KARUWA GIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

KARUWA GIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Janta yayi zuwa wata ƴar kwana,babu wani tsoron Allah ya fara lalubarta,kasancewar ta nada cikar ƙirji sai abun bai bata wata wahala ba.
Sai da yayi romance ɗin ta sosai haɗi da aza hannunta a sandar girman shi ta biya mashi buƙata a haka sannan ya ƙyaleta tare da yi mata alƙawarin gobe zai bata kuɗi dayawa in sun haɗu da “toh”kawai ta amsa kafin ta saɓi traynta ta yo gida.

A zuci tace “shasha gara na cuce shi ya bani waya kawai daga ya ɗan shafe ni,hhh wai har da cewa gobe na dawo bai san daga gobe zan buɗe shafin arzikina ba na tara dukiya masu yawa”.
Jibgar da Iyani tayi mata ne yasa ta saurin katse tunanin “nace uwar mi kika dawo yi ba tare da kin sayar ba?”zumɓuro baki Fauziya tayi tace “haba Iyani wlh ba zan iya zama can ba duk ƴan shaye-shaye ne da tsageru ga kuma shegen sauro”wani dundu ta sake kai mata tace “su kashe ki maza koma sai kin saidota”Fauziya na kuka ta fita ta koma,ba ta jima da zama ba aka shiga yi mata ciniki da ta ga samu kuɗi kawai sai ta tafi ta sawo carte ta 100f ta saka a wayarta.


Tun da mu ka fara cin abincin babu mai magana,ƙara cokali kawai kake ji.
Ɗagowa nayi a karo na biyu na kalli Daddy wanda ke zaune tun ɗazu ya na juya spon a cikin tea,kamar ya san ina kallon shi sai gani nayi ya ɗago kai tare da sakar min murmurshi mayar mashi da martani nayi ina mai cigaba da cin abincina.

Miƙewa Mami tayi saboda wayarta da tun ɗazu ta ke vivreux alamun kira na shigowa,miƙewa tayi tsam ta nufi part ɗin ta ina hankalce da Daddy lokacin da ya bita da ido tare da girgiza kai.

“Daddy wai mi ke damun Mami ne?na ga tun ɗazu ta kasa zama ta kasa tsaye ko tun abun jiya ne bai sake ta ba?”Daddy ya dube ni yace “wani abu fah?”kallon Ameera nayi wacce tayi tsamo-tsamo.

A zuci nace “ƙila har yanzu Daddy bai sani ba”a zahiri kuma sai na wayance nace “babu komi Daddy ina turaren da Hajiya Babba tace ka bani?”goshi ya dafe yace “kash!na manta je ki cikin ɗakina ya na nan cikin drower”da murna na miƙe na nufi part ɗin shi.

Mami ta fito falo hannunta riƙe da bag tace “Daddyn Mimi zan tafi wlh takwara ce ta kira ni wai ciwon ɗan ta ya tashi ba ta wani tsaya yi min bayani ba saboda kuka shine ta yi min text ka gan shi nan address ɗin asibitin da suke ne”tayi maganar ta na mai nunawa Daddy text ɗin hannunta sai rawa ya ke.

“Wacece takwara?”cewar Daddy ya na kafeta da ido hakan yasa Mami ta sake gigicewa tace “Hajiya Rahamu mana ka san ɗanta ke fama da Cancer ɗin ƙwaƙwalwa”kai kawai Daddy ya jinjina ba tare da yace komi,har ta ka baƙin ƙofa Imane uwar laƙuwa ta miƙe tace “Mami ina bin bayan ki”da kamar tace a’a sai kuma ta yi murmushin yaƙe tace ” Imane da zamannin ki kika yi tunda ba zan jima ba amman mu je to”ai kuwa Ihsane ma tace sai ta tafi,haka Mami ta danne zuciya ta tafi da su saboda kallon tuhumar da Daddy ke yi mata.

Sam zuciyar Daddy ta ƙi yarda da batun Mami hakan yasa ya miƙe da sauri ya nufi part ɗin shi dan ɗauko key ɗin motar shi ya bi bayan ta,ya na buɗe ƙofa aka yi rashin sa’a suka ci karo da Mimi ko kafin ya tarota ta faɗi ɗan yatsan hanta ya bada sautin ƙwas yayinda ledar turaren ta faɗi ƙasa.

Wata irin ƙara na ƙwala da sauri Daddy ya jawo ni ya na duba hannun,wani ihu na runtuma jin wata irin azaba ta ratsa ni da sauri na ƙwace hannuna tare da miƙewa zan gudu.
Riƙe ni yayi ya na cewa “Mimi tsaya na duba maki kar aje kin yi targaɗe”maƙe kafaɗa nayi ina mai cigaba da kuka har da majina????.

