KARUWA GIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Cike da masifa Nabee ta tashi daga barcin da ke,ba tayi wata-wata ta ɗauke Fauziya da mari ta na cewa “minene?uwar miye ki kewa kuka yanzu tsakar dare?”cikinta Fauziya ta nuna wanda sai ƙara yin ƙasa ya ke.
Tsuki Nabee tayi tace “uban wa ya aike ki mtws wawuya kawai”tayi kwanci babu jimawa kuma wani barcin ya ƙara ɗauke ta.
Wata irin azaba ce Fauziya ke ji ta ko ina sai dai ba ta da iko ko halin yin wani abu,ko kafin gari ya waye ta jigata tuni ruwan waya sun fashe su na ta zuba amman babu mai kula da ita.
Nabee na sauke ƙafarta da asubah taji danshi waro ido tayi da sauri ta cire sakata ta nufi ɗakin Iyani ta na kiranta.
Nasir ya nemo mai taxi suka wuce asibiti,ba su jima ba kuma aka tura su babban gida wato likita babba.
Da isar su Mère et enfant aka wuce da ita Bloc saboda matsalar da suka hango,tayi doguwar naƙuda ga kuma ƙarancin shekarunta.
Ko da aka ciro yaron bai zo da rai ba,ɗakin hutu aka kai Fauziya.
Hamdallah Iyani tayi da aka ce jaririn ya mutu sai dai kuma result ta biyu ta tayar mata da hankali na kamuwar yoyon fitsari da Fauziya ta samu.
Sharkaf na haɗa zufa saboda turaren hayaƙin da Momy ta sa ni ala doli sai nayi,ina buɗe bargon wani ƙamshi ya game ɗakin yayinda fatar jikina ta ƙara yin wani haske gami da kwantawa da taushi.
Toilet na wuce,ruwan da aka haɗa min cikin bawon wanka na shiga ina mai lumshe ido jin ɗuminsu ya ratsa ni ga wani ƙamshi da suke fitarwa.
Humra na shafa a duk wani lungu na jikina kafin na saka kaya,Momy ta shigo hannunta ɗauke da tray yayinda Yayunta mata biyu ke take mata baya uwanda sun zo ne saboda bikina da kuma taya murnar dawowata.
Baki na kwaɓe dan har ga Allah na fara gajiya da shaye-shayen nan, murmushi Momy tayi ta fara miƙo min ina shanyewa ina bata kofin Allah ya so ni wannan karon duk maganin zaƙi ne da su.
Wayata ta ɗauki ringing ƙin zuwa nayi kusa da wayar balle na ɗauka domin ringing ɗin Daddy ne kuma yanzu da na ɗauka zai fara shagwaɓe min ya na min zantukan da sun girmi lissafina.
“Ba ki jin ana kiran ki ne?”cewar Momy turo baki nayi nace “Daddy ne” “to ki ɗauka mana ki koma can falo”ta faɗa ta na mai nunawa Yayun nata wasu kaya su kuma suna dubawa.
Wayar na cire daga caji na fita sannan na ɗaga ina mai karawa a kunne wani irin numfashi ya sauke wanda yasa zuciyata yin wani yarrr kamar an tsagata “jj-2 jours dai na matsu”shine abinda Daddy ya faɗa “wai yanzu banda gobe ne auren?”na tambaya ina waro ido “ƙwaran gaske nan da jibi kin zama tawa yauwa faɗa min abinda kika tanadar min”….
[12/12 à 10:37] Cham~rose????: LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI????????♀️ mai son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp +22795045822
Page 43-44
“Ni ban san mi na tanada ba”na faɗa cike da ƙurciya murmushi yayi mai sauti yace “to naji wane Gift kike na baki a matsayin tukuici?”ba tare da wani tunani ba nace”mota ni ke so fara sol mai kyau irin ta mata sai kuma Teddy da kuma farar mage”dariya Daddy ya kece da ita ni kuwa na turo baki nace “Allah su ni ke so Daddy ko ba za ka saya min ba?”
“Haba Mimi mi za kiyi da mage?sannan ni ina zan ga farar mage?”Daddy ya tambaya.
“Nemowa za ka yi mana,kuma fah na ga hoton wata mage cikin wayar mai kyau”Daddy yace “to ko ciro hoton ake sai a maki cadre ɗin sa?”na waro ido waje tamkar ina gabansa nace “hoto?hoto kuma Daddy?to miye banbancin da na cikin wayar tunda shi ma ba motsi zai yi ba ?ni dai ta ƙwarai ni ke so”na fara bubuga ƙafafu ina kukan shagwaɓa.
“Ya Salam!”Daddy ya furta jin wata kasala na zubo masa tamkar yayi ihu saboda abinda ya ke ji duk jikinsa.
