KANWAR UWACE KO KISHIYAR UWA COMPLETE NOVELS

KANWAR UWACE KO KISHIYAR UWA COMPLETE NOVELS

@@@@@@@@@@@
Bari mu waiwayi inna asabe,, inna asabe an baxama bin malamai da bokaye,, dan ganin ta tsige Zuwaira agidan miji,, sai asarar kud’inta take,, duk kud’in data samu a wajan bikin sai mik’ama bokaye da malama tsubbu takeyi,, humm asara yawun barci????.

KIRA :- ‘yan uwana mata yakamata ku gane wani abu,, boka ko malamin tsubbu babu abinda zasu iya yimiki,, hasalima saidai ki b’ata kiyi asarar kud’inki da imaninki,, domin babu masanin gaibu sai ALLAH,, shikan aikata asanda yaso akuma lokacin dayaso,, wanda kikaje gurinsa babu abinda zai iya tsinanma kansa bare ke yay miki,, asiri yana tasirine da ixinin ALLAH subahanahu wata’ala,, ALLAH yasa mugane,, akwai asirin dazakima duk wani d’an adam ki mallakesa,, mijine ko dangin miji ko danginki kai koma waye,, kubiyoni xan baku wanna asirin agaba,, ALLAH ya yafe mana ameen????????.

+++++++++++++
Zuwaira kwance akan gado tanata faman kuka da juyi,, ga hajja Rabi tafita kasuwa dan tasiyo wasu abubuwan daxata fara gyara Zuwaira,, tun tana juyi agado harta fad’o k’asa saboda azaba,, ALLAH mai hikima saiga Sultan kamar anjeho shi,, saukarsu kenan ikeeram takirashi tace gobe zasu taho kakarta tasamu lfy,, shine yayo gida dan fara d’aukar matakin tarbarta da rikicinta.
“” da sauri yak’arasa gareta, Juwairiyya lfy ?? Ina Zuwaira bata iya magana,, shima baijira amsaba ya sungumeta gaba d’aya yay waje,, sai asibiti.
Asibiti ankarb’eta da gaggawa dan ganin halin datake ciki,, sun bata tai makon gaggawa,, bayan kamar 30minutes likita ya buk’aci ganin Sultan.
Sun shiga office d’in likitan bayan sun zauna likita yace,, Sultan ka kwantar da hankalinka matsalarta mai sauk’ice in sha ALLAH nan bada dad’ewaba komai zaiyyi dai dai.
“” cikin sanyin jiki Sultan yace”haba Dr musa yaxakace na kwantar da hankalina kana ganin yarinyar mutane rai ahannun ALLAH.”
Cool down my brother, kasan bana maka k’arya,, amma tashi muje ka ganta,, dan hankalinka ya kwanta,, zumbur ya mik’e tunkafin Dr musa yatashi,, har ya fice.
Hankalinsa yad’an kwanta ganin ansa mata k’arin ruwa tana barci, Dr musa yace”Sultan kaje gida kaxo mata da wasu kayan dan inta farka zata buk’aci haka,, cikin sanyin jiki yace zaku kwantar damu kenan ?? Eh to in yuwwuwar hakan tazo,, xamu kwantar daku zuwa gobe in ALLAH ya kaimu,, baice komaiba ya nufi gida.

Da sauri hajja Rabi ta mik’e tana tanbayarsa ina Zuwaira,, ba b’ata lokaci yay mata bayanin yanda ya risketa,, yace”” ta shirya sutafi asibitin,, yashiga d’akin Zuwaira ya d’akko mata kaya marasa nauyi kala biyu,, suka tafi.

Bayan kamar awa2 Zuwaira ta farfad’o,, Sultan yana zaune kusa da ita akan gadon,, hajja Rabi na zaune akan kujerar roba,, jinta cikin lema yasata saurin kai hannu ta tab’a k’asanta,, ta tashi da saurai, hankalin su Sultan yadawo kanta,, cikin kuka tace na shiga uku jini ajikina,, Sultan yarik’e hannun nata yana fad’in jini kuma?? Hajja tayi k’arfin halin fita kiran likita…………✍????

Kuyi hakuri masoya wlhy 2days banida lfy shiyyasa bakuga typ ba.

????Bily????
????Mrs Abdus’salam????
I????U MU FAN’s
[10/25, 3:08 PM] ‪+234 809 777 0370‬: 2~ August~2016
????3⃣2⃣????
????????????
????????

????K’ANWAR UWACE????
ko
????KISHIYAR UWA❓????

????NA BILLKISA IBRAHIM????

»« hajja suka shigo tare da da likita,, Dr musa yakama hannun Sultan kaga zomuje office namaka bayani,, Sultan yakalli Dr musa da idanunsa dasukai jaa, yaxakace naxo muje office batare daka duba min mataba ??
Kaga karka damu xanmaka bayanine, ita kuma ta gyayara mata jikinta, yajuya yakalli Zuwaira dake ta faman kuka tana kallon hannunta dakeda jini, hajja tace” kayi hak’uri Alhaji kaje.
Baice komaiba yabi bayan Dr musa suka tafi.

