KARUWA GIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Mimina kwanta ki huta in an jima sai mu yi magana”cewar Daddy ya na kallona baki na ɗan turo sai ni ke jin kamar na tashi na shige jikinsa kawai buƙatar hakan ni ke.
Ganin bai da niyyar zama yasa na koma na kwanta ina jin wani fitananen feeling a tattare da shi,sam ban taɓa jin wannan abun ba sai a zuci na tambaya “dama haka mata kan ji ga ababan ƙaunar su koko ni dai ce ke jin haka?amman miyasa ban taɓa jin wannan feeling ba ga duk Mazan da suke bibiyata sai Daddy?”wani gefen na zuciyata ne yace “saboda ki na son shi”kai na girgiza a zuci nace “no sha’awa dai,ta yaya ƴa za ta so mahaifinta?ni kawai sha’awar shi ni ke ji”da wannan tunanin barci ya ɗauke ni.
Da dadare bayan an gama cin abincin dare kowa ya tafi ya kwanta amman ni na kasa tashi daga falo saboda Daddy bai shigo ba,can kamar mintin ashirin ya shigo ko kallona bai yi ba ya wuce part ɗin shi.
Jiki ba ƙwari na nufi kitchen na haɗa mashi haɗi da jefa ƙwayar sa barci,da sallama na shiga ɗakin sai dai ba ya nan da alamu ya na toilet dan naji motsin ruwa.
Fitowa nayi ina addu’a Allah sa in ya fito ya sha tean dan so ni ke yayi barci ta yadda zan yi komi ba tare da sanin shi ba.
Daddy na gama wanka ya fito ya tsane jikin shi,rigar barci ya saka ya shafa mai turaren shi ya nema sama da ƙasa bai gan shi ba doli ya haƙura.
Mug ɗin ya ɗauka yayi Bismillah ya fara shan tea,sai da ya shanye shi tass sannan ya kashe hasken ɗakun shi.
Ƙofa ya rufe da key sannan ya dawo ya kwanta ya na mai aje makulin kusan kan shi,tunanin ta yadda zai ɓullowa lamarin Mami ya ke neman shiri ya ke yi ita kuma sai kaucewa ta ke.
Idon shi ne suka fara lumshewa,duk yadda ya so yin tunani ya kasa saboda yadda barci ya fi ƙarfin shi.
A wahalce ya fara sauke numfashi dama a matuƙar gajiye ya ke,ni kuwa ina can ɗaki sai juyi ni ke na kasa barci sam tunani kawai ni ke ta yadda zan kasance da Daddyna sai ni ke ganin ba zan iya yin haka ba,in kuma nayi minene banbacina da KARUWAR GIDA ?ai gwara ma ita.
Tunanin yadda Nabee har ta samu courage ɗin kasancewa da Daddyn nayi,a hankali na sauke ƙafafuna ƙasa na sauka daga kan bed ɗin.
A hankali na buɗe ƙofa ta yadda babu wanda zai ji,sanɗa na fara har na isa ƙofar Daddy key ɗin da na sato na saka a jikin makulin tuni ya buɗe,shiga nayi zuciyata na dukan tara-tara.
Har bedroom na wuce,a kwance na tarar da shi ya na sharar barci sai sauke numfashi ya ke,hasken ɗakin na kunna da sauri ya jimƙe idon shi ya na motsa baki.
Tuni tsoro ya kama ni kar ace bai sha tea ɗin ba,mug ɗin na ɗauka naji sakwaf murmurshi nayi na ƙarasa na zauna bakin bed.
Fuskar shi na ƙurawa ido bisanin na kai hannuna bisa sajen shi ina shafawa a hankali,lips ɗina na kai bisa na shi na basu wata ƙyaƙyawar sumba kafin na miƙe na fice daga ɗakin ina mai kashe hasken ɗakin.
Part ɗin mu na koma na kwanta,wuraren 2h na farka nayi wanka sannan na tada Hajiya Babba ita ma tayi.
Sai da mu ka shirya tsaf sannan mu ka fito falo,Ameera na biye da mu a nan mu ka tarar da Mami.Jikinta na faɗa ina shirin kuka nan ta shiga bubuga bayana ta na kwantar min da hankali “Ameera je ki tashe da Abban ku ina ga kamar bai tashi ba”cewar Hajiya Babba dan kuwa ta lura ba sa shi da Mami shiyasa ba ta tada shi ba.
Sai Ameera ta kai wajen minti goma sannan Daddy ya farka da wahalalen barcin da ya ke,fuska kawai ya wanke da baki ya fito saboda tuni lokaci ya ƙure.
Har mota Ameera da Mami suka mana rakiya kafin mai gadi ya buɗe mana get,ba mu yi tafiya sosai ba mu ka kawo EMA transport voyageurs tuni kuwa an fara appel.
Mu na nan tsaye har aka zo da sunan mu,har cikin mota Daddy ya shiga sai da ya ga mun zauna sannan ya fito ya jira aka gama appel motar ta ɓaga zuwa Niamey.
