KARUWA GIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

KARUWA GIDA COMPLETE HAUSA NOVEL

“Masha Allah takwas kin tsaf tubarkallah,yau dai kam da ace fita za kiyi na tabbata da sai kin samo mijin aure kin ga kuwa sai nayi zamana”cewar Hajiya Babba ta na ƙare min kallo tare da yaba kwalliyata.

Madarar turare na murza a hannu kafin in fice ina mai cewa Hajiya Babba “a wanke min sous-vêtement ɗina kafin gobe” “a’a mi zai hana ki tafi da kayan ki?”cewar Hajiya Babba wacce ta biyo bayana.

Sallama mu ka yi mata kafin mu bar gidan,cikin zuciyata ni ke mamakin yadda Daddy ya kauda kan shi daga gare ni ba tare da kuma ya yabi kwalliyata ba.
Hakan da yayi duk sai naji babu daɗi,Kalla Mall mu ka je da shigar mu wani buzu da ke zaune bisa kujera inda comptable ke zama yace “masha Allah ka ga wata tsadaddar flower”murmurshi na sakar mashi ganin ya ƙure ni da ido kuma da ɗan sauti yayi maganar ta yadda kusan duk wanda ke wajen ya ji.

Ji nayi Daddy ya riƙo hannuna cikin nashi,wani irin shock naji haɗi da wani abu ya tsikare ni.
Hararata yayi sannan yayi ƙasa da murya ya na cewa “ki zama mace mai kamewa a duk inda kika je kar ki nuna ke mai arha farashi ce ta yadda ko wane gaja zai iya tayawa”ban ce komi ba na ɗauki wani lotion dan tuni mun zo jerin turaruka da man shafawa.

Ɗan basket na ɗauka ina saka abinda ni ke so haka mu ka tayi har na gama zaɓa wasu kuma Daddy ya zaɓar min,ko da mu ka zo wajen biyan kuɗi kicin-kicin Daddy yayi da fuska hakan ya hana buzun nan tankanwa Mimi.


Nabee ce kwance ɗaiɗaya akan bed a wani ɗaki na hotel,gefenta wani inyamuri ne zaune ya na daddana waya.Can ya ɗago ya kalleta yace “wai yanzu baby duk wayewar ki dama a iya romance kawai kika tsaya koko dai ni ɗin ne ba ki son yi sex da ni ?”murmurshi Nabee tayi tace “Goyu mi zai kai ni yin sex in nayi aure mijina ya tambaye ni gidan ubanwa na kai budurcina mi zance mashi?ba ma wannan ba ka ga in na fara yin sex akwai ranar nadama dan zan iya samun ciki ni kuma ban son ayi saurin gane takon saƙata saboda akwai banbanci tsakanin karuwar asali da KARUWAR GIDA“kai Goyu ya girgiza yace “ni dai da za ki yarda ka bani ko da sau ɗaya ne tak nayi maki alƙawarin zan baki 2millions”shiru Nabee tayi ta na tunani kafin tace “ok ka bani lokaci zan yi tunani” yace “ok”tare da ranƙwafowa yayi mata da ƙaton jikin nan irin na gwarawa.

Ba tare da wani ƙyanƙyami na ƙabilanci ba Nabee ta fara sarrafa Goyu da salon karuwancinta ta yadda ta ke gamsar da maza ta baki da kuma sauran sassan jikinta ba tare da sun sex ba.
Sun ɗauki tsawon lokaci kafin su ƙare sheƙe ayar su,kuɗi ya bata masu yawa sannan ta baro hotel ɗin.Direct gida mai adaidaita sahu ya kaita,da shigarta Iyani ta tareta da masifa “daga gidan ubanwa kike Nabeela?yau ranar hutu amman dan ƙarya shine kika ce kin tafi makaranta”cikin makirci Nabee tace “kai Iyani ni wai sai yaushe za ki daina tuhumata ne?tom bari na faɗa maki gaskiya dama zubin adashe na tafi kuma ina tsoron in na gaya maki ki hana ni tafiya kuma ga shi yau ne kwasata”ta na gama maganar ta shige ɗakin su na ƴan mata.

Kasancewa Iyani mai kwaɗayi sai ta ɗaga labulen ɗakin tace “to shikenan kuma sai ki wuce ba tare da kin ban ko sisi ba?”cike da jin daɗin ta samu nasara Nabee ta ɗauki 5000f ta baiwa Iyani ba tare da wani dogon bincike ba ta ƙulle kuɗin da haɓar zane.

“Yanzu Fauziya da kika maido min gyaɗar nan wa zai min tallar ta?”cewar Iyani ta na duban Fauziya wacce ta dawo daga talla ta na shan ruwa.

Sai da tayi gyatsa tare da sauke numfashi sannan tace “Iyani na gaji sosai kuma fah nayi cikiniki sosai,na sayar da dukan yalon sai gyaɗar ce tayi saura”ta faɗa tare da miƙawa mahaifiyata ta kuɗi cikin farar leda.

