Haj umma ta rufe Ido tace yadawo da Inayah gida.

Kai tsaye ya sanar Mata acan yakeson Inayah din ta haihu saita Haihu su dawo gida..

Itama rufe Ido tayi Kai tsaye tace Bai isaba dolensa yadawo da ita gida acikin dangi Zata Haihu.

Baiso hakanba Amma yanda Haj umman ta daga Masa hankali kwana biyu hakama umma Hadiza da Dr iklimat suka nace da rokonsa akan Inayah din tadawo shiyasa kawai akan dole ya hakura zai turata gidan shikuma zai iso daga baya sbd akwai abinda Bai qarasaba Kuma akwai Dan lokaci Dan haka zai taho daga bayan shi gashi cikin lokacin harya fita wata na bakwai ma.

A daren dazata wuce kaman zasu hadiye juna sbd so da kewan juna da zasuyi gashi tanata fargaban yanda Zata ringa bacci yanzu ba ajikin Abbinta ba data Gama sabo da hakan yanzu.

Haka ya lallabata har airport suka wuce itada Neesah da Zata koma da aiki Nigeria kafin iyayenta su taho Suma sbd Suma zaman qasar ya ishesu qasarsu zasu koma.

Bayan dawowarta ma kaman zaayi rigima sbd rokon duniya su Dr iklimat da ummanta sunyiwa Haj umma data Basu Inayah ta Haihu gida Amma Haj ko sauraron zancen ma Bata qaraba Dan tace suyi hakuri kawai.

Ko Lagos da Abbin Inayah su koma dasu umma yaganah Haj umma taqi Bari tace abari saita Haihu.

Inayah kuwa ganin yanda Haj umma ta cikin so da kauna yasata maqalewa tana zuba rigima tsiya iri iri duk tabi ta narkewa Haj umman
Wanda itama tasan shegantaka take Mata Amma Kuma takasa qin biye Mata
suyi Dadi, suyi fada, suyi rigima, suyi tsiya ahakan suke zaman renon.

Ummanta da momynta kuwa kusan duk bayan kwana biyu suna gidan dubata sbd Dr iklimat din da Neesah ne likitocinta

Dr farhat data kwana biyu da dawowa Nigeria itama tazo gidan gaida Haj umma…,hajiyar ta dakatar da ita sbd rikicin da Inayah ta ringa musu ta dagawa hajiyar hankali da Rigimar qarya
Daga ranar Haj umma ta dakatar da zuwan Dr farhat gidan,

Anty juwairiyyah dataso kawo Mata wani qabli da ba’adi taka Mata birki itama tayi tana cewa ko sunan MAJEED karta Kuma hadawa Dan Dr farhat idan ba hakanba zataga bacin ranta.

A kunyace anty juwairiyyan ta Kama kanta ganin Haj da safiyyah sunyi nisa akan MAJEED da ‘yar tsanar matarsa
Gashi ya manyanta yayi kudinda ko agurin kowa ya wuce reni bare wulaqanci dan hka tasake Kama kanta taringa lallaba Inayah din itama ko Zata lakaci arziki tunda ga safiyyah Nan ita tanata cin arzikinsa ba shamaki.

Kullum wuni takeyi waya da Abbinta
Videocall da normal call
Duk yabi ya fice hayyacinsa sbd rashnta
Allah ya taimakesa daf yake da kammalawa kwata kwata ya dawo.

cikinta yashiga wata Tara harda sati biyu ba zato suna zaune a palo dasu Haj umma
Zubbi na Danna Mata qafafunta saiga drivern gidan anty safiyyah ya daukosa daga airport.

Cikin farin ciki kowa ke Masa barka da zuwa Yana amsawa idanuwansa akan Babynsa da tsohon cikinta da yayi Mata kyau sosai.

Itama shi take kallo zuciyarta na cika sosai da farin ciki ta janye qafafunta daga hannun zubbi ta miqe ta nufesa farin cikinta baya boyuwa.

