KARUWA GIDA COMPLETE HAUSA NOVEL
Page 49-50,
Shiru yayi ya na sauraren bugun zuciyarta sai kuma tokare shi da breast ɗinta suke sai duk hakan ya takura shi ya na ƙara saka shi cikin wani hali.Drap ya ja ya rufe masu kai sannan ya tallabo gaɓar ta ya na mai kai bakinsa kan lips ɗin ta,cikin barci ta ɗan yamutsa fuska jin kamar an hanata sheɗa da kyau sai ta fara mutsu-mutsu da sauri ya janye bakin sa ya jawota da kyau ya ɗora hannunsa ɗaya daidai ƙugunta ita kuwa Mimi ƙafarta ɗaya ta ɗora saman jikinsa ta na mai runƙunƙume sa.
A wahalce barci ya ɗauke Daddy cike da bege da muradin gangar jiki.
Da asubah shi ya fara farkawa,a hankali ya fara zameta daga jikinsa ya miƙe ya shiga toilet.
Doguwar riga jallabiya ya saka sannan ya wuce masjid,bai dawo ba sai da gari yayi haske sosai.
A kwance ya tarar da Mimi bisa tapis ta na barci ƙaton Teddyn ta a hannu,sungumarta yayi ya maida kan bed sannan ya wuce ɗakin shi.
Wanka yayi ya shirya cikin ƙananan kaya na ƴan ball,ɗakin sport ya wuce ya fara motsa jiki.Kusan awa biyu yayi sannan ya fito,jin motsi yasa ni juyowa da sauri na miƙe na nufe shi ba tare da wani tunani ba na faɗa jikinsa “Daddyyy”na furta a shagwaɓe kamar zan yi kuka dan tun ɗazu ni ke neman sa.
Daidai wuyana ya sumbata yace “Mimin Daddy minene?kin tashi lafiya?”kai na girgiza nace “shine ka bar ni ina ta neman ka”hannuna ya ja zuwa ɗakinsa ya ce “ina motsa jiki ne so na ke na ɗan rame kafin na fara cin abinci amarya na zama ɗan lukuti”dariya na sheƙe da ita har da ƙyarƙyatawa nace “ai kuwa za ka fi kyau a haka ɗin,kam na so na ga Daddy da tumbi????”fuska ya ɓata ya na mai zama bakin bed yace “a’a ban son kyawun indai na zama ɗan lukuti ne sai dai ke ki zama ƴar lukuta ta yadda zan rinƙa tsokanar ki in kin samu ciki”ƙugu na riƙe ina kallon shi ya na cire takalmin ƙafar sa sosai ya yi min kyau ko dan shine karon farko da na gan shi a haka? Santala-santala jambes ɗin shi na kalla uwanda gashi yayi buzubuzu akai,yammm haka naji da sauri na janye idona nace “ni fah ba zan haihu ba “tasowa yayi ya tsaya gabana ya ɗaga gira yace “dalili fah?”na turo baki nace “ni tsoron haihuwa ni ke kuma nayi ƙanƙanta da zama uwa”murmurshi kawai Daddy yayi ya girgiza kai ya na mai nufar toilet “Daddyyy?”na furta da ɗan ƙarfi.
Waigowa yayi ya kalle ni “yunwa ni ke ji”na faɗa ina mai ƙarasawa gun sa.Cike da tsokana yace “ki shiga kitchen ki dafa mana”rau-rau nayi da ido kafin nayi magana mu kaji ƙarar belt da gudu na fita daga ɗakinsa naje na buɗe tsalle nayi na rungume Fatima wacce ke gaba sannan na basu hanya suka shigo Ameera ta aje basket ɗin hannun ta.
Gaisawa mu ka shiga yi kafin na buɗe abincin ina cewa “wa yayi wannan girkin?” “Lami ce mai aikin Hajiya Babba”Ameera ta bani amsa Fatima kuma ta ƙarasa ta kunna tv.
“Kenan can kuka kwana?”na tambayi Ameera ɗaga min kai tayi tace “eh dama tun a jiya tace na koma gidanta da zama”ban ce komi ba na wuce kitchen na ɗauko plate biyu da spon.
Couscous ne da miyar kaji na zubawa Daddy na rufe da ɗayan plate ɗin sannan na nufi ɗakin sa,mai na tarar ya na shafawa saurin ɗauke idona nayi daga kallon ƙaton ƙirjinsa mai maƙamaƙai manya.
“Ga abinci nan Daddy Hajiya Babba ta aiko su Ameera su kawo ma ni”Na faɗa ina sakin ɗan murmushi,”a kawo maki?koko a kawo ma mu?”Daddy ya tambaya,ficewa nayi ina dariya na koma falo.
Saurar kazar jiya na cewa Fatima ta ɗauko,da murna suka fara ci kun san kazar amarya da farin jini???? ni kuwa wani plate na ɗauko na zuba abincina na fara ci sai da na ƙoshi na buɗe frigo na ɗauko exotic sai a lokacin na tuna ban kaiwa Daddy ruwa abu ga sabon shiga????
Ruwan faro da jus da kofi na ɗora a tray na nufi ɗakinsa,a zaune ya ke ya na cin abinci gyaran murya yayi ya nuna min ruwa na tsugunna na ɓalle murfin na tsiyaya masa karɓa yayi ya shanye ruwan ya na sauke ajiyar zuciya.