Bayan sun isa office d’in Dr musa yacika kofi da ruwa yamik’ama Sultan, kaga malam fara shan wannan kafin namaka bayani.
Ba musu Sultan yakar b’a ya shanye tas, Dr musa yay dariya kai mutumin kace dama k’ishi kakeji ?? Humm kaga ajiye wannan kamin bayanin matsalata.
“”To shikenan Dr musa yafad’a yana gyara xama””
Bawani abubane yake damun matarka illa lokacin period d’in tane yayi, kuma wannan shine farkon yinta, danhaka saika kwantar da hankalinka.
“”Wata wawuyar ajiyar zuciya yasaki, Dr dama haka nafaruwa??
So saima kuwa, kuma in sha ALLAH komai zaiyyi dai dai, sai kayi k’ok’arin kwantar mata da hankali itama, ga wad’annan magungunan kaje abata amma kud’an bata wani abu taci sannan.
“”To d’an uwa ngd sosai,, karka damu aikinane””

D’akin da aka kwantar da Zuwaira ya nufa, har angama gyara ta tsaf, angyara gadon, tana zaune abakin gado sai faman hawaye takeyi, yajawo kujera ya zauna gabanta kinga ki kwantar da hankalinki babu wata matsala likita yace anjima kad’an xa asallamemu ma.
Hajja tace nima tun d’axu nake lallashinta Alhaji nafad’a mata babu wata matsala, yasa hannu yana share mata hawaye, kinga bari naje nasa momiki abinci.

Dadaddare aka sallamesu suka koma gida.
“Suna isa Sultan ya wuce d’akinsa yashiga wanka,, itama zuwaira wankan hajja Rabi tasata tayi,, Sultan yagama wanka ya shirya cikin k’aramar riga tashan iska da wando iya gwuywa, yad’au ledar daya shigo da ita yafita””
Zuwaira na zaune bakin gado ta rabga tagumi, Sultan ya shiga da sallama gefenta ya zauna, yana fad’in har yanxu tunaninne dai?? Ta juyo tana kallonsa, yaune karo nafarko arayuwarta data kalli Sultan sosai, ya hura idanunta tai saurin yin k’asa da kai, ya jawo ledar daya shigo da ita yafito da always da sababbin pants gawanna kiyi amfani dashi kamar yanda aka nuna miki a asibiti,, sannnan ki kwantar da hankalinki bawani ciwone yasamekiba, jinin haila ne yazomiki.
Tai shiru tana saurarensa, can kuma tace miye jinin haila ??
“”Karki damu xaki sanshi nan bada dad’ewaba, amma saikin shiga islamiyya, yanxu dai tashi kije ki saka wannan kizo ki kwanta dare yayi…………..✍????

????Bily????
????Mrs Abdus’salam????
I????U MY FAN’s
[10/25, 3:14 PM] ‪+234 809 777 0370‬: 4~ August~2016
????3⃣3⃣????
????????????

????K’ANWAR UWACE????
ko
????KISHIYAR UWA❓????

????NA BILLKISA IBRAHIM????

»« a yaune ikeerama zata dawo, Sultan kwance kan gado yana sak’a da warwara,, yasan ikeeram sarai akan kishi,, ga shi kuma kishiyar taxo mata alokacin datake tsananin gudunta, yajuya kwanciyarsa zuwa rigin gine, dolene yashirya matakan xama da ikeeram ayanzu, dan tagane da da yanzu akwai bam banci,, ya mik’e yashiga wanka,, gayu yaci cikin blue na wando, da farar riga mai gajeren hannu,, ya d’ora tafkekiyar rigar sanyi jaa, saboda yanayin garin, yayi k’yau sosai,, yafito yana k’amshin turare mai dad’i.
Bakowa a palon sai dai yasha gyara ga kamshi natashi,, yanufi d’akin Zuwaira, da sallama yashiga tana zaune a saman dirowan gefen gado tana game a wayarta, ta d’ago kai tana amsa masa sallamar,, yazauna gefen gadon yana fad’in lallai jiki yayai sauk’i harda su game.
“Ta sakko k’asa tana dariya, ta durkusa tana gaidashi cikin girmamawa.”
Ya amsa yana tan bayarta lfyr ta?
Tace ta warke aii,, ince dai kinci abinci?? Ta girgixa kai nak’oshi sai anjima,, A’a ban yarda ba tashi muje kici abinci kisha maganinki,, dole tamik’e sukaje, bayan sun gama yabata magani tasha.
“”Yace”Juwairiyya yau matata xata dawo kakarta ta warke,, a raxane tad’ago tana kallonsa, saikuma tamaida kanta k’asa idonta cike da hawaye, yasa hannu yad’ago hab’arta Juwairiyya miyasa kike kuka??
Cikin muryar kuka tace ina jin tsoro wlhy.
Ya kamo hannunta ya rik’e, kibar jin tsoro Juwairiyya in sha ALLAH babu abinda xai faru, tundama ba gidanku d’ayaba, ya share mata hawaye, kinga bari naje karfe 10:30 jirginsu zai sauka, gashi kuma goma ta yi,, ina hajja?? Cikin rawar murya tace tana d’akinta,, to idan tafito kice mata na wuce,, cikin sanyi jiki tace to saika dawo.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Leave a Reply

Back to top button