Karɓa Iyani tayi ta na mai cewa “shikenan zuwa dare sai kije gidan kallo ki sayar(irin rumfar nan da maza suke zuwa kallon ƙwallo)”ɓata fuska Fauziya tayi tace “haba Iyani gobe fah mu ke fara jarabawa a makaranta ina son yin karatu”.
Dakatawa da lissafa kuɗin Iyani tayi tace “in ba kije ba wa kike son na aika?”cikin gunguni tace “ga Nabeela nan ba sai taje ba”Nabee wacce ta fito da ɗaurin ƙirji ta watsa mata harara tace “nayi maki kama da ƴar talla?” “Ita talla har kama gareta?ke ma kawai dan kin samu ɗaurin gindi n…”kafin ta kai ƙarshe Nabee ta buga mata kwandon sabulu a baki nan dambe ta kancame.

Shigowar Nasir kenan ya tarar da su suna faɗa,bai wani ɓata lokaci ba ya shiga jibgar su babu shiri suka bar faɗan Nabeela ta shiga banɗaki dan tsarkaken jikinta yayinda Fauziya ta shiga ɗakin su.

Wayar Nabee da ke kawo haske tayi saurin ɗauka da niyyar fasawa amman sai ta ɗaga kiran ba tare da tayi magana ba “my sugar baby kin tafi kin bar ni cike da kewa ga kuma mutumniyar ki na son ganawa da ke tun fitar ki har yanzu ba ta…… please ki amince min sau ɗaya tak na ɗanɗana test ɗin ki da ganin ki kuma za ki yi zaƙi wlh in kin yarda million biyu zan baki”banda zaro ido babu abinda Fauziya ke yi yayinda jikinta ya ɗauki rawa ga kuma wani abu da ta ke ji na daban abun ka da sabuwar balaga.

Wani kiran ne ya sake shigowa da sauri Fauziya ta ɗauki takarda da biro ta rubuce lambobin ta na mai ƙiyasta abubuwa dayawa a cikin ranta,ɗaukar kiran ta sake yi sai taji ya na cewa “na turo maki hotuna ki duba”ya na gama faɗa ya kashe kiran.
Code ɗin wayar ta shiga sakawa amman taƙi buɗewa dan kuwa duk yadda kuke da Nabeela ba za ta gaya maka mabuɗin wayarta ba,tunani Fauziya ta fara ta yadda za ayi ta samu waya har ta kirawo wannan Guy ɗin ita tayi mashi abinda ya ke so ya bata million biyu ita ma tayi kuɗi…..

Ki biya 200₦ ƴar uwa ki cigaba da shan karatu dan yanzu ma ne labarin zai soma ????

3184721842
Bala Maryam Mikailu
First bank
Sai ki turo da shaida biya ta WhatsApp ta wannan number +22795045822

Ƴan Niger kuma carte airtel ta 300f zaku turo
[22/11 à 14:20] Cham~rose????: LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI????????‍♀️ mai son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp +22795045822

Page 15-16

Da dare Fauziya ta tafi tallar saurar gyaɗa,gungun maza matasa ne duk wajen wasu na shan sigari wasu kuma na shaƙar hodar ibilis.
Layi ta kama kamar yadda ta ga sauran ƴan matan suka yi ko wacce da abun sayarwar ta,yau ne karon farko da Fauziya ta zo irin wannan wajajen talla shiyasa ta zama baƙuwa.
“Amman ke kamar sabuwar zuwa ce ko?dan ban taɓa ganin ki nan ba”cewa Salim ya na hurar sigari,kai Fauziya ta ɗaga cike da tsoron shi dan muryar shi irin rauque ɗin nan ce irin ta ƴan tasha.

Murmushi yayi yace “ok ta so ki ɗan kewa daga ci na san kin samu ciniki”cike da murna ta miƙe saboda yadda saure ke cizonta sai taji kamar ta koma gida,ya na gaba ta bin shi a baya,kamar za su shiga ƴar rumfar da mazan ke kallo sai gani tayi ya tsaya tare da juyowa ya tambayeta “nawa ne farashin ki?”murya na ƴar rawa Fauziya tace “ɗala biyar-biyar ne”ta faɗa ta na mai sauke tray ɗin gyaɗar daga kanta, murmurshi Salim yayi yace “am ina nufin wannan”ya faɗi haka tare da ɗora hunnun shi bisa breast ɗin ta.

Ɗan ja tayi da baya kafin ta girgiza kai tace “a’a ba na sayarwa ba ne”yadda tayi maganai kai kace wata tsohuwar ƴar duniya ce “toh ni ina son ki sayar min nawa zan baki?”shiru tayi tace “sai in ka yarda ka bani portable” “abu mai sauƙi” ya faɗa tare fiddo wata tsohuwar itel ɗin shi irin mai butanin nan.
Miƙa mata yayi ta karɓa tace “akwai layi ciki ne?”
“Eh amman ban daɗe da sanye shi ba dama saboda ƴan kuɗin ciki da méga da ya ke da na saye shi,kin san ƴan sahelcom sun saki garaɓasa”ba tace komi ba ta matse wayar a ƙugunta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Leave a Reply

Back to top button