KARUWA GIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

KARUWA GIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Gabanta ya zo ya tsugunna ya share mata hawayen fuskar ya na girgiza kan shi “ki bar kuka ban so”tace “Daddy bai sona yanzu ya tsane ni akan laifin da ba ni na aikata ba”Abu Maleek yace “kar ki damu zan yi mashi magana in ya farka ai laifin wani bai shafar na wani”kai Ameera ta jinjina tace “Allah sa ya yarda”
“Zai yarda mana in amarya shi ta sa baki”
“Wace amarya?”Ameera ta tambaya
“Mimi mana”ya bata amsa “shine wanda za ta aure dama?”kai ya ɗaga, murmushi ya suɓucewa Ameera tace “Allah sarki wlh lokuta da dama in na kalli yadda Mimi ke shagwaɓewa Daddy sai nace da uba na auren ƴa da tabbas za su dace da junansu”Abu Maleek yace “kai haba?”Ameera tace “wlh kuwa ɗan ba ka san yadda Daddy ke sonta ba ne ko mi ya samu Mimi dai har kishi ni ke yi da ita”dariya Abu Maleek yayi yace “yanzu dai taso mu tafi waje in an jima kaɗan sai na zo na duba ƙarin ruwan”ba tare da ta musa ba ta miƙe suka fita.

Sai da Daddy ya kwashe awani biyu cur sannan ya farka,ɗakin da aka shimfiɗar da Mimi ya shiga.
Kwance ta ne ta na sharar barci fuskarta tayi fyau ta na ƙyalli na amare,hannunta da ƙafafu sun sha zanen jan lalle yayinda gashin kanta kuma ya ke ɗauke da kitson Bugaje.
Ajiyar zuciya ya sauke bayan ya ƙare mata kallo a tsanake,ɗaga ƙafarsa yayi ya taka har zuwa gadon da ta ke kwance,leɓanta wanda ya bushe ya shafa kafin ya duƙa ya kai bakin shi ya kamosa ya fara tsutsa a hankali.
Kamar a mafarki naji hakan kawai sai na sake turo leɓan,cire bakinsa yayi ya tsaya kallonta.
Miƙa nayi ina mai ɗauke da tasbihi a baki,tarau na ware idona kan sanyin idaniyata a shagwaɓe na turo baki ba tare da sanin rigimar da zan ƙyarƙyaro ba.
Murmushi Daddy yayi yace”Mimina ?”na tashi zaune ina mai ƙarewa ɗakin kallo,ƙafafuna na sauko suna shillo kafin ba kwaɓe baki nace “Daddy yunwa ni ke ji”kujera ya jawo ya kawota gabana ya zauna ya na mai kamo yatsun hannuna yace “mi za ki ci Mimin Daddy?”
“Ayaba da exotic”na bashi amsa,wayar shi ya fiddo ya danna kira ban san da wa ya ke waya ba kawai dai naji ya faɗi saƙona.
Tafukan hannuna ya ke matsawa a hankali ni kuwa na ƙure sa da ido ina kallo,mamaki ni ke yadda zuciyarsa ba ta buga ba lokacin da asirin Mami ya tonu na cin amanarsa da ta ke.
Murmushi nayi nace “wai Daddy yanzu nan gobe auren za’a ɗaura?”ya ɗago ya kalle ni yace “sosai in shaa Allah ko ko a ɗaga ne?”kai na girgiza dan wlh a matse na ke naji ni a jikin Daddyna musamman a wani yanayi na daban ba wai dan yi barci ba ko sex a’a kawai ace ga shi mun samu kusanci sosai kamar muna romance ko kiss.

Dr Ma’aruf ne ya shigo Abu Maleek da Ameera na take masa baya,leda Ameera ta aje gefena ta na mai kallon Daddy wanda ya kawar da kai dan shi yanzu ya tsani duk abinda ya shafi Mami ko Dr Ibrah.

“Daddy kayi haƙuri”Ameera ta faɗa sai kuma ta fashe da kuka rumtse ido yayi ya na jin kukanta har cikin ransa tabbas ba zai ce bai son Ameera da twins ba saboda shi ya raine su tun haihuwar su har izuwa yanzu ɗaukar ƴaƴan cikinsa yayi masu ba tare da sanin ba nashi ba ne.

“Ya isa haka Ameera “Daddy ya faɗa ya na mai jawota jikin sa,ya na bubuga bayanta murmurshi duk mu kayi na jin daɗi.
Ayabata na fara ci ina jinjina kai alamun ta na min daɗi,na miƙawa Ameera wacce ta bar kuka ta koma gefen Abu Maleek suna hira kai ta girgiza alamun ba ta ci.
Na taɓe baki nace “wa kike ji ma kunya a nan?”Abu Maleek yace “a’a fah ta ci nata tun a mota saura ce mu ka kawo maki”waro ido nayi nace “iyeee ashe yau Ameera an samu abinda ake so,cin ayaba kamar biri???? na san yau babu maganar cin abinci”dariya Abu Maleek yayi yace “kai haba?shiyasa na ga ta ɓoye biyu bayan kujera ashe cimar ta ce”Dr Ma’aruf ya girgiza kai ya fita,su Ameera ma fita suka yi.

