KANWAR UWACE KO KISHIYAR UWA COMPLETE NOVELS

KANWAR UWACE KO KISHIYAR UWA COMPLETE NOVELS

Zuwaira tashiga rud’u mai yawa, saida aka dage da addu’a sannan tadawo hayyacinta, yanxu tasake zama mara son magana, ahaka akai addu’ar arba’in.

Kowa yafara shirin tafiya inna jamila tace abata Zuwaira.
Inna asabe tai tsalle tadire tace bata yardaba, dan baza’a raba mata kan ‘ya’yaba.
Sun san halinta danhaka dangi sukace inna jamila tayi hak’uri kawai, arink’a zuwa ganin yaran, lokaci lokaci………✍????

????Bily????
????Mrs Abdus’salam????
I ???? U MY FAN’s
[10/25, 11:24 AM] ‪+234 809 777 0370‬: 22~ july~2016
????1⃣2⃣????
????????????
????????

????K’ANWAR UWACE????
ko
????KISHIYAR UWA❓????

????NA BILLKISA IBRAHIM????

»« tunda babanta yarasu tasake shiga taskon rayuwa, da matsi agurin inna asabe, ga girma yafara zuwa mata, dankuwa tana shekara 15 yanzu, sai shirin aure, dan kunsan auren k’auye,
K’yawun Zuwaira yafara bayyana afili, saidai wahala ta dushe hasken fatarta, tana k’ok’ari wajen yin ibada, dan inna karima nakoya musu itada safare.

Tana shan wahalar inna asabe, ga talla safe da rana da yamma, ga suttura tafara yima xuwaira k’aranci, idan dangi sun bata inna asabe ta kwace, abu kad’an xatayi tahauta da duka da zagi, tahanata zuwa gidan inna karima gaba d’aya, inkuma tasamu labarin taje ranar saita nad’a mata duka.

Yau alhami kasuwar kusada takeci, inna asabe tagama soya awara mai yawan gaske dan dama duk ranar kasuwa dayawa takeyi, takwalama Zuwaira kira.
Zuwaira dake d’aki tana shiryawa, tafito da sauri dan gudun jarabar inna asabe.
Tanuna mata botikin awara, gatanan ta dubu biyarce cif cif, wlhy kota naira tab’ata saikin biyani, koda yake ai bama saina gaya mikiba kinsan halina sarai kinsan abinda zan iya kuma.
“”Zuwaira tasab’i bokitin awara, tace inna saina dawo.

Hankalin Zuwaira yau atashe yake dan yau bata saidaba, ga awarar da saura dayawa, gashi yamma tayi ‘yan kasuwa sun fara tafiya gida.
Tana tsaye jikin wata mota saiga wasu samari su biyu, sukai mata sallama ta amsa cikin rashin kulawa, d’aya yace ‘yammata xamu sayi awarane ;
“Cikin in ina tace tanawa ??
Duka zamu saya sai dai zaki biyomu dan gidan mutuwa za akaita.
Bada muwa zankai, to nawa kika sayar?? Tace kukawo dubu d’aya da d’ari uku.
A’a zamu baki dubu d’aya inkin sayar.
Tai shiru tana tunani, can tace ku kawo.

Saida suka bar kasuwar gaba d’aya suka tsallako titi, wani gida suka kaita wanda babu alamar mutane, cikin tsoro tace kunce gidan mutuwa amma banga mutaneba ??
“D’aya yace sakarai kekin zata dagaske ne sayan zamuyi, to mai awarar mukeso, mumun dad’e muna fakonki, amma baki shiga tarkon muba sai yau, dan haka ‘yammata ajiye bokitin awara gefe mu kwashi romo kawai.
“Duk da bata da wayo sosai tagane inda suka dosa, dan inna karima tasha yimusu gargad’i akan maza, jikinta yafara rawa tafara kuka tana musu magiya da rok’on suyi hakuri, karsu lalata mata rayuwa ita marainiyace, bata da uwa ba uba.

Mai makon suji tausayinta sai d’aya yace gambo fara ina zuwa, zanje band’aki.
Kanta farga yacire kayansa, aiko tak’a rud’ewa, yanufo ta yana dariya, tafara ja baya, har takai k’arshen bango, batai auneba taji ya rungumeta, tafara k’ok’arin kwacewa amma yafi k’arfinta, can ALLAH yabata sa’a ta galla masa cizo a kunne, da sauri yasaketa yana shafa wajen tare dafad’in nikika ciza, aiko dan ubanki yau xaki yabawa aya xak’inta, ya k’ara nufota.
Can dabara tazomata ta d’auki d’an bokitin yajin awarar ta watsa masa a fuska, yakwalla k’ara, ta d’au bokitin awararta tayo waje da gudu, gudu take sosai irin wanda ake kira gudun tsirah.
“” cikin sauri yatake burki jikake wani kuwwwwwwwwww……….✍????

????Bily????
????Mrs Abdus’salam????
I???? U MY FAN’s
[10/25, 11:25 AM] ‪+234 809 777 0370‬: 22~ july~2016
????1⃣3⃣????
????????????
????????

????K’ANWAR UWACE????
ko
????KISHIYAR UWA❓????

????NA BILLKISA IBRAHIM????

