KARUWA GIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

KARUWA GIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Abun ka da namiji mai lafiya tuni yaji sha’awar shi ta motsa ganin cinyar ta kawai da yayi a waje,bai san lokacin da ya haura gadon ba ya fara shafarta a hankali tuni kuma damuwar da ke zuciyar shi ya nemeta ya rasa.

Kamar a mafarki ta fara ji a na taɓa ta da mugun furgice ta farka,ture Daddy tayi ta na harar shi.
Kamo hannunta yayi ta fuzge tace “miye kuma?”cikin muryar shi da ta fara dishashewa yace “please…”sai kuma ya kasa ƙarasawa saboda abubuwan da ya ke ji suna faso duk illahirin jikin shi musamman tsarar bayan shi marar shi.Cikin nuna tsantsar fushinta tace “wlh Mu’azam ko za ka mutu ba zan baka kaina ba kuma ka rubuta daga yau Rahma ta fi ƙarfin wulaƙanci balle duka, Allah na tuba ka yafe ni in banda ƙaddara mi zai sa ni zama da kai?namijin da bai amsa sunan shi namiji a gado minene ranar shi?dama can haƙuri ne ni ke da kai ina zama ƴaƴana amman tunda ba ka san mutumci ba sai mu yi ta zama a haka”ta na gama maganar ta faɗa toilet yayinda Daddy yayi sororo ya na juya kalmar namijin da bai nuna shi namiji ne a gado”kenan ta na nufin ban gamsar da ita?yanzu kenan duk laifinta da ni ke gani na buɗewar gaba ashe matsalar daga gare ni ta ke?to miyasa ba ta faɗa min ba tun can?”Daddy ke maganar zuci a take yaji wani irin takaici ya rufe shi.

Wayarta ya aje mata bisa gado ya fita zuwa part ɗin shi dan tuni an fara kiraye-kirayen sallah magrib,wanka yayi haɗi da alwala ya wuce masjid bai dawo ba har sai da aka yi isha’i.

Kayan tea na ɗora akan tray haɗi acake ɗin da nayi wanda ya sha hasashen kifi,part ɗin shi na nufa da sallama amman shiru ba’a amsa ba kawai sai na tura ƙofa.
A zaune ya ke bakin bed daga shi sai gajeren wando babu riga a jikin shi hakan ya baiwa gargasar ƙirjin shi damar shan iska,tun ɗazu ya rabka uban tagumi ya na tunani bai ma san Mimi ta shigo ba.

Kai na sunne saboda wannan ne karon farko da na taɓa ganin shi babu sutura kirki a jikin shi,sallama na kuma yi amman ko gezau.
Zuciya na ɗan bugawa na ƙarasa gun shi tare da ɗan janye hannunsa da yayi tagumi,da sauri ya juyo ya kalle ni cikin damuwa nace “Daddy…”sai kuma nayi shiru haɗi da sunne kai ƙasa,jallabiyar shi ya jawo ya saka sannan ya amsa min da “Mimi ya jikin naki?”ɗan kwaɓe baki nayi ina mai nuna mashi hannun nace “har yanzu da ɗan saura ya na min ciwo”murmurshi yayi a zuci yace “Mimi uwar sakuwa”a fili kuma yace “Mimi wannan ɗan ciwon ne kike ma kuka?ni da ni ke son nan da baɗi warhaka kin haifa min ƴan jikokina?”wata irin kunya ce ta rufe ni sai nayi saurin kife kaina a bed ina dariya a zuci kuma faɗi ni ke “har abada hakan ba za ta faru ba dan kuwa Mimi ba za ta taɓa yin aure ba balle har ta haifu,ni kai ni ke so da kai ni ke burin in yi rayuwa”.

“Bani tea na sha in kin gama ɓoye fuskar “na miƙe ina cewa “to Daddy ni ya za’a yi na raine su nima ɗin ban wuce raino ba”sai da na haɗa masjid tea haɗi da miƙa mashi yace “amman kin iya jingilar Teddy ko?”dariya nayi ina mai ɗaukar wayar shi Mimi na saka code ɗin wayar ya buɗe,can bisa kujera na zauna ina mai shiga gallerie.

***Bayan sati biyu

Cikin kuka ta ke cewa “Washhh !Nasir da zafi fah,kar ka shige ni dan Allah ka bari in….”ba ta kai ga ida maganar ba ya shigeta da ƙarfin tsiya ba ta sa lokacin da ta ƙwala ihu ba haɗi da mitsirniya sai dai ina Nasir haƙarta kawai ya ke.