Guntsurowa nayi kamar yadda yara ke bada abu in ka roƙe su na miƙawa Daddy ganin ya na kallona,da mamaki kuwa sai na ga ya miƙo ya amsa ya saka bakinsa sai kawai na miƙa masa guda wacce ban ɓare ba.
Kai ya girgiza yace “wannan ma dan ta taɓa yawun ki ne na ci”sunne kai nayi saboda irin kallon da ya ke min,turo ƙofa aka yi Momy ce da Abba.
Cike da kunya Daddy ya ja kujerar sa baya ya na gaishe su yayinda su kuma su ke tambayar jikin mu yace “alhamdullah”ya na mai miƙewa zai fita a shagwaɓe nace “Daddyyy?”ya juyo “zan dawo mana”ya faɗa ya na mai ficewa.


Shaƙuwa mai ƙarfi ta shiga tsakanin Nabee da Alhaji Waleed,ya tambayeta game da aurensu ya fi sau ɗari amman sai ta watsar da zancen dan ita a cewarta sai ta tara kuɗi sosai yadda za tayi kayan ɗaki masu kyau na faɗa sai ta samu saurayi ta aura.
Cikin murya kamar wanda zai kuka Alhaji Waleed yace “please babyna kiyi haƙuri na kawo kuɗin auren sai ayi bikin mu nan da ko wata ɗaya ne wlh na matsu mu kasance tare”numfashi Nabee ta ja tace “alhajina wai ba ka na da mata ba to kawai kaje gareta ai ita ma mace ce”cikin zaucewa Alhaji Waleed ya ƙara gyara kwanci ya na kallon Nabee ta appel video ɗin da suke yace “baby ba za ki gane ba ne shi lamarin sha’awa ba wai yin sex ba ne kawai a’a samun wanda kake sha’awar ne ko nayi da matata ai ba zan samu nutsuwa ba tunda ƙishin na sarauniyata ne”ya ida maganar ya na ɗaga mata gira.
Neera wacce ke sauraren hirar ta su tace “ƙawata sam ba ki da tausayi wlh tun ɗazu ya na roƙon ki akan abu guda to in ba ki shirya auren ba sai ki je ki rage masa zafi”Alhaji da yaji abinda Neera tace ne yayi saurin cewa “yauwa ƙawar mu dan Allah ki taya ni neman kai”Nabee tayi murmurshi tace “kaji wai na rage ma zafi haka tace “Alhaji yace “eh to ko hakan na samu ai yafi babu,yanzu ki na ina?”
“Ina nan gida Neera ko zuwa za ka yi?” “Eh jira ni gani nan zuwa”ya faɗa ya kashe wayar.

Ihu Nabee tayi tace “ya shigo hannu yanzu zan fara tatsar sa ina amshe kuɗaɗen sa”Neera tace “ai sosai za ki ci kuɗi dan ma dai kin ce ke ba ki iya yin sex”Nabee ta ɓata rai tace “haba kamar ƴar iska naje na baiwa ƙaton banza kaina,in nayi aure mi zan baiwa mijina Gift wanda ya wuce budurcina”Neera ta bushe da dariya tace “au wai tattalin budurci ne kike?kenan ki na son yin aure?”ba ta kai ga bata amsa ba motar Alhaji Waleed ta shigo harabar gidan……
[16/12 à 09:22] Cham~rose????: LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI????????‍♀️ mai son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp +22795045822

Page 47-48

Brush Nabee tayi ta shafa man leɓe gami da turare,zaman sket ɗinta ta gyara wanda ya matseta sosai sannan ta fita ta na tafiya ɗaiɗaya.
Wani irin bugawa zuciyar Alhaji Waleed tayi da ya tsinkaye ta tunda ya ke bai taɓa ganinta babu hijab ba sai yau,tuni mayyatar sa ta motsa ya na jin wata guguwa na taso masa dan shi irin Mazan nan ne masu sha’awa kusa ko bra suka gani hankalin su sai ya tashi????.
Seat ɗin gaba ta buɗe ta shigo a shagwaɓe sai wani kwaɓe fuska take ta na turo pink ɗin lips ɗin ta wanda yasa lipstick,ajiyar zuciya Alhaji ya sauke ya na mai ƙura mata jajayen idon shi masu cike da zallar haɗama.
Hannun shi ta riƙo tace “my sugar wannan kallon fah?kamar yau ka fara gani na”ɗauke huta Alhaji yayi jin yau hatta yanayin maganarta ya canza,”baby ke ɗin ce kika zo min da wani irin salo ji ni ke kamar zan yi fitsari marata har rawa ta ke”cewar Alhaji muryar shi a shaƙe,cike da duniyanci Nabee ta ɗaga rigar sa sama kasancewar yau shigar ƙananun kaya yayi marar shi ta ɗan shafa tana mai ɗan dannawa da sauri ya sauke numfashin wahala ya na mai ɗora nashi kan nata da yaji ta na ƙoƙarin janyewa.
Danna hannun nata ya ke ɗumin tafinta na kai mashi har cikin ɓargon zuciyarsa bai sani ba ko dan ya daɗe da hutar sha’awarta ne yasa shi jin babu wani yanayi da ya taɓa shiga mai daɗi kamar na yanzu?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Leave a Reply

Back to top button