Victago ya ɗauko ya miƙa min “ungo ki saka da kan ki kar yatsan ya yi yami”karɓa nayi na zauna bakin bed na laƙaci ɗan kaɗan na shafa sama-sama.
Sam ban ji zuwan shi ba sai ji nayi ya ɗaga ni sama tare da zama a kan bed ɗin ya na mai ɗora ni kan cinyar shi,rumtse ido nayi lokacin da Daddy ya murza ɗan yatsan da ya samu raunin.Ina son ƙwacewa sai dai babu dama dan wani riƙo ne ya yi min,a hankali na buɗe idona da suka yi ja suke taf da hawaye na zuba su kan fuskar Daddy duk da ina halin ciwo hakan bai hana ni ganin kyawun muradin raina ba.

Bisa wuyan shi na kai kaina yayinda na jingina da ƙirjinsa,a haka har barci ya ɗauke ni ban sani ba.Kallonta Daddy yayi bayan ya shimfiɗar da ita,gefen fuskarta ya fara shafawa da bayan hannu ya na jin wani irin masifafen sonta na bijiro mashi fiye da can farko ya na sonta fiye da duk ƴaƴan shi wani sa’in har ya kan ji gwara ciwo ya same shi kan ƙurji ya fito a fatar ta????

“Mimi ban san sai yaushe za kiyi hankali ba,har yanzu ƙurciya na ɗibarki sam ba ki ganin yanayin surar jikin ki sai ki yi ta zama da ƙananan kaya Allah ma yayi sa’a ba ki da ƴan uwa maza ai da na shiga uku”Daddy ke faɗar haka ya na ƙarewar cikar ƙirjinta kallo yadda suka fito kamar za su fasa rigarta,ga kuma rigar da santsi ta kuma ɗan ɗameta.

Mami ba ta zarce ko ina ba sai gidan wasan yara,mai kula da wajen ta baiwa amanar su Twins tare da bashi kuɗi masu yawa.Abun ka da yaro cike da murna suka fara haye-hayen abubuwan wasa ita kuwa Mami ta nufi asibitin Dr Ibrah,cike da jin haushi ta shiga office ɗin shi.
Da murmushi ya tarbeta yace “calm down ma seconde wife ai na san dama za ki zo tunda ki na tsoron silili,ashe har haka kike Mu’azam?hhh”hannu ta ɗaga mashi tace “ka ga Ibrahim ka faɗa min abinda ya sa ka tado ni da uwar ranar nan,sannan ban son haka sam sai wani damuna kake da kira ina cikin iyalai na ka hanani zama shaƙat”taɓi Dr Ibrah ya shiga yi yace “kai haba ashe?to ta kaiwa iyalai ai ni kin san juya ne ban haihuwa shiyasa ni ke son na jaraba a kan ki ko a dace ƙwaina ya samu ma’ajiya a wannan kyakkyawar mahaifar ta ki”yayi maganar ya na shafar marar ta.

Ture mashi hannu tayi ta na mai watsa mashi harara,ta na shirin yin magana ya haɗe bakin su.Tun Mami na kiciniyar ƙwatar kanta har tayi muɗis????kan gadon maras lafiya ya shimfiɗeta duk yadda ta so Dr Ibrah ya ƙyaleta amman sai da ya kashe ƙishin shi.Cikin cije baki ta tashi saboda ya fama mata ciwonta tace “Allah ya isa tsakanina da kai mugu azzalumi wanda bai san darajar abota ba har ya ke keta gonar abokin da da ya yarda da shi”taɓe baki Dr Ibrah yayi yace “gonar da take a yage kamar buhun shinkafa,yo ke ba taimakon ki ba ne nayi wlh har mamakin Mu’uzam nike yadda ya ke zaune da ke a haka duk gara ta rarake wajen”tsabar baƙin ciki ya sa Mami kasa magana kawai sai ta fashe da kuka……
[23/11 à 18:38] Cham~rose????: LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI????????‍♀️ mai son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp +22795045822

Page 17-18

Sai da ta biya ta ɗauki su Twins inda ta aje su kafin su wuce gida,babu kowa falon haka yasa Mami sauke ajiyar zuciya kafin ta wuce ɗaki.Wanka ta shiga ta gasa kanta da kyau tare da saka farin miski,towel ta sa ta na tsane gashin kanta turo ƙofa aka yi a firgice ta juyo Daddy ne kallon tsaf yayi mata kafin yace “ashe kun dawo yanzu na ji hayaniyar Twins?”cikin kawar da kai Mami tace “eh wlh mun dawo tunda ita ma Rahamun zuwa jibi za’a sallame su”Daddy ya jinjina kai yace “to Allah ƙara lafiya” da “amen”Mami ta amsa ta na jiran Daddy ya fita amman sai ta ga jiƙaƙen gashin kanta ya ke kallo.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Leave a Reply

Back to top button