JIDDATUL KHAIRNOVELS

JIDDATUL KHAIR 53

bakin ciki nake ma yarinyar saboda Bashir bai ce yana son Nafisah ba… Tun daga sannan na ja bakina nayi shiru, mu dai namu kawai fatan alkhairi” Umma tace “Aa wllh idan tsoron gaya mata gaskiya kuke sai ni in buda baki in gaya mata abinda ke raina, ya muna xaune lafiya xata dawo daga Masar duk ta bi ta daga mana hankali haka, ba fa Bashir din yace yana so da kansa ba, duk hade hadenta ne da rikicin

tsufa irin nata, ni baxan amince da hakan ba gaskiya, yarinyar da nake so har university sai ta fara kafin aure… Sannan ni akwai d’an aminiyata ma a kasa” Ummi ta juya ta fita daga dakin kawai, Umma dai sai tafarfasa xuciyarta ke yi, Aunty kuwa na xaune parlor bakin ciki na ta cinta ita ma, Jiddah ta fito dag dakinsu ta durkusa ta gaida Ummi, sannan ta gaida frnd din Ummi da Aunty, Ummi tace “Xa ki gane anguwar ku Jiddah?” Jiddah tayi shiru tana kallonta, Can ta girgixa kai a hankali tace “Aa” Ummi tace “Baxa ki gane ba??” Jiddah ta gyada mata kai, Umma dake tsaye parlon taji dadi har ranta da Jiddah tace baxata gane gidansu ba…

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button