Da sauri ya qaraso ya tareta cikin tsananin kulawa Yana cewa”

Easy Mana..

Bata damu dasu Haj umma ba ta rungumesa tana fadan yanda tayi kewarsa sosai.

Wani boyayyan numfashi ya sauke ahankali Yana dagota daga jikinsa fuskarsa cikeda da boyayyan farin cikinsa na ganinta yace”

Thank you,
Amma ki Dena sauri irin hakan sbd yanayinki.

Harara Haj umma ta ringa binta dashi Amma ta fuskewarta tayi kaman Bata ganiba tana dariyarta.

Baida daki a gidan Dan haka suna Gama gaggaisawa ya fita masallacin kofar gida yayi sallar yadawo sukaci abinci dukkaninsu atare ya wuce masaukinsa yayi wanka yayi sallar ishai Bai koma gidanba sai washe gari da safe dasu yayi breakfast ya zauna da babynsa a dakinsa na dah Dake sama shikadai Dan shima bangaren mahaifinsa ne bayan rasuwarsa aka bar masa yanzu Kuma itace aciki Bayan angyara an sauya komai tareda zuba Mata sabbin furnitures.

Narkewa tayi a jikinsa tana zuba Masa shgawaba Yana biye Mata kaman qaramara baby Dan Nan gabama San itada babyn dazata Haifa waye zai barwa wani shagwaba da rigimana agurin Abbin.

A palon sama aka Kai musu abincin Rana sukaci tare yabata maganinta Tasha.

Sai qarfe uku yabar gidan masaukinsa yayi wanka ya kwanta yayi bacci Dan ya sake hutawa.

Bai dawo gidanba sai bayan sallar ishai sbd zaiyi bankwana dasu gobe zai wuce Lagos kafin yadawo daga baya.

Ya jima Yana magana da Haj umma har kusan goman dare tukuna ya fito lokacin kowa ya shige ya kwanta Dan har hasken koina an kashe.

Wayarsa ya daga ya kirata ta sauko suka nufi dining sbd yaci abinci Baici komaiba tun abincin Rana.

Zama sukai a dining da kansa ya zuba cous cous din dasuka dafa Mai Dadi dayaji qoda dasu carrot.

Kadan yaci sbd bayason abinci me nauyi da dare.

Tea ta hada Masa ya karba tareda zaunar da ita akan table din dining din suna fuskantar juna yafara kurban tea din ahankali Yana Bata itama tanasha Yana kallon yanda take narke Masa sbd batason yakoma Lagos
Duk tagama kunce Masa notikan Kai
Aje cup din yayi bayan sun Gama shanyewa ya zari tissue yana goge Mata bakinta ahankali yace”

Yaya dai?
Kun koshi keda babyn abbin daya?

Daukan tissue tayi itama tareda Dan matsowa tana goge Masa Baki ta gyada Masa Kai.

Tana Gama goge Masa ta Kama fuskarsa ahankali ta matso da tata tayi kissing lips dinsa masu taushi cikeda kaunarsa.

Rintse idanuwansa yayi Yana danne numfashinsa dake daukan dumi sbd yanda yaketa riqe kansa akanta sbd yanayinta dakuma gidan dasuke.

Bude idanuwansa yayi suna sauyawa ya kalleta a kasalance yace”

Kinsan me kikayi???
Kinsan bazan iya riqe kainaba Kuma kika……

Kama fuskarsa takuma Yi ya sake maida bakinta akan NASA tayi Masa wani rikitaccen kiss ta sakesa ta dago tana kallonsa fuskarta daukeda da murmushi..

Jajayen idanuwansa ya saukar Mata Yana matso da ita suna sake hadewa ya Kama bakin yayi Mata Gigitaccen kiss din dayake rikitata kafin ya dago suna kallon juna ya kalli rigar jikinta datasan ciki yayi yanzu.

Da kanta ta daga Masa rigar ahankali cikin wani salo…

1 2 3 4Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button