KANWAR UWACE KO KISHIYAR UWA COMPLETE NOVELS

KANWAR UWACE KO KISHIYAR UWA COMPLETE NOVELS

????Bily????
????Mrs Abdus’salam????
I ???? U MY FAN’s
[10/25, 11:30 AM] ‪+234 809 777 0370‬: 23~ july~2016
????1⃣5⃣????
????????????
????????

????K’ANWAR UWACE????
ko
????KISHIYAR UWA❓????

????NA BILLKISA IBRAHIM????

»« WASHE GARI :- haka ya tashi batare da barcin ya isheshiba, domin jiya ya kwana cikin tunani, yay wanka ya shirya cikin k’ananun kaya, azuciyata nace gaskiya gay d’in nan yahad’u, falon ya nufo hannunsa rik’e da jakkar aikinsa, wata k’ofa ya nufa, yatura ya shiga d’akin da sallama, wadda naji yakira ikeeram jiyace kwance akan gado, tana cikin lallausan bargo.
“”Hannu yasa yashafa fuskarta yay kissing d’in ta akumatu, tabud’e ido tana kallonsa, yace to sarkin barci nixan wuce gurin aiki saina dawo, taya mutse fuska to ALLAH yaraka taki gona, tamaida kanta ta kwanta tareda k’ara jan bargo””.
Ya girgixa kai, ya fice yana mai nema mata shiriya gurin ALLAH.

Kaitsaye gidan mahaifiyarsa ya nufa, da sallama ya shiga falon, wata k’ak’yk’awar dattijuwa ta amsa masa cikin fara’a, tana fad’in oyoyo autana kaine ??
Ya zauna kusada ita wlhy nine ummyna, ina kwana ??
“Tace lfy lau auta, kadawo lfy ??
“Lfy lao ummy su baba halilu da duk dangi suna gaisheku, sunata kuma godiya.
Muna amsa, aikagani gwara dakaje sumam sunji dad’i ai
“”Ah gaskiya sunji dad’i ummy nima naji dad’in ganinsu, sunyi d’awainiya dani sosai wlhy, badan yau inada aikiba a office dacanma zan kwana.
Ai hakanma kayi k’ok’ari SULTAN ALLAH yak’ara muku son ‘yan uwanku.
“”Amin ummy”
Kaga tashi kaje kayi break karka makara, yaukuma ina xakuje, danku kunzama masu yawon ????saikace ‘yan sama jannti yaukuna waccan kasa gobe kuna waccan kasa.
Yanufi darning table d’in yana dariya, A’a ummy ni yau Ina NAJERIA ba inda zanje, Nazir ne dai xaije MALAYSIA, gashi ina son mu had’u kafin su tashi.
To ALLAH ya taimaka, ALLAH yatsare, danni baxan iya wannan gangan cinba, danni ko tuk’in mota tsoro nakeji bare na jirgi.
Yay dariya ummy kenan, yafad’a yana mik’ewa barinaje saina dawo.
To ALLAH yatsare minkai autana magajin alhaji.
Amin ummy na, yakama hannunta ya sumbata, saina dawo ummy, amma amin alalan doya plz
To auta za ayimaka, yafita yana d’aga mata hannu…….. ✍????

????Bily????
????Mrs Abdus’salam????
I ???? U MY FAN’s
[10/25, 11:32 AM] ‪+234 809 777 0370‬: 23~ july~2016
????1⃣6⃣????
????????????
????????

????K’ANWAR UWACE????
ko
????KISHIYAR UWA❓????

????NA BILLKISA IBRAHIM????