Sai da ya gamsu sosai sannan ya mirgina gefe ya na fitar da numfashi,sai da ya ɗan huta sannan ya kai hannu zai jawo Fadila buge mashi hannu tayi ta na zagin shi.
Haƙuri ya shiga bata dan Allah na gani bai yi niyyar yin sex da ita ba kawai kaidin sheɗan ne,”please babyna kiyi haƙuri dan Allah wlh ba niyyata kenan ba amman nayi maki alƙawali hakan ba za ta ƙara faruwa ba”

Shiru tayi ba ta amsa ba sai kukanta da ta ke,fitowa yayi ya ɗauki gaz/gas ɗin abokin shi ya tafasa mata ruwan zafi.Da cije baki ta miƙe ta yi wanka haɗi da gasa kanta, Allah ya isa kuwa wacce ta jerawa Nasir ta fi buhu.

A bisa hanya Nasir sai murmurshi ya ke yau dai ya wanke dattin da ke marar shi ,da sallama ya shiga gida tsayawa yayi cak ya na kallon Iyani wacce ke tsaye kan Fauziya wacce ke ta kwarara uban amai.

“Zo ka rakata asibiti dan ban yarda da wannan aman ba nayi-nayi ta faɗa min abinda ke damunta ta ƙiya”cewar Iyani kafin Nasir yayi magana Nabee ta shigo hannunta da abun awon ciki.
“Iyani ga G-test ɗin tayi fitsarin sai na saka na gani”cewar Nabee ta na mai miƙawa Fauziya gwangwanin tumatur,babu muso ta karɓa ta shiga tayi fitsarin dan ita ba ta san minene za’a yi da fitsarin ba.Ɗan abun gwajin Nabee ta tsoma jim kaɗan ta fiddo,saurin kallon Iyani tayi ta kasa cewa komi, Nasir wanda ya ke tsaye tun ɗazu ya ƙaraso ya amshi G-test ɗin.
Layi biyu ya gani a jikin shi wanda ke da tabbacin Fauziya na ɗauke da ciki,”Innalillahi wa’inna iley raji’un cikiii?”ya furta da ƙarfi saurin ɗagowa Fauziya tayi wacce ta duƙa dan yin wani aman.

Buta Iyani ta saka ta shiga jibgarta da shi,tun daga Nabee har Nasir babu wanda yayi ƙoƙarin hanata shi a ƙarshe ma ɗakin shi ya wuce ya na mai jin wasu hawaye na zuba mashi na takaici “tabbas abinda ka shuka shi za ka girba,yau na ketawa ƴar mutane haddi a yau kuma na samu sakamako a gun ƙanwata ya Allah????????‍♂️”

Dakyar Nabee ta ƙwaci Fauziya ganin Iyani na shirin kisan kai,da jan ƙugu ta ƙarasa ɗakin su ta na mai fashewa da kuka.Text ta yiwa Goyu na ta na ɗauke da juna biyu amman bai yi mata reply ba,a ƙarshe da ta kira shi ma taji wayar a kashe.
Banda kuka babu abinda Iyani ke yi ta na zagin Fauziya haɗi da yi mata addu’a Allah gamata da wani bala’i wanda zai kasheta daren yau.

A ɓangaren Fadila kuwa dakyar ta ke daidaita tafiyarta ta yadda Ayya ba za ta gane ba,ai kuwa kam ba ta gane ba ɗin dan ba ta wani damu da tarbiyyar ta ba.
Sai da ci kuka ta ƙoshi sannan ta rumtse ido ta na tunanin zuci “oh Allah!yau na rasa abu mafi muhimmanci a rayuwata,wai yau ni Fadila ni ce na aikata zina?aikin mi ni ke yi ma har na biyewa Nasir mu ka fara masha’a?tabbas nayi sakaci sosai tunda har na yarda da shawarar shi,miyasa ban yi haƙuri ba har lokacin da aka ɗibar min?”haka ta rinƙa tunani har barci ya ɗauke ta
[25/11 à 15:49] Cham~rose????: LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI????????‍♀️ mai son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp +22795045822

Page 21-22

Shirye-shiryen tafiyata kawai ake yayinda tuni Hajiya Babba ta dawo gidan mu saboda 4h du matin bus ɗin mu za ta tashi,ni dai gani nan sukuku duk ban son tafiyar Allah na gani buƙatar Daddyna ni ke kusa da ni.

Ɗakin Daddy na shiga na gyara tunda ita Mami ta fita harakar shi,parfum ɗin shi wanda ya ke shafawa na ɗauka haɗi da key ɗin ɗakin shi guda wanda ya ɓoye cikin drower.

A falo na koma duk jikina ciwo ya ke min,kwanciya nayi Twins suka fara yi min tausa Hajiya Babba da Ameera suna hira sama-sama haɗi da kallon tv yayinda Mami ke kitchen ta na girkin marice.

Har barci ya fara ɗaukata naji motsin shigowar shi,tashi nayi zaune na zuba mashi shanyayun idona masu ɗauke da barci shi kuwa Daddy Hajiya Babba ya ke gaidawa haɗi da tambayarta abubuwan da suka rage na buƙata.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Leave a Reply

Back to top button