KARUWA GIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Cikin azaba na sake ƙanƙamesa ina son yin kuka sai dai babu dama dan ya haɗe bakin mu numfashi ma ta hancin kawai na ke yi,banda tsiyaya babu abinda idona ke yi am sam Daddy bai tausaya min ba kusan ma kamar ya samu maƙiyiyarsa babu sassauci cikin lamarin.
Ya ɗauki lokaci sosai kafin ya rabu da ni,cikin jikinsa na shige ina mai fashewa da kuka bayana ya shiga bubugawa da ban haƙuri.
Da asubah da taimakon sa nayi wanka na gasa jikina,sai dai fah sam na kasa tafiya sai yarfe hannuwa na ke ina kuka.
Ɗauko ni yayi ya shimfiɗa min tafi tare da saka min hijab,a zaune nayi sallah shi kuma ya wuce masjid.
Bayan ya dawo ya rasa yadda zai yi ko kuma wanda zai kira,har ya nemo lambar Dr Ma’aruf sai kuma yayi saurin girgiza kai ya danna kiran Hajiya Babba.
Daburcewa yayi ya kasa ko gaisheta “lafiyar ka kuwa?”Hajiya Babba ta tambaya “lafiya am Mimi ce dama.dama…”sai kuma ya ƙyale ya na saurin kashe wayar baki ɗaya.
Ko minti goma ba’a yi ba sai Hajiya Babba da ƙaton tarmus na ruwan bagaruwa????,Daddy da ke falo sunne kai yayi bayan ya buɗe mata ƙofa “ta na ina ita Mimin?”ƙofa ya nuna mata ta shiga a zaune ta tarar da Mimi ta na rera kuka sai buɗe ƙafafu ta ke.
“Yau ni na ga sakalci mi zan gani?buɗe ƙafafu kike sanyi ac ya shige kika saka mu uku?”Hajiya Babba ta faɗa kuka na ƙara fashewa da shi ina ƙoƙarin tashi,tarmus ɗin ta kai toilet sannan ta zo ta ja ni.
Wani uban ihu na runtuma lokacin da Hajiya Babba ta cika ƙaramin towel da ruwan bagaruwa masu masifar zafi ta danna min,”woyyo Daddy mutuwa zan yi “na faɗa cikin kuka amman sam Hajiya Babba ba ta sarara min tun ina jin zafi har na fara jin daɗin gashin na sassauta kuka na.
Wannan karon kuwa tsaf na taka da ƙafafuna duk da ina jin zogi kaɗan sai na rinƙa ware ƙafafu “haka za ki rinƙa gasa jikin ki kullum kar ki ƙara tsarki da ruwan sanyi sai na ɗumi ai ki godewa Allah ma da bai sa kin ƙaru ba”Ni dai ban ce komi ba na bi lafiyar gado na kwanta.
Daddy ya shigo sai sunne kai ya ke,Hajiya Babba kuwa kawar da kai tayi gefe kamar ba ta san da shigowar sa.
Miƙar da ni yayi zaune ya ban tea haɗi da magani,ina gama sha na koma na kwanta sai barci.
Daddy ya mayar da Hajiya Babba sannan ya biyo da abincin da Lami ta girka domin breakfast,har yanzu Mimi barci ta ke.Bakin bed ya zauna ya na kallonta a zuci kuwa tausayinta ya ke yadda tayi jarumtar ɗaukar nauyin sa.
Cikin ikon Allah Fauziya ta fara samu sauƙi sakamakon ɗaukar nauyin kula da ita da Alhaji Waleed ya ɗauka,a ɓangaren soyayyar su da Nabee kuwa sai neman Allah shirya su dan kusan kullum su na tare ta na biya mashi buƙata ta baki gefe ɗaya kuma ta na bin wasu Mazan suna soyayyar shan minti amman banda sex dan tayi alƙawali budurcinta mijinta za ta baiwa kyautar sa.
Nasir da Fadila kuwa tun ranar da aka zana sunan yaro aka ɗaura masu aure,yanzu haka shirye-shiryen tarewar ta ake.
Nasir ya so kama mata haya sai dai Iyani tace a’a doli gida ɗaya za su zauna,babu yadda ya iya doli ya gyara ɗakinsa aka saka Fadila wacce Anna ta ƙi yiwa kayan ɗaki kawai dan ta gulala mata.
Zaman Fadila zaman takura ne sam Iyani ba ta barinta wali,duk jarabar Nasir sai da ya haƙura da keɓewar rana saboda da zarar ya shigo gidan Iyani ta fara masifa kenan ta na cewa Fadila ta mallake mata Ɗa.
Ƙirjinsa ta shafa wanda furfura ta gama cika sa tace “Alhajin Allah dagaske wai ka mallaka min wannan gidan?”Alhaji Tanimu ya shafi ƙaton cikinsa yace “sosai kuwa babyna ai tunda na ga kin sha sperm ɗina ba tare da ƙyanƙamina ba na san dagaske kike sona kuma za ki aure ni”murmurshin yaudara Nabee tayi ta faɗa jikin Alhaji Tanimu ta na godiya a zuci kuwa dariyar sa ta ke.
Nabee na dawowa gida ba tare da wani ɓata lokaci ba ta shaidawa Iyani wani Alhaji yayi mata kyautar gida,cike da murna suka fara shirin komawa.