»« Zuwara d’auke da botikin Awara itada k’awarta Safare amma ita aikanta akayi dan yanxu ta daina tallah.
Zuwaira tace “” Safare aina manta jiya ban baki labariba.
Labarin me ? Zuwarah bani nasha.
“”In gaya miki jiya akasuwa awarata tai kwantai………………………….amma kinsan wani abun mamaki konace daya burgeni””
“A’a saikin fad’a.”
Mutumin daya kusa tureni, dakin gansa bai kala da masifaffuba, dan alokacin dayakemin masifar nan wlhy muryarsa kamar yana wak’a, ke kinji yanda take fita da dad’i da sanyi gashi k’yak’yk’awa, kaijiya ya taimakeni dama xan sake ganinsa, danaso.
“”Safare tai dariya gaskiya ALLAH ya taimakeki jiya Zuwaira wajan ‘yan iskan samarinnan, gakuma jarabar inna asabe, sai dai daya turekifa dayanzu kin mutu, kinja mana d’an kuka”.
Zuwaira takaimata dukan wasa,Safare ta kauce tana dariya, oh d’an kukama zan jamuku ko??
Cikin dariya Safare tace wlhy Zuwaira kika mutu nima mutuwa zanyi, dan zuciyata tana matuk’ar k’aunarki.
Zuwaira tace nima haka Safare bayan iyayena da naki bawanda nake k’yauna sama dake aduniya, nono d’aya muka sha, mun rayu tare, harxuwa yanxu, kai ALLAH dai yabarmu tare.
Amin Zuwaira, sai dai nasan aure zairaba mu wataran.
“Hawaye yaxubo a idanun Zuwaira, aini Safare bantab’a kawo aure atsarin Rayuwataba wlhy, ni koma kula samarin banayi, shiyyasa inna asabe take cemin mai bak’in jini, dan kinsan kamilu saurayin Atika bana har d’inkin SALLAH yay mata.
Humm karki damu ‘yar uwa insha ALLAHu mijinki yana nan zuwa, kuma na kece raini, nasan ALLAH baxai barki hakaba, wahalar dakika sha saiya saka miki da mafificin alkairi, da ixinin ALLAH.
“”To nagode Safare amma nikam gsky bansa ran yin aureba arayuwata””
Safare tai dariya to ‘yar uwa ALLAH dai shine maiyi saiki bar komai ahannunsa, kinga bari naje nakaima inna nik’anta, dan d’an wake xatayi ga rana tafayi.
To Safare ki gaida min ita, sainaxo d’aukar karatu idan inna asabe ta bari, dannaga yau ta d’ebo kayan wanki.
To saikinxo, ina jiranki…………✍????

????Bily????
????Mrs Abdus’salam????
I ???? U MY FAN’s
[10/25, 11:34 AM] ‪+234 809 777 0370‬: 23~ july~2016
????1⃣7⃣????
????????????
????????

????K’ANWAR UWACE????
ko
????KISHIYAR UWA❓????

????NA BILLKISA IBRAHIM????

»« kwance yake akan gadonsa, wanda yaji shimd’u na alfarma, yajuya ya k’ara juyawa, gsky yana buk’atar abokiyar halittarsa, sai dai yasan waccan ‘yar bala’in bazata bashi had’in kaiba cikin sauk’i, yaja tsaki mima ake damata irin ikeeram, shidai kam baisan dad’in aureba har yanxu.
Yatashi zaune yaxuro k’afafunsa k’asa, bari naje naga yanda zamuyi, dan nasan bazan samu cikin sauk’iba, gashi nikuma bazan iya daurewa ba wlhy.

Turare yak’ara fesawa ajikinsa, sannan yanufi d’akin ikeeram, tana kwance abinta tana barci cikin kwanciyar hankali, ahankali ya haye gadon ya kwanta kusa da ita, saida yak’arema fuskarta kallo sannan yajawota jikinsa ya rungumeta sosai, atsorace ta farka, sultan lfy miyehaka ? Tafad’a cikin fad’a.
“”Ya sumbaci bakinta, ina mijinki amma kike tambayar dalilina na zuwa wajenki, tonaxo karb’ar hak’k’inane””.
“Hakki ?? Dama kanada wani hakki awajena, aiban sansaba ni.
Yay murmushi karki damu ni nasan inda yake, bari na nuna miki ;:
“Tabud’e baki zatai magana, ya had’e bakinsa da nata, cikin zafin nama yake nuna mata soyayyarsa, tamkar mafarau cin zaki, itakam sai tsungulinsa takeyi da duka, amma ko’a jikinsa harsaida ya cimma burinsa, yasami natsuwa, gefe ya mirgina yana maida numfashi, yayinda ikeeram tatashi zaune tana yayyafa masa ruwan masifa.
ALLAH ya isa wlhy, kaini fa baxan yardaba ka maidani jakar hawanka, aduk lokacin daka so, waishin auren dolene, duk abi atsufar da mutum abanxa, kaini wlhy nayi nadamar yin aure da wuri, ta fashe da kuka.
“”Sultan yana kwance yana kallonta, da mamakin furi cinta,lokaci yayi daxaiyi furnishings d’in ikeeram, yafara gajiya da halinta wlhy, ya tashi zaune kinga malam wlhy koki daina yimin hayaniya akai ko nayimiki rashin mutunci, yaja tsaki yakoma yakwanta.
Ta sauka daga kan gadon tana fad’in tunda kasamu abinda kaxo nema aika fad’i haka, to bari nabar maka d’akin saika kwanta kai kad’ai kuma ALLAH ya isa jikina.