“In tafi?”Na faɗa ganin bai ce komi ba kai ya gyaɗa min alamar eh da saurina na fita na koma cikin ƴan uwana mu na kallo mu na hira.
Daddy ya fito hannunsa riƙe da waya gaishe sa suka yi kafin ya nufi ƙofar fita,har ya kai bakin motar shi na ɗan leƙo nace “Daddyyy?”waigowa yayi ya na kallona hannu na ɗaga masa nace “Allah tsare a dawo lafiya”murmurshi ya yi yace “amen”ya na mai shigewa mota.
Gyaran gida su Fatima suka taya ni,da kaina na gyara ɗakina da nashi sannan mu ka shiga kitchen Fatima na nuna min yadda ake girki dan dai ni ban iya ba dan a gida ba kullum ni ke shiga kitchen ba.
Sai da mu ka yi abincin dare sannan suka tafiyar su duk da irin magiyar da nayi tayi masu kar su bar ni kamar mayya ni ɗaya????
Ina gama sallah isha’i na tsantsara kwalliya cikin riga da sket na atamfa ban ɗaura ɗan kwali ba hakan ya baiwa tsoron kitsona damar bin bayana.
Da sallamar shi ya shigo gidan,da gudu naje na faɗa ƙirjin sa har sai da kaina ya daki ƙirjinsa.
Kamar zan yi kuka nayi mashi sannu da zuwa ya amsa ni kuma na fara ƙorafin ya daɗe sannan tunda ya tafi bai kira ni ba.
“Sorry bbna na shiga busy sosai ne nan gaba zan rinƙa kiran ki har sai kin gaji”cewar Daddy ya na ja na zuwa cikin ainahin tsakiyar falo,zama yayi ya ɗora ni a cinyarsa.
Na ce “ya aiki to?” “Alhamdullah”ya bani amsa sai na tashi na ɗauko masa ruwan sanyi,ya na gama sha ya miƙe tsaye yace “wanka “murmurshi na sakar mashi.
Ko kafin ya fito na gama shirya dining,ya na zaunawa nayi servir ɗin sa “zo ki bani a baki”ya faɗa ya ƙure ni da ido.Kujera na matso dab da shi na ɗauki spon sai ya girgiza kai yace “no hannun ki za ki sa”babu yadda na iya doli na saka hannuna ina bashi duk loma ɗaya sai ya suɗe min hannu a haka har mu ka gama mu ka koma salon mu na kallo a ƙarshe naji wayata na ringing a ɗaki na tashi da gudu Daddy ya girgiza kai.
Momy ce nasiha tayi ta min kafin ta baiwa Yayata wayar wato Tantie Sharifa “ki nutsu ki aje sakarci gefe yanzu kin zama babbar mace tunda igiyoyin aure suka hau kan ki,ki rinƙa yiwa mijin ki biyaya sannan ki kula da cikin sa da shimfiɗar sa”nan dai tayi ta wasu zantukan da suka sa ni jin kunya sai sirrin zama da miji ta ke koya min da yadda zan jawo hankalin sa.
Mu gama wayar nayi lamo kan bed ina tunanin ta yadda zan jawo ra’ayin Daddy duk da ina jin tsoro amman ya zama doli ai na bashi haƙin sa.
Wanka na shiga na cuɗe jikina da sabulu kafin na cika bawon wanka na zuba maganin da kullum ake sa ni tsarki da shi.
Zama nayi na wasu ƴan mintina kafin na fita na ɗaura towel.
Mai na shafa mai ƙamshi na baɗe jikina da humra,sannan na fiddo wata riga barci shara-shara na saka mai wando string sai da nayi dariya na saka sa dan kusan da shi da babu duk ɗaya.
Wata kwalbar turare na buɗe na shafa a goshi sannan na rufe na maida,ina nan tsaye Daddy ya turo ƙofa da sauri na juyo yau ma irin rigar jiya ce sai dai wannan ruwan madara ce.
Suman tsaye yayi ya na ƙare min kallo,da sauri ba sunne kai ina wasa da yatsun hannuna.Ban san zuwan sa ba sai da naji hucin numfashin sa kusa na,wani irin jawo ni yayi ya gama jikina da nashi ya na sauke huci kamar kumurcin zaki.
Ƙamshin turaren goshinta da ya bugi hancinsa shi ya sake dagula masa lissafi,tun daga wuyana har izuwa ƙirjina ya fara lasa ya na bin sa da kiss kafin ya ɗauke ni cak ya ɗora a bed tuni dama ya cire ƴar rigar da na saka.
Jikina ne ya fara kyarma jin yadda ya ke fitar da numfashi kamar zai mutu,hasken ɗakin ya kashe ya na mai jan pant ɗina ya cire.
Da sauri na ƙanƙamesa jin wani sabon yanayi,skin ɗin mu sun haɗe waje ɗaya body to body babu kaya a jikin mu.
Jiƙaƙun lips ɗina ya ƙara kaiwa cabka bayan ya gama karanta addu’a dakyal,”ya Salam!”ya furta can ƙasan maƙoshi jin sam babu hanya????????♀️