“Allah sauke ku lafiya ya tsare min ke Mimi da sharrin abokai irin su Nabeela”ya faɗi haka ya na mai nufar motar shi,har cikin zuciyar shi ya ke jin kamar ya sauke wani nauyi na nisanta Mimi daga baƙar abokiyarta Nabee.
Ya na tuƙi idon shi na rufe,babu zato ba tsammani ya kaiwa wani tangaraho karo saboda maganin barcin bai sake shi ba…..
Ku yi haƙuri wlh ban cikin yanayi????????
[26/11 à 19:09] Cham~rose????: LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI????????♀️ mai son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp +22795045822
Page 23-24
Sai da gari ya waye mutane suka farga da motar Daddy wacce tuni madubin gaba ya fashe,ba’a wani ɓata lokaci ba ƴan sanda suka zo tare da miƙa shi asibiti Hamdallah kasancewar ta fi kusa da su.
Taimakon gaggawa aka shiga baiwa Daddy aka cire glass ɗin da ya cake shi ga wuya aka naɗe gun da bandeji،awani huɗu cur sannan ya farka rumtse ido yayi ganin shi kwance a gadon asibiti a take duk abinda ya faru ya dawo mashi a kai a zuci yace “kenan accident nayi?”
Ya na nan kwance likita ya shigo ya duba shi haɗi da ƙara yi mashi wasu allurai babu jimawa barci ya ɗauke shi,yayinda a cikin barcin ya ke ta mafarkin Mimi.
Ganin Daddy bai dawo ba sam bai tadawa Mami hankali ba,hasali ma Dr Ibrah ta kira suka sha hirar su tamkar wasu masoya.Ba wata hira ba ce sai ta batsa da nunawa junansu sun yi kewar juna nan fah ne Mami ke sanar da shi Daddy bai dawo ba,shiru yayi can yace “kar ace dai shine yayi accident dan ɗazu a wani group na ga an turo wata mota kalar ta shi”da sauri Mami ta dafe ƙirji ko kafin tace wani abu Dr Ibrah ya kashe kiran haɗi da bin didigin ainahin labarin a ƙarshe ya tabbatar da Daddy ne.
Ameera da twins suna falo su na kallo Dr Ibrah ya shigo,cike da ladabi Ameera ta gaishe shi ya amsa tare da cewa “ina Rahman ta ke ?jikin nata da sauƙi?”
“Ta na ɗakin ta kenan ba ta lafiya?”cewar Ameera “eh wlh tun da ta samu labarin baban ku yayi haɗari shikenan ciwonta ya motsa shine na zo na dubata”.
Cike da tashin hankali Ameera tace “accident ?yanzu ya na ina?” “Ya na Clinic Hamdallah ungo kuɗin adaidaita sai kuje ke da su Twins ku tsaya can kafin mu zo”Ameera na sharar hawaye ta amshi kuɗin haɗi da jan ƙannanta suka fice .
Murmushi Dr Ibrah yayi ya haura ɗakin Mami ,a zaune ya tarar da ita tayi tagumi hawaye na zuba a kumcinta,wani irin fincikota yayi ta faɗa jikin shi.Halshe ya sa ya na shanye hawayen yace “a kan waccan banza ne kike min asarar hawayen ki?”ta buɗa baki da niyyar magana yayi saurin saka nashi.
Sumba ya ke bata ta fita hankali tuni suka fita hayyacin su ,tamkar wasu ma’aurata haka ya tuɓeta ya fara sex da ita sai ihu suke.
Sai da suka yi suka gaji dan kan su kafin su yi wanka,Mami ta shiga kitchen ta samo masu abinci suka ci suka nar kafin su buge da barci.
Da isar Ameera asibiti ba ta wani sha wuya ba suka samu ganin Daddy wanda ke ta sharar barci,har wajen awa biyu da zuwan su amman bai tashi ba.
“Ku zauna nan in tafi gida in ɗauko mana abinci kar ku fita ko da bakin ƙofa ne kun ji ko?”cewar Ameera kai suka jinjina mata ita kuwa ta fito bakin hanya ta samu adaidaita.
Cike da mamakin ganin motar Dr Ibrah har yanzu bai bar gidan ba komi?ta shiga ciki.
Part ɗin Mami ta nufa har ta ɗora hannunta kan handle ɗin ƙofa sai taji muryar Dr Ibrah ya na cewa “ya ya kika ji kayan aiki ba kamar na mijin ki ba ko?”dariyar duniyanci Mami tayi tace “ai Mu’azam ya fi ka komi kan tsawon kan kauri kawai shi matsalar shi bai san yadda zai sarrafa mace ba ne sannan sai matsalar saurin kawowa”cike da jin haushi Dr Ibrah ɗin yace “kuma kike ihu babu ruwana da munafurci bari ki ga na tashi na tafi wancan mai gadin na ku sai baƙin sa idon tsiya wai fah har da ce min yayi ai mai gidan bai nan,ni kuwa na ƙi kula shi”da sauri Ameera ta bar gun ta shiga kitchen jikinta na karkarwa dan kuwa ita ba yarinya ba ce balle ta ƙi fahimtar inda kalaman Dr Ibrah suka nufa.