“Shuuut!”ya faɗa a kasalance kafaɗa na maƙe kamar wacce ya ke gani nace “ni dai a’a sai kayi alƙawalin za ka samo min” “naji shikenan ko?”Daddy ya faɗa ya na furzar da huci.
Murmushi nayi mai sauti nace “yauwa Daddyna na gode,ina Hajiyar mu?”
Ya bani amsa da “ta na can falo” “kai kuma fah ka na ina?”na tambaye sa ina lumshe ido saboda a yadda ya ke sauke numfashi ya jefa ni cikin wani yanayi “ɗakina”ya bani amsa na kuma tambayar shi “ka na mi?”
“Kwance mana”shiru nayi jin yadda numshinsa ke sarƙewa “to kaima Hajiya Babba wayar ina son mu gaisa”na faɗa a Shagwaɓe dan naji kamar barci ya ke son yi.
“Ban iya fita a wannan halin”ya bani amsa,na turo baki nace “wane hali kuma?”kai ya girgiza a zuci kuma yace “oh Mimi yanzu ba ki gane halin da na ke ciki ba sai kace yarinyar goye?”kukan shagwaɓa na saka mashi jin ya ƙyale bai ce komi ba.
“Babynaaa”Daddy ya furta cikin wata irin murya wacce ta sa doli na nutsu “uhum”
“Minene ?”na kwaɓe fuska kamar zan yi kuka nace “komi ni cikina mai ke ciwo”Daddy ya gyara kwanciya yace “daidai ina?”na bashi amsa “ga ciki mana”
“Na sani ga ciki,amman saman ciki ko ƙasan shi?”wata kunya ce naji ta kama ni wlh kawai sai nayi ƙasa da murya nace “a’a ba daga sama ba”
Ya sauke ajiyar zuciya yace “to naji Allah baki lafiya”nace “amen!ina Hajiya Babba ɗin?”Daddy ya dafe kai yace “Mimi sai yaushe za ki barin rigima ?a wannan halin zan fita kaiwa Hajiya waya?”cikin rashin sanin manufa nace “to mi ya ke yi?”
“Bai komi bari ranar da kika zo za ki gane” “naji to sai an jima zan ci abinci” “ok ki ci dayawa”
“Toh”na bashi amsa shi kuma ya kashe wayar.
Cikin kuka Mami tace “Dr Ibrah sam wannan ba halin ƴaƴan musulmi ne ba,ta yaya babu igiyar auren ka ko ɗaya a kaina amman kullum sai ka zo min?haba ka bar ni na sarara mana da wane zan ji da wannan ƙaddararren cikin koko da jarabar ka?”kwasheta yayi da mari ya nunata da yatsa yace “ki iya bakin ki in ba haka ba zan yi maki shegen dukan da duk wanda ya gan ki sai ya tausaya maki”shiru Mami tayi ta kasa cewa komi yayinda shi kuma Dr Ibrah ya fara yamutsata.
Kafin wani lokaci kukan da Mami ke yi ya sauya zuwa ihu????
Ameera wacce ke falo zaune ta tashi ta leƙa su ta ƴar hudar ƙofa ( KE DUNIYA next book ɗina in shaa Allah wanda zai magana akan sakacin iyaye masu sex ƴaƴan su na ji)
Da sauri ta ja da baya ta na waro ido tabbas irin abinda ta ke kallo a waya ne su Mami ke yi,tunani ta fara inda za ta samu mafitar abinda ta ke ji.
Hijab ta saka ta fita waje mai adaidaita ta tara ta kwatanta mashi inda zai kaita,suna tafe mai adaidaita na sauraren wa’azin Malam Bashir Ghana inda ya ke cewa «Yarinya budurwa ki tsare kan ki saboda a ranar lahira gangar jikin ki zai bada shaida da irin abubuwan da kika yi,farjin ki zai bada shaida iya adadin mazajen da suka yi zina da ke,ƙirjin ki zai yi magana iya adadin samarukan da suka taɓa shi,laɓan ki za su bada shaida akan duk namijin da ba mijin ki ba da ya taɓa kissing naki,ƙafa za ta bada shaida ce a ranar ni na taka ta je wajen,Saurayi ma haka a gaban ka za kaji azakarin ka na baiwa Allah report iya adadin matan da kayi zina da su,bakin ka zai ce ni nayi kissing nata hannu yace Ni na taɓa.Dan haka samari da ƴan mata kuyi hattara kuyi taka tsantsan da zangon ƙurciyar ku zango ne da babu sauƙi saboda a lokacin ne kuke da ƙarfi kuke ganiyar samartaka ku saboda rayuwa ta kasu zango uku ne,YARINTA,SAMARTA,TSUFA babu zangon da ake tsananta bincike kamar na tsakiya saboda wannan lokacin Allah ya baka ƙarfi fiye da zangon biyu wanda suke tattare da rauni»
a daidai nan Ameera wacce jikin ta duk yayi sanyi ta sauka tare da biyan mai adaidaita.