KARUWA GIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

Bisa gado na ajiye kayan tare da kwantawa ina rungume da Teddyna ,sai a yanzu na tuna wayata na ga hannun Daddy bai bani ba.
Tunanin shi na fara moments ɗin ɗazu na tuna inda ya tallabe ni na faɗa jikin shi,lumshe ido nayi jin tamkar yanzu ne ƴan yatsun shi suka luma bisa fatar cikina.
Rigata na sunsuna ai kuwa naji ɗan ƙamshin mayatacen turaren shi,a haka har barci ya ɗauke ni mai cike da famarkin Daddyna.
Sai wuraren sha biyu da rabi na rana na farka,zanen Hajiya Babba na ɗauka na shige toilet.
Tâche ɗin jini kaɗan na gani a pant ga kuma liquide ɗin da ya fita yayin mafarki.
Shiru nayi ina tunanin “to wane wanka zan yi?na janaba ko na haila?”
Tuna malamin mu na islamiyya yace «Mazhaba Malikiyya sun ce idan wanka biyu ya haɗu waje ɗaya na Haila da na Janaba to a nan wanka biyu za ka yi a rarrabe,kayi na abinda ya fara samuwa a gare ka misali kamar mace wadda miji ya sadu da ita kafin ta yi wankan janaba sai kuma haila ta risketa to a nan za ta fara yin wanka janaba ne sannan ta kawo na haila daga ba.Yayinda sauran Mazhabobin ke cewa a'a wanka ɗaya za ta yi da niyya biyu kenan niyyar wankan janaba da kuma na Haila»
shiru nayi ina tunanin “to ni wane ya fara zo min jinin Hailar ko kuwa wancan?kawai bari na ɗauki misali na biyu na ɗauki niyya biyu” na faɗa a zuci tare da yin Bismillah,na wanke hannuwana sau uku,nayi tsarki,sannan na wanke gashin kaina ina cuɗa shi ta yadda ruwa zai shiga duk ƙofofin mahudar gashin,sannan na game dukan jikina da ruwa ina cucuɗawa tare da gaggautawa,ruwa na ɗebo a tafin hannu na kuskure baki sau ɗaya na shaƙa a hanci sau ɗaya tare fyacewa
ajiyar zuciya na sauke jin tamkar an sauke min wasu kayan nauyi saboda na tsarkaka.
Bayan na shafa mai na tsane kashina wani zanen Hajiya Babba na fiddo tare da irin rigar nan ta tsofi munafata na saka,dariya na yiwa kaina ganin na dawo tamkar wata ƴar ƙauye sai na shafa madarar turare na fita falo.
A kwance na tarar da Hajiya Babba mai aikinta na yi mata tausar ƙafafu, kitchen na shiga ne ɗebo dafa dukar shinkafa da su kayi wace taji ɗayen kifi.
Sai da naci na ƙoshi na sha ruwa na miƙe a kujera nace “Washhh Allah na gaji”Hajiya Babba ta ɗago kai ta kalle ni tace “bayan kin share plate ɗaya na abincin?”na turo baki nace “ke ma ai kin ci to minene na min dariya sabida Allah?”mai aikinta tayi dariya tace “Hajiya Babba ana takurawa ƴata fah ai ba ma wani ci tayi sosai ba”Hajiya Babba ta taɓe baki tace “ƴar ta ki ma da ko gaishe ki ba ta yi ba?”buɗe baki nayi da mamaki jin Hajiya Babba za ta watsa ni,”a’a ba ki dai ji ba ta kau gaishe ni”cewar Lami kunya ce ta kama ni hankan yasa na fice na fita zuwa farfajiyar gidan daidai nan kuma motar Daddy ta shigo harabar gidan…..
Kar ku manta book ɗin kuɗi ki yi ƙoƙari ki biya 200 kacal ki sha karatun ki cikin nutsuwa ,wacce ta shirya saya ta yi min magana ta WhatsApp +22795045822
[21/11 à 19:48] Cham~rose????: KARUWAR GIDA…????????LOVE and ROMANTIC STORY
```MRS SADAUKI```????
FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS
I selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
10GB@===2,600
15GB@===3850
20GB@===5000
40GB@===9900
Dial 460260# to check Data balance.
Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
Whatsapp OR Call 08066268951
Last free page mai son shiga paid group sai ya yi min magana ta WhatsApp +22795045822
PAGE 13-14
Tsayawa yayi ya ƙare mata kallo tsaf,a yadda ta ke cikin zane simple sai ya fiddo manya hips ɗin ta tare da shap ɗin su.
“A’u’zu billahi mina shaitani rajim”Daddy ya faɗa jin shaiɗan na kwaɗaita mashi surar ƴar cikin shi.A jikina naji kamar a na kallona hakan ya sa na juyo caraf mu ka haɗa ido da Daddy murmurshi na sakar mashi tare da nufowa inda ya ke jingine jikin mota,duk takonta ɗaya haka zuciyar Daddy ke halbawa saboda yadda ƙirjinta ke motsawa saboda ba ta sa bra ba.