Sultan ya girgixa kai, ALLAH ya shiryeki jahilar banxa, shikam dole ya nema ma kansa mafita wlhy…………✍????

????Bily????
????Mrs Abdus’salam????
I???? U MY FAN’s
[10/25, 11:37 AM] ‪+234 809 777 0370‬: 24~ july~2016
????1⃣8⃣????
????????????
????????

????K’ANWAR UWACE????
ko
????KISHIYAR UWA ❓????

????NA BILLKISA IBRAHIM????

»« yaukam ran maxa ab’ace yake, dan Sultan gaba d’aya yau baya cikin walwalarsa, yafito cikin shirin fita office, mutuniyar tana zaune afalo tana shan tee, ya kalleta ad’age “ke” nixan wuce sainan da kwana uku, ina da fasinja zuwa INDIA !!.
”’Tayatsine fuska, aiban d’aurekaba ga hanya nan, tafad’a tana nuna hanyar fita””
Sultan yaja tsaki, tare da fad’in aidama ban fad’a miki dan kin isaba, na fad’a mikine dan kina matata, mai hakki akaina, kuma ina buk’atar kiyaye doko kin “ALLAH SUBAHANAHU WATA ALLAH” yafice batare daya sake bi takan taba.
Gidan mahaifiyarsa ya nufa, yatura k’ofar falon yashiga da sallama, ummy na zaune da wata agefenta, Sultan yace A’a antyna saukar yaushe ??wlhy auta jiya!, ya kauda kai daga kallonta, ya maida kan ummy, ummy kin gani ko abinda nake gaya miki ya tabbata, dama nafad’a miki yanxu anty Abida ta daina sona, tafison mijinta akaina.
“Ummy tai murmushi bahaka bane auta xuwanne bana dad’iba, ka nutsu amaka bayani “”
Ya kalli agogon hannunsa ummy saidai idan nadawo, dan fasinjoji nacan najirana.
To shike nan auta “Ubangiji ALLAH” ya tsaremin kai, yakaiku lafiya yakuma dawo min dakai lafiya.
“”Amin ummy nah””
Ya turb’une fuska anty kefa ? Bakimin addu’arba, tai dariya kai auta kafa girma, yakamata kabar shagwab’a hakanan, ‘ya’yankafa muke jiran gani, ni nama manta ina matarka ??
Yaja tsaki tana gida, ummy ta kallesa ince dai ba fad’an kuka k’araba??
Ya gir giza kai A’a ummy sai dai idan nadawo inason muyi magana, dan gsky ina buk’atar k’ara AURE !!!
“Ummy ta xaro ido waje AURE fa kace SULTAN ??? Kana cikin hankalin ka kuwa??
Ummy baxaki ganeba, amma kiyi hak’uri idan nadawo xanmiki bayani, yanda xaki gane, ni dai Addu’arku nake nema.
Anty taja ajiyar zuciya, karka damu Sultan ALLAH ya tsare mana kai, kaje saika dawo.
Asanyaye yakama hannun ummy ya sumbata, saina dawo ummy na.
Ta shafa kansa, ALLAH yatsare min kai magajin Alhaji.
Amin, Yafita yana mai d’aga musu hannu………..✍????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Leave a Reply

Back to top button