»« cikin sauri yatake burki, yayinda Zuwaira ta kwallah k’ara dan tasan tata ta k’are yau, ta durk’ushe akan titin tana kalmar shahada.
Cikin sauri mai motar yafito. Ya wanka mata mari, ke mahaukaciyar wane k’yauyece ke, daxaki shigo titi batare dakin dubaba, bak’yauyar banxa.
“”Duk da cikin fad’a yake maganar wannan bai hana muryar tasa fita cikin taushin murya da sanyiba, yasake cewa baxaki tashi atitinba saina sa tayar mota na takaki.””
Jikinta narawa ta mik’e, ta kalleshi tana hawaye dan ALLAH kayi hak’uri, bada sona nahau titin ba wlhy.
Ya watsa mata harara ke mahaukaciyar inace dazaki bar hanya ki koma titi, dan salan kujama mutane bala’i, ALLAH in baki tashi atitin nanba saina karyaki.
“”Cikin sanyin jiki tatashi tad’au bokitin awararta wadda rabi tazube kasa””
Mutanan dasuka d’an taru agurin suka bashi hak’uri, harya shiga motar zai tafi saikuma yatsaya yana kallon Zuwaira, dake tsaye tana kallon awarar data watsu akan titin, hawaye take zubarwa sosai, dan tana tuna irin bala’in dazata shiga yau agurin inna Asabe.
“”Ahankali ya tako gareta, cikin muryarsa mai dad’i yace mikikema kuka ??
Afirgice tad’ago tana kallonsa, tad’anja baya dan tsoro,
Kinga karki firgita kanki, fad’amin damuwarki;
“”Cikin rawar murya tace awarata taxube, gashi inna asabe tamin gargad’i akan inhar na b’atar saina biyata, kuma wlhy banida hanyar samun kud’in biyanta””.
Baice komaiba yazira hannu a aljihun wandonsa na shadda fara tas, yad’akko worlet d’insa cike take da sababbin kud’i bugun abuja, ‘yan dubu dubu yad’akko guda biyar ya mik’a mata.
Ta zaro ido waje, aikud’in basu kai hakaba, naira dubu d’ayane dari uku.
Karki damu ki karb’a, aini nabaki.
“”Tasake girgixa kai, babu abida zanyi da kud’i, bayan biyan kud’in awarar inna asabe.

Yay murmushi akaro nafarko, wanda yak’awata k’yawun fiskarsa, yaxaro dubu d’aya da d’ari uku ya mik’a mata, toshikenan gashinan kitafi gida kinga dare yayi.
Ta tsugunna tai masa godiya sannan tatafi.
Shima yajuya yashiga motarsa yatafi…………✍????

????Bily????
????Mrs Abdus’salam????
I ????U MY FAN’s
[10/25, 11:27 AM] ‪+234 809 777 0370‬: 22~ july~2016
????1⃣4⃣????
????????????
????????

????K’ANWAR UWACE????
ko
????KISHIYAR UWA❓????

????NA BILLKISA IBRAHIM????

»« tafiya yake acikin mota, amma baya tare da tunaninsa, hoton yarinyar nan kawai yake masa gixo a ido, wayarsa tafara Ringing yaja ajiyar zuciya mai k’arfi sannan ya d’auki wayar.
“”Cikin taushin murya yace ganinan ahanya ummy, bansan abinda akace acan b’angaren ba, najidai shi yace Amin ummy nagode da addu’arki gareni, ya ajiye wayar yana murmushi.

K’arfe 8: 30 pm, dai dai takaisa cikin garin katsina, dan bawani gudu yakeyiba, wata had’ad’d’iyar anguwa yanufa, wadda ta k’ayatu da manya manyan gidaje na alfarma, yay hon agaban wani jan get, da gudu mai gadi yaxo ya bud’e masa get d’in, ya danna kai cikin gidan mai wadatar haske, faking yayi aharabar ajiye motocin.
Mai gadi ya rik’e baki, kai yau kuwa lafiyar Alhaji k’alau ko gaisawa fa bamuyiba, to ALLAH yasa dai lfy.
“”Shikam bayan yay faking kai tsaye cikin gida yanufa, yatura k’ofar palon ya shiga da sallamar sa, wata matashiyar macece zaune akan d’aya daga cikin d’irka2n kujerun palon, ak’iyasi xata kai shekara 26 aduniya.
Ko kallon inda yake bataiba bare ta amsa masa sallamarsa, ya k’araso gareta cikin takun k’asaita, gefenta yaxauna yana fad’in haba lkeeram kobaza’a kalleniba ai yakamata a amsa mini sallamata ai, aji kuma yanda nadawo ko ??;
Ta kalleshi a yatsine, aini bamma gankaba bare naji kayi sallamar.
Yay murmushi, yanzu ikeeram har zaman namu yakai haka a lalacewa ??
“Ta tab’e baki wannan kuma kai kasani, tafad’a tana mik’ewa.””
Ya girgiza kai yana fad’in ALLAH ya shiryeki ikeeram.
Shima mik’ewa yayi yanufi d’akinsa yana mai mamakin irin mugun hali na ikeeram, wanka yayi sannan yay shirin barci, yana mamakin kansa yanda ya kasance cikin wani shauk’i nadaban, wanda shima kansa bai san dalilin shigarsa wannan yanayin ba, sai dai yana dangan tashi da ganin yarinyar nan, ????tofa masu karatu kunji wata sabuwa, inji ‘yan caca.
Kubiyoni danjin mixai farune……..✍????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Leave a Reply

Back to top button