KANWAR UWACE KO KISHIYAR UWA COMPLETE NOVELS

KANWAR UWACE KO KISHIYAR UWA COMPLETE NOVELS

????Bily????
????Mrs Abdus’salam????
I ???? U MY FAN’s
[10/25, 2:46 PM] ‪+234 809 777 0370‬: 25~ july~2016
????2⃣0⃣????
????????????
????????

????K’ANWAR UWACE????
ko
????KISHIYAR UWA❓????

????NA BILLKISA IBRAHIM????

»« WANEENE SULTAN ❓
Alhaji Muhammad sultan shine mahaifinsa, hajiya kubra mahaifiyarsu, asalin Alh, Muhammad sultan d’an asalin garin kusadane, matuk’in jirgin samane ✈, yana zaune agarin katsina, yaransu biyu, Abida itace babba, bayan ita sun dad’e basu haihuba, bayan lokaci mai tsawo suka haifi namiji, akasa masa Muhammad sultan, suna mahaifinsa kenan, sultan yagaji babansa, wajen aiki, shima yakasance matuk’in jirgin sama bayan yagama karatunsa ak’asar London akan tuk’in jirgin sama.
“”Alh Muhammad yarasu sakamakon had’arin jirgin sama, sannan SULTAN yana LONDON yana karatu””
Bayan rasuwar mahaifinsu, mahaifiyarsu wadda suke kira ummy tacigaba da kula dasu, Abeeda tayi aure tun babansu yanada rai, yanxu haka tanada yara uku, Hauwa’u, Libabatu, sadiq.
Sultan yahad’u da ikeeram a air port, zataje k’asar Dubai, shikuma shine matuk’in wannan jirgi, sunyi soyayya mai tsawo wadda takaisu da aure, afarkon aurensu tana kyautata masa sosai, amma sakamakon kama zigar k’awaye saita canza, wata k’awarta Aina’u itace kemata famfo, itace ta nuna mata karta saki jiki ya tsufar da ita abanxa, daga baya ya auro wata, ita ta xugata tadaina masa abinci, dan cewar ta yawan k’yautatawa miji nasa ya rainaka, yad’aukeka sakarai, hummm gaskiya takaita ta baro.
“”Wannan shine sanadin fitinar datake wanxuwa agidan sultan, yayi iyaka k’ok’arinsa wajen gyara matsalar gidansa amma hakan ya gagara, wannan yasa yafara tunanin k’ara aure.
Toku biyoni danjin wacece Muhammad sultan xai aura.
Wannan shine tarihin sultan a tak’aice………..✍????

????Bily????
????Mrs Abdus’salam????
I ????U MY FAN’s
[10/25, 2:49 PM] ‪+234 809 777 0370‬: 24~ july~2016
????1⃣9⃣????
????????????
????????

????K’ANWAR UWACE????
ko
????KISHIYAR UWA❓????

????NA BILLKISA IBRAHIM????

»« Bari mud’an waywayi Zuwaira kafin musan waye SULTAN ??
“Yau dai Zuwara ana gida, inna asabe batayi Awara ba, adalilin ciwon baya datakeyi, sai dai gaba d’aya aykin gidan yau yana kanta, jitake har garama ace tallah tatafi, akan wannan aykin.
Yaro yay sallama Zuwaira ta amsa, Yace Zuwaira ana sallama dake awaje, ta xaro ido waje kai Ado kodai Atika, je dai kasake tambayowa ??
ALLAH ke yace min ba Atika ba, inna Asabe dake kwance tana maida numfashi da k’yar tace kai Ado kaje kace aiki take min ba’inda zata.
“Zuwaira tamaida numfashi dan itama taso hakan, tun abinda samarin nan sukaso aikata mata take tsoron maxa, sai kawai tamaida kanta tacigaba da aikinta.
Inna asabr taja tsaki, yarinya kefa aure ai sai Atika tayi, dan auren gata za’ai mata wlhy.
Zuwaira najinta, azuciyarta tace matsalarkuce.

=#=#=#=#=#=#=#=#=#
Yau Sultan ya dawo NAJERIA ko gidansa bai nufaba, sai gidan mahaifiyarsa, bayan sun gaisa da mai gadin ya shige cikin gidan, yau dai palon bakowa, sai TV daketa b’ab’atu, yanemi d’aya daga kujerun yaxauna yana fad’in wash ALLAH.
“Ummy tafito daga kichin A’a auta saukar yaushe?? yaje ya karb’i kayan hannunta yana fad’in ummyna yanxu yanxu nadiro; yarissina ya gaidata, ta amsa da tambayar hanya, yace Alhmdllh, ummy ina antyne ?? Taje Saulawa amma nasan tana hanya, to ALLAH ya dawo da ita lfy. Amin cewar ummy.