Alhaji Waleed tuni Nabee ta sallame shi ta koma da Alhaji Tanimu kawai ta na tatsar sa kuɗi,tuni kuwa suka koma sabon gida Nasir sam hankalin sa bai kwanta ba hakan yasa ya yiwa Iyani zancen.
Cikin masifa tace “au baƙin ciki da hassadar ƴar uwar ka kake ban sani ba?to ka na iya jan matar ka ku bar gidan “ta na gama faɗar haka ta bar shi nan tsugunne.
“Da zafi”na furta a shagwaɓe ina mai ɗora hannuwana bisa gadon bayansa, murmurshi ya sakar min yace “daure dai ba zan yi da zafi ba”na lumshe ido ina jin ya na shigata a hankali a tare mu ka sauke numfashi lokacin da ya gama samun daidaito,har ya gama bidirin shi ban buɗe ido ba dan har yanzu kunyar kasancewa na ke da shi gwara shi tunda dama kunyar maza ba irin sosai ɗin nan ba ce.
Wanka mu ka shiga a kunyace yayi min mu ka fito mu ka shirya mu ka koma falo mu na kallo, Daddy kuwa ya zaƙe sai soyayya ya ke nuna min ni ma na manne mashi.
Cikin wata biyu na murje nayi kyau haka ma Daddy sosai shaƙuwa ta da soyayya suka ƙara shigar mu,babu ranar banza da ba za mu kasance ba tun ina raki har ya kai jikina ya saba dan wani lokaci ni na ke fara neman sa.
***Bayan 1year
Sosai ake gudanar da bikin auren Ameera da Abu Maleek wanda Daddy ya bada aurenta,Dr Ibrah ma ya halarta bayan ya nemi gafarar Daddy Mami ma haka sosai kuma tayi nadamar abinda ta yi,cikin jikinta kuwa ta haifo sa amman ba da rai ba daga nan aka ɗaura masu aure Ita da Dr Ibrah bayan tofin Allah tsine da ta samu daga danginta.
Ana shirye-shiryen kan amarya na dafe ƙaton cikina wanda ya shiga wata na goma sha ɗaya,azaba na fara ji ta ko ina wanda ya saka ni sakin ƴar ƙara wacce ban shirya ba.
Da sauri Hajiya Babba ta matso ta na tambayata,kasa yin magana nayi saboda azaba da sauri aka kirawo Daddy.
Hankali tashe ya shigo tuni uwaye mata uwanda ba su kai ga shiga motocin kan amarya ba suka kewaye ni,wani irin nishi ni ke goshina na fitar da zufa kan kace wani abu naƙuda ta zo gadan-gadan.
Dr Ma’aruf ya aka kira dan kuwa ba za’a kai ka zuwa asibiti ba haihuwar za ta zo tunda tuni kan ɗa ya sawo kai,cikin azaba na fara kiran sunan Daddy wanda tuni ya fice hayyacin sa duk da manganar da Hajiya Babba ke mashi na ya fita waje amman ya ƙiya.
Cikin ikon Allah na haifo triples duk gan mata,wani irin kuka Daddy ya fashe da shi ya duƙa yayi sujidah shukur kafin ya fara ɗaukar yaran.
Gyara min jiki Hajiya Babba tayi aka gyara gun da na ɓata aka saka turaren wuta, asibiti mu ka wuce aka duba lafiyar mu da ta babies sannan aka sa min ƙarin ruwa.
Momy,Hajiya Babba, Daddy da kuma Abba sai aka rasa wanda ya fi son yaran kowa sai bajinta ya ke nunawa.
Washegari aka sallame mu,direct gidana aka kai ni Hajiya Babba ta min wanka dan ita ba ta ɗauke ni a sarakuwa ba matsayin jika ta ke ɗaukata.
Sai bayan ta gama min ta yiwa ƴan uku sai kuka suke,ni kuwa na ɓata rai kar a toye min yara???? Daddy ma da ya shigo sai da ya saka hannunsa cikin ruwan dan jin zafin su ƴan barka uwanda suka kasance duk dangi sai dariya suke.
Ranar suna aka saka masu UMMU SALMA,UMMU HABIBA DA UMMU KULTHUM sosai na samu Gift daga ɓangarori daban-daban.
Lokacin da Mami ta zo kasa ɗagowa nayi na kalleta dan kunya na aure mijinta har da haihuwa,Gift ta bani ta na murmurshin da duk wanda ya gani ya san na ƙarfin hali ne.
Bayan arba’in
Tuni yarana sun yi ƙiba sosai zallar kyawun su ya fito,cikin shirin fita na fito na goya ɗaya Daddy ma ya ɗauki ɗaya sai na rungume ɗaya mu ka nufi mota inda drever ke jiran mu.
Asibiti mu ka je aka yi mana ayo,cikin shagwaɓa nace “please Daddy ka bari na ɗauki ko na shekara biyu ne”hannu ya aza min a baki yace “shuuut!kar naji kar na gani babu wani magani da za ki ɗauka,haihuwa duk shekara na ke sonta so na ke ki tara min yara dayawa”buba ƙafafu na fara ina shirin magana naji muryar da har abada ba zan taɓa manta ta ba.