Saurin kawar da kai Daddy yayi daga kallonta ya na ɗumin zuci “Mimi ki na da matsala wlh yanzu haka kika fito babu breziya duk jikin ki na motsawa ga kuma masu gadi a gidan,kenan bra ɗin da na sawo maki sun zama na banza”ji yayi zuciyar shi na suya dan har ga Allah ya na son ganin ƴaƴan shi cikin shiga ta kamala gudun faɗawa tarkon sheɗan,dan dayawan maza sun ɓaya ƴaƴan cikin su wanda dalilin shigar banza da wasu ƴan mata ke yi tsakar gida ya ke sa uba yayi sha’awar ƴar sa.
A shagwaɓe nace “Daddy shine ka kawar da fuskar ka?”juyowa yayi ya kalle ni yace “no Mimi akwai dai tunanin da nike yi ne”ya faɗa ya na mai jan hannuna mu ka nufi falo.
Bayan mun zauna ne Daddy yayi wata magana da ta sa zuciyata bugawa,”Hajiya Babba ki fahimce ni ba wai ina son nisanta Mimi daga nan ba ne kawai a’a akwai ƙwaƙwaren dalili,kuma makarantar can ta fi ta nan bada horo sannan duk bayan wata uku za ta dinga zowa ganin gida”.
Sharrr haka hawaye suka shiga ambaliya a fuskata “ta yaya ma har Daddy ya ke tunanin zan iya barin shi na tafi wani gari karatu?miyasa tun farko bai kai ni ba sai yanzu da ruhina da gangar jikina ke muradin shi?”.
Tasowa yayi ya dawo kusa da ni ya na mai kamo hannuwana “Mimina kiyi haƙuri Daddy ba zai taɓa yin abinda zai cutar da ke ba kin ji?”kai na ɗaga amman ba dan na so ba.
“To sai dai in tare za mu je dan ba zan bari ta tafi ita ɗaya ba Niamey can cikin gwarawa babu dangin Iya balle na Abba”cewar Hajiya Babba, murmurshi Daddy yayi yace “wlh Hajiya Babba tamkar kin shiga raina, dama yanzu yadda duniya ta lalace wa zai sakin ƴar sa budurwa ta tafi wani gun inda babu mai tsawatarwa?”Hajiya Babba tace “ah to na zata kai ma sakalcin ƴan Boko za ka yi saboda bariki ka kai Univasaty ta ke ko mi?”dariya abun ya bani nace “kai Hajiya Babba yanzu Université ɗin ce ba ki iya faɗa ba?inda sunan goro ne ai ke ce a gaba”
“Kin yiwa Rahamu da kika baro gida “cewar Hajiya Babba ta na mai miƙewa,ni dai dariya nayi Daddy yace “Hajiya Babba ban fah gama maganar ba ” tace “akwatin da zan tafi da shi zan kimtsa ko ba cikin satin nan za mu tafi ba?”kai ya jinjina yace “eh in shaa Allah in an kammala komi ina sa ran zuwa jibi za ku tafi” “to kuma a bar ni na shirya kayana cikin hankali kwance “Hajiya Babba ta faɗa tare da yin gaba.
Duban shi ya kai ga Mimi wacce ta tsunduma cikin tunani,yatsun hannuna ya fara ja suna fidda sautin ƙwas.
“Washhh “na faɗa da ya ja ɗan ƙaramin amman yaƙi yin ƙara sai ya ja da ƙarfi,dariya ya yi min ni kuma na turo baki kafin na tsurawa gemun shi ido.
Abun ka da abinda zuciya ke so haka na kai hannuna na shafi gefen fuskar shi nace “Daddy wai miyasa maza ke barin saje ko sun san ya na yi masu kyau ne?”shiru yayi ya na kallona kafin yace “tambayi surukina”na turo baki gaba nace “miye kuma haka nan?”duk da na san nufin shi,”mijin da zan aura maki kafin ki tafi Niamey”na turo baki nace “ban so, Daddy jiya ina ka tafi na ga kayi shiri irin na ƴan gayu wanda rabon da in ga kayi shi an kai wata biyu?”bai bani amsa ta ba ganin na ƙure shi da ido sai kawai yace min “tashi ki kimtsa ina son mu biya shopping kafin mu wuce gida “ba dan na so ba na miƙe ina gunguni tare da jin haushin ƙin bani amsa ta.
Tuntsrewa da dariya nayi ina cewa “Hajiya Babba duk ina za ki je da uwannan uban kaya sai kace dai wacce za ta yi hijira?”ba ta kula ni ba ta cigaba da jera kayanta a trolly yayinda nima na shiga sabgar gabana na shirya cikin doguwar rigar da Hajiya Babba ta bani da safe tare da yane kaina da mayafi.