Bayan ya kammala cin abinci ya huta, suka zauna tebirin shawara, sannan anty Abida tadawo.
Ummy”tace SULTAN saboda mi kakeson k’ara aure ??
Cikin nutsuwa ya fara bayyana musu irin zaman da sukeyi da ikeeram,wasu ‘yan k’walla suka taru agefen idonsa, yace ummy idan muka cigaba da tafiya haka, shaid’an zai iya tasiri akaina, kuma nabata lokaci dan tagyara amma lamarinta sai k’ara tab’ar b’arewa yakeyi.
Ummy tashare masa k’wallah kar ka damu sultan na amince kasake aure, sai dai kasamu yarinyar dakake so ne ?? ya girgixa kai A’a ummy, amma ina nazari akan wata yarinya danagani ak’auye lokacin danaje.
Acikin family d’inmu ne ?? Anty ta tanbaya, A’a gsky nibamma san komai dangane da yarin yarba, ummy tace bada muwa indai ‘yar garince za’a gano ko d’iyar wacece insha ALLAH.
“Yamik’e to shikenan nibari nak’arasa gida, ina son nad’an huta………✍????

Kuyi hak’uri a fage nagaba xakuji wanene SULTAN.

????Bily????
????Mrs Abdus’salam????
I ????U MY FAN’s
[10/25, 2:51 PM] ‪+234 809 777 0370‬: 26~ july~2016
????2⃣2⃣????
????????????
????????

????K’ANWAR UWACE????
ko
????KISHIYAR UWA❓????

????NA BILLKISA IBRAHIM????

»« Biki dai ya kankama, dan yau akai kamu na ‘yammata, yaune kuma aka kawo Lefen atika, akwati uku, inna Asabe sai wani firirita akeyi d’iyarta xata auri d’an mai kud’i, sai dariyar mugunta takeyi wai ba’a kawo na Zuwaira ba.
“Itama Atika sai jinkai take da habaici agidan k’unshin nasu, dayake agida d’aya sukeyi””
Itakam Zuwaira ko ajikinta dan tak’i yarda ma aimata k’unshin, Safare sai lallashinta takeyi tayarda amata dan kar ace bak’in ciki take da lefen Atika, dole tayarda akai mata dan bata son b’acin ran Safare ko kad’an.

Gobe d’aurin aure idan ALLAH yakai mu, yau ne kuma akakawo lefen Zuwaira akwati 12, amma bagidan inna Asabe aka kawoba, wannan yasa inna Asabe bata san wainar da ake toyawaba, saima bazama duniya take ba’a kawowa Zuwaira lefeba, wai Zuwaira miskini xata aura ????.

Yau juma’a kuma yaune za’a d’aura auren su Zuwaira.
K’arfe 02: pm aka d’aura auren Atika Usman kusada da Kamilu miko kusada, saikuma Zuwaira Usman kusada da Muhammad sultan Muhammad.
“”Can na hango ango sultan cikin malun malun ta lallausar farar shadda tas, sai sakin tsadadde murmushinsa yake mai k’ayatarwa. Munfito daga gidan d’aurin auren nida madina da marak’isiyya, madina ta tab’ani da sauri anty Bily!! plx wancan waye ?? Najiyo ina kallon wanda take nunawa, nai dariya tare dafad’i to ta mamajo angon Zuwaira ne, madina tasaki baki kai anty Bily shine baki had’amuba, na watsa mata harara idan nahad’aku yaya zakiyi da Sadiq ??
Marak’isiyya tai saurin cewa toni aikinsan banida saurayi miyasa baki had’a muba ?? Naigaba da sauri dan ganin sultan ya dawo da kallonsa kammu……..✍????

????Bily????
????Mrs Abdus’salam????
I ????U MY FAN’s
[10/25, 2:53 PM] ‪+234 809 777 0370‬: 27~ july~2016
????2⃣4⃣????
????????????
????????

????K’ANWAR UWACE????
ko
????KISHIYAR UWA❓????

????NA BILLKISA IBRAHIM????

»« humm wai ina ikeeram ne ?? Ikeeram dai batasan da auren Sultan ba har yanxu, domin bata kasar ma, suna Egypt duba kakarsu da aka kwantar a asibiti, saka makon ciwon k’afa data keyi.

Har ‘yan d’aukar Amarya suka iso daga katsina, inna Asabe bata farfad’oba, danma Sultan yakira likita yasa mata k’arin ruwa, saida aka kai Atika nan cikin kusada Zuwaira ta rakata hard’akinta sannan suka nufi birnin katsina.
“”Gidan ummy akakai Zuwaira, anyi musu tarba ta mutunci da karamci, ankai Zuwaira da k’awayenta d’akin ummy, sauran kuma mutane aka kaisu d’akin bak’i.

Da daddare bayan isha’i akace su shirya za’aje party, Anty Abida ita ta shirya Zuwaira cikin doguwar riga ta material fara da jan gwaggoro jan takalmi jar post kai idanfa natsaya lissafi xamu b’ata lokaci, kai masu karatu Zuwairafa ta had’u ni kaina ‘yar rahoton ku saida nafara tunanin anya itace kuwa??
“” bayan angama shiryata, abokan ango suka iso, ankwasi mutane zuwa hotel d’in daza’ayi, amarya da ango kawai suka rage sai wasu daga cikin abokansa da matansu, Nazir yace malam kai ake jira kaje kad’akko Amarya mutafi……………..✍????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Leave a Reply

Back to top button